Sashe 10
Kaine Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dandali takai ta zauna a gefe guda,tana kuka ahankali babu Wanda yazo yasai gyadarta amma anata siyan na sauran dasuka kawo duk Wanda yazo gabanta saidai yace mata kazama suwuce ganin babu Wanda yasiya yasa ta roki yarinyar kusa da ita ta daura mata gyadar akai saboda hannunta dayay bororo,aiko ta daura mata haka tayi tafiya har takai asalin bakin titin garin tasamu guri kusada wani mai saida lemu da ayaba ta zauna, tai shiru tana kallon hannunta bororon yakara girma, kwalla ta share ta daga kai tana kallon motoci dake wucewa kan titi dare yayi amma batasan karfe nawaba yanzu,sanyi da isakan titin da wahalan dukan datasha yasa taji wani wahalallen bacci mai dadi yay gaba da ita a wurin. jin ana shafa cinyarta yasa tabude ido da sauri tareda Sosa kanta tana turo baki, “Ahha lallai jikar Duduwa nason abun jibi yanda take wani zumburo baki,alamun abun namata dadi ” da sauri ta daga kanta taga wasu matasa ne su biyu sai warin taba suke da sauri ta mike tsaye taja baya Ku rabu dani baruwan Ku dani , daya daga cikin samarin yace “baby ki kwantar da hankalin ki munsan abunda Duduwa ke miki, da zaran kin bari munyi bazamu Kara bari tabaki wahala ba,wanan gashi haka aiyau saimunyi gaskiya” turo baki tayi cike da tsiwa tace “Ku matsamin nadau gyada tani,bana magana da maza” samarin suka kalli juna sanan suka matsa mata zuwa tayi zatabi tsakiyar su tadau gyadarta bata ankaraba taji andaga sama sunyi cikin daji da ita iya karfinta take ihu amma kafin ta Ankara sun soma barka rigan jikinta, iya karfinta take ihu tana kururuwa hasken motan dasukaga ya haskosu tarr yasa suka saketa suka mike tsaye, itakuma ta tashi tsaye ta falla da bala’in gudu tafita daga dajin tana kuka da hasken farin wata ta kekketa bishiyoyin hanyar harta kawo cikin kauyen su tana kuka tashigo gida tana kuka. Duduwa ta haskota da tocula tafito daga dakinta tana gyara daurin zani, haskata tayi sama da kasa taga rigan jikinta dukya barke hartana ganin albarkatun kirjinta gashin kanta duk kasa yabata, kafanta kuwa dama ba silifas, bata damuba ta tabe baki tace” ina kudin gyadata?” Jikinta yafara rawa tace “Duduwa wasu suka dauken suka kaini cikin daji suna barkamin rigana”,Duduwa takara daure fuska “ina kudin gyadata nace?” Jikinta ya Kara rawa tace “Duduwa yabace gya..bata karasa maganar ba Duduwa ta turata tabugu da bango “wlh yau kashe kine bazanyiba a gidanan Rufaida”, Duduwa ta koda mata Mari tana jijigata ta bugata abango, Rufaida ahankali ta sulale a wurin sunamniya, Duduwa data haukace saboda ko gyadar ma bashi ta karbo akasuwa, ga yar iskan yarinyar nan ta batar, zuwa tayi ta dauko ruwa ta juye a jikinta ihu Rufaida tayi ta farfado,Duduwa ta shiga daki ta dauko wayar wuta “wlh saina kasheki” Rufaida lumshe ido tayi ta sadaqar mutuwa yau zatayi,zatabi Abba da Umma. saitaji maganar Baba yace “wlh wlh Duduwa inkika kashe yarinyar nan saimun dauko miki hukuma,da daddaren nan karfe 12 lokacin daya kamata yar yarinyar nan tana bacci shine zaki kasheta da duka?” Duduwa tace ” gafa munafukai an shigo” ta kalli Rufaida tai kwafa “zamu gamu da safe”. Tawuce dakinta tana masifa Baba ya daga Rufaida da take kuka ya shafa kanta yace” jeki kwanta Allah zai saka miki”,yabata toculan hanunshi yace “ga tocula ki haska” ta karba,da dingishi take tafiya tabude kofan bukkan ta shiga ciki ta mayar ta rufe tana kuka sosai, ga mamakin ta ganin Barr Barraq a tsaye tayi yana juye juye ahankali yace “Rufaida kece kika shigo? ban hanunki”hannunta mai lafiya tasaka a hanunshi tana kuka sosai,ya zauna itama ta zauna yama kasa magana saboda yanda ranshi ke zafi, mai wanan yar karaman yarinyar data taimakeshi tayi Duduwa ke dukanta haka? Mesa wasu mutane are just wicked? Jin kukan nata yaki tsayawa yasa yadaga hannu yana laluban kanta cikin sa’a yaji hanunshi cikin gashin kanta ahankali yace “ya isa Rufaida kidena kuka” takasa yin shiru saima Kara sautin kukan datayi tana sauke ajiyan zuciya, jin bazai iya daurewa ba,kukan na mugun tabashi yasa ya jawo kanta zuwa kirjinshi ya rungume tsam yana jijjigata.
