Sashe 94
In Bani Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon Mami yayi ya kara daure fuska bayan ya zauna yace "Good morning mummy" ya kalli su Maryam daketa gimtse dariya suna kallonshi yace "kubar dining dinan" da gudu sukabar dining suna dariya kasa kasa, murmushi sosai Mami tayi tace "sai yanzun kaganni kenan, mekuma bayin Allah suka maka ka kadasu, ku kenan dagakai har Aabid kun dawo doddonni kun matsama yara, anyways i dont have your time yanzu shiri nakema Daughter na, kuma two weeks zatayi, be fast kagama cin abinci ka kai yarinyar mutane gida yan uwanta nata dokin ta".
Ji yayi kamar yasaki ihu, fara wasa da cokali ya shigayi a abincin yarasa mekemai dadi da kyar yadaga kai ya kalli Mami yace "Mami 2weeks kuma, kwana sha hudu kenan fa" yafada kaman zaiyi kuka, harara Mami ta watsamai tace "danma bance 3weeks ko 1month ba, kasan rabon ta da yan uwanta wata nawa?
Please ci abinci kafin na sassabama dis morning kasan dai i don't take shit" tai maganan tana tashi daga kan kujera tashiga dakinta nan tasamu Hamida tana zaune kusa da kayanta data hada a akwati, murmushi Mami tayi ta bude wani locker tafito da kudade da yawa bundle na 500 naira note dayawa tabata tace "ga wannan kiyi saraba dashi kinji daughter, ki gaishemin maman ku da kyau da kyau, sanan ki gaidamin da Kaka, banda rashin ji okay, banda kuma guje guje agida Kinga ke yanzu ba yarinya bace ko" gyadamata kai tayi ahankali, murmushi Mami tayi ganin taki karban kudin ta karbe handbag dinta tasaka kudin ciki tace "yauwa, Allah yamiki albarka, taso muje falo" tashi tayi xataja jakan Mami tahanata taja mata suka fita falo tana kallon Aadil dako kwatan abincin baiyiba cikin fushi Mami tace "wai bazakaci abincin bane?
Kaga katashi in bazakaci ba" tashi yayi yana daure fuska yay hanyar dakinsu bin murdadden bayanshi Mami tayi da kallo tace "ina kuma zaka iyye?" cikin kumbure kumbure yace "turare zan fesa ni" sakin baki Mami tayi tana kallonshi Aadil ko kwafa tayi tace "kadaisan zan iya saka driver ya kaita ko, hakkinka kawai nake kiyaye wa nace kai ka kaita" tura kofa yayi ya shiga daki yana kukkunai yace "tuntuni ai ake tauyemin hakki, bayan angama kakkarbe mini ita a Egypt, yanzu kuma in kaita gida tayi two weeks, nikenan inada mata amma bantaba yin complete 7days tareda itaba, kuma bari tadawo ranan dazanma je na daukota daga wurin gidanmu zamu wuce, sai inga wanda zaizo har gidana ya dauketa" yay maganan yana cillar da turaren daya fesa akan gado kaman da turaren yake fada, yafito yabude kofa ko kallon su Mamin baiyiba yay tsakar gida fuuu, Mami tace "katashi sama sai insan kana zuciya" takama hannun Hamida da kanta ke kasa tun tuni danji tayi duk murnanta ma yakoma ciki ganin yanda Aadil ke fushi akan zataje gida, fita sukayi tsakar gida, gani Mami tayi yay garden, batace komiba sukai inda motarshi take.
