← Book details In Bani Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 101

Sashe 71

In Bani Complete Hausa Novel · about 6 min read

"My Hamidah..." shiru yadanyi yana kallon fuskarta har lokacin bakinshi ya bushe sosai tsabagen yanda yakeji, matse hanunta yadanyi cikin yanayi nason lallashin mutum, murya chan ciki irin wacce ke ratsa zuciya yace "am sorry My Hamidah My wifey" da sauri Hamida ta dago idanunta dasuka cika da hawaye ta kalleshi hawayen na gangarowa, girgiza mata kai yayi cikin wata irin kwantacciyar murya yace "please karkiyi kuka My Hamidah" hanunta daya rike ya daura akan heart dinshi yadan lumshe ido kafin yabude su sun chanza launi kaman namaijin bacci tsabagen damuwan dayake ciki ya kalleta murya chan kasa yace "My heart is breaking My Hamidah and my mind is clouding because of how angry you are at me, i am sorry kinji, namiki laifi, I've hurt you, am a bad person" hawaye ne suka zubo daga idanunta ta runtse ido da sauri ta kawad da kanta gefe dan bataso ta ganshi, ko kallonshi bataso tayi, rawa muryanshi yafara ganin yanda ta kauda kai gefe, murya chan kasa yace "am so sorry, i don't want to see you act like this when i know how pure your smile looks, murmushin da am the only one kikema irinshi kinji My Angel sent from above" fizge hannayenta tayi tafita daga dakin da gudu dan kalaman ta nataba mata rai, kitchen ta shiga kafin yakaraso ta murza key jikin kofar kitchen din ta tsugunna awurin kofar tafashe da kuka sosai, jingina yayi da kofan kitchen din ya lumshe ido hawaye suka gangaro daga gefen idanunshi murya chan kasa ta yanda ita kadai dake wurin ne zata iyajinshi yace "don't let these small imperfections of mine be the reason you question son danake miki starting from d first day dana fara ganinki na dinga binki har gidanku, i'm sorry for everything i said, i take it all back, the love i have for you my Hamida is stronger than anything dakike tunani a duniyan nan, I love you, can you ever forgive me my Hamida?

Not for me, not for you but please for the sake of aurenmu, our marriage, open the door Baby, let me shower you with my love dan kin chancahnci duniyar nan gabaki dayanta, i am unable to give you the world but i can gave you something even more valuable My wife, i can give you my whole heart, my entire soul, and alll of me, gabaki daya na, i am really sorry m...my Hami...da" muryanshi tafara rawa sosai ya daura kanshi ajikin kofar cikin muryanshi data dishashe yace "open the door Aadil dinki na nemanki, Aadil na neman Hamidan shi, Aadil is longing for his love Amatullah, Aadil needs you, inason inshiga jikinki and cry and cry and cry, namiki kuka ki lallasheni namiki shagwaba ki lallabani, i just wish i had d power to undo all abubuwan danayi, i wish inada power nai erasing all d bitter memories, Hamida!

I am so sorry so sorry, open the door please, fashewa tayi da kuka sosai tana jikin kofar takasa koda tashi abinda Aadil yamata kawai take tunawa, komi nadawo mata sabo abin nakara sosa mata rai batada wish daya wuce kawai ta ganta agidansu wajen Mama ta rungume Mama abinta ko matsaloli da zafin da zuciyarta zaikau, taga su Ihsan da Anty Zainab suyi hira suyi wasa suyi tsokana suyi komi ma tare, ganin taki bude kofar sai kuka take dayafi komi tadamai da hankali yasa yajuya da sauri yay bedroom dinsu ya shiga dube duben inda spare keys suke a drawers din kasan wardrobe dinsu yagani, da sauri ya kwaso duka dan baimasan wannene na kitchen ba yadawo wurin kofan ya shiga sassakawa har Allah yabashi iko ana hudun daya saka ya murza kofar ta budu da sauri yabude shiga kitchen din yakarasa inda take duke, ahankali ya dagata daga tsugunnen datake tana kuka kaman wacce akama rasuwa, cupping face dinta yayi yana kallonta batare data dago idanunta ta kallai ba sai saukar numfashin shi dake sauka a fuskarta da sauri da sauri tsabagen fargaba da tsoron dayake ciki, murya chan kasa dake dan rawa yace "m..my Hamida!

