Sashe 69
In Bani Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ranan daya fara ganin Hamida was randa yafita shida Mami, dayaga Hamida saida yaja accident ahanya yafita yabita har gidansu har aka koresu ita da shi, atare mukazo muka gansu with the help of police dats d second time danake ganin Hamida, the way naga my brother hugged her touching her yana mata shagwaba playing with her saida yasa naji kaman an chakamin kibiya azuciyata, da kyar na iya na daure inata kallon Hamidan da at that instant nagane akwai strong connection and bond tsakanin ita da my twin dan she's always free with him, bazaka tabajin maganan Hamida ba sai tana tareda Aadil, her smile her teeth saitana tare da Aadil, bakajin maganan ta tana surutu saitana tare dashi, we took them both home kasan ranan danai worst mistake?"_ ya tambayi Dr yacigaba
_"ranan danaga yana kokarin sama Jewel chocolate abaki yana mata all sort of things tanamai murmushi tana lallashin shi sosai zuciyata tai baki i was madly jealous, i don't know Sanda nai raising hand dina on my brother inacemai yadena kiran Hamida his wife, banyi considering nashi ba banyi considering condition dinshiba namai duka sosai sabida kishi ina dukanshi yana kuka inajin zafin yanda nake dukanshi ajikina nima but i couldn't help it, ranan i cried my life out for beating him najamai ciwo har saida akai admitting nashi a hospital, daganan from how things were going saina fara lallaba kaina ina lallashin kaina inason Hamida but my brother needs her more har akazo akasa ranan lallaba kaina nakeyi battling with depression dan i was seriously depressed ni kaina bansan lokacin danai ma Hamida wanan strong so dinba, banfadan ma kowa halin danake cikiba ranan daurin aure kasa daurewa nayi nabar garin straight to wurinka a hospital a Lagos sabida ciwon danakeyi harkai admitting dina bayan naji sauki na koma gidana a VGC nakira Vanessa nafara all sort of things just to stop thinking about Hamida, my brother's happiness is everything to me Dr Sham, Hamida is blessing to his life saisa na daure, karka damu ciwo baya kisa saidai idan lokacin ne yayi i will be fine zan cigaba da shan magungunan daka rubutamin"_ yanda gaban Aadil ke bugawa kanshi na vibrating abin yadawo kaman ana tariyo mishi lokacin dayay haukan yana ganin komi daya faru yasa ya shiga dube duben dakin har ya jawo side drawer yaga wata yar box bude box din yayi nan yaga drugs din heart dayawa fashewa yayi da kuka sosai ya taushe baki komi nadawo mai yace "no no no, najama dan uwana ciwo" daidai lokacin Aabid yabude bayi yafito tsayawa yayi chak ganin Aadil idanunshi sunyi jajir yana rike da magungunan shi na ciwon zuciya yana kallonshi hawaye na zuba, da sauri yay wurin Aadil din yana rike da magungunan yanunamai magungunan cikin fushi yace "mesa kamin karya Bid why did you lie to me?" saukar da idanunshi Aabid yayi kasa yakasa magana chakumeshi Aadil yayi idanunshi sunyi jajir yace "you lie to me Bid, you are sick ka boyemin, you think i cannot take care of you?
I can't give you wat you want and i will judge you ko?
Aabid!" yakira sunanshi kaman zaiyi kuka hakan yasa Aabid ya dago kanshi ya kallai, ahankali Aadil yace "you love Hamida!
Nasan komi, Kanason Hamida tun ranan daka fara ganinta, kanason Hamida sosai kazaci bazan iya barma Hamida ba?
Now i remember everything, natuna komi, Aabid i remember yanda kake kula dani, I remember yanda kake rike dani kana tareda ni tun ranan da aka fara sakamu a nursery school a UK, i remember yanda kake kuka koda faduwa nayi akasa, i remember yanda idan banda lafiya bazaka ci abinci ba ni ciwo kaima ciwo sabida ni haryau kana suffering from ulcer, i remember yanda kake amfani da rigan jikinka ka sharemin miyau danake dilalar wa, i remember yanda nakeda saurin fushi i will not talk to you but u will stick around kanamin murmushi harsai nadawo normal, i remember yanda kake sona nida kai were inseparables, Hussain i remember each and every single memory of my past, duk abinda kakeso aduniyan nan sainama shi you are all i have, kaine jinina, kanina, dan uwana, abokina, abokina rayuwata and komi nawa, zan iya sadaukar ma da komi aduniyan nan, am leaving Hamida for you, zan saki Hamida!" yafada hawaye na rolling down his cheeks yana kallon Aabid din dake kallonshi.
