← Book details Kaine Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 43

Sashe 37

Kaine Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

“”Plz Don’t kill him am begging yhu P.A, wlh inason Barraq sosai,plz! P.A. ya kalli Nana da jajayen idonshi “kowa na zaban Barraq kaina” ya girgiza kai “no I can’t take dis anymore, I can’t stand everyone choosing Barraq over me, nooo” yasa hannu ya daga Nana ya jefar da ita kan gado yasake daga karfen zai chakama Barraq Nana tai ihu daga kan gadon” shift to the left Barraq! Daidai lokacin da karfen ke sauka Barraq yadan matsa karfen ya yaga fatar gefen cikinshi sosai jini yafara bulbulowa, farar rigar dayasa ta batci da jini Nana tafashe da kuka tana ihu “u killed him PA ,ka kashemin Barraq dina, I hate yhu I hate yhu”. Sakin karfen P.A. yayi ya tsaya gaban Barraq ganin baya numfashi jini nabin bakinshi kanshi da cikinshi yasa yay murmushi. wandon shi dake kan gado ya dauka yasa yadau shirt dinshi yasa ya fizgo gashin Nana dake kuka sosai kan gado yakama less go,Nana ta fizge kanta “am not going anywhere, ka kasheni nima na bishi just kill me”. PA ya fashe da dariya yana cizan lebe hanunshi yasa ya matso kirjinta da karfi saida tai kara “ta yaya zan kasheki kinada abubuwan more rayuwa haka?bazan taba kashekiba kindawo sex machine dina,my prisoner”ya tura keyanta gaba tana kuka ya tusata cikin motar ta ya shiga yaja motar da gudu yabar anguwar gabaki daya. Ahankali Barraq ke lalube neman abunda zai daura akan ciwon saboda kar jininshi ya kare, kamo wani abu da baisan meba yadaiji taushi ya dunkule ya daura kan ciwon yana numfashi kadan-kadan Ahankali bakinshi ya furta Baby na…”. A firgice Rufaida ta farka daga baccin tana turo baki “ni ba Baby ka bane, mutum na baccin shi kana wani kiranshi ni “jin shiru yasa ta waiga bataga kowa adakin ba Amma ai taji muryan baturen nan yakirata. Gefen cikinta taji yana mata zafi sosai Bargon jikinta ta yaye ta kalli wurin taga jini,hannu tasa a wurin taga babu ciwo amma ga jini. Jin zuciyarta namata zafi da zugi kaman tai kuka gashi sai kawo mata bature yake yasa ta tashi tsaye. batabi takan batasa rigaba tadau hijabi tasa tafara bin dakuna tana budewa taga bashi fitowa daga part din gabaki daya tayi ta tafi part din dazu tana shiga taga Dad da Mummy da Amma, agogon dakin ta kalla taga biyar da rabi. Mum ta kalleta”Daughter na kin tashi?dazu na shigo kina bacci” Rufaida ta kallesu alamun damuwa karara a fuskarta tace”ina baturen nan?” Amma tace”dazu na ganshi dazai fita yacemin zaije ya kwaso miki kayane”. Rufaida tafashe da kuka”nidai ku kirashi ya dawo, inajin wani iri ajikina,duk inda yake he is not safe,nidai ku kira baturen”takara sa maganan tana kuka sosai. Dan tasamu kwanciyar hankali yasa Dad ya daga waya yakira Barraq sau uku ba a dagaba ajiye wayan yayi yace bai daukaba. Rufaida ta fashe da kuka Amma tace “halama yanzu meeting ya shiga ko wani uzuri”. Mum tai shiru tana kallon Rufaida itama tun dazu takejin wani iri kodai gaskiyan Rufaida ne he is not safe??something is wrong, definitely! Ta kalli Dad tace “Alh tura wani yabi bayanshi plz” Dad yace ok. Dukan sitairin mota Muzzammil yayi “damn dis holdup,haba dan Allah,Nigeria jaga -jaga komi suffer-suffer,am sick of dis country” cikin iko da yarda Allah yaga motoci sun fara tafiya yay maza yay gaba. Wuraren 6:00 yakara so gidan Nana dake water board. Ganin motar Barraq yasa yay murmushi “baiyi zuciya yatafi ba kenan, yana jirana”. paka motarshi yay da kyau yafito yacire necktie din wuyarshi ya wurga cikin motar ya rufe yay hanyar shiga gidan ahankali ya tura gate ya shiga cikin gidan. Ganin kofar sitting room abude yasa dan mamaki ya shigeshi gashi gidan shiru. Saka kafa yayi ya shiga falon ganin ba kowa a falon yasa yaji gabanshi yadan fadi ina Barraq??yaga motarshi awaje fa. Ganin kofar bedroom adan bude kadan yasa ya daga kafarshi dayaji yasoma sanyi yakai wurin, bai tura kofar ba ya tsaya abakin wurin ya bude murya yace”Guy are yhu in dere?” Yaji shiru he feels strange yarasa maisa, hannu yasa yakara sa tura kofar ahankali yakebin jini daya gani akasa kallo, hango Barraq dayayi warwas akasa yasa yakara sa ciki da gudu ya tsugunna agabanshi yasa hannaye biyu ya tallabo fuskar Barraq “who did dis to yhu Barraq ” where are ur eye glasses?”yafada yanamai waige waigen dakin hango gilashin afashe ya ruguje yasa ya kankame Barraq a jikinshi sosai yana kuka “who did dis to yhu Friend?” Barraq ya lashe lips dinshi dasuka bushe ahankali hawaye nabin gefen idonshi “take good care of Rufaida Muzzammil plz,katafi kabata maganin dare kaji,karka bari wani ya cutar min da Baby na, plz Muzzammil” yafadi maganan ahankali Muzzammil yarufe mai baki yana girgiza kai”stop talking as if u are going to die,yeah yeah yeah! I will take good care of Rufaida,amma kadena min magana kaman kana min wasiyya,zaka warke,but who did dis to yhu?” Barraq ya kara matse Hanun Muzzammil tareda rike inda ke jini acikin shi ahankali yay magana Muzzammil yakara kunenshi a bakinshi “DUDUWA! NANA!P.A! P.A! P.A!..” Muzzammil ya rufemai baki da sauri ganin cikinshi na bulbulo da jini,bakinshi ma Haka “keep quite Boo,u are bleeding, lemme call an ambulance” Barraq ya girgiza mai kai”I need water friend ” Muzzammil ya kwantar dashi ahankali yafita daga dakin neman ruwa fridge yaje ya dauko bottle water ya dawo dakin ya tsugunna ya taba jikin Barraq yaji sanyi baidamu ba ya dagoshi ya daurashi akan cinyanshi “B ga ruwan bude baki kasha ” yaji Barraq shiru yadan girgizashi “B” yasake jin shiru!. Maman Abd Shakur😘

[7/25, 20:28] Aishat Muhammad: *KAINE SIRRI NA*
79
Chapter 37 · 0% Book details