I am so...sorry" yafadi haka yana kallon fuskarta still ganin yanda take kuka yasa ahankali yay placing forehead dinshi akan nata yahade fuskarsu ta yanda har lips dinsu na gogan juna yana kallonta hoping tadago eyes dinta kawai ta kalleshi koyaji sanyi da relief a ranshi, ahankali kaman zai saki kuka yace "am sorry" fashewa tasake yi da kuka sosai gabobin jikinta narawa da sauri yaya grabbing lips dinta ya shiga kissing dinta passionately yana sauke ajiyan zuciya ya dagata ta hanyar daura hanunshi a karkashin soft bombom dinta yafita daga kitchen din da ita ya zaunar da ita akan dining yana kissing dinta ya shiga tsakanin kafafunta sosai kaman zai koma cikin jikinta he's hand running a back dinta yana shashafata, yakai almost 10min yana kissing dinta sanan yadan dakatar da kiss din yana kallon yanda idanunta ke alumshe suna tsayayar da hawaye, batare daya raba bakinsu ba cikin wani irin voice murya mai kama data whispering dake penetrating into zuciyar wacce kake kokarin lallashi yace "am sorry babygirl plsss" ko bude idanunta batayi ba balle yasaran zatace mai wani abu ahankali ya zare bakinshi daga nata cikeda damuwa sosai yay zare hanunshi daga bayanta yadaura kan fuskarta yay cupping face dinta sosai yana kallonta kafin gently yasa tongue dinshi yafara licking tundaga wuyanta inda hawayen yakai har zuwa cheekbone dinta slowly saida tsigan jikinta yatashi, ahankali yasanya dayan hanunshi akan soft moist lips dinta daya gama kissing yana murzasu gently ta yanda bazai mata zafiba yaja tongue dinshi yafara licking daga cheekbone dinta har zuwa eyes dinta, tsayawa yayi chak yana kallon idon dasuke a lumshe hawaye sunyi soaking eyelash dinta sosai sun haura har saman eyelid dinta dasuka soma kumbura tsabagen kuka, iskan bakinshi dake kamshin mint leaf yamata blowing hakan yasa ta kankame idanun sabida wani yarr dataji all receptors Na skin dinta na amsawa, ahankali ya sanya tongue dinshi ya lashe idanunta in circular form saida ta saki ajiyan zuciya kafin slowly yafara kissing idanunta both, sosai takejin yanda yake kissing nata hakan yasa da sauri ta fizge fuskarta ta hanyar kawad da fuskarta gefe, tsayawa yayi chak yana kallonta zuciyarshi na breaking sosai ganin yanda ta tsaneshi bama tason ta kalleshi and she has all d reason in dis world ta tsaneshi dan yanda yay treating nata was awful, hannunshi yasa duka biyun yakamo habarta yajuyo da fuskarta ya kalleta ahankali yace "am sorry kiyafemin kinji kin hakura?" shiru tayi batare batare data kalleshi ba
Jiyaye kaman ya kurma ihu sabida yanda tayi sosai heart dinshi yafara rawa about to cry hanunshi ya daura akan guwiwanta bakinshi narawa sosai yace "i will k...neel for you again inhar bazaki iyafemin ba" yay maganan zaikai guiwanshi kasa da sauri batare data kalleshi ba cikin siriruwar muryanta tace "please karkamin kneeling babu kyau babba nama karami haka" hawaye ne ya gangaro daga idanunshi da sauri yasa hannu ya share hawayen yasa hannu ya juyo da fuskarta yadaura forehead dinshi kan nata yana kallon fuskarta, hawaye ne yakara gangarowa daga idanunshi ya diga akan fuskarta cikin muryan wanda ke gab da kuka yace "am so sorry okay, mezan miki kihuce?
Chapter 71 · 0% Book details