Masu karatu ya za’ayi Barr Barraq yasamu eyeglasses dinshi?
Shin Muzzamil daya fita duba hanya zaiga Barr?
Wanan motar data haska yan shaye2 da Rufaida, motar waye? Kodai na Muzzamil ne?
Maman Abd Shakur😘
mamanshakur Is all about novels.
Skip to content
Home
About
TSAFI 1to 11
← KAINE SIRRI NA 17 to 20KAINE SIRRI NA 25 to 33 →
KAINE SIRRI NA 21 to 24
Posted on May 5, 2016 by mamanshakur
[5/3, 3:16 PM] Aishat Muhammad: 🖌KAINE SIRRI NA🖌
21
Fisge jikanta tayi daga nashi ta mike tsaye takoma Chan gefe nesa dashi, rigar data yage na jikinta ta cire ta ajiye, zanin jikinta ta kwance ta daura a kirji sanan ta kwanta akasa tana kuka. Barr Barraq ya dafe kanshi sanan ya sauke ajiyan zuciya “please Rufaida kiyi shiru kinji” bata saurareshi ba tacigaba da kuka, wanan karan kukan nata na mugun damun ranshi fiye da tunanin mai karatu kama kanshi yayi yace”O I said kiyi shiru” yafadi maganan yana mai daure fuska,da sauri taja bakinta tai shiru jikinta na rawa yace “zonan” tashi tayi tazo gabanshi tace “gani” hannu yadaga mata ta mikamai hannunta ya zaunar da ita akasa yace “kiyi shiru kidena kuka,I promise yhu bazaki dawwama ba cikin wahalan nan kinji?”tace “to” yace “yauwa oya kwanta a nan kiyi bacci” kwantawa tayi agabanshi ta lumshe ido tana sauke ajiyan zuciya irin na wayanda sukasha kukan nan yana rike da hanunta ahaka tai bacci, dayaji hannunta yay fayau a cikin hanunshi yagane tai bacci ajiye hanunta akasa yayi yakoma gefe yana addu’a.
Da asussuba yaji alumun an bude kofa “Rufaida, Rufaida wlh gwarama kifito inba hakaba na lahira zai fiki jin dadi” jin haka yasa yafara tattaba kasa dan gano inda hannunta yake yatashe ta bayason takara dukanta yau,jin hanunshi sun sauka akan lafiyayyan cinyarta mai taushi yasa ya daga hannun da sauri yana ajiyan zuciya saboda yanda yaji,ahankali yace”Rufaida, Rufaida ” umm tace cikin bacci yace “tashi kije kakarki na kiranki karta Kara dukanki” da sauri ta zabura ta mike ta daura zaninta da kyau tabude kofa tafita. Duduwa tace “sai yanzu kikaga daman tashi? Wuce ki share tsakar gidan nan,kidau gero ki surfa sanan kitafi deban ruwa,inkin dawo kezan dauka inkai kasuwa mai gyadar dakika batar ya jibgeki bayan yagama jibgarki yay amfani dake hala inyay hakan yahakura ya yafemin kudin gyadar” Rufaida ta matse kwalla ta wuce ta dauko tsintsiya ta share gidan tass tai surfen geron shima tass wuraren goman safiya. sanan tadau tulu taje gaban dakin Duduwa tace “Duduwa dan Allah kiban riga, banason naje rafi ahaka da daurin kirji” Duduwa tace “kan ubanki shegiya rubabbiya idan nafito nasameki abakin kofana wlh saina parka miki ciki” da sauri tabar wurin tadau tulu tana kuka ganin Duduwa nacikin daki yasa ta bude bukkarta cikin kuka tace “zakaje Rafi?” Da sauri tace mata eh,ta riko hanunshi suka fito batare da Duduwa ta gansuba.
