← Book details In Bani Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 101

Sashe 66

In Bani Complete Hausa Novel · about 7 min read

"wayyo Allah na please kadagani" lumshe ido yayi sabida cool kamshin daya fito daga bakinta daya sauka akan fuskarshi ahankali yay placing forehead dinshi akan nata hancinshi da nata sukai kissing each other, sosai gabanta ke faduwa sabida yanda numfashin shi ke sauka akan fuskarta, cikin wani irin murya kaman ta jaririya tace "ka...kada..gan..." kasa daure cool breathtaking herbs scent din dake fita daga bakinta yayi ahankali ya daura bakinshi kan nata da sauri tai kokarin holding lips dinta tare ya fizge lips din da sauri, lumshe ido yayi jin wani irin feelings nabin jikinshi ya shiga kissing dinta passionately, sosai yakejin dadin bakinta kaman zai suma a zuciyarahi yace "I must admit her lips are so soft kaman nayar jarariya, kissing her da dadi sosai" hanunshi ne suka shiga yawo a fuskarta net din kanta ya cire ya yar ya shiga shafa gashin har zuwa wuyanta yanajin yanda take kuka tana kokarin fizge lips dinta amma yaki bata chance din, ahankali yadaura hanunshi kan kirjinta saida yaji wani irin shock hanunshi suka shiga rawa, da sauri ya matse da karfi yanajin wani irin dadi even though he wanted just to scare d girl off dan bayasonta ko kadan but kasa daurewa yayi kamshin datakeyi na tafiya dashi sosai, sakin lips dinta yayi yana kara sata ajikinshi sosai murya chan kasa yace "ur boobs are so full sabida babies dinane yasa suka ciko haka" girgiza mai kai tayi tasa hanunta ta tureshi da karfi ta tashi daga kwancen zata sauka daga gadon yasake fizgota a tsorace tace "dan Allah kasaneki, banso kadena" sata yayi ajikinshi kawai soyake ya manna warm jikinta danashi cikin kakkausar murya yace "sabida ina kokarin baki abinda kikazo nema ne shine zaki fara pretending, i told you bana sonki bakimin ba u are too small for me nima, me kike dashi?

Wat can you offer me, banda haka kinyi kama da yarinyar aljanu haka suke farare bau kaman ke, am even this close to you sabida yarana da akace kina dauke dasu inda ba hakaba ko hannuna baki isa ki tababa" fashewa tayi da kuka sosai kaman zata shide maganganun shi sun mugun mata ciwo, fizge kanta tayi ta cikin fushi sosai ta sauka daga kan gadon tafice falo fadawa kan kujera tayi tafara kuka sosai kaman an ai kota jikinta ko ina na rawa, yakai kusan 10min azaune da kyar ya iya tashi yana yatsine fuska sallan kawai dayaji ana kira ne yasa yabarta inda bahaka ba she's too small to walk out of him yana cikin more ta, matsalan yara kenan, suma su Baffa me bazasu auramai babban mace ba wacce ta nuna, he's sure yarinyar nan can never gamsar dashi mikewa tsaye yayi
yadan ja boxer dinshi kasa ya fito da huge erection dinshi dakemai ciwo sosai yana shafa kan dakemai ciwo, he really wanted ya soka mata shi koyayi releasing sperm din dakemai ciwo a ciki, ahankali ya cigaba da shafa kan yana lallashinta ya hada ruwa yay wanka sanan yafito agurguje ya shirya mosque ya sanya wani white jallabiya kanshi namai ciwo sosai, fitowa yayi daga dakin tundaga dining yakejin yanda take kuka shigowa falon yayi yana kallonta yanda take daure dawani dan karamin dan kwali tana kuka kanta akasa kana ganin yanda takeyi kamasan sanyi takeji, dauke kai yayi batare daya sake mata another look ba yafice mosque.

Da kyar ta lallaba ta tashi tawuce bayi wanka tasake yin wani wankan sanan tafito ta shafa mai agurgujr ta shirya cikin wani A-line gown na atampa yamata kyau sosau yabi jikinta sanan tadau hijabi tazura sanan tahaukan dadduma ta kabbarta salla tana idrwa tai azkar ta karanta Al Qur'ani sosai taji zuciyarta yay mata sanyi sosai hakan yasa ta tashi ta linke dadduma batare data cire hijabi ba tabude kofa tafito danso take ta tafi wurin Mami kotaji dadi ahankali tabude kofar sitting room din tafito daidai Aadil ya sanyo kai matsawa gefe tayi da sauri kanta akasa tana wasa da yatsunta, hannayenshi ya zuba acikin aljihun jallabiyan yana kallonta yanda idanunta ke kasa haka ya bayyanar da zara zaran gashin idanunta dakenan ajike har lokacin sabida kukan datashi, gashin gaban goshinta sun kwanta lublub, jin shiru yasa ta dago kanta atsorace
[12/19/2019, 11:13 PM] Aishat Muhammad: ....

