Sashe 97
In Bani Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sosai Kaka dama tunda Hamida tazo take bata magunguna da akasa ranan Zainab tahada harda zainab din dana turare dana tsugunno duk yimusu take, Hamida ko zama tayi inta tashi sai inda tazauna yajike tarasa maiyasa hakan batasan magungunan Kaka bane hakan yasa tafara using pant liner, ranan data cika 7days kwatsam saiga Aadil yazo da yamma shi adole yazo tafiya da ita, aiko ita babu inda zata koda taje gaidashi sai kallonta yake dafa fita daga sasan Kakan bata kara dawowa ba tai tafiyanta shashinsu hakan yakara ci zamanshi Kaka namai surutu tace "kanada kirki yanzu kafin sati biyun ma saida ka kara zuwa duba matar taka Allah dai ya shimala albarka" shiru yayi yakasa cewa yazo daukanta ne dan yasan Mami dariga tafada musu sati biyu yayi sallama yama Kaka yatafi koda Kaka taje shashinsu ta koro Hamidan tazo tamai sallama kin zuwa tayi dan tasan saiya moreta tsaf a mota sanan zai barta ta tafi dudda tana mugun kewa shi amma bakaramin hutawa jikinta yayiba, duk abubuwan dake mata ciwo sun dena, yakirata amota harya gaji koda yakirata akashe hakan yasa yay cilli da wayan cikkn fushi yaja motar yatafi, adaddafe yay sati biyun nan kaman zai mutu mararshi tacika bana wasaba, ranan data cika sati biyu agidan da magrib yazo, Baba ne ya shigo dashi dan dawowan shi daga masallaci kenan yaganshi akofar gida yafito daga mota, dukawa yayi cikeda girmamawa yace "ina kwana Abba" "tashi tashi, ya kake?
Muje ciki" suka shiga ciki, Baba yace "kazo daukarta ko, Ai munma gode kai kokari sosai ka ganni nan banso inada iyali suna tafiye tafiye su dade duk tafiyar su basa wuce kwana biyu kaima haka nakeso kazama, karta kara zuwa gidan nan inba dawata muhimmin dalili ba tai kwana bakwai ba ballema har sati biyu, tariga tai aure kaine mijinta kaikeda iko da ita, mu iyayenta ne amma gidanka shine nata sabida haka ka kiyaye ka killace matarka adakinka banda barinsu yawace yawacen zuwa biki zuwa sunan nan kanajina ko" da sauri ya gyada kai cikeda mugun jin dadi Baba yabude falo da sallama ya shiga ya nunamai kujera yazauna ahankali ya kwalama Hamidan kira.
"Mama na" da sauri tafito daga kitchen rikeda bowl din indomie datake ci da hannu ganin Aadil ya tsareta da ido yasa taji kunya sosai taboye bowl din abayanta, murmushi Baba yayi yace "rowa za'amana Mama na" akunyace ta girgiza kai tace "yakare fa Baba" "to ga maigidan ki nan yazo jeki wanke hannu kizo kutafi ince dama ai kayanki ahade suke ko?" gyadamai kai tayi hawaye na neman fitowa bataso ta koma yauwa to tafi kitchen ta shiga ta ijiye roban ta wanke hanunta tafito kanta akasa tai hanyar corridor bin bayanta Aadil yay da kallo asace gani yayi takaro wasu uban hips harda boobs ma, tai haske kuma sosai, Fitowa Mama tayi suka gaisa saiga Kaka da Zainab akunyace zainab ta gaidashi sai dariya yake yana kiranta da amaryan mu ta nan da sati uku, ganin bata fitoba har ankira isha'i yasa Baba yace "tashi muje masallaci mata da shiririta sai kahada da hakuri fa" murmushi yayi suka tafi koda suka dawo wuraren 8:30 Suka dawo gidan lokacin akwatin ta na falo jan akwatin yayi Baba ya kwala mata kira fitowa tayi idanunta sunyi ja alamun taci kuka, hadasu Baba yayi yamusu nasiha sanan dukansu harda Kaka suka rakasu har gate suka shiga mota Aadil yaja motar yana daga musu hannu ranshi fess har zuwa gidansu shida Aabid dake nan cikin GRA, horn yayi mai gadi yabude babban gidane sosai kato dake dauke da bangare biyu left da right duk duplex ne same design yabude motar yafito ya zagayo ta side dinda take yabude motar ahankali yasa hannu yakamo hanunta dayaji yakara taushi sosai yafito da ita fadawa tayi jikinshi ta sakinmai kuka sosai, murmushi yayi ya shafa bayanta ya kankameta tareda sakin ajiyan zuciya yay kewan matarshi bana wasaba, murya chan kasa yace "is okay love kinji