Sashe 21
Kaine Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
“What are U saying murtala (PA)?Danme nake biyanka da bazaka sanar dani wanan babban maganar ba? Har saida tai tsami harma tafara wari kafin naji?” PA yace “haba Nana ai kyamin uxuri ,har gidanku naje danna fada miki amma akace kinje Dubai toya zanyi?” Nana ta dafe kai tana huci “yanzu Barraq dinane yay aure? Ya auri wata batare da nasani ba. Nooo!” Ta buga glass cup din hanunta akasa yafashe TASS. “Wlh bazai yuwu ba,Bazata sabuba bindiga a ruwa, nikadai ce matar Barraq bai isa ya auri wataba, am d only one dat is meant for him”. PA ya gyara neck tie din wuyarshi yace “better do something, dan gobe zai tafi Russia ganinta,zai kuma Dade,and d worse part is bantaba ganin Barr in luv kaman yanda naga yakamu dana yar yarinyar nan ba,gashi kowa nason yarinyar barinma Mum dinshi,wlh I can tell you tafison yarinyar kan Barraq her own son”. Da sauri Nana tace”flight din karfe nawa zaibi?” PA ya balla mata harara “biyani kafin nabaki information, kinsan yanda kike biyana”. Nana takai mishi kiss abaki “just tell me I promise zamu hadu a hotel anjima kafadan min”. PA yace “flight din karfe 2:30 zaibi na rana ” Nana ta suri jakarta tafita daga dakin da sauri.
“Nariga nasan matsalar ki,maikike so yanzu ama Barraq abin kaunar ki?” Nana tai shiru tana tunani kafin ta sauke ijiyan zuciya “Bokana inaso ama Barraq abunda zaisa Mamarshi ta koroshi daga Russia, matar tashi ta tsaneshi,ta tsorata dashi,ya shiga cikin damuwa, sanan yazamto mai yawan bukata yanda zan samu shiga a wurinshi da wuri takuma sauki”
Boka yay ihu ya bugi kasa maiyake zuciyarki ayanzu dakikafi so amishi,dannaga akwai abunda ke ranki ?” Nana tarike haba tana tunani kafin tace “Mamar Barraq babbar mace ce a garin Russia, itace shugabar kwatar ma mata hakkinsu da yancinsu,tana fighting child abuse, dakuma issues din yima mata fyade. A garin Russia idan aka kama namiji yama mace fyade zaa kulleshi,a hukuntashu,kokuma aka kama wani namiji ya shiga mace harya yagata yay mata illa sai an hukuntashi. To plan dina anan shine karka manta inaso Mum taji haushin Barraq harta koreshi, sanan inaso yar iskan yarinyar ta wahala takuma azabtu sosai” tama boka fari da ido kafin tace”Bokana nakaina abinda nakeso shine a gusar min da hankalin Barraq, ya haukace, to a haukacen zai afkama Rufaida ta sanadiyar wata muguwar shaawa dazaka samai,idan ya afka mata inaso ya barkata,ya zagata ta azabtu ta wahala sosai yanda zatai nadaman auren wanda nakeso, kai idan zaka iyama ka aikamin da ita lahira alokacin, ta mutu kawai sai bayan yagama hankalinshi zai dawo,to dazaran Mum taga abinda yama yarinyar ranta zai baci, zata tsani Barraq har hakan yay sanadiyyar tace yabar mata gida kagane Bokana, karka damu biya biyu zanma dana jikina dana kudi”. tamai fari da ido boka ya washe jajayen hakoranshi angama tawan.
Yafara wasu surkulle cikin karamin lokaci wani hadadden chocolate ya bayyana a hanun Boka gwanin ban sha’awa mai kyau an rufeshi dawani irin jan Leda da akama ado da jan fulawowi ya mikama Nana yace”ki tabbata yasha,dazaran yasha zai haukace saiyama yarinyar illa zai dawo hayyacin shi” Nana ta mika hannu ta karba tanamai shu’umin murmushi tasaka acikin jaka kafin su shige daki dan mishi biya na farko.
Maman Abd Shakur.
[5/24, 23:15] Aishat Muhammad: *KAINE SIRRI NA*
48
Barr Barraq tsaye a haraban gidansu yana magana da Dad. bayan sun gama maganan yakaraso inda PA ke tsaye rike da jakarshi Barr yabude mota ya shiga “mutafi” PA yasa jakar a boot yadawo gaban mota ya xauna yana kokarin kunna mota Barr yace”Oops na manta wani Abu, abunda nasaima matata bari na dauko”. PA yay murmushi Barr yafita daga motar. fitarshi keda wuya PA yaciro wayarshi yay dailing number Nana ringing daya ta dauka yace “kina ina dan gashinan harya shirya zan kaishi airport sai wani murna yake dan iskan tuzurun ?” Nana ta tabe baki tana taunar cingam “ina Airport mana ina jiranku” kashe wayan yay da sauri hango Barr na tahowa yana shigowa yaja motar sai Airport.