Aabid yaje yasamu dake zaune yana buga game a wayarshi kaman zaiyi kuku yace "katashi ka rakani" "ina?" Aabid yatambayeshi yana dagokai yana kallonshi jin yanda yay maganan kaman wanda kegab da kuka, ahankali yace "gidansu Hamida, am shy to go alone" dan murmushi Aabid yayi ganin yanda yakeyi yace "ok, muje" juyawa Aadil din yayi da sauri ya goge hawayen daya gangaro mai yay tsakar gidan wajen motan yabude ya shiga Mami ta kalli Aabid dake biye dashi tace "gwara dai ka rakashi yanda yake kumbure kumburen nan karyaje yay hauka a gidan surukai" "Mami please kidena haka" Aabid yafada yana karban trolley Hamidan yakai booth, Mami ta ballamai harara tace "to ramamai kaji" bai kalli Mami ba, yabude ma Hamidan dahar lokacin kanta ke kasa baya yace "shiga kinji Amatullah mutafi" dagokai tayi ahankali ta kallai raurau tai da ido zata sakinmai kuka yace "no, don't cry, karki damu ba fushi yakeyi ba, shiga kinji mutafi" yay maganan ahankali yana kallonta, goge hawayen daya zubo tayi ta wuce ta shiga ya maida kofan yarufe, ya zaga ya shiga gaba Aadil yatada motan da mugun gudu yay gate, Mami tace "wlh kubimini y'a ahankali inba hakaba zan sassaba muku" gate aka budemusu suka fice.
[22/01, 07:08] +234 706 505 4693: ...
Agaban wani babban supermarket yay parking yabude kofa yafita batare dayay musu magana ba, Aabid yajuyo ya kalleta ganin yanda duktai wani iri yasa yace "zomuje tare" girgiza mai kai tayi tace "zan jiraku" bude kofa yayi yafita yay ciki shima, sun bata kusan 15min kafin su fito Aabid ke tura cart din dake cike da ledojin siyayya Aadil yabude boot suka zuba kayan ciki sanan suka koma mota yatada motar yaja har zuwa anguwan su Hamidan, dudda damuwan datake ciki na Aadil tana ganinsu a anguwan su wani irin farin ciki ya lullube mata zuciya, murmushi tayi tana kallon ko ina gani take kaman tai shekara rabonta da gida, ta mirror Aadil ya hango yanda take murmushi kwafa yayi a mind dinshi ya dauke kai yacigaba da tuki, akofar gidansu yay parking da sauri tasa hannu zata bude kofan taji yay locking kofar, murmushi Aabid yayi ya kallai yace "open d door jor" hararan Aabid yayi hakan yasa Aabid shima yay shiru ganin yaudai Aadil da gaske yake fushin nan babu uban da yake ragamawa, wayarshi yadauka dan iskanci ya shiga daddanawa dukdan yabata mata lokaci ganin yanda takosa ta shiga gidan saida yabata kusan 10min sanan yabude kofan, da sauri ta bude tafito shima yabude yafita da sauri, da gudu ta kwasa zata bude gate yasa mata kafa ahanya, tuntube tayi da kafar tai gaba zata fadi yarikota da hannu daya da sauri dayan hanun kuma yatura ta cinkin mayafita cikin siyasa yana dagota yana mata wani almirin kallo, matse boobs dinta yayi da karfin bala'i yana kallon kwayar idanunta yace "sorry a ina kika buge?
Kinji ciwo" runtse ido tayi sabida zafi dan dama ciwo nonon suke mata sabida shi, bakinta har rawa yake tace "b..a..bako ina" ganin Aabid zai zagayo ta inda suke yasa yasaketa da sauri ta juya tabude gate ta shiga gidan, a tsakar gida taga Kaka ta zauna kan kujera taci gayu tasa best lace dinta hadari lace dinan, bama ta lura da itaba sai tauna namijin goro take abunta tana wankan _"dan junawa baya tsoran wuta bare barkono.....",_ ihu Hamida tayi cikeda farin ciki.
