← Book details In Bani Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 101

Sashe 81

In Bani Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hada kosan tayi a warmer tadauko warmer tafito daga kitchen din ko kadan bata lurama da mutum akan dogon kujera ba tawuce dining tana wanan inviting tafiyan nata daidai....
wani irin binta da kallo Aadil yayi gani yake kaman ba Hamidan shi idanunshi yagane mishi ba yanzun nan, ajiye warmer tayi tabude kulan ta ijiye marfin a gefe dan kar zafin kosan yasa suyi zufa yay soak sanan tajuyo hada ido sukayi da Aadil dake kwance ya tsareta da manyan idanunshi dahar yanzu basu dawo daidaiba yana sanye dawani white jallabiya yasaka white hula kwankwasa kaji hadisi, sosai tai kewanshi, haushin shima taji tanaji bata ganshiba yau two days kuma baimata bayanin komiba, dauke kai tayi daga kallonshi ahankali tace "good morning" sanan ta wuce kitchen tanajin wani kuka dabatasan namenene ba ya tsaya mata awuya, share dan guntun kwallan daya zubomata tayi tadau babban flask din data dauraye kafin ta fita tajuye akamun data dama a bowl a ciki ta rufe bakin flask din sanan takai tap ta wanke jikin flask din inda kokon yazuba tadauko towel ta goge jikin flask din sanan tajuyo danta wuce ta fice daga kitchen din, Aadil tagani tsaye jikin kofa yarungume hannayenshi akirji yana kallonta fuskarshi babu alamun murmushi itama tsayawa tayi tana kallonshi hanunta rike da flask din data dauko idanunta na marmar tana shirin yin kuka, jin kukan yazo mata yasa da sauri tajuya baya takai hannunta daya tana goge kwallan dayake zubowa, dawani irin sauri Aadil yazo wani irin juyo da ita yayi harsaida taji tsoro karban flask din dake hanunta yayi ya ijiye gefe yawani irin dagata sama, wrapping legs dinta tayi around his waist, yay grabbing lips dinta ya shiga kissing dinta, kana ganin yanda yake kissing dinta kasan yay kewanta bana wasaba just yesterday dabai gantaba gabaki daya jiyake kaman yay a thousand years bai gantaba, Rungumeshi itama tayi sosai sunkai kusan 3min ahaka sanan ya saki bakinta ahankali yadaura forehead dinshi kan nata murya chan kasa yace "I miss you so much Dewdrop, i miss you" yafada da chan karshen makoshi yana sakin mata peck akumatu, dan turomai baki tayi tace "ina kaje kabarni bama kafadamin ba" yanda tai maganan zaka gane abin yamata ciwo fushi takeyi, lumshe ido yayi yasa kanta a kirjinshi yana shafa bayanta alamun lallashi murya chan kasa yace "am sorry Dewdrop, i promise bazamu kara rabuwa ba okay" gyadamai kai tayi ahankali tadago kanta tana kallonshi kaman yanda shima yake maata wani irin cool love look yana shafa bayanta, ahankali takai hanunta tadaura kan eyes dinshi tace "wat happen to your eyes?" dan murmushi ya sakar mata yace "they were longing for you, looking all angle searching for their Dewdrop" murmushi ta sakanmai tafada kirrjinshi cikeda kunya, bakinshi yadaura kan kunenta yace "zaki farako, i must say, you have a very very naughty nono" sosai magananshi yasa taji kunya sosai, tasake shigewa kirjinshi tana taushe kunenta kaman zata tsagashi, ahankali yace "okay kincigaba da dannamin su ne, i don't mind screwing you in Mami's kitchen fa" cikeda kunya ta dirko daga jikinshi zata gudu ya kamo waist dinta ya jinginar da ita jikin fridge yana mataa wani kallo murya chan kasa yace "lemme smooch you kadan kafin kitafi, I've missed you sosai" yay maganan grabbing lips dinta yana warware kullin apron dinta tabaya zare apron din yayi ya cillar ya yar akasan kitchen din yatura hanunshi cikin riganta, grabbing boobs dinta yayi da karfi da sauri tazare bakinta daga nashi tana kallon kofa kaman zatai kuka tace "ahhhh, My Aadil Mami fa" make mata kafada yayi yanajan bra kasa yana fito da nonon da kyau yace "Mami ma tasan i need this am, a married man gurl" matse bra yayi da boobs din atare lumshe ido tayi tana tureshi atsorace tace "pleaseee kaji my Aadil am shy kar Mami tazo" tai maganan tana kallon kofa, Bakinshi taji kan boobs dinta yaja kaman wani mayunwaci batasan sanda tasaki ihu ba.

"Mamaaa!" tsabagen dadin dataji "subhannallahi lafiya Hamida?" sukaji Mami tafada da karfi tana tahowa da sauri ta tureshi taja riganta kasa tafashe da kuka sosai, murmushi yayi sosai yasa hannu yana goge saman bakinshi daya baci da yawun lashe boobs dinta cikeda jin dadi, itakuma tajuya tama rasa mezatayi tadauki fork data gani akan fridge din jikinta narawa, karo Aadil da Mami sukaci abakin kofan kitchen din, kallo Mami tabishi dashi daga sama har kasa, dan sosa kai yayi yana murmushi yace "good morning Mami na" wani kallon tuhuma Mami tabishi dashi bamata tsaya ta amsashiba ta leka kitchen din tace "konewa kikayi ne wanan ihun haka Hamida?" girgiza ma Mami kai tayi dukta rude ga apron akasa ga rigar jikinta akarkace nono daya a bra daya a waje sai nonon sukabada shape din kumbul da tsini da sauri ta tsugunna tadau apron din takara agaban riganta duddan kar Mami tagane tana kokarin kullewa tabaya tace "faduwa nayi Mami" dan murmushi Mami tayi tace "sannu fito muje ai kingama ko" gyadama Mami kai tayi batare data dago kaiba, murmushi Mami tayi kawai ta juya tafito hada ido sukayi da Aadil yana zaune kan kujera yadau kosai daya yanaci yana mata murmushin nan na mara gaskiya.
_talk to me in kinason this book 07012181461, duk wacce takaranta min book bata biyaba itada Allah_
[12/31/2019, 2:55 PM] Aishat Muhammad: ........