Saida suka fito waje sanan ya tsaya t-shirt din dake jikinshi taga yacire ya mika mata yace”gashi kisa bai kamata mace nafita babu rigaba” kallon shi tayi cikin rawan murya tace “ai Duduwa zata dakeni inta ganni da rigan” yace “ko zata dakeki kisa” ta karba tasa shikuma da singlet a jikinshi suka cigaba da tafiya suna cikin tafiya ta hango yan matan nan dake saida magani da sauri ta boye Barr a bayan bishiya tace “dan Allah ka tsaya a nan,kome zakaji karka fito dazaran angani dakai zasa jefeni a bayan gari” itakuma tafito ta tsaya, suna hangota suka sauke tulunsu a gefe suka karaso gabanta kowaccen su tarike kugu sukace “malama ina cikon kudin maganin dakika siya jiya?”
Maman Abd Shakur😘
[5/3, 9:53 PM] Aishat Muhammad: 🖌KAINE SIRRI NA🖌
22
Rufaida taja baya tace”ku
yakuri, Allah idan nasamu kudin zan kawo muku” dariya sukayi Babbar tace”wlh dukanki zamuyi mudaki banza,ahayye nanaye yarinya sa guiwan ki akasa, kinsan sharadin damuka yi jiya,sa guiwan ki akasa kawai” babu musu ta tsugunna tasa guiwanta akasa, Babbar yarsu takatso reshen dogon Yaro tace “Ni zan miki bulala goma,lami bulala goma sai sailuba tamiki bulala goma a matsayin naira hamsin din damuke binki”, Rufaida ta matse kwalla tace” na yarda ku dakan” yayar tazo tafara shaula mata da karfin gaske Rufaida tafara ihu kaman ana yankata, Barr Barraq yafito daga inda taboyeshi ahankali yake tafiya yana kokarin bin inda yakejin kukanta yace “Ku maitai muku?for godsake yarinyar nan wai jakace,kawai kun maidata jaka” Duk suka matsa baya suna kallon kakkyawan baturen dake magana, Rufaida ta mike tsaye taje inda yake tana kuka yace “mekika musu?” kafin tai magana babbar tai magana tace “bashin magani na ciwon kai da bauri tazo ta karba jiya bata bada kudinba saisa zamu daketa,kuma ai kakarta tamaidata jaka bamuba ehe, dan haka mudai abamu kudinmu ko aradu mu ballata mu balla banza”, cije lebe yayi inama yana ganinta da wlh saiya balla mai mishi rashin kunyar nan. hannu yasa a aljihun wando yazaro kudin dabaima San konawa bane ya jefa musu suka dauka sanan yar takalli Rufaida tace “kaman mai gari da Duduwa sunji maza kikebi, wlh saimun fadi komi,yau bayan an jefeki sanan a koreki daga garin,shegiya yar baka mai wari” suka dau tulunsu suka bar wajen suna waka.
Rufaida ta tsugunna a wurin tafashe da kuka mai tsumma zuciya tana na shiga uku, idanun Barr Barraq yay ja kaman yay kuka yanzu dama kanshi aka daketa? Taje takarbo magani tabashi?wani irin shauki da son yarinyar yaji yabi jijiyoyin jikinshi,why? Inama ace inada glass naga fuskar kakkyawar halitar nan mai taimakona?..