Sashe 79
In Bani Complete Hausa Novel · about 5 min read
Shafa kanshi yayi yace "is okay Dil, we will go and talk to Mami tomorrow kaji, stop crying kar ciwo yakama ka" Aabid yay maganan yana kwanciya gefenshi ya rungume shi ata kwance yachusa fuskarshi awuyanshi yamai whispering.
"is okay" gyadamai kai Aadil yayi yama kasa magana sai sheshekan kuka yake ahaka bacci yay awon gaba da dukansu da kyar.
Da asuba da kyar dagashi har Aadil din suka farka shima sabida knocking kofarsu da Mami tayi ne suka tashi, kan Aadil kaman zai fadi sabida ciwo idanunshi har kumbura saida sukayi tsabagen kuak, alwala ya dauro yafito, Aabid daketa kallonshi yadauro alwala shima suka fita a falo sukaga Mami tana kokarin daukar hisnul muslim dinta dake gaban TV, turo baki Aadil yayi yadaure fuska yafita daga dakin shi adole fushi yake Aabid kuma chan kasa makoshi yace "good morning Mami" yawuce yafita daga dakin, tabe baki Mami tayi tace "rubabbun yara kansu daya, nizaku hadema kai, ai saikuyi kugama kunriga kun shigo hannu shikuma mai shegen zuciyan da kanshi zai kawo kanshi badai niba muzuba yara ha'aa" Mami tafada tana murmushi sosai tanajin wani irin son yaran nata arai, daki takoma akan dadduma tasami Hamida harta idar tana azkar, Murmushi tama Mami ta dukar da kanta kasa tace "ina kwana Mami na" karasowa Mami tayi ta zauna gefenta tace "lpy lau daughter, jiya kafin naje nazo harkinyi bacci, anjima akwai wani magani danasa maid ta taho miki dashi zakisha" murmushi tayi ta saukar da kanta kasa tace "to Mami" shiru Mami tayi suka cigaba da azkar dinsu saida gari yawaye sanan suka tashi Hamida ta kalleta tace "Mami zan hada breakfast" girgiza matakai Mami tayi tace "a'a banso kiyi aikin komi masu aikin zasu mana, koma baccin safe abinki bari naje nafada musu maizasu hada na kari" gyadama Mami kai tayi Mami tawuce tafita, dakin ta shiga gyarawa tana gamawa ta wuce bayi ta wanke bayin tass sanan tafito tadawo ta zauna wayarta ta dauka ta shiga danne danne duk motsin dataji saita kalli kofa sokawai take taga Aadil ko ina yaje oho dabata ganshiba tun jiya.
Zama Mami tayi afalo bayan tafito daga kitchen din ta kishingida da kujera tanajan charbi, bude kofan da akayi yasa ta dagokai ta kalli kofan Aadil ne ya shigo da kumburarrun idanunshi ya daure fuska murya ciki ciki yace "good morning Mami" yay hanyar dakinsu yana kumbure kumbure shi adole fushi yakeda Mami ta kwacemai mata, haba Mami takama tace "au hakane zakaci gidanku kuwa a hannuna miskilin banza da wofi, shiga ciki nidai ka fitomin da takardan ta yaro" bugo kofar dakinsu yayi kaman zai balla kofan Mami ta daga murya tace "kacire kofan tunda shi yamaka laifi mai zuciyan kuturu" daidai nan Aabid yashigo shima fuskarshi bayabo ba fallasa ahankali yace "good morning Mami" yay maganan yana yin hanyar dakinsu da harara Mami tabishi tace "au nizaku hadema kai aje ahaka" kwafa tayi tacigaba dajan charbinta maid nagama hada breakfast takawo dining ta jera tazo tasami Mami tace "angama Ma" "sannu da aiki, jekirawomin twins suzo muyi breakfast" hanyar dakinsu tayi tai knocking ta shiga bata wani jimaba tafito tazo tasami Mami kan kujera tace "sance sun koshi Ma" kwafa Mami tayi tace "kansu akeji" ta tashi tai dining hadama Hamida nata tayi tsaf a tray ta dauka tai bedroom dinta dashi bude kofa tayi yanda taga dakin tsaf tsaf yana kyalli yana kamshi yasa taji takarason Hamida, tashi Hamida tayi ta karbi abincin tace "sannu da aiki Mami" "yauwa daughter na, yi breakfast" gyadama Mami kai tayi Mami tawuce tafita daga dakin.
