Sashe 22
In Bani Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kodai idanunta ne, but ha'a bagashi nanba, wanan ai shine but yaushe yasami tabin kwakwalwa haka yadawo zararre ahankali muryanta na breaking sosai tace "please katashi katafi gidanku you are sick" make mata kafada yayi yana neman fadawa jikinta cikin wani irin yanayi yace "pls don't leave me again" matsawa tayi gefe da sauri ta mike tsaye, shima da sauri yamike tsaye ya dafa bango da sauri jin kanshi kaman zai fadi yasaki kuka sosai yana cizan lips dinshi, da sauri tadan matso kusada shi wani irin mugun tausayi taji yabata ahankali tace "are you fine?" turo mata baki yayi yanaso yakara fadawa jikinta da sauri ta matsa baya kirjinta na bugawa, ahankali cikin kuka yace "am sick".
Ji tayi kaman itama zatai kukan sabida yanda yake kukan yana kallonta har yanzu bai dena kallonta ba, da sauri tai hanyar fita tace "stand up and go home kasha magani is magrib" dan juyowa tayi ta kalleshi ganin har lokacin kuka yake yana binta da kallo, sosai taji zuciyarta yay wani iri, lekawa waje tayi amma bataga kowaba hakan yasa kawai tafice abinta da sauri dan taje gida kafin a fara neman ta amma still taji duktabi tadamu da sauri take tafiya dan takusa gida, tafiya tayi nakusan minti goma sanan ta shigo anguwan su, hannu tasa zata bude gate din gidansu taji an rikemata hijabi amugun tsorace ta juyo ganin shine idanunshi sunyi jajir bamaya iya bude idon sosai da kyau yasa ta juya ta kakkali anguwan su ganin ba mutane awaje yasa arude ta kalleshi tace "na bani, you followed me why?" make mata kafada yayi yace "I will never let you go again" da sauri takara kallon ko'ina tace "na shiga uku, wai menene to zakajamin fitina, sakenmin hijabi" ta fizge hijabin ta kaman zatai kuka dukta rude dan tasan ware haka Abba ke shigowa gida, dan sassautar da murya tayi dan wlh mugun tausayi taji yabata ayanda taganshi sha bakwai dinan gashi zazzabi yake sosai kuma koba komi yataimaka mata shima, gashi ya kafe ta da ido idanunshi cike fal da hawaye har wani irin shining suke, sosai taji wani iri hakan yasa ta kwantar da muryanta kasa sosai kaman meson lallashin yaro tace "you are sick, you are very sick, touch your body" ta daura hanunta akan wuyanta tanamai demonstrating yana kallonta kaman yasami wani irin TV, tace "your body is very hot, u are running temperature, go home kaji" takarashe maganan tana kallonshi kaman yanda yake kallonta bayako kyaftawa ahankali ya lumshe ido kafin yabudesu ahankali yadaurasu akanta, da sauri ta janye nata idon danya mugun cika mata ido sosai, batare data kalleshi ba tace "what do you want?" murya chan kasa yana kallonta yace "water" dan juyowa tayi ta kalleshi sanan tace "okay wait here bari naje na daukoma ruwa kaji sai kasha katafi, lemme bring water for you okay" gyadamata kai yayi yana binta da kallo, da sauri tabude gate dinsu ta shiga gidan, babu kowa a tsakar gidan, gidan shiru kaman ba mutane ciki kasancewar babu wuta da taji hayaniyan su Zainab suna kallo a falon Mama, hanyar sassan Kaka tayi da mugun saurinta ta shiga falon, Kaka bata falon hakan yasa tai hanyar dakinta ta hango hasken fitila a dakin Kaka, murmushi tayi aranta tace hala salla take saisa bata kira sunana ba dan data kirani, dakinta ta shiga ta tumbuke takalmin kafarta ta yarda jakan akan gadon takarasa da sauri inda jakan pure water daya da Kaka ta ijiye mata adakin ta dau guda daya ta juyo danta koma waje ta bashi da saurinta, wani irin cin karo taida mutum abayanta tai wani irin ihu tai baya zata fadi da sauri ya rikemata hannu shima afirgice dan yana tsoron ihu sosai, azabure Kaka data sallame salla tadau fitila tace "innalillahi Hamida incedai lafiya daga shigowan ki kin kurma uban ihu haka" arude Hamida ta kalli kofan dake abude na dakin da sauri ta fizge hanunta tai wurin kofan kafin Kaka ta iso tarufe tasaka sakata, mutum taji yafado ta bayanta dan shima ya tsorata sosai ya riketa, zatai magana Kaka ta karaso wajen ta buga wani irin uban salati.
"innalillahi Ke Hamida!" a mugun firgice ya juyo da Hamidan data kife da kofa ya ya rungumeta jikinshi na rawa sosai ya kalli Hamidan zaiyi magana, arude Hamida da jikinta ke wani irin masifar rawa ta daura yatsarta akan pink lips dinshi ta girgiza mai kai, ya ware manyan idanunshi yana kallonta, arude Kaka ta buga kofan.
"ke Hamida menene?
Meya sameki?
Budemin kofan nagani?
Ko cinnaka ne?
