Sashe 60
In Bani Complete Hausa Novel · about 7 min read
Karka tabamin yara, Aadil zuciyata ne, karka tabamin yan biyuna, zanyi tsirara agaban duka duniya inhar bazaka kashemin yarana ba, karka tabamin yan biyuna Ozo" kana ganin Abie kasan ya haukace bil hakki dan maganganun dayakeyi basuda kan gado, daidai lokacin Hamida ta shigo dakin da gudu sanye da dogon hijabin Mami hankalinta atashe tana kallon fuskar Aadil dahar lokacin ke kulle bakinshi na fitar da yellowish kumfa tareda hancishi, mugun rudewa tayi batare data lura dasu Ozo ba tai wajen Aabid dake rungume da Aadil da mugun gudu tana kallon fuskar Aadil din ganin kaman yamutu daidai lokacin Ozo yasaki wutan tsafin karfenshi direct sai wutan tsafi yay saitin cikin Hamida ya shige, tsayawa Hamida tayi chak daidai ta karaso kusada Aabid ta mika hannu tana shirin taba kan Aadil dake kan kafadar Aabid ta zaro idanunta gabaki daya tareda daura hanunta akan cikinta tawani irin ja numfashi.
"uhhh ahhhhh" sakin Aadil Aabid yayi yawani irin tashi da mugun sauri yatarota yakira sunanta cikin zafin rai.
"Hamida!" lumshe ido tayi tabudesu ahankali ta kallai wasu irin hawaye masu dumi na fitowa ta gefen idanunta kafin ahankali wani irin jini with force yagangaro yana bulbulowa ta hancinta da gefen bakinta tai luuuuu hanunta na lilo akasa, riketa gam Aabid yayi zuciyarshi nawani irin bugawa dabai taba yiba in his life yace "ke Amatullah where do you think you are going?
Stay with me, i said stay with me okay me and my brother, Aadil needs you, and...and...I..I need you too Amatullah" yay maganan yana jijiga fuskarta hakan yasa kanta yay luu ya kife akan kirjinshi ba alamun numfashi ko kadan atattare da ita wani irin ihu Aabid yayi da mugun karfi.
"Nooooooooo!
Jewel Noooo!" wani irin tsalle Abie yayi yana sosa kunne yatube boxer din jikinshi yace "yesssss, Ozona you spare my children once again Ozo" kara karfin karatu malaman sukayi trying to handle one situation at a time shine Ozo, hakan yasa jikin Ozo yakama da wuta sosai yana narkewa, ihu Abie yayi yace "noooo Ozo, na shiga uku" yarike kashiyarshi yasaki fitsari yana dariya yace "bari nakashe wutan da fitsari na Ozo na, yauwa kagani, kagani, kagani fitsarina dayawa karka damu saina rama maka zan dauresu, zanyi amfani da kudina na batar dasu a duniya, saimun sha jinin yaransu harda na jikokin su" kara karfin karatun sukayi hakan yasa sosai Ozo keci da wuta yana narkewa kaman dalma yana diddiga hakan yasa kudaden wurin ma suka shiga ci da wuta, alamu Malam yamusu dasu fice daga dakin, Suleman da Muhammad sukadau Aadil dake kwance flat akasa, Aabid narike da Hamida suka fice malaman kuma suka tsaya abakin kofa suna karatun sosai, Abie na ihu batare daya bar wurin wutanba yace "kubar konamin Ozo na, Ozo zan mutu taredakai yau zan mutu taredakai yau" dakin yakama da wuta sosai sukaji Abie yafara ihu kafin yafito daga dakin da sauri yana sossosa jiki yana zaro ido yana dariya, tashin hankali shine abinda idanuwansu yagane musu dis night, wanan abin shine definition of tashin hankali.
Jin yanda jikin Hamida yay sanyi ahanun Aabid yasa hawaye ya gangaro daga idanunshi da sauri yay hanyar fita da ita su Suleman da Muhammad dake rike da Aadil biye dasu, Baffa da Big Mum suka rike Big Mum dake wani irin kuka kaman zata shide dan gabaki daya taji bayanin Abie, har sunkai falo tasake fizge hanunta cikin kuka sosai daga na Big Mum takoma Corridor inda Abie ke tsaye yana kallon malaman dake karatu har lokacin yana sosa jikinshi, wani irin mari Mami ta daukeshi dashi cikin kuka tace "ka cuceni, ka cuceni, ka cuceni Abdullahi, ka cuci danmu, ka kashemin yara har uku, yaran da Allah yabani akan son duniya, Allah ya isa tsakanina dakai, all dis while dakai muke wahalan Aadil kaishi asibitici gari gari, daban daban, ashe harda sa hanunka, kawai kallona kake kasan bazai taba warkewaba, Abdullahi, Abdullahi i will never forgive you, all pains din wankin ciki da azaban daduk nasha a wuraren barin yara ukun nan are still fresh a heart dina ashe u were behind it banyafema ba wlh, banyafema ba" tarufe Abie da duka sosai yana mata dariya.
