Sashe 18
In Bani Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikeda masifa dakuma shagwaba Aadil yay ihu yana buga kafa akasa yace "open my eyes, leave me eyes alone" yay maganan ya daura hanunshi akan hanun Aabid din yanaja ihu yasakeyi yace "Mami My eyes" da karfi ya fizge hanun ya juyo cikeda fushi dan yaga waye ya kullemai ido Aabid yay wani irin ihu cike da tsantsan murna ya rungumeshi yace "oyoyo you this fight fight yaro" cikin wani irin murna Aadil yasakeshi yana murmushi dake lobar da two sided dimple dinshi yana ware manyan fine lulu eyes dinshi yace "Bid" wani irin tsalle yayi kaman yaro karami kanshi na rawa sosai yanajan riganshi yace "Bid, Bid, Bid, Aa...Bid" shima tsalle Aabid din yayi cikin tsananin farin ciki da mugun son dan uwanshi yanajan white long sleeve high neck Givenchy shirt da Mami tabashi yasa sabida sanyin jirgi yace "yes..yes, my one and only twin Bro, rascal, yes is me, hug me" cikin wani irin bala'in murna da rabon shi da irin murna haka tun Aabid nanan yawani irin fada jikinshi ya kankameshi sosai yana gogamai fuskanshi awuya yana murmushi sosai yana tsalle da kafa, rungumeshi back Aabid yayi yana shafamai baya Mami data gaji da tsayuwa ta ballamai harara tace "tunda bakuda ranan gama oyoyo oyoyon Abie mutafi mudai sa samemu a parking lot" da sauri Aabid yasakeshi yana dariya handkerchief dinshi yaciro daga aljihu yakai fuskarshi yana sharemai fuska da wuya yace "su Mami are jealous banyi hugging dinsu ba saikai My Dil" washemai baki Aadil yayi yana kallonshi, gama gogemai yayi shima ya goge wuyan nashi sanan yarike mai hannu yace "let's go kaga grandfather, kagaji ko" gyadamai kai yayi batare dayay magana ba dan sosai yaji yawani irin gaji gabanshi sai faduwa yake, hanunshi yakama sukai wajen Mami da Abie dake hiransu saida yafara bude motar yakai Aadil gaba ya zaunar dashi sanan yadawo ya saka akwatinan su a bot yarufe yadawo gaba ya shiga yana waigen su Mami da Abie yace "welcome Abie and Mami hope you all had a smooth flight" yakarshe maganan yana kallon Aadil dayay shiru yanata kallon waje, kunna motar yayi yaja saida suka fara tsayawa a wani masallaci sukai sallan asuba sanan suka dawo motar sukaja sai gida, horn yayi aka bude gate din yaja motar ciki gidan su, Yayin Mami ne da bigMum Dakuma Baffa dayafito daga daki rike da sandarshi kashe motar yayi Mami tafita da sauri ta karasa ta rungume yar uwarta Abie ma fita yayi, juyo dakai Aadil yayi ya kalli Aabid yana daddure fuska yace "who are all this people?" dan shiru Aabid yayi yana kallonshi dan wani zubin idan Aadil yay magana kaman wani Boss wani zubin kuma kaga kaman yaro dan shekara 3, ahankali ganin rigima yakeji kaman bashi yagama murna dazuba yace "gidan su Mami da Abie ne anan suka girma, and ko last year big eid ba anan mukayi ba kaman tane?" yatsine fuska yayi yace "take me back to our house I don't like here" hanunshi yakamo da sauri yace "iskancin naka yatashi ne rascal?
Okay let's do this look" dan juyo dakai yayi ya kalli Aabid din idanunshi suncika da hawaye sosai suna shirin xubowa, ahankali Aabid yace "how about we just stay here sabida we want to be good children muma su Mami biyayya but kullum kullum am gonna be taking you out kana ganin cool places muna zuwa yawonmu how did you see d idea?
Idea yamaka?" shiru yayi kafin ya daura hanunshi akanshi yana yatsine fuska, da sauri Aabid ya matso yataba kan nashi yace "menene ciwo yakema?" gyadamai kai yayi hawaye na xubowa da sauri yace "sorry sorry, tashi muje kaga Baffa sai muje daki kayi wanka kai bacci" fitowa yayi yazagayo ta side dinshi ya budemai kofa, fitowa yayi ahankali yana kallon Baffan su dayagani yana dogara sanda yana karasowa inda suke shima kakan nasu wani irin kallon Aadil din yake wani abu ya tsayamai awuya yaro har yaro amma ba lafiyan kwakwalwa, da sauri Aabid yaja hanunshi kafin kakan nasu yakaraso yace "Dil zokaga old man mai gilas" dariya kakan nasu yayi yadaga sandarshi zai bugama Aabid cike da wasa yadan matsa gefe yana dariyan isgilanci, ahankali ya daga hanunshi yana wani irin kallon Aadil dake kallonshi yana kokarin tunashi ya shafa kumatun shi har zuwa sajenshi yace "Hassan barka da zuwa, menene idanunka sukai ja haka kagaji ko?" gyadamai kai yayi ahankali, murmushi Baffa yayi yace "muje kahuta" ahankali yake tafiya Aabid a gefenshi sukai babban falo inda har ancika ko'ina da abinci, kin gaida kowa Aadil saima kuka daya saki shizai koma gidansu sai lallabashi ake yakiyin shiru, Baffa yacema Aabid yawuce yakaishi dakinsu yay wanka abiyosu da abincin.
[11/5/2019, 10:07 PM] Aishat Muhammad: _
IN BANI
_Maman Abd Shakur_
15.....
