Sashe 72
In Bani Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tell me anything u want i will do it, please don't hate me, kifadamin kome kikeso i will do it My Hamidah na, i love you so so much, bazan iya jure wanan rashin kallona da bakiyiba, wat do you want eh?" yay maganan yana gab dayin kuka ganin tai shiru yasa yace "uhm talk to me please karkisa nai hauka" dan tureshi tayi ta sauka daga kan table din, ahankali tace "i just want to be alone" tai maganan zata koma hanyar kitchen da sauri yariko hanunta yace "no please" daukarta yayi ahankali batare dayabata daman sauka ba ya shigar da ita dakin kwantar da ita dakinsu akan gadonsu da sauri tajuyamai baya taja bargo ta rufe har kanta gabanta nafaduwa sosai kuka nacinta, ita kanta batasan tanada fushi hakaba, ta tuna Abban su na yawan cewa Mama nada hakuri sosai saisa bayason fushin ta dan idan tai fushi saiyasha wahala yake shawo kanta, to kodai ita tabiyo ne? haushin da tsanan Aadil takeji sosai da haushin komima bana wasaba, koda zata hakura saita koyamai cewa you can not disrespect a woman and go free koma kai wanene. ahankali ya kafe bayanta da ido yana kallonta kafin ya kwantar ta kanshi ta bakin gadon ya share hawayen daya zubomai zuciyarshi har b wani zafi yakeyi bayason yatuna abubuwan daya mata danshi karan kanshi tsanar kanshi zaiyi ahaka bacci yay awon gaba da dukansu.
[12/23/2019, 8:21 AM] Aishat Muhammad: .
_IN BANI_
_Maman Abd Shakur_
Baccin ma kadan ya iyayi sabida yanda yay bacci zaune akasa kanshi akan gado, dago kanshi yayi ahankali ya kalleta bacci takeyi sosai abinta blanket din yadan zamo fuskarta ya bayyana, fuskarta har wani shining yake tsabagen gyaran dataji, hulan net din kanta yadan zame kasa ta kudundune tarike bargon data lulluba dashi gam lips dinta looking pink sosai, tashi yayi ahankali yahau kan gadon batare daya yarda yay making any sound ba yana kallon fuskarta, ahankali yay kissing forehead dinta ta hanyar bata light peck dan motsi tayi da ido hakan yasa ya janye ya tsaya chak yana kallon fuskarta he loves Hamida love dashi kanshi baisan iyakan yawanshi ba, dudda da ace Aabid bai yarda ba, dama shahada dane kawai zaiyi yabarmai ita dan babu abinda bazai iyayima dan uwanshi ba but yasan at the end of the day sai ciwo ya kamashi sama ma dana Aadil din dan Hamida is connected to every vein and artery na jikinshi, without Hamida he can not function, without her he cannot live, he just pray and hope zata yafemai inba hakaba baisan yaya zai kasance ba, kara fuskarshi yayi saitin nata yanajin yanda take saukar da ajiyan zuciya cikin bacci ahankali ya lumshe ido murya chan kasa yace "i love you Amatullah, pls kiyafeni" tashi yayi yafita daga dakin zama yayi akan kujera a falo ya ciro wayarshi dake aljihun riganshi yana dube dube kafin ya shiga gallery, hotunan shi da Hamida ya shiga gani dasukai a dining daban daban, tsayawa yayi chak yana kallon yanda yake dilalar da miyau ga Hamida zaune kan jikinshi idanunta sunyi jajir tana kuka, wani hot iska ya fuzar heart dinshi na tafarfasa with fire of her love, swipe yayi yashiga next hoton saiyaga video ne da sauri yay playing video kuka yaga Hamida nayi sosai ta rungumeshi tana cemai i just want you to be fine Aadil, inason Aadil dina ya warke kadawo kaman kowa, ta sharemai bakinshi daya bata ta rungume shi sosai da sauri ya kifa wayan a kirjinshi hawaye na gangarowa daga idanunshi, Lord wani kuskure yaje ya tafka?
Kome zaiyi wat ever it takes saiyayi dan ya tabbatar Hamida ta huce, how could he?
He treated the woman dat stays with him despite all his flaws, ta aureshi ta kula dashi tsakani ga Allah taji tausayinshi sanan ta soshi, how could he even raise his hand on her how could he?
This is the biggest mistake of his life, koma ba itabace baida any right or wat so ever yay treating woman like that meyasameshi wat happen to him, kiran assalatu dayaji anayi yasa yatashi, alwala yaje ya dauro yadawo falon ya shimfida dadduma yay nawafir bayan ya gama yatashi yaje shashinsu yatada Aabid suka wuce masallaci.
