Sashe 25
Kaine Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saira tai fuskan tausayi,”am sorry, take care B,bari natafi” suka gaisa kafin tawuce tashiga motar ta yana daga mata hannu harta fita daga asibitin. Ahankali ya juyo yana tafiya, abu na farko daya hango fuskar Rufaida ce ta cikin glass din gabar mota tana kallonshi kuri da ido ko kyaftawa batayi,abunda yasan bata taba yiba tunda yasanta ta kalleshi ido da ido, ahankali hawayen ya gangaro ya sauka akan kuncinta, da sauri yakaraso ta window datake zaune, dukar da kanta tayi ta dena kallonshi. Mum da sai alokacin tagama waya ta kalleshi tace “ka shigo mutafi mana son” to yace a sanyaye ya zagayo yana kallon Rufaida dayaga hawaye na diga a hanunta.
Maman Abd Shakur.
[6/2, 19:37] Aishat Muhammad: *kAINE SIRRI NA*
57
Mota ya shiga yana tukasu ahankali, rabin hankalinshi nakan tuki,rabi nakan Rufaida daya lura kuka take dan hawaye nata diga akan hanunta dake kan cinyarta,yarasa maiyay mata data mai wanan kallon,zullumi ya dingayi aranshi ahaka har suka kai gida yay parking da sauri yaga tasa hannu zata bude kofa hakan yasa yarike hanunta gam,taso ta fizge amma takasa Mum tai kaman bata gansuba tabude kofa ta fita daga cikin motar tawuce ciki. Kaman jira Rufaida take takara rushewmai da kuka sosai, Barraq ya jawota jikinshi zai rungume a tsiwace ta kwace jikinta “don’t touch me”,yasaki baki da mugun mamaki yana kallonta dan bata taba mai ihu hakaba irin nayau,ahankali yakai hanunshi zai rike mata hannu takara dauke hanunta tanajin wani irin zafi a zuciyarta “dont touch me”, bai daddaraba yasa hannu yakama kafadar ta “menayi baby na ?plz forgive me” idanunta sun rufe da kishi dawani irin zafin zuciya cikin muryarta dabata iya fada ba mai sanyi tace “forgive yhu?kataba wata, harda rungumeta kana cewa na yafema,kayi dan kabatamin raiko?” Ta kalleshi tana kuka harda shesheka “den Congrats, saboda kabatamin rai, raina yabaci ” da sauri tabude kofa tafita tana kuka tana share hawaye, Mum na saman bene jikin window ta hango Rufaida tafito tana kuka sosai, Murmushi tayi kafin tasaki labulen ta zauna tace “Alhamdulillah,Allah nagode ma daka nunamin Rufaida nason dana da gaske, hartanama kishin shi,dama rana irin tayau nake jira nagani kafin nabashi matarshi,dan ko kadan banason na shiga hakkin yar Amanar mu,amma yau na tabbatar tanason mijinta”.
Barraq ya dafe kai,yana huci “mekayi Barraq? God nabatama matata rai,mezanyi yanzu na gyara kuskuren dana tapka?” fitowa yay ya Kulle motar yawuce side dinshi.
Maman Abd Shakur.
[6/2, 21:43] Aishat Muhammad: *KAINE SIRRI NA*
58
dakinshi ya shiga yafara gabatar da sallan magrib kafin ya dau waya yayi odan flowers pink ya zauna shiru yana jira, duk yay wani iri.
Yana zaune aka bubbuga kofa ya bude ya karbi flowers din dashi kanshi suka birgeshi ya ajiye kan kujera kafin ya shiga daki ya chanza kaya zuwa nashan iska yafito yadau flowers yay part dinsu. Cikin sa’a yasamu babu kowa afalon haka yabashi daman yin hanyar dakinta da sauri yabude kofa ya shiga.