_This novel is for sale, karki karanta in baki biyaba_
_in kinason novel dinan zaki turo 300 access fee to 3107021073 first bank aisha Muhammad saiki turo evidence of payment ta watsapp number 07012181461_
_you can also send MTN card 300 ta watsapp number na 07012181461_
Wuce ta Kaka tayi tai dakinta tace "aikuma sai mugani danko ubanki bai isa yahanani kaiki makarantan nan yauba" tai kwafa ta shige dakinta, tashi tayi ahankali tanaji kaman tai kuka ko kadan bataso taje makarantar nan ta tsani zuwa makarantan, mutanen ajinsu sukai dari da hamsin, batason zuwa, dakinta tawuce ta shiga ta shiga bayi dan Kaka tace takaimata ruwan zafi, sirka ruwan tayi sanan tayo wankan bayan tabata kusan 10min a bayin dukdan kartaje school, saida Kaka tazo ta buga kofan tace "jama'a wai bazata fito daga bayin bane, ke kinsan karfe nawa kuwan?
Zainaba fa harta tafi abinta, Ihsan ma ta tafi tata makarantan, ke kina nan bayi kina kwainane, wlh koki fito kona fado cikin bayin nan yanzu kuw..." bude kofan tayi tafito Kaka ta matsa gefe tana kallonta, turo baki tayi tawani kumbura taje gaban sip tabude sip din kaman zata balle kofan tsabagen masifa Kaka dake tsaye a inda take tana kallonta tace "wlh kika ballamin sip sai ubanki yabiyani atoh" dogon bakin hijabinta taciro da wani doguwan rigan atampa ja ta ijiye tadau mai ta shafa sanan ta dago ta kalli Kakan dake binta da kallo, akule tace "ni kifita zansa kaya" tsaki Kaka taja tafice tana cewa "kidaiyi sauri ga kokon ki nan afalo, shima kokon dan Allah zanbaki" shiryawa tayi cikin doguwan rigan dayay looking so simple yet elegant a jikinta ta zauna kan gadon tana bude eyeliner dinta tadau madubi taja asaman idonta as usual, bakaramin kyau tayiba ta maida ta rufe ta ijiye, lipgloss tasa abaki tafesa dan simple bodyspray dinta da Abba ke siyoma dukansu duk karshen wata body fantasy na vanilla sanan ta maida kayan kwalliyan tadau channel sandals dinta baki ta saka ta daure igiyan takalmin, bakaramin kyau yama yar farar kafarta ba kaman wata kafar jaririya sanan tadawo tadau jakarta da littatafan ta ke ciki ta rataya jakan akafada kanta ba dan kwali gashin ta daya tsufa sosai sai lilo suke tadau hijabinta tarike a hannu tafita daga dakin, falon ta shigo inda Kaka ke zauna a kasa tanacin dumaman tuwonta acikin tukunyan kasa tai hanyar fita daga dakin Kaka tace "dawo nan kici abincin ki mutafi" makemata kafada tayi da sauri Kaka tacire hanunta daga tuwon ta tashi hakan yasa tawani irin kwasa da gudu tafita daga dakin, cin karo tayi da Ya Faruk yana sanye da white jallabiya tai baya luuu zata fadi da sauri ya tarota tafada jikinshi arude daidai lokacin Kaka tafito da sauri ta kalli Kakan ta tashi daga jikinshi takoma bayanshi ta labe jikinta narawa ahankali tace "Ya Faruk please karka bari Kaka takaini school wai lecturer dinmu zata fadamawa ya dakeni" daga bakin kofa Kaka ke kallonsu tace "ina jinki muna fika, haka nace eh sainasa malamin ku ya dakanmin ke bar ganin Farukun soja ubanme zai iyamin" juyawa yayi ya kalleta fuskarshi adan daure yace "put on your hijab" da sauri tasaka hijabin dayay mata kyau sosai yafito da hasken fatarta, hulan hijabin har goshinta yace "let's go" ficewa sukayi Kaka tai kwafa tace "wlh zaku gamu danine dukanku munafukan banza" takoma daki, waje sukayi bahalin tacemai zataje ta gaida Mama da Baba yabi yadaure fuska motarshi yabude ya shiga itama ta shiga dayan side din lokacin kusan karfe tara yaja motar har BUK, sosai gabanta keta faduwa tana kallon ko'ina har gaban department dinta ya kaita na Islamic studies sanan yay parking dan dagokai tayi ta kalleshi suka hada ido, ahankali tace "thank you" 3k yaciro daga wallet dinshi yabata yana kallonta yace "make sure you eat" gyadamai kai tayi ta karbi kudin murmushi tayi tace "thank you" ta bude marfin motan tafita, binta yayi da kallo yanda take tafiya a mugun natse kaman tana tausayin kasa kanta akasa as usual tana kakkare fuskarta da hijabi, hijabin nan har kasa dan ko kayan datasa aciki ba'a hangowa, saida ta kule mai sanan yadan fuzar da iska wayarshi dake ringing ya kalla ganin Ammi ne yasa yadau wayan yakai kunenshi.
Daga tachan bangaren cike da masifa matar tace "where are you Son, kacemin you're having headache bazakaje aiki yauba ina kaje this early morning eh Umar Faruk?" shiru yadanyi batare dayace komiba dan ya tsani karya, kuma baya karya, dan ya tsani anamai ihu aka, ahankali yace "sorry Ammi na" cikin fada tace "Faruk kullum kullum saika nunamin ban isa dakai bako son?
Am sure kaje gidan wan Baban kane, am sure kaje kai wanan mai aljanun makaranta ne sabida kai hired driver dinta ne ko, Faruk wats wrong with you?