Sashe 33
Kaine Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dad na shiga gida wata arniyar bakar mota ta paka a gaban Duduwa a guje, da sauri Duduwa taja baya tana haki tazaci Barraq ne yazo harbeta. aka bude mata kofa ta shiga da kyar ta zauna ta jawo kofar ta rufe. cikin bacin rai ta cikin motar tace “ina Rufaida?Ya aka kare? Naga shigan motar Barraq, sanan naga shigar motar gidansu kaman ta Dad dinshi maiya faru??” Duduwa ta gyara zama “nai miki aikin dayafi na komar da Rufaida kauye, ciki gareta kuma saida na zubar da cikin”. “Wot!ciki??Har Barraq yama yarinyar nan ciki?Maiya gani ajikinta? Maitake dashi?? Yanzu ya aka kare??” Duduwa ta gytsuri goro “Barraq yakusa kasheni dayaga jini na zuba daga jikin matarzhi, amma babanshi ne ya taimaken, dan abunda namata hala ita kanta Rufaida bazata rayuba, mutuwar ta nakeso dan ita takashemin yara”. Nana ta sauke ajiyar zuciya da tattausan murmushi” good tsohuwa,kinyi kokari” Nana ta kunna motar tace “muje nabiyaki, gobe PA zai maidake kauye”. Suna cikin tafiya amota DUduwa ta kalli Nana nayan sakanni kafin tace “ke ciki gareki,kuma danyen ciki” Nana tai wani irin take burki akan hanya Duduwa tafasa ihu” wlh ban shirya mutuwa ba”. Nana tace”nikeda ciki??To saidai inko a ruwa nasha, Alhaji na tun wata hudu dasuka wuce yatafi US ban kara hada jikina da wani ba,ke bamani da ciki”. Duduwa tai shewa” hala kam dai a ruwan kikasha dan ciki gareki yarinya”. Nana ta gangara motar zuwa gefen hanya hankalinta atashe” towa yamin ciki??kodai danaje club aka ban maganin bacci nasha akamin??” Chan wani bangaren zuciyarta yace”sama’ila mai gadi! Shikadai nai tarayya dashi,randa Barraq yaban chocolate dinan. Ihu tayi wayyo Allah na!wlh bazan taba daukan cikin mai gadi ba Allah kyauta” tacigaba da sumbatu Duduwa na cin goro tana kallonta. A Bangaren su Alhaji Amma ta wadata su da abun ciye ciye sunci suka kumayi addu’a Allah ya tsayar da cikin. Suka karbi address din asibitin sukace gobe da yamma zasuje su gaida Barraq da mara lafiyan sanan suka tafi. Amma sai kallon karamin yaron hanunsu take yanda fuskarshi tai mugun kama dana Rufaida Allah mai iko da iya sarrafa hallita daban-daban,kala-kala. Har karfe 9:00pm likito ci basu fito ba,Barraq na zaune nesa da Dad da Amma wace bata dade da zuwa ba,Dad yay yunkurin magana da Barraq amma dazaran yazo Barraq saiya tashi yabar wurin. ahankali Dad yace”kadade bakai irin fushinan ba Barraq!mutum daya ne zai iya kwantar ma da hankali. Yajuya yafita daga haraban asibitin. Sai wuraren 10:30 likita yafito Barraq ya tashi likita yace “Barrister muje office” Barraq yabi bayanshi kirjinshi na bugawa, Dad da Amma ma haka likita ya zauna ya nunama Barraq wuri ya zauna, ya girgiza kai Dad ya zauna da Amma Barraq ya tsaya yana kallon Dr da rinannun idanunshi. Dr ya gyara zama” sakamakon dukan da akama matarka a ciki,da kuma tsorata datayi wanda kowa yasani tsoro in not good for a pregnant woman munyi mata hotuna a ciki da…” Barraq ya dafe kanshi “let’s skip d talk and cut to the chase,menene condition din matata yanzu??” Dr yadanyi shiru kafin yace”we tried our possible best muyi saving baby ka hakan ya