Sashe 38
Kaine Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Barraq yay murmushi okay! Ya mika mata maganin ta karba cikin sarkewan murya tace”ai sainasha ruwa zan iya sha” Barraq yakara murmushi ganin dukta rude ya mika mata ruwan goran hanunshi, tasha kafin ta runtse ido ta watsa maganin a bakinta ta hadiye takara shan ruwa da sauri sanan ta rufe goran ruwan. Tai shiru yamata wani baken baken yaki bari tawuce. Dago idanunta tayi taga ita yake kallo,da sauri ta juyar da kanta tareda folding hannayenta akan kirjinta tana kunkune “ni ni ni fa nagaji da kallon nan, ni mutum ma yabani hanya na wuce,sai wani kallona ake, to tubarkalla masha Allah, ni kambun baka baya kamani iyayena sun tofeni da li’ilafi”. Hannu Barraq yasa ya juyo da fuskarta ta fuskan ce shi,batai tsammani ba taji yahada bakinshi da nata tai kokarin kwacen kanta takasa, saida yay wasa da ita sosai sanan ya saketa tafashe da kuka tana bugamai rigarta, dariya yayi sosai kafin yasa hannu ya rike rigar “oya tashi kije kiyi wakan mutafi gidanmu yanda zamufi yin amarcin da kyau ko?”ya karashe maganan tareda kashe mata ido daya. Bakin ciki kaman ya kasheta cike da masifa tace”babu inda zani anan zanta zama na,kuma wlh ni saika kaini gidanmu,kuma saina hadaka da baban mu ince tabani kakeyi” Barraq ya zaro ido yana murmushi “Haba Baby na kullum fa haka mukeyi da,harda ma wanda yafi wanan,shine yanzu zaki fada, amiki dariya ace kina tona asirin mijinki” tafashe da kuka tadau bra daga kan gado daya cire mata ta bugamai abaya”ni karka sake cewa haka,bana komi da kai,ni banama sonka banason bature, basu da karfi, kuma basu da karfin kashi,kashin su gabaki daya biscuit bone ne,abu kadan ku karye,gasu da yawan yin ciwo,ragwaye ne ku woyii”tamai gwalo. “mune ragwaye Baby na?” ya taso zai kamata tajuya zata gudu cikinta yawani murda hakan yasa tai baya zata fadi Barraq ya rike ta da sauri “Baby na are yhu okay?” Rikeshi tayi da karfi tana cije lebe”auch!cikina ciwo” tafada ahankali tana shirin kuka “Barraq yace”sorry zan fadanma Dr”,hannunshi ya daura kan cikin nata yana shafawa ahankali tai lamo tanajin saukar dumin hanunshi acikin cikin nata, hakan yasa taji ciwon na raguwa kadan kadan. “I can’t forget lokacin dakika ce i luv yhu Uncle B” gyara kwanciya tayi a jikinshi ta kuramai ido “nina ce haka?”ta murguda mai baki”i dont luv yhu”ta lumshe ido ahaka bacci mai nauyi yay gaba da ita. Kwantar da ita yayi akan gadon “I luv yhu soo much”yay ma goshinta kiss yaja bargo ya lullubeta. Bayi ya shiga yay wanka a gurguje ya shirya yadau car keys dinshi yafita. Kwaso mata kayanta yayi a babbar akwati yasaka a boot sanan ya koma ya kulle gidan, ya shiga mota mai gadi yabude mai gate sanan ya dawo ya tsaya wurin glass din driver ganin hakan yasa Barraq ya kashe motar ya juyo yace”any problem Samaila?PA bai biyaka albashin ka bane? ” mai gadi ya girgiza kai “Barr yabiyamu,akwai abunda nakeson fadama” Barraq yafito daga motar yarufe”muko ma inuwa mufita daga rana” bayan sun zauna akan bencin mai gadi sanan mai gadi yafara magana “ranan da matarka tarasa baby ta akwai wani abu daya faru mai gidana” Barraq yabashi duka hankalin shi “bayan Jonathan yabar kakar matarka ta shiga gida, ninace bari naje shago na siyo garin rogo,koda nafita naji ankira salla saina tsaya a massallaci nai salla bayan na idar ne natafi shago na siyo garin kwaki,ina fitowa naga kakar matarka natafiya tana waige waige saichan naga wata katuwar jeep ta faka agaban ta ta dauketa ” cikin sauri Barraq yace “kasan wanda ke motar?wanda ya dauketa?” Mai gadi yace”Oga Nana nagani,Nana wanda lokacin kana zuwa dani office dinka take zuwa nemanka, ita nagani ta dauki matar,inata mamaki ya akayi Nana tasan kakar matarka saisa nace duk inna ganka zan fada maka”. Barraq ya mike tsaye yana huci”Thank yhu Samaila,zan ganka gobe “samaila ya washe baki yasan ganin alheri Barraq zaimai,Nagode yallabai Allah karemana kai,Allah ja zamaninka” Barraq ya shiga motar shi da sauri yaja da karfin tsiya ” tukin hauka yake kanshi yay chaji yanzu ina zaiga Nana?ina zai ganta? Tunani kadan yayi ya dauko wayarshi yay dailing number Muzzammil ringing biyu ya dauka “Hello Boo I need yhu,ka samen a gidan gonar Nana dake water board” Muzzamil yace”B Nana again? Maikuma yafaru?” “Just muhadu a wurin ina jiranka” Barraq