Bude idanunta tayi sabida karan kiraye kirayen tada salla, addu'an tashi daga bacci ta karanto kafin ta tashi zaune tana kallon ko ina na dakin, tashi tayi ahankali ta shiga bayi brush tayi sanan ta dauro alwala bayan tagama abubuwan dazatayi tafito zani ta daura ta zira hijabi tai salla tai azkar kafin ta dauko Al Qur'ani ta karanta, sai wuraren bakwai ta rufe tai addu'oin dazatayi ta linke dadduman da zanin jikinta ta tafita tadauko broom tazo ta gyara dakin nasu fes har zuwa falo da kitchen dako ina, turaren wuta ta kunna ta turare gidan sanan tadawo falo kayan da maid ta ijiye mata ta shiga fitowa dasu english wears ne gabaki dayansu sexy ones, inviting english wears shiru tayi tana tuna maganan da Anty Ayush tamata lokacin da aka kawota tace "ta dinga saka english wears tana matsu tana tsukewa, ta dinga gayu tanacin kwalliya akoda yaushe, sanan ko ina na jikinki na kamshi yana sa miji haukacewa akan matarshi" da sauri ta tashi harda dan gudunta ta dauko wayarta daga bedroom tadawo falon ta zauna tai maza tai dailing number Anty Ayush ringing kusan uku Anty Ayush ta dauka kafin ma tai magana Anty Ayush tai ihu tace "Hamida kece kika kirani ko mafarki nake mara son mutane" dan murmushi tayi tace "ina kwana" "kwana kuma munan Nigeria yamma ne, anyway fine ya kike, ya jikin ki kin warke?" gyadamata kai tayi kaman tana wurin tace "eh naji sauki" "Mama tacemin mijinki yaji sauki ya warke rass kingani ko you are such a blessing to his life and his family Alhamdulillah, Alhamdulillah, mun godema Allah, Allah yakaramai lafiya yakuma tsareki, yanzu yadawo normal saikuma fara zaman aure na kwarai na hankali dole kidena wanan banzayen wawayen halayan naki kinji little sis, you are not more a yarinya second to auta Ihsan, yanzu ke matar aure ce, dama dazu nacema Mama ta turamin number ki na Egypt dannai magana dake, ya kuke ciki yanzu daya warke ya?
Yagode miki did he love you more?" shiru tayi batace komiba idanunta akasa kunya takeji dan gani take kaman tana gabanta."talk to me mana Hamida kinji am your sister koba hakaba" gyadamata kai tayi tace "uhm" "yauwa to tell me how did he react?" ahankali muryanta nadan rawa tace "sai jiya ya ganeni nikuma bana sonshi yanzu na tsaneshi he's a very bad person Anty Ayush he said such bad and hurtful stuff to me...." nanta fada mata abubuwan daya mata sama sama, murmushi Anty Ayush tayi ta tashi daga kan gado tazauna da kyau dan ta lura har yanzu yarinta nacin Hamida sosai wani abunma harda rashin kawaye da rashin wayewan kai ke damunta, ahankali tace "listen to me Hamida, duka abubuwan dayamiki is a normal thing, put yourself in his shoes kema zakiyi haka maybe sama da hakan ma idan kika farka daga ciwon shekaru talatin, trust me is a miracle ma yagane su Maman su da yan uwanshi, don't forget kin shigo rayuwanshi a last stage din rashin lafiyan shi, dole ba lallai dama yaganeki ba idan ya warke yan uwanshi has been with him tun yana yaro, yaro yarone amma ai kinga yasan his family gabaki daya ko'a ina yake so same thing yasamai shima, but am still proud of what you did to him jiya, you are a woman dole ki koyama mijinki how to respect and treat you, like bakebama duk wani woman dazai hadu da ita nan gaba in his life, he can't say sorry shikenan ki yafemai no!
Take your time and make him understand your worth okay, yanzu ai kinada sexy kayako?" ahankali tace "eh" "yauwa good, dama kin cemin yanzu safiya neko am sure baidawo daga masallaci ba, ki gyara ko ina na gidanki kisaka turare, jekiyi wanka kici gayu sosai kisaka very sexy kaya dat will get him to salivate kiyi kwalliya mai kyau sanan sai ki shiga kitchen kihada muku breakfast, mind you Hamida ba'a shiga kitchen batare da anyi wanka ba, karki zama cikin matan dake cewa saisun fito daga kitchen sanan zasuyi wanka, a'a! ana so mace ta shiga kitchen tsaf tsaf looking super neat then saikiyi amfani da afron in zaki fara aiki, kihada breakfast, Bayan kin gama zaki iya sakeyin wani wankan, idan yakara baki hakuri kicemai kin hakura but take ur time kijamai aji, kimai kissa, kimai different things dat will drive him, ki hargitsamai tunani, ki tadamai sha'awa, kimai yanga da shagwaba, kisa ya mutum miki kinji kece zaki koyamai everything, now tashi kije kiyi wanka ki shiga kitchen kici gayu sosai kafin yadawo, will be calling you everyday inabaki new new tips, bye baby sis mai kama da Maman mu", murmushi tayi a kunyace tace "bye Anty Ayush agaida uncle Navy" "aikece Uncle navy din, kiri kiri kun radama babyna uncle navy saina fadamai" dariya duk sukayi ta katse wayar.