gagara,am sorry Barrister Barraq cikin matar ka ya zube! Barraq ya kalli Dr da rinannun idanunshi kafin ya rike kujera ya tsugunna ganin zai fadi. Dad ya taso ya bubbuga bayanshi “is ok son,kaya kuri,ka dauki ranannan a matsayin jarabawa” Barraq yakai kusan minti 5 ahaka kafin ya janye hanun Dad daga kafadarshi ya tashi ya kalli Dr ahankali yace “can I see her” Dr yace “of course u can” yajuya da kyar yafita daga Dakin Dad zai bishi Amma ta rikeshi “Alhaji barshi Barraq needs to be alone now” Dr ya karbe da hakane ku barshi ya duba matarshi. Barraq ya shiga dakin ya maida kofar ya rufe ahankali yakarasa gaban gadon da Rufaida take, ya tsaya yana kallonta tai haske sosai tana numfashi kadan kadan, jan kujera yayi ya zauna ahankali ya daura hanunshi kan cikinta, muryarshi ta dishe,takuma yi rauni, ya runtse idonshi gam yana shafa cikin da hannu, hawaye nabin kumatun shi “we lost our baby my Rufaida,we lost our Baby”. Ganin yakasa controlling hawayen yasa ya nemi hanunta ya rike gam ya sumbace su”get well soon My Rufaida,I luv yhu soo very much”. Sakin hanunta yayi ya kifa kanshi akan gadon yarasa mekemai dadi. Jin anshafa mai kai yasa ya dago kanshi ganin Mummy shi idanunta sunyi jaa yasa ya rungumeta da sauri kukan dabaisan daga ina yazoba yasake shi da karfi,Mum ta shafa bayanshi “is ok son,be strong “ahankali ta zaunar dashi kan kujera ta rike kumatun shi da hannayeta ta share mai hawaye,ta sumbaci goshin shi. Gilashin idonshi ta zaro ta chusa hannu a Jakarta ta ciro clean tissue ta share hawayen jiki sanan ta maida mai idonshi. “How did yhu get here Mum?”ya tambaya ahankali Nuna mai agogo tayi yaga karfe 2:30 na dare,” is a long story son, we will talk about that tomorrow. Just sleep,get some rest, cuz u need its”. zaiyi magana tace”shii”ta zauna akan gado ta daura kanshi akan cinyarta ta, Barraq ya rike hanunta daya gam yana sauke ajiyan zuciya, yayinda ta daura dayan hannunta akaan Rufaida tana shafa gashinta kadan kadan. Maman Abd Shakur😘
[7/14, 10:55] Aishat Muhammad: *KAINE SIRRI NA*
73
Da asuba yafita yay salla a masallacin dake wajen private asibitin. bayan ya dawo ya tarar da Mum zaune kan dadduma ta idar danata sallan. Ya gaidata ta amsa kafin ya duka ya sumbaci goshin Rufaida ahankali yace “morning Baby na” bude kofa akayi aka shigo Dr ne dawayan su nurses suka bukaci abasu wuri suduba Rufaida atare Mum da Barraq suka fita. Fitar su keda wuya suka tarar da Dad awajen wurin ciki ciki Barraq ya gaidashi “morning Dad” bai jira amsar shiba ya bar wurin da sauri. Dan Restaurant dake wajen asibitin ya shiga ya zauna waitress tazo ta tabambaye shi maiyake so,da kyar yace”coffee” yana zaune yana jiran coffee dabaima jin zai iya shaba yaga Mum da Dad sun shigo wajenshi sukazo sukaja kujeru biyu suka zauna. da sauri Barraq ya tashi zaibar wajen Mum tai magana “koma ka zauna” yakoma ya zauna “Saboda Baban ka yahana ka kadaki tsohuwar dat is old enough ta haifeni shine kake fushi dashi?Haba son haka na tarbiyan tar dakai?” Barraq ya girgiza kai “am not angry Mum,Bana fushi,kawai abun yamin ciwo ne yanda Daddy yabar matar data kashemin da walkout from my house free,yamin ciwo