Dan dazu na sharo shazumama adakin nan sunfi guda dari uku, ashe kinyi barin sugar kafin kitafi makaranta kinsan kuma duk inda shazumama yake cinnaka na wurin, mugani idan itace ta cijeki nasiyo cacatin a kasuwa dazu na mulka miki a wurin" arude Hamida da jikinta ke wani irin rawa ta runtse ido tana kokarin saita bugun zuciyarta tace "uhn...uhn lafiya lau, bugewa nayi na kofa fa Kaka" tai maganan har lokacin yatsarta nakan soft lips din Aadil dake rungume da ita yana wani irin kallonta da dan ragowan hasken dakin, cikin fushi Kaka ta buga kofan tace "karya kike ja'ira, irin wanan uban ihun dakikayi bude kofan nagani" wasu irin hawayen tsorone suka zubomata, idan Kaka ta shigo dakin nan taga namiji aciki aiyau kasheta za'ayi a gidan nan, Yayyinta biyar duka mata babu wacce ta taba kawo namiji gidan nan bada sanin Baba ba, kumama Maza ne da aka sansu akasan asalin su wayanda zasu aura, ita har cikin dakin kwananta ma kuma kome zatace baza'a yarda ba, wani irin kallonta Aadil yakeyi yanda hawaye ke zuba daga idanunta harwani irin zufa ta shiga yi a goshi tsabagen tsoro da rudewa, numfashin ta na sauka akan fuskarshi dayasa yaji wasu irin abu namai yawo akai, ahankali yasa hanunshi na dama ya janye yatsarta daga bakinshi yarike hanun da sauri ta bude idanunta ta daura akanshi, daga waje Kaka tace "wai bazaki bude kofan nanba Hamida kosai na kira Faruku ya ballata?" matsa hanunta yayi yadan lumshe mata ido yana matso da kanshi saitin fuskarta ahankali kaman wani irin abu na janshi towards her, kokarin matsar da kanta tayi ya make mata kafada cikeda shagwaba yasake matsowa zatai magana takasa sabida kar Kaka dake bakin kofan taji gashi yawani irin cika mata gaba, sakin kuka tayi hakan yasa shima yasaki kuka yana lumlumshe mata ido kafin ahankali yay landing forehead dinshi akan nata yana breathing way too fast, he has never ever experience irin wat he's feeling right now da baimasan ko menene ba, lumshe ido tayi da sauri tana kara shegewa jikin kofan kaman zata fasa ta shige lips dinta nawani irin rawa suna vibrating tana kokarin hanasu fitar da sound din kukan datake yi kar Kaka taji ta taro mata jama' a asirinta ya tonu danyau Abba da Ya Faruk sai sun kasheta, ahankali ya kafe lips din da ido, lumshe ido yayi yakara rike hanunta gam gam kanshi narawa, dawani irin sauri kaman wanda aka bashi naman dawisu for d first time akace yaci yay placing lips dinshi akan nata yana numfashi sosai kirjinshi na bugawa danko ita tanajin yanda heart dinshi ke beating kaman zai fashe yafito, dawani irin sauri ya shiga kissing dinta batare dayamasan meyake yiba yana wani irin nishi da sauri da sauri yajawota yasata ajikinshi sosai.
_Assalamu Alaykum Fanmily, am really sorry bakusamun frequent update, am not that strong, Kano people
you guys have to explain this for me daga zuwa garinku sai zazzabi nake, gaskiya I think air din Kano is foul
Just joking.
But pray for me okay, I love you all_.
[11/10/2019, 11:56 PM] Aishat Muhammad: _
IN BANI
Maman Abd Shakur
19....
Ya wrapping his left hand around her waist yana shesheka kuka sosai yana kissing dinta, da sauri Kaka daharta kai kofar dakinta tasake juyowa tadawo bakin kofarta ta buga kofan cike da masifa tace "wai lafiyan ki Hamida rukuku rukukun menake ji kaman bera na barna?" da sauri ya kabar da hanunta dake kirjinshi tana tureshi cikin hawaye yasake fadawa jikinta yay lamo kirjinshi na bugawa sosai while kissing har lokacin batare daya denaba, runtse ido tayi da kyar ta daddage ta fizge bakinta daga nashi zata tureshi ya riketa sosai yana make mata kafada yana kallonta yana kuka ahankali mara kara, da kyar ta iya saita muryanta gudun kar Kaka ta zargi wani abu tace "Kaka bacci, kidena tashi na" tsaki Kaka tayi tace "kyaji dashi ja'ira kawai, abincin ki na falo dai koda yunwa ta farkar dake cikin dare kije ki dauka" tana maganan tai hanyar dakinta ta shige ta rufo kofa dan itama tagaji yautai aiki da rana, jin karan rufo kofar dakin Kaka yasa ta tureshi daga jikinta da karfi, komawa baya yayi yana turo baki yana share hawayen da yakeyi da bayan hannu, share hawayen daya kasa dena zubo mata tayi ta kalleshi kaman ta zubamai mari dan takaici, yanda yake kallonta ya tsaya a inda ta turashi yana goge idanunshi da bayan hannu kayan jikinshi sunyi daka daka yasa taji yasake bata tausayi dan wanan asibiti yake bukata, ahankali ta saita muryanta ta kalleshi tace "inane gidanku?" dan matsowa yayi kusa da ita da sauri dan kaman jira yake dama tamai magana, da sauri ta matsa takoma kan gado ta zauna, juyowa yasakeyi ya kalleta daga inda yake a tsayen a tsakiyan daki yace "gidan mu?" da sauri ta kallai jin yay mata magana ta gyadamai kai tace "eh gidan ku" kallon yatsunshi yayi yana turo baki yace "gidan mu na chan chan, there's basketball field in our house, Bid and I use to play basket ball" yay maganan yana mata murmushi yana juya mata manyan idanunshi looking super cute, da sauri ta janye idanunta daga kanshi ganin ayanda yake magana ma baisan inda gidansu yakeba yasa ta shiga damuwa sosai.