Sashe 4
In Bani Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai take share hawaye a mota hanunta har rawa suke, ahankali Ayush dake zaune kusada ita ta mika hanunta ta daura kan nata ta rike, da sauri ta dago rinanun idanunta ta kalli Ayush din hada ido sukayi itama idanunta sunyi ja ta girgiza mata kai, da baki tamata alamun "stop crying" hakan yasa ta share hawayen ta damke hanunta gamgam ahaka harsukakai airport suka fiffito daga motan kanta akasa ta rike Ayush gam har suka shiga jirgi jirginsu yadaga jitake kaman zata kurma ihu.
_Lagos_
Misalin 7:25 jirginsu ya sauka a Lagos, wasu manya manyan hadadun cars ne sukazo dukansu har lokacin tana rike da hanun Ayush kanta akasa kaman zatai ihu, suka shiga mota, abokanan ango suka kaisu gidan Ayush dake cikin Navy Barrack, gidane mai kyau hadadden gaske, sai alokacin hankalinta ya kwanta ta natsu ganin su kadaine agidan, barin musu dakin da aka aje Ayush din tayi tafito ahankali tana kalle kalle Ihsan biye da ita ta shiga dayan dakin dake corridor, dakin katifa ne da ledan jikinta kejiki, ko shimfida gadon ba'a yiba dayake ba'a gama jere ba, hand bag dinta ta ijiye ta wuce ta shiga bayin dakin tadauro alwala daidai lokacin Ihsan ta bude kofan ta shigo tace "salla zakiyi Anty Hamida?" gyadamata kai tayi tace "inane gabas?" karasowa cikin dakin Ihsan tayi bayan ta kulle kofan tace "bansaniba nima Anty" "daukomin wayana muduba compass" da sauri Ihsan taje kan gadon wurin jakanta tabude taciro wayar ta kawo mata bude wayar tayi kasancewa ba key tabude compass ta nemi gabas sanan tai murmushi tamikama Ihsan wayar tace ajiye kiyo alwala kizo muyi salla to tace tawuce bayin, kabarta sallan tayi Ihsan tafito ta zauna gefen ta saida ta idar tace "to Anty kiban hijabin ki nibanzo da hijabi ba" hararanta tayi tacire hijabin ta mikamata ta tashi ta koma kan gado tadau wayar nata tabude tana dube duben hotunan su, Ihsan na idarwa tai tsalle tafada bayanta hakan yasa tasaki kara.
"wash Allah na, Ihsan zaki karyaniii" tai maganan kaman zatai kuka, dariya Ihsan tayi tana kallon hotunan su datake kallo awaya tace "kawo wayanki kiga Anty Hamida" hararanta tasake yi dayawani irin karama fuskanta kyau tace "bazan bayarba salon ki kara batamin waya kaman wachan lokacin ko" "Hamidaa!" Anty Lami ta kwala mata kira da sauri ta tashi daga kan gadon tace "na'am" fita tayi da sauri Ihsan tabi bayanta da kallo tace "yes, ai yanzu na iya waya har chatting na iya bakaman da ba" facebook dinta ta bude tana murmushi tana dube dube ganin bata da friends banda su Anty Ayush, zainab dasu Anty Rukayya yasa taja tsaki tana turo baki, tace "dukma yan gidanmu ne friends dinta" suggestion din da Facebook ke nuna mata na add friends tashiga tana kallo tasake turo baki tace "ai wlh sainai adding dukansu" d sauri tafara adding mata friends din, tai adding friends yafi dari da hamsin da kanta tagaji da clicking ta saukar da ajiyan zuciya tace "Allah sa suyi accepting I will check gobe kokuma cikin dare yau when she's sleeping" kashe data tayi ta fita daga facebook din ta shiga dialog tana dubawa daga Mum sai Anty Ayush sai Anty Lami yawanci suke kiranta, tsaki tasakeyi tace "wayar Anty Hamida is so boring bakaman na Anty Zainab ba, wai yaushe Anty Hamida zatai saurayi ne" ajiye wayar tayi da sauri tafice sabida kiranta da Anty Lami tayi itama, hadadden abincin da aka kawo musu duk kowa ya dibi cinshi, kadan Hamida ta iyaci ta tashi takai plate din kitchen Anty Lami tabita da kallo tanajin su Zainab da kawayenta na hiran Pharty da za'ayi gobe a ship wanda abokan mijin Ayush suka hada akan ruwa za'ayi Pharty, tabe baki tayi aranta tace aisai kuyi tayi mayun Pharty, alwala tayi tazo tai isha'i sanan tafada kan gadon sai bacci dan ta mugun gajiya.
[10/27/2019, 4:29 PM] Aishat Muhammad: _
IN BANI
_M.
Shakur_
4.....
Kiran salla asuba yatada ita daga bacci mai dadin datakeyi, ahankali tabude idanunta tana karanto addu'an tashi daga bacci ahankali Ihsan tagani sanye da kayan bacci zaune achan edge of bed tana mata danne danne a wayanta, tadage tanayi kuwan harda murmushi da sauri ta tashi zaune cikin cool siririyan muryanta takira ta.
