Sashe 21
In Bani Complete Hausa Novel · about 8 min read
"mesa kake neman Ozo" kaman jira yake ya rarrafa da gudu yaje gaban me bakaken kayan yay kneeling yana hada hannayenshi yace "great one Ozo, Ozo nakiyaye kowace irin dokan ka, wanan zoben" yanuna babban zoben yatsarshi arude yace "kaman yanda kace bantaba cireta daga yatsata ba, Ozo nasan ni mai laifine tun kafin na shigo kungiya aka fadamin sharuddan kungiya wacce shine d'a namiji dazan fara haihuwa a duniya nakune shine sacrifice dazan...." yay shiru hawaye na zuba daga idanunshi sosai da kyar cikin wani irin asalin tashin hankali yace "great Ozo bantaba sanin haka abin yakeda mugun wuya and tough ba saida na haifo yan biyuna mazaje kyawawa" yadanyi shiru yana goge hawaye sanan yace "great one Ozo da gudu nabarosu a asibiti nadawo gida na shiga boyayyen daki namaka kira ka amsani, ka bayyanan min, naroki afuwa da alfarma akan karku daukemini Hassan wanda yake na farkon, karku kashemin shi, great one Ozo nasan kamin adalcin da baka taba yima wani a kungiyan nan ba, kabani zabi biyu masu sharudda sabida yanda ka tausayamin kakuma Soni, zabin shine ko kukashe shi kusha jini, koku shanye min shi, da ranshi amma shida yaro basuda bambamci, da gudu na yarda tsabagen yanda nakeson Yan biyuna, gakuma wani irin special son Hassan din da Allah ya dauramin danshi nafara dauka a hannuna a tsumma kafin na dauki dan uwanshi Hussain, na yarda da Hassan mutu gwara kunsaka ranshi a kwalban kunyi duk yanda kukaga dama dashi daku kashemin shi na yarda dari bisa dari ku maidashi yaron kusa ranshi a kwalban bakomi, sai kuka fara koromin sharuddan zabin danayi na karya mutu, kace duk wani ciki da Maryama zatayi tun cikin na wata biyar zaku shanye cikin, haka na yarda cikin da Maryam ke dauka dai, dai, dai, har sau uku Maryama nayi duk kuna shanye wa tana bari duk sabida karku kashemin abin kaunata Hassan ban damuba har mahaifanta ya sami matsala tsabagen wankin ciki da ake mata tadena samin cikin, bayan haka kuka bani sharadin cewa ko bayan shanyayyen dan nawa yay girma bazai sake yay aureba shima na yarda to tayaya ma mara lafiya yaro mai kwakwalwan yara zaiga mace yace yanaso duk na yarda, kun hanani cin naman rago duk banaci, kun hanani cin dabino shan zuma duka banyiba dukdan karku kashemini Hassan, mesa yanzu zaku chanza komi ki daukemin farin cikina eh bayan na kiyaye kowace doka da sharuddan ku eh Ozo the great one?".
[11/8/2019, 4:08 PM] Aishat Muhammad: _
IN BANI
Maman Abd Shakur
18....
_This novel is for sale, karki karanta in baki biyaba, in kika karanta ina binki bashi, pay anan or pay achan_
_in kinason novel dinan zaki turo 300 access fee to 3107021073 first bank aisha Muhammad, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461_
_you can also send MTN card 300 ta watsapp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting_
_masu fitarmin da novel waje, please kindly stop_
Sosai Abie yafashe dawani irin kuka ya kife kanshi akasa yana kuka sosai yana hawaye, shi karan kanshi baisan wani irin so yakema Aadil ba, Allah yaga abinda yagani ne ya jarabce shi da mugun son yaron, Aadil nada wani irin shiga rai fiye da tunanin kowa saika zauna dashi zaka gane hakan, son Aadil yake bana wasaba, idan har Ozo ne ya daukeshi hala mutuwa zaiyi dan baijin zai iya rayuwa babu yaronba.
"Tursoso!" yaji an kiranshi dan bayan ya jona kungiya sunan da Ozo the great one yasamai kenan, da sauri ya dago kanshi yana goge hawayen daya gama wanke mai fuska idanunshi sunyi ja sosai, cikin wani irin murya dake echo adakin mai bakaken yace "bayan kasan ka kiyaye sharudda, me a tunanin ka zaisa mu daukema d'a?
Bama dauka saidai mu tsotsa agabanka, bama dauka saidai mu tsotsa kaman yanda muka tsotse cikin matarka agabanka haka zamu tsotsemai jini agaban ka ya mutu babu jini ko digo a jikinshi" yaydan shiru sai chan cikin wani irin murya mai firgita zuciya yace "babu hanun mu abatan danka saidai zamu gargadeka akan abu daya" yasakeyi yin shiru yace "ba danka ba aure Tursoso, ba danka ba aure Tursoso, ba danka ba aure Tursoso" gyadamai kai yayi hankalinshi yawani irin kwanta kaman an yayemai wata irin bakin tsoka daga kirjinshi yay murmushi yace "nagode, nagode Ozo the great one" wani irin nishi Ozo yayi irin na matsafa yace "shikenan matsalan ka ko akwai wata?" murmushi yayi cikin jin dadi yanda Ozo keji dashi yace "dama Ozo naga jiya yakamata zobena yamin aman kudi, jiya lahadi amma baiyiba, shine nace maisa baimin ba?
Ko wata laifin nayi?" dariya Ozo yayi irin dariyan matsafan nan.