please, stop crying for my sake kinji" gyadamai kai tayi tana kara shigewa jikinshi, ahankali yace "I love you so much" murya chan kasa tace "I love you more, i miss you" murmushi yayi sosai yamata kiss akumatu yace "now let's go kiga gidanki ur house bamu kara kwana a family house" make mai kafada tayi tace "nina gaji" kallonta yayi ganin tana neman kara fadawa cikin jikinshi kaman mai neman abu yace "zakihau babu?" da sauri ta gyadamai kai, duka mata yayi da sauri tahau bayanshi daukarta yayi yaja akwatin ta da hannu daya sukai cikin gida tana murmushi bayanshi dadi, falo suka shiga sai kallon falon take yanda yay kyau sosai, saukar da ita yayi ya zaunar da ita akan kujera ya tsugunna agabanta yay cupping face dinta yana kallonta kaman yanda take kallonshi ahankali tace "are you hungry" girgiza mai kai tayi tace "na koshi" tashi yayi yaje ya kulle kofa ya kashe wutan falon yadau blindfold yataho hijabin jikinta yacire mata yace "don't say anything" yay maganan yana saka mata blindfold din yarufe mata ido kafin yadauke ta kaman jaririya yahau kan stairs yay sama, master bedroom din yabude, dakin babu wani tarkace sai wani makeken gado dake sanye da white bedspread, da duvet, an zuba jan flowers akan gadon dasukai I love you ajiki, saikuma wasu randunan ruwa na kasa guda uku yan kananu kananu irin wayanda ake sayan ma yara haka idan anje ziyara kauye da marafen su, tundaga inda suke abakin kofan flowers ne har zuwa kan gadon dakin yay wani irin kyau kaman dakin turawa, sauketa yayi ya ijiyeta akasa ahankali ya rungumeta tabaya yakai bakinshi saitin kunenta yace "are you ready?" gyadamai kai tayi da sauri tace "eh" hannu yasa ya zare blindfold din ahankali kaman bayason yacire saikuma yacire dakin gabaki daya tabi da kallo dake kamshi, tundaga inda fararen kafafunwanta suke a tsaye tafara kallon jajayen flowers din har zuwa direction din da flowers din sukabi kan gado, randa tagani kananu na yara guda uku, kara bude ido tayi ta kallesu da gudu tai wurin gadon tace "innalillahi randa, randan ruwa" da sauri tasa hannu tadau na tsakiyan tana murmushi tana jujjuya wa wani dan kati ne yafado daga cikin randa hakan yasa ta kalli card din ganin alamun rubutu yasa ta tsugunna da sauri ta dauka tafara karanta rubutun.
_Dear Amatullah Ismail Aadil._
_you are my destiny, making you my friend was not a choice, falling in love with you was not a coincidence, but making u my wife was my greatest achievement, Dewdrop!
I adore every step I took to make you mine, I love you, My Amatullah
_Aadil_
Shiru tayi tana kallon sako, maganganun ciki melt her heart bakadan ba, ahankali hanunta har rawa yake tadau randan kasan na farkon tana kallo kafin ta juya katin ciki shima yafado tsugunnawa tayi ahankali tadauka tafara karanta wa.
_Dear Wife_
_I do not think much, i do not think ofteb, but when i am thinking, I am thinking about you, Hamida My Wife remember the name?
You are Aadil's happiness, his heart's desire, his everlasting flame dake shining a duk duhun dazai shiga, the one that makes his heart beat fast, his Love, his queen, he cannot think for a second without you in his mind, Aadil cherish you, IN BANI babu Hamida, IN BAKI babu Aadil we are made for each other!!!_
_Aadil_
Ajiye kwaryan tayi tana hadiye kukan dayake zuwan mata ahankali tadau randan karshen tajuya card din yafado tadauka.
_Dear BWBW(Best Woman, Best wife)_
_your grandmother told me about yarintarki, she told me you've always wanted this randa, and she never got the chance tasiya miki, duk intaje kauye saita manta u cry u cry u cry har kiyi shiru, i can do anything for you Dewdrop, zan baki all ur heart desires dan kinmin komi, naje kauyuka biyu yau ana uku na samosu and got them for my woman!
The sparkles am seeing right now in ur eyes bayan kin gansu is like staring into a sea of gemstones, Amatullah!