← Book details In Bani Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 101

Sashe 73

In Bani Complete Hausa Novel · about 7 min read

Tattare kayan Hamida tayi ta je ta jerasu a wardrobe kafin ta shiga bayi ko wankan nayauma special tayishi sanan tafito daure da towel tazo gaban madubi ta shafa mai tsaf sanan taja stool tazauna ta shafa powder tasa kwallin dake karama kwayar idanunta kyau, gyara giranta tayi tai carving dinshi kafin tadau wani pink lipstick tashafa akan pink lips, small fici ficin lips dinta yadauki shinning sosai, drawer mirror tajawo nan taga sarkoki daban daban da dankunnayen da Mami duk tasaka mata, wani simply necklace ta dauko irin wayanda ake sawa da English wears, wani dainty necklace ta dauko dakeda two pendant first pendent din mai siffar moon daidai wuyanta zai tsaya saina biyun mai shape din heart ya sauka acikin cleavage dinta sabida tsawon chain din wajen, bakaramin kyau yama wuyanta ba yawani irin haska farin neck dinta, round portable earing tasaka kafin ta mika hanunta tadau hair brushes ta warware gashin kanta ta hanyar girgiza kanta gashin ya warware, brushing kan dake hadadden kamshi tayi tadau wani black ribbon dake cikin drawer ta kama gashin tai ponytail, long jelan gashin yazubo down freely yana lilo, yanda tai parking gashin yakarama fuskarta kyau bana wasaba, tashi tayi takarasa gaban wardrobe din tabude tana kallon jerin english wears din takai almost 2min kafin tasa hannu ta jawo wani white black strips pocket sashes nine's pant dawani black girly t-shirts mai short v-neck ta ijiye kan gado, black bra da black pant taciro ta shirya tsaf kayan sun mata kyau bana wasaba farar mace acikin bakin kaya, gaban madubin taje ta tsaya tana kallon yanda v neck rigan ya bayyanar da tudun kirjinta chain din sarkan wuyanta dayabi cleavage dinta sai haska wurin yake yakara haskaka black rigan jikinta, pink lipstick da round earing din datasa ya haska round fitted face dinta tai wani irin kyau, turarenta ta dauka ta feffesa na twilly da cabotine floralie, dakin da ita kanta suka dauki kamshi maida komi tayi ta ijiye a maijiyar su sanan ta zura white bathroom slippers dinta tabude kofa tafito tai kitchen wandon yakama curved hips dinta sosai tafito figure 8 dinta chachas, kitchen ta shiga tana kalle kalle bata taba girki ba aciki, store ta wuce ganin Irish yasa tadebo a tray tafito ta ijiye sanan ta bude fridge taciro one round cabbage dakuma green and yellow ball peppers, da 2 big red onions, taciro 5 eggs, taciro mozzarella cheese sanan ta rufe fridge din, ta bude cupboard taciro black pepper, garlic powder, tafito da salt, curry, oil da maggi, da chilly flakes tarufe, gaban coffee machine taje thanks to tataba ganin Mami nayi nan tasaka tabar wajen tadawo tafara pilling irish din danso take tai light healthy breakfast potatoes and cabbage omelet, tasha gani Mama nayi abincin is healthy and good for breakfast Abba naso.

Yanka all abubuwan data fito dasu tayi ta zubasu a different small small bowls bayan ta wanke su ta tsaftace su, sanan tai hitting small amount of oil a pan tazuba sliced albasa kafin ta zuba diced potatoes din....