Dago manyan idanunta tayi ta kallai, hada ido sukayi yawani tsareta da manyan idanunshi dakesa gabanta faduwa hanunshi zube cikin aljihun fararen rigarshi, mayarda kanta kasa tayi da sauri ta matsa gefenshi tana wasa da yatsunta bakinta har rawa yake tace "in...ina kwana" batare daya bata amsaba yabita da kallo, dawani irin murya kaman wanda akace dole saiyay mata magana yace "ina zaki this early morning?" batare data kalleshi ba kanta na kasa har lokacin cikin siruruwar muryanta na wacce ke shirin kuka tace "wurin Mami zani" harara ya watsa mata ganin tana neman ta haddasamai bala'i dawayan nan kumburarrun idanun nata ne zatace zata wajen Mami aisai yabani awurin Mami intaga idanunta haka, hanunta ya kama yashiga cikin falon da ita yamaida kofa ya rufe yace "am not done with you, let's go inside" girgiza mai kai tayi tana kokarin danne kukan datakeji dan bataso tanamai kuka tace "a'a ni anan zan zauna" tai maganan tana kokarin fizge hanunta daga nashi, fizgota yayi jikinshi batare daya saki hanun nataba ya sanyata ajikinshi ahankali yasaki ajiyan zuciya jinta dayay cikin jikinshi yasa hannu ya yaye hijabin jikinta ya wurgar da hijabin a kasa yabi jikinta da kallo yanda A-line gown din yamata kyau yakamata tsam ajiki, hanunshi ya daura kan zip din bayan rigan zaija kasa da sauri takoma baya tana girgiza mai kai hawaye na gangarowa daga idanunta, akasalance yamata alamu da hannu datazo yace "banson kuka, kimin shiru please, come here" akan kujera ta zauna tana girgiza kai dan ko kadan batason zuwa kusadashi ga shegen mayen turaren jikinshi dake sata jin kaman bacci bacci tsabagen dadinshi, wurin kujeran yayi da sauri ta tashi zata gudu daukarta yayi chak yay hanyar bedroom da ita fashewa tayi da kuka sosai tana wuntsila kafa tace "dan Allah kasakeni i don't want to go inside" wurgata yayi kan gado da karfi harsaida tai kara ya tsaya jikin kofa yana murza key yana kallon yanda ta tashi daga kan gadon da sauri tana kuka dukta rude, kulle kofan yayi yazare key yasaka a aljihun jallabiyan jikinshi, stool din gaban mirror yaja yana mata wani mugun kallo yace "come here" yanda ya watsa mata mugun kallo kaman zai kasheta yasa taji mugun tsoronshi ya dirar mata arai, ahankali ta sauko daga kan gadon tana goge hawayen datakeyi da bayan hannu takaraso gabanshi ta tsaya, kallonta yayi from head to toe hakanan tsayin yarinyar na burgeshi dudda yafita tsayi sosai but doguwa ce amma ba chanchan ba, rigan jikinta ya nunamata da yatsa yace "take it off and come here nabaki abinda kikeso" tsayawa tai tana kallonshi tama kasa magana sai numfashi take fitarwa da sauri da sauri, yanda ya zuba mata ido yasa taji hanjin cikinta sundau rawa zata iya rantsewa this is not her Aadil dake mata kuka yana mata shagwaba everyday every time saidai in bai gantaba, kasa koda motsi tayi sai share hawayen dasuka kasa dena zuba take, ahankali yatashi daga kan kujeran da sauri ta matsa baya sabida firgitan datayi karasawa gaban wardrobe yayi yabude wani dogon belt din wandonshi yaciro yajuyo yana kallonta, dan lumshe ido yayi kaman wanda baison yin maganan yace "will you take it off kosai kinji ajikin ki" girgiza mai kai tayi dan ko kadan batason duka gashi ya dauko wani sharbeben belt, ganin yataho yasa da sauri tafashe da kuka tace "zanyi please karka daken kaji" hanunta ta daura kan zip din rigan nata tajashi kasa tana kallonshi kaman yanda yake kallonta yana rike da belt din idanunshi sundan kankance, jan zip din tayi har kasa takasa saukar da rigan sai hawayen dake fitowa daga idanunta, saukar belt taji ajikinta hakan yasa tasaki ihu sosai dudda bai mata dawani karfi sosai ba amma saida tai uban ihu ta durkushe awurin tana sosa hanunta daya shaudamawa, tsugunnawa yayi agabanta da idanunshi dasuka chanza kala sosai ya daura hanunshi akan lips dinshi alamun tai shiru hadiye kukan tayi tana wani irin nishi tana kallonshi, alamu yamata da hannu akan ta tashi tsaye ta cire rigan tashi tayi ta cire rigan tana kuka sosai, bin santala santalan cinyoyinta tayi da kallo har zuwa white pant din dake jikinta da white bra, cikin muryanshi data dan dishashe yace "take off the bra" dago kanta tayi ta kalleshi nakusan 1min, hawayen daya zubo mata ta share tace "why are you doing this?" murya chan kasa shima yace "sabida ban sanki" sosai kalmar ta taba mata zuciya ya sosa mata rai, taji kunci sosai yataso mata, baki tabude zatai magana amma takasa sabida kukan dayaci karfinta dan lumshe ido yayi yabude su ya kalleta yace "my parents sunce dole saina zauna dake, auren da bana hayyacina aure ne?

I want you to get tired kirabu dani da kanki ta yanda bazanyi laifi ba awurin su, anyway not that sha'awa nakeji sosai zo narage zafi dake cikina na ciwo" yay maganan yana ijiye belt din hanunshi yatashi ya zare jallabiyar jikinshi yarage dagashi saidan boxer.
Chapter 66 · 0% Book details