← Book details Kaine Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 43

Sashe 26

Kaine Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Shigowa dakin yay bayan yagama dauraye kwanukan a kitchen yaganta akawance bacci take hankalinta kwance, yaye bargon yay idanunshi suka sauka akan santala santalan cinyoyinta da kyar yamaida bargon yarufe ta tareda kashe wutan dakin yahau gadon ya kwanta,gabaki daya yaji yasoma rasa natsuwarshi, ahankali yafara shafata kaman amafarki taji ana shafa cikinta, jin ana lashe bakinta yasa tazabura ta tashi zaune jikinta na rawa sosai tana kuka tana kiran Mummy, da kyar Barraq ya mikar da hanunshi Ya kunna bedside lamp ya kalli Rufaida dake kuka sosai yace “kwanta Baby na “make kafada tayi tana kuka, da kyar yatashi zaune yana fuzar da iska idanunshi sunyi ja sosai ahankali yace “yi bacci bazan karaba” da kyar ta yarda ta kwanta tana dar dar ya lullubeta da bargo kafin yaja filo ya wurga akasa yafada kan filon yana nishi da karfi yarike cikin shi.

mamanshakur Is all about novels.
Skip to content
Home
About
TSAFI 1to 11
← KAINE SIRRI NA 52 to 59KAINE SIRRI NA 63$64 →
KAINE SIRRI NA 60 to 62
Posted on June 20, 2016 by mamanshakur
[6/15, 10:36] Aishat Muhammad: *KAINE SIRRI NA*

60
Da sauri Rufaida ta sakko daga gado tana kuka sosai, tazo kusa dashi ta tsugunna tana kallon yanda yake cije lebe muryarta na rawa tace “Uncle B menene? ” da kyar yabude ido ya kalleta ya mata murmuahin dole yace “am fine baby, jekiyi bacci”kuka tafashemai dashi tana girgizamai kai. Jawo hanunta yay ya kwantar da ita a gefenshi yana share mata hawaye kafin yatashi da sauri yaje wurin jakarshi yabude yadau kwalin taba da lighter yafita daga dakin, kasa ya sauka Ya zauna a falo yazaro kara biyu yafara zukarsu atare da sauri har tari yake kaman mahaukaci Saida yasha kusan 5 sanan yaji daiddai yay bacci awurin.

Wuraren 5:00 na asuba yabude ido ganin Rufaida zaune agabanshi kanta akan kujeran dayake kwance tana bacci hawaye a gefen idonta yasa yaji wani irin sonta da tausayinta, hanunshi ya daura akanta ahankali yace”Allah yay miki albarka matata” tashi zaune yay ya dauketa yakaita daki,ya shimfideta kafin yaje bayi brush da alwala yafito Ya zira jallabiya,saida yakara dawowa gaban gadon ya kalleta ya sumbaci goshinta kafin yafita zuwa masallaci.
Baidade dafita ba tatashi ta shiga bayi tai wanka tareda dauro alwala tazo tai sallah. Bayan ta idar ta linke dadduman, tunawa da abinda Mum tafada mata yasa ta dauko riga da sket daga akwatinta pink tasaka, rigar ta matseta ga wuyan rigar V neck gareta hakanan tasa saboda duk sauran kayan English wears ne. hakama sket din ya kamata. tana gamawa tai kwalliya ba sosai ba amma tai kyau barin gashin kanta tayi abude. Ta gyara dakin koina. ganin 6:30 tayi ta sakko tana neman kitchen. Shiga kitchen din tayi ta gyara kafin tafara dafa ruwan zafi ta juye a flask, ta soya plantain da egg duk takai dining ta jera tadawo tai toasting bread tadai hada komi ta kara gyara kitchen din. Da sauri takoma daki tabude akwati taciro turaren wutar da Mum tabata ta kunna,ko ina yadau kamshi sai murmushi take tunawa datayi yanzu fa tanada lada takoma daki ta tafesa turarukan da Mum tabata sanan ta dauko Biology note dinta tafito tadawo kasa ta zauna akan doguear kujera tana karantawa. dukta gaji da zama ita daya, kukan tsuntsaye kawai akeji,ba motsin kowa,tsoro ma yacigaba da kamata. Wuraren 8 Ya shigo gidan da sallama kanta akasa ta amsamai, yana karasowa cikin falon ta zamo daga kan kujera ta tsugunna tareda furta “ina kwana “murmuahin jin dadi yay yakarasa gabanta, yasa hannunshi biyu ya dagota ya rungumeta “Hey Baby na,kidena tsugunna wa inzaki gaidani” yakara matseta ajikinshi yana jin dadin kamshi dake tashi ajikinta,”inasonki sosai” lamo tayi ajikinshi murya chan kasa tace”namaka breakfast “cikeda murna ya dago da kanta yana murmushi,komar da gashin dake neman sshigan mata ido yay gefe ahankali yadan rage tsawo ya sumbaci goshinta da sauri ta lumshe ido “thank you Baby na,kayannan sun karbeki” tadanyi murmushi jin dadi, yace”naje nai wanka kafin nazo naci?” Yatambayeta yana kallon fuskarta kanta akasa tace “eh” kiss yamata agoshi kafin ya zaunar da ita yatafi sama donyi wankar. Kusan minti talatin ya dauka sanan ya sauko kasa sanye da suit baki,sai kamshi yake zubawa,ahankali ya karaso gaban kujerar datake,ya mika mata farin hanunshi alamun ta tashi,kasa mika mishi nata tayi ta kara dukar da kanta kasa, murmushi yadanyi kafin ya kama hanunta ya dagata, sai wani noke kai take ahaka har sukakai dining sakin hanunta yay yaja kujera ya zauna yana kallonta,saida tadan saci kallonshi da sauri ta dauke kai ganin ita yake kallo,tadau plate tai serving dinshi ta hadamai tea a cup sai binta da kallo yake yanda take komi a natse,bayan takai komi gabanshi tajuya harda saurinta zatabar dining taji ya damko hanunta, ahankali ya janyota ya daurata akan cinyarshi hakan yasa wani irin kunya yakamata ta kulle ido tana kokarin boye fuskarta, fork ya dauka ya dauko plantain daya dashi yakai saitin bakinta “open ur mouth ” kara juyar da kanta tayi tana kokarin tashi daga jikinshi, “open baby ” da kyar ta juyo mai da kanta ta bude bakin ahankali ya sakamata ta gutsiri kadan taci, yacinye saura yana karemta kallo yanda taki bude ido. Haka yaacigaba da bata har suka cinye. Karan wayarshi dasukaji yasa yace “daukomin wayana,yana bedroom” ahankali ta bude ido ta saukesu akan fuskarshi, ta mike zata tashi ya fizgota takara fadowa jikinshi, da sauri ta tashi da gudu tahau bene ta shiga dakin tana haki daukar wayar dake ringing akan gado tayi tajuya tasa hannu zata bude kofar kenan ya shigo yana mata murmushi da sauri taja baya. Maman Abd Shakur😘
[6/19, 09:38] Aishat Muhammad: *KAINE SIRRI NA*
Chapter 26 · 0% Book details