Shigowa cikin gidan sukayi atare, Aabid na lura dashi tun a wurin karatu a mosque dansun shiga wani class din da akeyi a masallacin bayan asuba kullum ana koyar da manyan maza duk wanda is interested can join karatu inda wani babban malami balarabe ke koyar dasu, hanunshi Aabid yarike yaja plastic chair dake gaban shashin su ya zaunar dashi ya zauna adayan yana kallonshi yace "wat is the matter with you rascal?" shiru Aadil yayi bayaso yamai karya kuma yanajin nauyin fadamai, murmushi Aabid yayi ya bugi kafadarshi cikin zolaya yace "Hamida na fushi dakai ko?" da sauri Aadil ya kallai irin kallon ya akayi ka sani dinan, dariya Aabid yayi yace "ai nasan za'arina, konine sainai fushi dakai baka kyautaba wat you did, and kaima kasan abinda kamata yanzu dai is left for you kasan yanda zakayi ka lallabata kashawo kan matarka welcome to married men world twinny" yafada yana dariya sosai harda rike ciki, hararanshi Aadil yayi kaman ya bugeshi yakeji shiru Aabid yayi yana daura hanunshi akan bakinshi yana kallon Aadil din ganin yana shirin mai kuka yace "yakuri, yakuri to am adding salt to your wound ko, zokaji yanda akema mata idan suna silly fushin su kaine me weapon fa, kanada abubuwan yaki ajikinka ne zaka tsaya kana sanyi, duk yanda mace takai ga fushi akwai yanda ake calming dinta down, kawo kunenka kaji yanda zaka lallasota" da sauri Aadil yamika mai kunenshi wasu maganganu Aabid yagayamai baisan lokacin dayay wani murmushin keta ba Ya lumshe ido tareda cizan lips dinshi ranshi fess, dariya Aabid yayi yana mikewa yace "kaje ka kusa sumar ma da Mami daughter count me out wlh, no be me talk am" yay maganan yana kokarin bude kofa yace "am sleepy, ayi lallashi lafiya basaikazo gaida Mami ba zance mata zaku shigo tare anjima da daddare" harara Aadil ya watsamai yabiyoshi zaije wajen Mami da gudu Aabid yarufe kofan ta ciki harda saka kwado Aadil ya murza kofan jin akulle yasa yay kwafa yajuya yay hanyar shashinsu baida burin daya wuce yaga fuskar Hamida ba smiling at him, tun kafin yakarasa part dinsu wani hadadden kamshin girki da kamshin menene dabai saniba ya daki hancinshi wani irin yunwa yaji yanaji atake yanke, ahankali yabude kofa kamshin girki dana turaren wuta yama hancinshi oyoyo, lumshe ido yayi yabude cikin jin dadi, shiga dakin yayi ya maida kofar ya rufe yana kallon ko ina na dakin fess fess wani sonta yaji yakarayi dan he hates dirty and hancinshi nason kamshi bana wasaba karasowa cikin falon yayi yana kallon TV dake aiki shi kadai tashar CNN, zare jallabiyar jikinshi yayi yana tafiya ya ijiye akan kujeran dining yarage dagashi sai singlet da boxer na Calvin Klein harzaiyi hanyar bedroom dinsu yaji kara daga kitchen dinsu da sauri ya juya yay wajen kitchen din kofar kitchen din yabude ya tsaya chak yana kallonta bama ta lura dashiba ta tara flask tana zuba coffee dake kamshi sosai ciki, tundaga kan yatsarta yake kallo inda take sanye da farin bathroom slippers har zuwa dogon baki da farin wandon jikinta daya kamata sosai yafito da curved big ass dinta sosai zuwa tiny little waist dinta daya karamata kyau sai rigan dake jikinta daya kamata shima yana hango full boobs dinta dasuke nan kaman zasu barka rigan su fito zuwa gashin kanta datai parking gashin na lilo har zuwa bayanta, fuskarta na glowing cikin haske tana daure da white apron da kullin datama igiyan bayan ya warware tadanyi zufa a goshi daya kara kwantar da kwantattcen gashin gaban goshinta, lumshe ido yayi yasake budewa Hamida tai kyau she looks like all this American teenagers dakenan a high school he can't stop looking at her and he more he looks at her the more he fall for her and the more he thanks Allah for giving him Hamida, ajiye flask din tayi tarufe bayan tacikashi da coffee din, tai wurin gas dan omelet dinta na neman konewa dadan saurinta hakan yasa bombom dinta sukai rawa sosai da sauri yadaura hanunshi kan joystick dinshi datai wani serious motsi, murya chan kasa yace "maintain malam ba yanzu ba" dan murmushi yayi dake karamai kyau yakarasa cikin kitchen din yana tafiya ahankali without making a single sound daidai ta dauko omelet din da spatula zata ajiye acikin warmer daya soyu yawani irin rungumeta ta baya ya daura wuyanshi a kafadarta ya kama waist dinta gam yana wani shafawa yace "good morning Mrs Aadil" batasan lokacin data saki spatulan ba tsabagen shocking din dataji Omelet din yay kasa zai fadi da sauri ya saketa ya mika hanunshi yatare omelet din yafado akan hanunshi ya rike, ihu yayi arude yace "auucchh is hot, wayyo" arude Hamida kaman zatai kuka tadauko warmer tasa hanunta ta janye omelet din tasaka a warmer ta ijiye agefe tarike hanunshi tana kallo dukta rude tasa dayan hanunta akan hanun tana gogewa tace "sorry My Aadil dazafi?

Yakona ka sosai?
Chapter 73 · 0% Book details