sosai,I want justice to be serve,I wanted to interrogate her,yanda zansan wanda ya nuna mata gidana,cus dat old woman bazata iya kawo kanta Abuja ba,someone must be behind all dis,someone dat hate me and Rufaida,koma wanene I want dem to pay,I want dem to pay Dad,banason Rufaida to face any more problem in her life,she is under my custody” ya karasa maganan muryarshi na rawa sosai, Dad ya daura hanunshi akan na Barraq “komi ya wuce son, babu wanda ya isa ya cutar dakai ko amfanar dakai a duniyanan sai ubangijin ka yaso yakuma basu iko, dat is d fact! Komi ya faru ne saboda tun fil azal Allah ya kaddara hakan,ina tare da Amma securities dinka suka kirani wai sunata kiran number ka akashe I have to come something is wrong, sunji kukan Rufaida,na tambaye su tana tareda wanine sukace min eh kakarta tazo. inajin haka namike tsaye arude nakashe wayan nadau car keys Amma tabi bayana muna zuwa mukaga kofa a kulle shine mukabi ta kofar baya ta kitchen. Naga kana shirin dukanta which is wrong,Barraq learn to forgive and forget kome tayi itada Allah yawuce,nakifa jin zafin abunda tama yata, nafika son jikana data kashe,amma Allah daya bamu shizai sake bamu wani” Ya shafa kumatun Barraq” ka manta da zancen tsohuwar nan and be happy my son, Allah zai bani wani jikan very soon” Mum tace “Ameen” yayinda Barraq yace”I luv yhu Dad”,Dad yace”luv u too son,Allah maka albarka”. Tare sukasha coffee sai labari dad da Mum ke bashi naban dariya saboda yadan sake hakan yafaru yadan sake kadan suka tashi suka koma cikin asibiti. Karfe 4:10 na yamma Dad da Mum da Amma ne adakin Rufaida, Suna hira sama sama,Dr yace musu jikin da sauki halama ta farka yau. yayinda Barraq yafita haraban asibitin shigo da bakinshi na legas dan sun dan bata. Shigowa asibitin sukayi sukai parking a inda aka tanada na parking, Barraq yakara so wajen da waya a hanunshi yana murmushi anatse. fitowa sukayi daga motar,Barraq ya karbi karamin yaron daga hannun matar yana murmushi “Umma ina yini” ta amsa a fara’ance, ya juya ya mikama Alh hannu suka gaisa “Barrister yamai jiki?hope taji sauki”. “Alhamdulillah sir taji sauki, unfortunately we lost d baby” Alh da Umma suka nuna damuwar su sukaima addu’a “Allah kawo rayayye,Allah sa mai ceton kune ” Barraq yay M urmushin dayafi kuka ciwo ya rike hanun karamin baby dake tsalle a jikinshi yana kokarin ciremai gilashin idonshi yace”Ameen Nagode” sai kallon yaron hanunshi yake yaga kamar yaron dana Rufaida ya baci. Amma ta bude bayan motar ta dauko wata katuwar ledar shopping din da Alh yamusu tabisu abaya. Barraq yasa hannu ya bude kofar dakin da Rufaida ke kwance “Bismillah sir” ya shiga ciki dauke da yaron, Alh da Hj na biye dashi Barraq yace”Mum, Dad meet my client d one I told yhu about, wanda yarshi tabace almost 2years a…” Karrraras! karan zubewar abu wanda har saida yaron hanun Barraq ya firgita yasa Barraq kasa karasa maganar shi ya juyo da sauri yaga Alh da Umma suna kallon Rufaida, yayinda Umma ta daga hannu ta dake rawa ta nuna Rufaida tace”Ru..r..Ru…fai. ..”bata karasa kiran sunan ba tai baya luuu zata fadi. Maman Abd Shakur😘
[7/14, 21:07] Aishat Muhammad: *KAINE SIRRI NA*
74