Zaune yasameta kan gado bata kuka amma idanun sunyi ja ganinshi yasa ta tashi da sauri zata shiga bayi ya riko hanunta tana kokarin fizgewa da karfin gaske ya rungumeta “am so sorry Baby na, wlh bazan karaba,I promise kinji dan Allah” lamo tayi ajikinshi tana sheshekara ta girgizamai kai yajata ya zaunar da ita akan gado “plz karki kara fushi dani kaman nayau kinji?” Ta girgiza mai kai kanta akasa, ya dauko flowers din yasamata akan cinya” for yhu my love” daukansu tayi tana kallo tareda shafasu batasan lokacin da murmushi ya subuce mata abaki ba yay shiru yana kallon yanda take shafa flowers din da hanunta.
Kama babbar yatsarta na hannu yayi kafin yace “my Baby” bata kalleshiba amma ta tsayar da abunda takeyi “dama kina sona? “Batace komiba tacigaba wasa da yatsar ta hannu yasa yadaga habarta duddua haka taki yarda su hada ido “so yhu love your husband ” ture hanunshi tayi da gudu ta shiga bayi ta garkame da kwado tana Murmushi dabatasan dalilin yinshiba ta kifa jikinta a kofar, tasowa yay shima ya kifa jikinshi akofar murya chan kasa ya shafa kofan yay Murmushi yace “luv yhu too wify,my shy-shy, fear -fear matas” yadan bugi kofan “luv yhu lyk crazy, kifito kiyi salla kafin kiyi bacci” yajuya yabar dakin ranshi wasai,farinciki fal aciki.
Zai fita waje kenan yaji Mum takirashi ansawa yayi yawuce dakin Mum yasameta zaune yaje ya zauna kusa da ita gani Mum. Ya daura kanshi akafadar Mum. Mum ta sauke ijiyan zuciya kafin tace “kariga kayi booking flight din dakafadamin dazu ne?” Ya girgiza kai “no Mummy, kawai nadai duba online ne naga available flights,amma ban riga nayi booking ba, yanzu nakeso naje nayi” Mum ta sauke ajiyan zuciya jin bata tafka kuskure ba Barraq ya kalleta Mum menene? Ta girgiza kai, “Son lokaci yayi dazan mika maka matarka,tuntuni Dad dinka ke damuna nabaka ita amma ina yawan fada mishi lokaci baiyiba, but yau na tabbatar lokaci yayi hakanne ma yasa nai muku booking flight katafi da ita Nigeria,saboda kakoma bakin aikin ka”.
Barraq datunda tafara maganan yakejin wani dadi yace “Mum school dintafa?” “Ni nafiso idan kukaje Nigeria zaka iya nema mata lesson teacher adingamata lesson lokacin biyan jarabawa nayi abiyamata tayi jarabawar fita daga secondary saitaciga ba da karatun” Barr yay shiru kawai yana kallon kakkyawar fuskar mahaifiyar shi, tashi tayi ta dauko wasu keys dazasukai goma ahade ta dawo ta zauna tasakama Barraq ahannu “wanan shine gift dina gareka son na auren dakayi,gida na ginama a maitama estate, idan kukaje anan zaku sauka, nasama Rufaida komi dazata bukata agidan ,lokaci yayi dazakuyi zaman miji da mata,plzz ka kularmin da yata, karka wulakantamin ita,nabaka amanarta kaji” Barraq ya girgiza mata kai “I soo much love you Mummy na ” ya rungumeta sun dade ahaka kafin yatafi bangarenshi.
Washe gari suka shirya Rufaida tasha kuka saboda doguwar hudubar da Mum tamata akan zaman aure, ta bata wasu magani tasha. ita da kanta Takaisu airport saida jirginsu yadaga tadawo cikeda kewan yaranta datafiso aduniya.
Karfe 9:30 nadare jirginsu ya sauka a Nigeria,driver da Mum ta aiko musu ya daukesu dan kaisu gidansu a maitama,tuni Rufaida tai bacci kanta akan kafarshi. Wayarshi tai ringing da sauri ya dauka gudun karya tashi Rufaida “yes mun shigo Muzammil ” yay shiru kafin yace”take her to daddy’s warehouse, Baby tariga tai bacci danazo” yadanyi shiru kafin yace “yes,ai bazan taba mantawaba,in fact chocolate dinma na cikin jakata,ai wlh yanda matata taci ta wahala, itama saitaci,kawai dai saimun hadu gobe ka gaida Madam” ya katse wayan.