"hahahhahah, kekekekee, kyalkyalkyal kyal" fizgota Big Mum tayi tace "let it goo is too late gashinan Allah yafara nunamai ai tajata suka fita daga dakin, sukai tsakar gida, sosai wuta ya shiga ci adakin yana fitowa falo hakan yasa malaman suka fito shashin da sauri daidai Abie yafito yana tsalle ginin part din yawani irin rushe sukayi ginin ya zubo kanshi agabansu kan Abie ya tarwatse Aabid ya runtse ido da karfi hawaye masu mugun zafi suna fitowa daga idanunshi.
[12/17/2019, 7:32 PM] Aishat Muhammad: ..
Durkushewa Mami tayi tana kuka kuka kaman zata mutu ganin yanda gini ya ruguzo kan Abie, Baffa duk shine mai dan kwari a cikinsu ya kalli su Suleman da muryanshi data dishashe yace "ku wuce kukai yaran nan asibiti we will take care of the rest anan" juyawa duk sukayi Aabid da kyar ya iya daga kafarshi yay hanyar gate dan motarshi na waje har wani jiri jiri yake gani, bude motar yayi ya kwantar da ita abaya yamaida kofar yarufe ya shiga gaba ya tada motar, su suleman ma suka shiga tasu motar bayan sun kwantar da Aadil abaya sukaja motar sukabar anguwan sukai wani babban private hospital dasu inda da gudu Nurses and Dr suka karbesu sukai placing dinsu on admission, Baba Suleman ne yace "VIP room mukeso asasu" nan aka kwantar dasu awani hadadden daki mai gado biyu Dr suka taru akansu ana kokarin saving their lives, ahankali Aabid yatashi daga jikin kofan inda yake leka yanda Dr's ke battling suna kokarin cetosu ya zauna akan one of the kujera dake corridor da dakinsu yake ya saukar da kanshi kasa yadafe kanshi zuciyarshi na bugawa yanamai zafi, yanamai daci sanan yanamai yaji, for the first time a history din life dinshi yaji ya tsani life dinshi, ya tsani his life he hates who he is, yanzu dama cikin kudin jini Abie ya rainesu?
Yasasu makaranta har ya karanci business administration, da blood money ya rayu daman?
Thank God yanada aikin kanshi, yanada kampanin kanshi dayay establishing bayan yagama masters dinshi but dudda hakan d thought of yarasu yaci yasha yay karatu da blood money yakasa fita daga ranshi.
"Astagafurullah" yafada sounding weak, he promised kanshi daidai da riga daya tak wanda Abie yasaimai shida Brother shi saiya cire ya kona ya zubar, komi na Abie daya saima shida Aadil saiya kona tass.
Dafashi da akayi yasa ya dago kanshi da kyar idanunshi sunyi jajir, Baba Suleman ne ya zauna kusa dashi yana kallonshi cikeda tausayawa yasan this is hard dole abin ya daki zuciyar Aabid da karfi.
Murya chan kasa mai cike da calmness nason kwantar ma da yaro hankali yace "let it out Boy, let it out Hussain, Men cry too, am here for you, am here for you kaji" fadawa jikin Baba Suleman Aadil yayi yace "Uncle m...my....my father is is a ri...ritualist, he did all this thing to my brother, Uncle Abie, he feed us da bloodmoney, he cloth us da blood money, he did everything mana da kudin jini, Abie killed and ruin my brother's 30yrs of life, Abie yakashe mini kannai n...." zaiyi magana Baba Suleman ya taushemai baki yana sharemai hawayen daya dake zuba nonstop yace "is okay, is okay Aabid, kaddara ce haka Allah yariga ya tsara rayuwan dan uwanka Aadil, ahaka Allah yariga yarubuta zaiyi shekaru talatin a duniya batare da yasan waye shiba, koda Abie baiyi komiba one way or the other saikaga something happen dazaisa yay rayuwanshi ahaka, now lets all hope for the best, muyi creating new beginning and new memories and let's all forget d past okay, think of your Mum and think abinda take going through yanzu haka, wahala da dawainiyan Aadil tun yana jariri datasha kullum suna hanyan asibiti, sanan ga barin ciki har sau uku yaya kake tunanin takeji yanzu datasan dalilin?
Ga kuma dan uwanka a asibiti shida matarshi yaya kake tunani takeji?
Let's pray murokan ma Abie gafara daga Allah kaddara ce, dama annabi yafada aciki hadisi cewa kowace alumma nada fitinarta yace fitinar alumma ta itace dokiya, kaga arayuwan nan wasu mutane can do anything for money, inhar dai zasu sami kudi they can do anything, arayuwar nan tamu tayau mutum ya kasance mai godiyan Allah, d little da Allah yabaka ka godemai and be contented saikaga Allah will give you more masu albarka, one shouldn't be greedy da mugun son kudi, greediness dason banza can lead you to astray daga hakane zaka fara karban cin hanci which annabi yay hani akai yafadi ahadisi akan Allah ya tsinema mai bayar da cin hanci damai karba, yawan son kudi ma da mutane keso fitina ne, kudi kayane aka dan ranan gobe kiyama saikama Allah bayani akan each and every single kobo daka kashe, how?