"Ihsan!" a mugun firgice Ihsan ta kalleta da sauri ta ijiye wayan tana sauka daga kan gadon tai hanyar kofa tsorace tace "am sorry Anty Hamida, please don't beat me, am looking for a friend for you kiyakuri please Anty Hamida na, wlh bazan karaba kinji sorry" tai maganan tana komawa baya tana kokarin kama handle din kofa, yanda taga ta daburce yasa da sauri tadau wayan dan taga metayi da wayanta akan Facebook messenger taga Ihsan na chatting dawani account mai suna Aadil Muhammad Thani, da sauri ta zaro ido ta daura hannunta ta dafe kirji, tsabagen mamaki ma takasa bude chat din ta kalleta tace "innalillahi Ihsan you are chatting with a man on my phone" ta sake dafe kirjinta, da sauri ta ijiye wayan kan gadon ta sauko tace "saina fadama Anty Lami wat u are doing" da sauri harda gudu Ihsan tadawo ta rike hanunta tafashe da kuka sosai tace "dan Allah kiyakuri, dan girman Allah kiyakuri Anty Hamida, I just wanted to find a friend for you naga baki da friends a facebook dinki, jiya da mukazo duknai adding nasu, and I only tell him my name and your name, I told him we are looking for a friend, and shikadai ne nakeson sunanshi saisa ma namai magana kuma is yaki accepting friend request dinne shine namai magana, and baima kulani ba, bece komiba, am sorry kinji Anty Hamida" tsayawa tayi tana kallon Ihsan din mamaki ma take ta yanda tasan kan chatting she's just 10 fa, she's sure a wurin Anty Zainab taga tanayi harta koya, fizge hanunta tayi dan kawai ta kara tsorata tace "nidai baruwana, as small as u are har kin iya begging maza suyi accepting friend request dinki, no kinma iya adding dinsu on top of that begging dinsu suyi accepting naki dakuma wayana, my phone ko sabida kin rainani, Allah kaimu gida saina fadama Baba" tana fadin haka tawuce tabude bayi ta shiga ta rufe, fashewa dawani irin shegen kukan tashin hankali Ihsan tayi tadaura hannu akai, a rayuwata tana mugun tsoron Baba, rasa mezatayi yasa tadau wayan da sauri tana kokarin typing dama baimayi replying ba amma yanda hanunta ke rawa sosai yasa tama kasa typing tai pressing voice recorder cikin kuka sosai tafara VN tace "please Uncle kagani I don't know you, please don't accept the friend request again, dama I was looking for a friend my Anty Hamida she's always alone batason mutane, everyday our grandmother use to insult her and she cries, and I hate to see her crying, please kayakuri don't accept d request am just 10yrs old ina basic 1 ne, kaga Anty Hamida tace saita hadani da Baba ina using phone dinta in the night ina magana da maza, please am sorry ai banyi magana dakai bako?
Kaima shaidane, and u are d only one danama magana ma because your name is so cute, Maybe ma empty account ne bakama chatting, okay bye bye I will not do it again" tura voice note din tayi tana kuka sosai harda majina abunka da auta kuma shagwababbiya sanan tai deleting conversation din gaba daya ta zauna a wurin tana kuka sosai ta ijiye wayan, bude kofan Hamida tayi tafito daga bayin da sauri ta tashi tafada jikinta tasaki wani kukan tace "please am sorry Anty Hamida i will not do it again" sosai tabata tausayi hakan yasa ta share mata hawayen tace "to dena kukan, waya koya miki chatting?" cikin kuka tace "no body inadai ganin yanda Anty zainab ke chatting ne intanayi saisa nima nayi naga bakida friends a facebook saiyan gidanmu, I want you to be chatting kaman Anty zainab ne saisa, am sorry kinji bazan karaba wlh I've even told him not to accept kuma nai deleting komi" murmushi tayi tace "don't try that again, jikiyo alwala kafinan na idar nabaki hijabi na kiyi sallan kema" gyadamata kai tayi tana matse kwalla tawuce ta shiga bayin, nafila tafarayi kafin tai sallan asubahi ta cire hijabin tabama Ihsan din tana matsawa gefe tana azkar, Ihsan ta karba tasaka takabbarta sallan itama.
Tana cikin lazimi Anty Lami tabude kofa ta shigo, hada ido sukayi hakan yasa tai dan murmushi akunyace tace "ina kwana Anty Lami" hararanta tayi tace "dole kiyi murmushi tunda kin gudo nan kin kwana baki kwana cikin jama'a ba, itakuma wanan data biyoki duk kuka kwana anan kun kyauta ai, tunda kun tashi in kugama kufito mukarasa jeren komi" maida kofan tayi tarufe tafice.
Ihsan na idar da sallan suka fita daga dakin, aiki suka farayi suna gyara gidan dan karfe hudu ne boat cruise party su, babban boat abokanan ango sukai hiring na Nire prest company, Zainab da kawayen Ayush din sai maganan party suke dan a arewa basu tabajin anyiba, sai wuraren one suka gama da sauri ta gudu dakinsu Ihsan ma tabiyota salla sukayi Ihsan ta debo musu abinci suka ci dan bataso takara fita dan gidan yacika da baki matan abokanayen shi ga makeup artist din da aka dauko dazata musu makeup suna gamaci tahau gado Ihsan tabi bayanta sai bacci.