"oyoyo Kakan mu,Kakaaaaa" kaman amafarki Kaka taji muryan Hamida da sauri ta mike tana kallonta haba sai kuka ta taho da sauri tana tafiyan tsofaffi tana warware habar zani lace din jikinta tace "jama'a ga jikata, wayyo Allahna baban Sama'ila inama kana raye kaga jikan mu mai sunana, mai kashin arziki, jibi yanda yar nan tai bulbul da ita, tai jajur, wayyooo Hamida yaki, yaki nan" da gudu Hamida tafada jikinta tace "Kaka, oyoyo" daidai nan Ihsan da Zainab suka fito daga daki jin ihun Kaka, ganin Hamida yasa suma suka kwasa da gudu dan sunyi missing Hamida ba kadan ba suka hadu suka rungumeta, Hamida sai kuka dan takasa yarda agidan su take takasa yarda Kaka da su Anty Zainab take gani, sakinsu tayi ta kalli Zainab tace "Anty Zainab ina Maman mu?" murmushi zainab tayi tasa hannu ta share mata hawayen tace "dalla dena kuka bakisan kin girma yanzu ba kinyi aure, Mama na kitchen" sakin Zainab tayi tai hanyar dakinsu da gudu daidai Mama zata fito ita tana kunna kai, ganin Mama yasa ta tsaya chak abakin kofan tana kallon Mama, kasa koda motsi tayi saima wani kuka data rushe dashi kaman andaketa tana kallon Maman su dake kallonta ganin yarda yar tata ta chanza sosai, murmushi tayi ganin yanda take kuka ta taho tana tafiyan nan nata anatse irin na mata masu natsuwan nan, da sauri Hamida tafada jikinta ta kankameta tace "Mama" "na'am Hamida na, am here" daidai nan Kaka dasu Zainab suka shigo Kaka tace "yo ke kinci gidanku, nace maida mana da gidan gidan makoki zakiyi ne ha'a wanan kuka haka kaman an mana mutuwa" sakinta Mama tayi ta share mata hawayen tace "ya isa haka kukan, kinji Umma ma tace kukan yay yawa bakiji bane, ke yanzu ba yarinya bace so stop crying, ke kadaice kikazo?" girgiza kai tayi da sauri Kaka tai tafi tace "innalillahi wa innailaihi raji'un, yanzu dan iskanci mijin naki kika bari awaje, Ihsan tafi jeki shigo dasu su gaida maman ku saina tafi dasu sasana" da sauri Ihsan tafita, Mama ta kalli Zainab dake tsaye kallon su, dan Hamida kaman karaman Mama(mini) tsabagen kaman su tace "kawomin lullubina Zainab" da sauri Zainab takawo mata babban gyalenta Mama ta Karba tayafa ta zauna, Hamida kuma takoma kusa da Zainab tana kallon sabon wayan Huawei Y9s data gani a hanunta tace "Anty Zainab muga wayan ki, jibeshi sabo fil" murmushi Zainab tayi zata mikamata wayan Ihsan tashigo dakin rike da ledan snacks tazo dagudu ta dane kan jikin Mama tace "gasunan Mama" "bismillah" Kaka tafada tana mikewa tana yaye labulen kofa, akunyace daga Aabid har Aadil suka shigo dakin baki Kaka tasaki tace "ohh ni y'asu, to wai tayaya zan ganeku ni, ina mijin yarinyar tawan?" murmushi Aabid yayi yanuna Aadil daya kasa dago kanshi sabida kunya ahankali yace "ina kwana Kaka, Ina kwana Mum" "oh Allah kenan, wazaice yaron dayasha zabori a hannuna zai warke haka?
Kunga ikon Allah ko, kutashi kutashi ga wuri kuzauna" tanuna musu kan dogon kujera kasa zama sukayi akan kujeran zasu zauna akasa Kaka ta musu ihu hakanan suka zauna kan kujera, Mama ta kalli Zainab tace "tashi Zainab ki kwaso abin sha" ta kalli Hamida databi ta makalkale Zainab din tace "tashi kibi yayanki kitayata kekuma" tashi tayi tana murmushi sukai kitchen din tare, dago kai Aadil yayi ya kalli Mama anan yaga inda Hamida tadauko kyau komi na Mama Hamida tadauko.