Koda rana kincin abincin sukayi da Mami tasa aka kai musu saidai maid din tadawo dashi sai abin yadameta tasan Aadil dama he's very stubborn ga shegen zuciya tun yana yaro ga shegen kafiya kaman maye, gashi kansu ahade inda ace Aabid ma yay supporting dinta da abin yazo mata da sauki amma ya goyi bayan dan uwanshi sun hade kai shegun yaran, koda suka dawo daga sallan isha'i ganin sunkicin abincin yasa ta tashi dai dakinsu danta damu ainun kar wani ciwo yakamasu babu kayan kwalama a dakinsu balle tace shizasu ci, dukansun kwanta warwas akan gado ta gansu abinma gwanin ban tausayi gwanin ban dariya sun kwanta sunyi zuru zuru kaman masu zaman makoki, kana ganinsu kasan yunwa tai musu lilis ta daka yan banzan barin ma Aadil dabaida juriyan yunwa dama ko kadan lebenshi har bushewa sukayi, duksun kife ciki akan gado sunyi shiru ko uppan basu cewa, idanun Aadil sun kumbura har lokacin lips dinshi sunyi pink sosai kaman mai mura sun bushe, dariyan dake cinta ta hadiye ta maida kofan tarufe takaraso cikin dakin, duk tashi sukayi zaune suna kallonta Aadil yadaure fuska ya rungume hanunshi akirji yana turo baki, karasawa tayi ta inda Aadil yake zaune akan gado ta tsayamai aka tace "kar Allah yasa kuci abincin cikinku yara cikin wane ke kuka naku banawa ba, yauwa kaikuma wurin ka nazo" tai maganan tana nuna Aadil da yatsa, hannu tamikamai tace "ina takardan tun safe nake jiranka fa ka kawomin kanwar Mamarta gobe zatazo ta tafi da ita chan Nigeria, oya bani takardan ta Aadil" rawa zuciyan Aadil yafara yama kasa magana saima kara kankame hanunshi dayay folding akirji yayi hakan yasa Mami ta kakkali dakin wani karamin memo da byro data gani kusada bedside lamp yasa da sauri takarasa ta dauka tadawo tabude memo ta cire kan byron tamika ma Aadil din tace "oya oya ungo karba karubata min banson bata lokaci" zaro ido Aabid yayi kaman zaiyi kuka zaiyi magana Mami tadagamai hannu alamun yay mata shiru, ta bubbuga memo da byron akan hanun shi daya rungume akirji tace "badakai nake magana ba nace ungo karubata ko, karba" dagokai yayi ahankali ya kalli Mamin idanun nan sunyi jajir sun cika da kwalla, daure fuska tayi batare data bari yagano anything a idanunta ba tace "karba karubuta mini ba kallona nace kayiba" wani irin kuka Aadil yasakin mata ya karbi memo da byron ya cillar yafada jikin Mami ta rungume cikinta yana kuka sosai yace "Mami am sorry, pleasesssss, please Mami, banaso nasaketa, I love Hamida my wife, dan Allah karku rabani da ita am sorry, and I've told her sorry, I've apologize ko Bid?
Ina sonta kinji Mami please inna rabu da ita zan mutu ne please Mami na" yafashe da kuka sosai kaman karamin yaro acikin Mami.
_karki karanta min book in baki biyaba in kika karanta keda Allah, this book nakudi ne just 300_
_07012181461 chat me up in kinaso_
[12/29/2019, 8:04 PM] Aishat Muhammad: .........