Parka motar PA yayi a parking space da aka tanada a airport Barr ya fito yana gyara eyeglasses dinshi ya karbi jakarshi yanama PA murmushi ya mikamai hannu suka gaisa yace”thanks,I appreciate everything dakakemin,shawarwarin ka,da taimakona da ayyuka dakeka thanks,saina dawo” yazaro sabuwar check din dubu dari biyar ya mikamai PA ya karba yay godiya yaja mota yatafi. ahankali Barr ke tafiya cike da natsuwa jin ance “Barrister “yasa ya juyo da kanshi ganin Nana tsaye cikin kayan arna da gashin doki yasa yajuya da sauri yacigaba da tafiya. Tasha gabanshi ta tsugunna tana haki tahade hannayenta tana rokanshi “Barr dan girman Allah ka saurare ni, kadena wulakantani plz” Barraq ya kalli agogon hanunshi da yanda mutane ke kallonsu yace”wot?Me kikeyi anan bazaki rabu daniba am married,so no chance and no space 4 yhu ” Nana tafara kuka sosai “I know nasan kai aure,nasan ka tsaneni nakuma hakura dakai amma son danake ma yasa naimaka chocolate da kaina a matsayin gudunmawana na auren ka. “And who d heck told you I need ur chocolate, look Nana am sick of ur drama, ki matsamin daga hanya na wuce” yabi ta gefenta zai wuce ta kama rigarshi tana kuka sosai mutane suka soma taruwa a wurin “Dan Allah ka karba,idan harka karba kaci at least zanji dadi dudda baka soniba amma kaci wani abu da hannuna yahada Barraq” tafashe da kuka sosai wanda hakan yadan taba zuciyan Barraq mutane suka taru ana kallonsu ahankali Barraq ya juyo ya mika mata hannu “kawoto” da sauri ta share hawaye ta dauko daga jaka ta bashi “nagode Barr, zakaci ko?,dan Allah kaci”. Barraq yadade yana kallonta kafin ya gyada mata kai “zanci”ya bude jakar laptop ya saka ciki yay maza ya bada ticket dinshi yay sama.
Karfe 4 narana ya sauka agarin Russia. Mum tai mamakin ganinshi dan baifada mata zuwan shiba, sai kalle kalle yake kozaiga Rufaida Mum tai murmushi tace”O ur wife,bata dawo daga school ba,Driver yaje daukota” ya tashi bari naje nai wanka” Mum ta kalli agogo “am going out son,inada meeting sai 6 zamu fito, ga lunch dinka a dining ” akasalance yace”ok Mummy, bari nafara wanka nahuta xanzo naci saikin dawo” tareda Mum suka fito Mum ta shiga mota shikuma ya shiga dakinshi.
Fitan Mum keda wuya motar kai Rufaida school ta shigo. fitowa tayi ahankali dauke da jakarta abaya tana tabe baki dakinta ta wuce direct ta cire kayan makarantar ta shiga bayi ta watsa ruwa. tana fitowa ta zira wata yar shimi iya guiwa pink ta ta kama bakin jekar all back din da aka mata guda biyu da pink rubber band tafito tana kwallama Mum kira tun kafin takai dakinta. Lidya tace Mum tafita taje meeting. Fadawa kan kujera tayi ta zauna “am hungry ni Wlh” Lidya tai dariya toga abinciki chan a dining Rufaida ta mike tsaye taje dining tabude kulolin ta maida tarufe batacema Lidya komi ba tawuce kitchen indomie biyu ta dauko da kwai biyu sai bake beans tahada tadafa indomie. Tana gamawa ta juye a karaman bowl mai kyau nacin abinci tadau fork tafito daga kitchen din tana rera yar waka tana tafiya tanakuma kokarin debo indomie da fork taci, tsayawa tayi agaban dining tabama dining baya ta zuba abakinta tahadiye murmushi tayi ahankali tace”yummy ” ta maida fork din cikin indomie tayi hanyar dakinta. “Baby” dataji an kira ahankali yasa ta waigowa,ganin Barraq yana zaune a dining yana mata wani sassanyar kallo dauke da murmushi yasa jikinta yafara rawa ta zaro ido tana kallonshi. Ahankali yasa hannu yature abincin gabanshi ya mike tsaye yafara tafiya ahankali harya iso gabanta ya tsaya yana kare mata kallo daga sama har kasa. indomie hanunta tasaki ya bare a kafarta ihu tasaki saboda zafi ta rikeshi tana kuka.
Maman Abd Shakur😘
mamanshakur Is all about novels.
49
Ya riketa da sauri “O sorry Baby na muje kitchen ki wanke” kin motsi tayi hakan yasa ya dauketa tana wuntsila kafa bai ajiyeta ba sai abayin dakinshi ya kunna tap da sauri ya debi ruwa a cup ya tsugunna yana zubawa a karfarta yana wankewa tana kuka. saida yagama ya kara daukarta yafito da ita ya ijiyeta akan gado ta cusa kanta a cikin cinya tana kuka. dauko vaseline yay ya shafa akan kafar yana hura mata ahankali.