Harara Mami ta watsamai ganin rashin kunyan Aadil harma wani shegen murmushi yake mata ko ajikinshi tawuce dining, da sauri yatashi yana waigen Mamin ganin tabama falon baya yasa karasa tusa ragowan kosan abaki yay kitchen din da saurin shi, leka kitchen din yayi da sauri ya shige ciki, dauke kai Hamida tayi kaman bata ganshi ba tajuya tadau flask din kokon tajuyo tai kaman bata ganshi ba zata wuce yariketa gam yana murmushi yatura hanunshi cikin riganta yace "sorry My Baby nasa Mami takusa kamamu ko, ba laifina bane, ina sonki dayawa ne, bari na gyara Bra dana bata" kabar da hanunshi tayi zata wuce cikin fushi dajin haushin shi yarike cikinta yana murmushi yace "zan sake mammatse kifa tom, sadaki nabiya ai nida matata ko dakin waye ni matseki zanyi Dewdrop" yay maganan yana murmushi sosai kana ganinshi kasan yana cikin nishadi, hanunshi ya daura kan boobs din matsawa yayi yana lumshe ido tsabagen shegen dadin dayakeji kafin ahankali yaja lace din kaman bayaso yarufe nonon yana sake matsawa sanan yasaketa, share hawayen daya zubo mata tayi zata fizge jikinta ganin yagama yanda yaga daman da ita yakara riketa yana murmushi, kiss yamata akumatu sanan yasaketa ya zare flask din hanun nata cike da neman fada yafita daga kitchen din yana takunan nashi daidai, hada ido yayi da Aabid dake zaune a dining din kusada Mami suna jiransu, murmushi yayi yadan sosa kai yakaraso rike da ki Flask din yaja kujera ya zauna yana ajiye flask din Mami tace "ina Hamidan?" "she's coming" yafada yana kokarin ciro wayarshi dake cikin aljihun gaban jallabiyar jikinshi, kwalamata kira Mami tayi jin shiru.

"Hamida!" cikin siriruwar muryanta tace "na'am" tagayra zaman riganta tafito ahankali kanta akasa, kujera Aadil yaja mata cikin dabara kafin ma ta iso, kanta akasa ta iso dining din akan kujeran daya ja mata ta zauna ahankali, dan ajiyan zuciya ya sauke jinta akusadashi dan dago kanta tayi ganin Aabid nata danne danne da wayar hanunshi yasa tace "ina kwana Ya Aabid" dago kanshi yayi cike da murmushi da fara'a yace "sannu da aiki Anty Hamida, mekika dafa mana haka gidan keta kamshi?" dan murmushi tayi taji dadin yanda yamata magana yau tace "kosai da koko" "harda ni aciki?" yafada asanyaye yana kallon fuskarta trying to make her feel free dashi, da sauri tace "eh, na kowa da kowa nayi" murmushi Aadil yayi yasake sauke ajiyan zuciya what else could her ask for his brother is just the best brother in the whole wide world, he just pray and hope yasami wacce zai so fiye da yanda yaso Hamida and in sha Allah abinda zai faru kenan, tashi tayi ahankali zatadau plate da sauri Aadil yadauka yabata karba tayi batare data kalleshi ba ta zuzzuba musu ta turama kowa a gabanshi ta zuba musu kokon a mug sanan aka faraci babu wanda baiyi santin kosan ba ta kasan dining table din ya daura kafarshi kan nata da sauri ta janye kafarta tana shan kokonta da spoon batare data kallaiba, wayarshi ya dauka ya shiga messesges yay typing.

"tonight is gonna be spectacular Mrs Aadil, get ready" ajiye wayar yayi agabanta hakan yasa idanunta suka sauka kan messesge din da sauri ta dauke kai gabanta na faduwa ganin message din daya rubuta mata.

Dan murmushi yayi yakai mug din baki yana wani irin kallonta, gamawa sukayi suka tashi sukai falo shida Aabid.

Dudda tahana Mami saida Mami ta tayata sukakai kwanukan kitchen zata wanke su Mami tace tabarsu masu aiki zasuyi sanan ta tasata agaba sukai dakinta, wayansu magunguna tahada mata tasha, Mami bata kara barinta tafita daga dakinba harsaida yamma wuraren magrib, wanka Mami tasata bayan tafito tabata wani riga da skirt na atampa light purple da white hadadden kyau kayan suka mata, Mami tasa ta yafa gyale bayan ta idar da salla, takawo new shoe tabata tasaka, kasancewan tasan su Aadil sun riga sun tafi masallaci yasa suka tafi shashinsu, kofa Mami tabude suka shiga atare saida Mami ta kaita har bedroom sanan tamata saida safe tabude kofa tafito tawuce shashinta.
Chapter 81 · 0% Book details