Good morning readers, like i said ni makarantana nakema rubutu and am at your service after all you guys paid for it.
Please vote da Aabid da Aadil wanne yafi dacewa da Hamida, wanne kuke so?
This book is love o, romantic love story, so feel free kufadamin, thank you.
Aadil
Aabid
Wanan page din harda na jibi nahada muku, jibi bazanyi typing ba, love you
don't forget to vote and lemme hear reasons dinku.
[12/21/2019, 8:50 PM] Aishat Muhammad: ...
_masu fitarmin da book waje kuda Allah_
_karki karanta in baki biyaba, inkika karanta ina binki bashi pay a nan or pay achan_
_duk maison littafin nan tamin magana ta watsapp 07012181461_
Cikin wata irin raunanniyar murya Aadil yace "zan saket...." hannu Aabid ya daura kan bakinshi ya girgiza mai kai da sauri hawaye na shirin zubowa daga idanunshi cikin raunin murya sosai yace "don't you dare!
Karka fara kasaki Hamida, inkai haka i will never forgive you Twin i will never!, am sure chats dina da Dr Sham kagani ka karanta, da dadewa nai chat dinan dashi not now, I've moved on Aadil, nariga na rufe shafin Hamida yanzu ina mata kallon kanwata ce kuma matar dan uwana, bazan taba auranta ba, na haramta ma kaina ita, naso Hamida da, aduniyan nan is not everything u want you get and as a true Muslim and true believer dole ka yarda da hakan, am just sanadi ne na ceci rayuwarta ne just so dat she will be alive and meet you later in the future harya kaiku ga aure, as for me am very fine yanzu akwai lot of improvement a health status dina jiya kawai was minor pain da i guess sabida nai skipping drugs ne saisa ciwon yatashi, please don't tell Mami she's already going to alot banso nakara mata da matsalata, inhar you really love me abu daya zakamin shine love Hamida sama da yanda kake mata ada, ka kula da ita never be d reason why hawaye zai zuba daga idanunta, be everything to her dan yarinyar nan has done abinda mata da yawa bazasu iyaba okay" yay maganan yana murmushi hawaye fal idanunshi, girgiza kai Aadil yayi yana hawaye sosai zaiyi magana Aabid ya rungumeshi sosai yace "come here, wlh kaji na rantse ma am fine mumaje hospital tareda kai adubani agaban ka kagani, stop crying Dil, inhar kanaso zuciyata ta buga na mutu shine idan ka saki Hamida, banso kadawo da yarinyar nan bazawara her family will never forgive us da mun cuceta sosai, but inhar bakai hakaba i will be very happy and strong, karka rabu da matarka because of me kaji ko Rascal", gyadamai kai Aadil yayi murya chan kasa kaman Aadil nada yace "am sorry Aabid banma adalci ba arayuwa" yanda yay maganan saida yasa hawaye ya zubo daga idanun Aabid ya kara rungumeshi tsam tsam yace "am so sorry too Aadil, u remember lokacin damuna yara harmukai girma muna yawan cewa mata daya zamu aura katuna?" gyadamai kai Aadil yayi yace "yes i remember Twin, natuna" murmushin kuka Aabid yayi yace "i guess saisa Allah yasa mukaso abu daya alokaci daya kuma again, Allah mai jujjuya al amura ne He can do the undo, and Allah has the power to do the unthinkable trust me this is a test from Allah Aadil and we will pass right?" gyadamai kai Aadil yayi yana kuka sosai, murmushi Aabid yayi ya lakaci hancinshi cikeda tsokana yace "u are too soft Aadil right from day 1 saisa u are just d one made for Hamida, halinku daya, tenderness and softness din heart dinku iri daya, now will u stop crying kafin matarka tace nasamata miji kuka na shiga uku" dariya Aadil dashi din dukansu sukayi atare cikin kuka, kafin Aadil din yakai hanunshi yaja bathrobe din jikinshi gefe ya daura hanunshi daidai saitin heart dinshi yana kuka murya chan kasa yace "promise me you will be fine, promise me u will take care of our heart because bazuciyar ka kadai bane nawa da naka ne Hussain" gydamai kai Aabid yayi yana murmushi yadaura hanunshi asaman na Aadil din dake kan zuciyarshi yace "I promise Hassan i will" ahankali Aadil yace "kasha magani yau?" girgiza mai kai yayi hakan yasa yakama hanunshi zaunar dashi yayi abakin gadon ya kwaso magungunan ya duba yanda zai sha ya ballo yadauko bottle water yabashi.