ya daki sitarin motar dan gani yake baya sauri “bana forgiving abunda akama Rufaida,Nana ke kika turo aka kashemin Da, aka wahalar da matata” kara gudun motarshi yayi. Paka motarshi yayi a wajen gidan ganin motar Nana yasa ya tabbatar tana nan. Ya bude gate ya shiga. ahankali ya bude kofar dazai sadashi da falo ya shiga yana tafiya ahankali babu kowa a falo sai warin giya dake tashi dakuma bra da dan wando daya gani akan sofa, tsaki yayi yadaga kafa yacigaba da tafiya ganin wata kofa yasa ya daura hannu akan handle din zai bude jin numfashi da gurnani yasa ya tsaya yakasa kunne “Nana ki barni na shiga karna mutu,kin tayarmin da hankali ahhh plz”, muryan Nana yaji tace “saika fadan min cikin ya zube?dan Duduwa tace min ya zube Barraq ya tabbatar ma da hakan?” Barraq ya rike zuciyar shi da karfi dayaji P.A. yace”dazu da safe saida mukai waya dashi, yamace karnazo aiki,cikin ya zube zai kula da yarinyar kafin yay resuming, yanzu dai barni na shiga bayan haka komi kikeso zanyi koda zuwa dauko miki Duduwa ne daga gujungu”. Barraq baisan lokacin dayasa kafa ya daki kofar ta bude ba,wani tsalle yayi yahau gadon ya shako wuyar P.A. yafara duka yana jijjigashi “hw could yhu?”ya daki cikinshi,ya shakemai wuya gam P.A. yafara kakarin mutuwa. Nana data nemo zani ta daura tazo tarike Barraq “B let him go,ka sakeshi”jin muryar Nana hallittar dayafi tsana a duniya yasa hankalin shi yakara gushewa hankada P.A. yay akasa ya juyo ya kwashe Nana dawani gigitacchen mari. Ya rufeta da duka yana ball da ita tana ihu. Ahankali Barraq yaji saukar abunda baisan takamaiman me ba akanshi,yaji abu nabin kanshi wanda yakasa gane jini ne ko ruwa?. juyowa yayi dan damkar P.A. yaji an fizge gilashin idonshi an yar. Duhu ya bayyanah a ganinshi. PA ya daga dogon karfen mai tsinin baki yakara bugama Barraq akai, take Barraq yaji jiri na dibanshi amma yaki barin kanshi yakai kasa,ya rike guiwarshi yana tofar da jini daga bakinshi, P.A. ya daga kafa yay ball da kafar Barraq, Barraq yay kara ya zube akasa yafara tabe tabe yana neman gilashin idonshi. PA ya take hannun Barraq dayaga yana gab da tabo gilashin, yasa dayar kafanshi yay ball da gilashin glass din yafashe. PA yay dariya mai kara”I’ve always hate yhu Barraq,ban taba sonka for a single minute ba,am jealous of yhu,kullum ni kenan ka maidani mutum mara amfani,mai aiki a karkashin ka,mai kwasoma takardu yasama amota,mai biyan workers dinka”. Ya ciji lebe” I hate u Barraq,u killed my future,saisa duk wani abu dazai cutar dakai nakeyi amma tunda yanzu kaga noni I will just take ur life”. ya daga karfen ya saita tsinin akan cikin Barraq, hanunshi ya daga zai chakama Barraq aciki. Ahankali Barraq ya saki kara,Nana ta saki ihu noooooo! Why PA?I love him,I always do,why???” Maman Abd Shakur😘
[7/25, 20:28] Aishat Muhammad: 81- hannunshi ya daura akan kirjin shi yaji zuciyar shi bata bugawa ta tsaya chak “Innalillahi wa inna ilaihi raji’un ” Muzzammil yafara Marin fuskarshi yana kuka “am dreaming, mafarki nake katashi daga mafarkin” daura kanshi yayi akan kirjin Barraq ya girgizashi “Noooooo!karka tafi ka barni plz, kadawo Barraq kadawo” daga jikinshi yayi daga na Barraq ya cire rigar jikinshi ya rufe fuskar Barraq dashi. Ya zauna a wurin ya tankwashe kafa yana kuka sosai banawasa ba. Karan wayarshi data dameshi ya dauka ganin Daddy Barraq yasa yay picking kafin yay magana Dad yayi”son kana tareda abokin naka ne, Rufaida nata kuka wai taji ajikinta he is not safe,kuna tare ne kabani shi muyi magana??” Muzzammil ya share hawayen idonshi muryar shi na rawa yace “Dad kabar inda suke zan fadama wani abune ” Dad ya kalli Rufaida dake kallonshi da Mum yamusu M urmushin yaki kafin yafito daga dakin da sauri yace”menene Muzzammil tell me?is Barraq okay?” Muzzammil yakasa rike kukan dake neman kwacemai yafashe da Kuka sosai “Dad yace “Muzzammil is everything okay?where is Barraq? ” Muzzammil yace”Daddy u have to come to No 37 water Board area, gidan Nana” Arude Dad yace”meke faruwa Muzzammil? ni namiji ne I can take and handle it,tell me” Muzzammil yace”Daddy just come,they’ve killed him, they’ve killed Barraq, Dad sun kashemin abokina Barraq is Dead Daddy…” ahankali wayar dake hanun Daddy ta sulale tafadi akasa tartsatsatsas!” Maman Abd Shakur😘
[7/25, 20:28] Aishat Muhammad: *KAINE SIRRI NA*
82