To masu karatu inamai baku hakuri. Sai bayan salla zan cigaba da KAINE SIRRI NA,azumi ya gabato.
Maman Abd Shakur😘
: *KAINE SIRRI NA*
59
Saida sukai parking akatafaren gidan sanan direban yafito yabude musu baya. ahankali Barraq ya ciro keys din yamika mishi yawuce yaje yabude musu main kofar flat dinsu, Barraq ya dauki Rufaida ahankali yafito yakaraso wurin tareda karban keys din ahanun direban ya shiga ciki. gidan fes babu kura da alamun mum tasa an gyara, duplex ne mai tsari mai kyau,ya yaba kyan gidan kafin yafara hawa matattakalar benen dakin farko yafara shiga yaga tsarin yay mai kyau bismillah yayi ya kwantar da ita kan gado ya tsugunna ya cire takalman kafar ta kafin yamanna mata kiss a kananun yatsunta,ya tashi ya shiga bayi yay wanka yafito daure da towel sauka yay yatafi kitchen din kasa bincike yafara yaga akwai komi naci gas ya kunna yatafasa ruwan zafi, sanaan ya hada pancake da kyar, dukya kone ,haka yahadasu a tray yadauka yatafi sama dasu ya ajiye akasa kafin yahau kan gadon yarike hanunta ahanKali yake kiran Baby, shiru ko motsi batayiba,murmushi yadanyi kafin yakai hanunshi kasan rigarta yana shafa cikinta ahankali yana kallon fuskarta turo baki tayi cikin muryan bacci tace”mummy uhnnn” ahankali yadan tuntsure da dariya kafin yasa hannu ya dagata ya zaunar, hakan yasa ta bude idonta ta kalleshi,yarr yaji gabaki daya ya daure yarike hanunta “tashi kici abinci baby na” turomai baki tayi tana sosa ido takoma zata kwanta, rikota yayi oya tashi muje kiyi wanka, zame jikinta tayi ta tashi tsaye ahankali tana waige waigen dakin tashi yay yarike hanunta yabude bayin yasata aciki “jekiyi ko kisano namiki ne ? ” Da sauri ta girgizamai kai yay murmushi yaja hancinta yafita tarufor kofan da sauri kafin tafara wankan tai brush tadau kayan jikinta tamaida sanan tabude kofa tafito yana zaune yana shan coffee yabita da kallo kanta akasa tazo ta zauna kan kujeran data gani gaban table ruwan gashin kanta na tsiyaya a bayanta duk rigarta tajike.
Kaman an tsikareshi yatashi yafita daga dakin ba’ajima ba ya shigo da jakunkunan kayansu yadau nata yabata “baby na ki chanza kaya karki jike” ahankali ta tsugunna ta bude jakar tadauko rigar baccin ta da abunda take bukata ta mike tsaye karaf suka hada ido,sunkuyar dakai tai hanyar bayi,ta shiga ta chanza kayan tasashi doguwace cotton ja ta wuce guiwa maidan kauri ce rigar tanada laushi sosai taimata kyau, yakuma fito da surarta sosai, goge ruwan gashin kanta tayi tafito ahankali yabita da kallo tamai kyau sosai dudda rigar is not dat sexy but yamai ahaka, zama tayi kan kujeran ya kalleta yace”Baby na zokici abinci” tashi tayi tazo inda yake nuna mata ta zauna tahada tea tafara sha kafin tadau pancake daya ta gutsura tanaci ahankali ahankali yace “Baby na iya pancake?” Kallonshi tadanyi kafin ta dauke kai da sauri batason ganinshi ahaka ba riga, shanye tea tayi ta dau tray din zata fita ya karba ahanunta “jekiyi bacci” yafita dashi, kwanciya tayi akan gado taja bargo ta lullube ahankali bacci yasoma dibanta.