"ha ha ha hmmm, Tursoso anchanza ranan aman kudin ne, gobe ne zaimaka aman kudin" da sauri yay murmushi yace "to Ozo nagode" batcewa sukayi bat da sauri ya hure candles din duka ya tashi yaje ya chanza kayan ya maida asalin wanda yasa yamabar akwatin a wurin sanan yacire sakatan kofan yabude kofan yafita daga dakin yarufe kofan da katoton key dinshi sanan yawuce yay tsakar gidan yafice ya shiga mota yaja yabar wajen.
Kiran sallan magriba dakuma wani irin zafi dataji sosai ajikinta yasa ahankali ta bude ido, da sauri takara bude idon ganin inda take iskan magrib na kadawa gari yadan soma duhu kadan dudda da haske, dan nauyin dataji dakuma hanun mutum dataji akan cikinta an rike mata ciki gam, gakuma wani irin hadadden kamshin turare datakeji yana shiga hancinta yasa ta mugun zabura tadan dago, arude tace "you" dan wlh ta manta sunanshi amma dai ta tuna fuskar mutumin nan daya kaita asibiti ranan datana Lagos tagani yana bacci kanshi awuyanta jikinshi da kafafunshi akasa close to her own danhar gogan juna suke, jikinshi zafi sosai bana wasaba yana numfashi ahankali ahankali datake jin saukarshi harta cikin wuyanta, long gashin idanunshi duksun tattare waje daya tsabagen kukan dayasha, ihu tayi ganin takasa janye kafadarta.
"wayyo Allah na" ta ture kanshi daga jikinta kaman zatai kuka, bude idanunshi yayi ahankali cikin bacci dasukai ja sosai sabida zazzabi ya daurasu akanta kirjinshi nawani irin bugawa da sauri da sauri, zaro idanun tayi danji tayi idanunshi sunmata wani iri ajiki da sauri ta ture kanshi daga kafadarta ta matsa baya da sauri tamakale a jikin bango, saura kadan kanshi dake rawa sosai ya buga kasa yatashi ya zauna zuciyarshi namai wani iri sosai yana kallonta ko kyafta ido bayayi, ahankali kaman dan yaro yace "you are awake" samin kanta tayi da gyadamai kai gabanta na faduwa sosai dan yanda yay maganan saida tajishi har kasan zuciyarta, kallonshi takeyi kaman yanda shima kemata wani irin calm cool look da lumstatsun idanunshi, ganin yanda yake yine kanshi narawa sosai kirjinta na bugawa sosai fiyeda na ranan farko ma data fara ganinshi tace "how did you follow me here?" wani irin kallonta yayi da shanyayyun eyes dinshi dayake budesu sosai, da sauri ta kawad da kanta tana murza hanunta danji tayi she's so nervous, ahankali dawata irin murya chan kasa kaman ba na normal Aadil ba yace "am hungry" da sauri ta kalleshi danjin maganan tayi har zuciyarta, tashi tayi da sauri dan wani irin tsoronshi ne taji ya dirar mata arai da sauri tazo zata wuce shi hakan yasa yasaki kuka sosai yana binta da kallo yarike mata hijabi miyau na zuba daga bakinshi yana cizan lips dinshi dat were looking so pinkish and tender, adan tsorace ta kalleshi ganin yanda yake kuka yana kallon fuskarta kaman zai cinyeta yana taune lips dinshi yana girgiza mata kai alamun karta tafi yasa ta sake kawad dakai cike da mamaki aranta, meya sameshi?
Ya akayi ya zama haka? ganin yanda yacigaba da kukan yana goge fuskarshi akafarta yasa tadan juyo ta kalleshi shima ita yake kallo, Ahankali yasa bayan hannu yana goge idanunshi dasukai jajir sundan kumbura ga rigar jikinshi da wandon duksun baci da chabali dahar ya bushe, sake dagowa yayi ya kalleta yana kara rike kafarta hawaye yasake gangarowa daga idanunshi sosai taji zuciyarta yay wani iri dan tsugunnawa tayi agabanshi zatai magana yafada jikinta da sauri ya kankameta yana kuka ahankali babu abinda bayamai ciwo, kanshi ciwo, kafafunshi ciwo, hanunshi ciwo, ga zuciyarshi bayajinta kaman yanda normally yake jinta, yanda yafada jikinta yasa batasan lokacin data zauna dabas a kasan wurin ba ko'ina na jikinta na rawa, fashewa yayi da kuka sosai a wuyanta ya kulle hanunshi abayanta kaman yanda yake rungume Mami, kokarin tura shi take amma takasa ga jikinshi zafi sosai kaman wuta, adan rude tace "to ka sakeni kaga" makemata kafada yayi batare daya gane metake cemai ba, cikin wani irin kuka yace "u want to run and leave me again, that's how you use to do even in my dreams u will come but once I raised d curtain you will run and ask me to find u, I've found you now and I will never let you go" Wani irin tsorone ya shiga jikinta yanda babban namiji yabi ya rungumeta haka ahankali muryanta na rawa sosai tace "please ka sakeni" jin muryanta kaman tana kuka yasa ya saketa ya kalli fuskarta hawayen daya gani yasa ya make mata kafada yakai hanunshi ya share mata hawayen yana turo baki yana wani irin kallon eyes dinta, kallonshi tadanyi kafin murya chan kasa tace "what happen to you why are you like this?" shiru yayi yana wani irin kallonta dayasa taji wani iri da sauri ta dauke kai tace "you are not feeling fine, ur body is hot, stand up and go home" turo baki yayi yanadan lumlumshe ido yace "okay let's go together, you will see Mami, Abie and my Bid, zaki gansu?" yay maganan yana ware mata manyan idanunshi alamun tambaya da sauri ta kalleshi jin yanda yay maganan dan he don't really sound okay to wai meya dawo dashi hakane kodai ba mutumin nan da ya tsinceta a ruwa ya kaita asibiti bane?