Sashe 13
In Bani Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mekema ciwo tell me" tashi yayi daga jikin Abie yafada jikin Mami yasaki kuka ya rirriketa kanshi narawa yana kuka sosai, shafamai kanshi dataji yay zafi ta shiga yi tama kasa magana sabida yanda gabanta ke faduwa, tsugunnawa Abie yayi agabansu bayan ya sauka daga gadon ya shafa kanshi yana kallon fuskarshi yanda yake kuka ashagwabe, cikin lallashi yace "is okay, are you missing Aabid, zance yadawo gobe okay" fashewa yay da kuka sosai harda shesheka yarike Mami gamgam yana girgiza kai, shafa kanshi Mami tayi ta dagoshi handkerchief dinshi Abie yamika mata ta karba ta sharemai wuyanshi da fuskarshi tace "menene?
Mafarki kayi?
Why are you crying like this, tell me menene" cikin kuka sosai kanshi na rawa yace "s...she..she" da sauri Mami tace "she?
Wace she?
Menene kuma she Aadil?" fashewa yasakeyi da kuka yace "Mami I want to see her take me to her, Abie" ya kalli baban su yana kuka sosai yace "Abie take me to her" da sauri Mami tace "wane Aadil?
Wazamu kaika wurinta?
Who are you talking about" fashewa yayi dawani irin kuka yana jan rigan Mami cikin kuka sosai yace "shee" hawaye Mami ta share tana gogemai nashi tace "kaga Aadil dan Allah kadena kukan nan is not good for you, u had a dream I guess, bamusan waye she ba, but zamuyi addu'a ko my Son" make mata kafada yayi yana kuka sosai yana wani irin nishi yana make mata kafada yana tura Mami yana komawa baya ganin haka yasa Abie yahau gadon yana kamashi ganin yana neman buga kanshi yace "Aadil come, a ina she din take to mukaita wurinta?
Why are you looking for her, dena fushi zamu kaika wurinta, fadamin who is she eh my Boy?" cikin wani irin kuka yana kallon Abie da idanunshi dasukai ja yana lumlumshe ido yace "she, Abie She, she, Abie I want to see her" da sauri Abie yace "to dena kukan zaka ganta, zamuje but saikasha magani sai muje wurin she, zakasha ai ko?" da sauri ya gyadama Abie kai yana dafe kanshi dakemai wani irin ciwo yana lumlumshe ido kanshi na kokarin tunano mafarkin daya gamayi yanzun nan, fuskar Hamida yagani tazo dakinsu ta tsaya abayan labule shikuma yana kan gado yana buga game din race awaya, dan bude labulen tai kadan ta kwalamai kira tana dariya sosai.
"Aadil" da sauri yadago kanshi amma saita koma bayan labulen baiga fuskarta ba, make mata kafada yasakeyi yaki tasowa yacigaba sake lekowa tayi tana dariya sosai takirashi.
"Aadil" da sauri yadago kai da gudu takara buya abayan labule, ahankali ya ijiye wayan yatashi daga gadon kanshi na rawa yana sanye da clean white t-shirt danshi mayen white ne baya yadda yasa wani kaya ko Mami tabashi inba white rigaba, da wani fine common flag 3quater daya tsayamai agaban gwuiwa kadan, kafanshi sanye da slippers white yataho kanshi na rawa bakinshi na zubar da miyau yanadan lankwasa kai yana leken labulen yana turo baki kaman mai shirin yin fada yana hararan labulen kaman dan yaro yace "who...who are you?" makemai kafada tayi tacikin labulen tace "oh'oh find me and know me Aadil" cigaba da tafiya yayi harya karaso jikin labulen yana hararan labulen yasa hannu yaja labulen da karfi da gudu tana dariya sosai tajuya zata gudu ya damko hanunta dan juyowa tayi kadan ta kalleshi one side din fuskarta yagani tana sanye da glasses fari, zaiyi magana yaga ta fizge hanunta ta gudu da gudu shima yabita amma koda yafito harya sauko kasa bai ganta ba hakan yasa yadinga kuka cikin mafarkin yana nemanta.
_Wanan littafin is a pure, clean, sweet, mesmerizing, warm, twisted love story dabaku taba ganiba, trust maman Shakur kullum sabon Salo nake kawoma makaranta littatafai na_ .
Alhamdulillah anan nakawo karshen free pages din littafin _IN BANI_
In kinason cigaba da karanta littafin nan mai suna _IN BANI_ danjin yanda zata kaya Zaki tura 300 ta account number na 3107021073 first bank aisha Muhammad saiki turo evidence of payment ta watsapp number na sainai adding dinki a group din danake posting.
Zaki iya turo katin MTN ta watsapp number na kaman haka 07012181461, for any enquiry you can contact me through my watsapp number 07012181461.
Thank you lovelies.
I love you and I appreciate your support.
[11/3/2019, 10:23 AM] Aishat Muhammad: _
IN BANI
_M.
Shakur_
11...
Suna kaiwa airport yabiya musu kudin komi suka jira kafin suyi boarding flight dinsu, tana rike da hanun nun Faruk gam tana bobboye fuska, ahaka harsuka iso kano saukowa sukayi suka shiga taxi dazai kaisu gida.
Sosai taji hankalinta yawani irin kwanta data gansu a anguwan su sai murmushi take tana kallon anguwan su, ta mirror Faruk ke kallon fuskarta yanda take murmushi tana kallon hanya, suna parking a kofar gidansu da sauri tabude kofan motar tafita, Mama ce kadai a tsakar gida da matan dake zuwa musu wankau, wani irin murmushi tayi ta kwala mata kira.
"Mama" da sauri Mama ta juyo jin muryan Hamida, wani irin gudu Hamida tayi taje tafada jikinta tana dariya ahankali yanda takeyi, cikin jin dadi da tsananin farin ciki Mama tawani irin rungumeta tace "kedawa yene Hamida?" tai maganan tana cirota daga jikinta dan taji tsoro ganinta kaman an jehota, ko kadan batasan Abba yacema Faruk yaje yadaukota ba jiya da daddare ba, tana jikinta rungume da ita tace "Yaya Faruk yazo yadauko ni fa Maman mu" daidai lokacin Faruk ya shigo gidan rike da jakanta, murmushi Mama tayi tace "to aisai kije ki gaishe da Kakan ku kizo" tasaketa tana kallon Faruk dake karasowa wajen rike da jakanta tace "sannu soja shine ta barka da jakan ko" ahankali ya ijiye jakan agaban Mama kanshi akasa yace "ina kwana Mama" sakin Mama Hamida tayi tai hanyar sasan Kaka, ahankali ta turo kofan ta shiga tana kallon ko'ina tai sallama cikin daga murya Kaka tace "Hamida, Hamida, aini tun ranan dazaki tafi nace saikinsan mekika yi, sai kinsan me kikayi, me kika shirya, saikinsan kirsa da kisisina dazaki hada ki dawo garin nan, Hamida anya bazan kiramiki malamai azo amiki rukiyya ba inaga aljanu gareki fa" dan turo baki tayi tasami waje ta zauna nesa da ita tana wasa da bakin hijabin ta kaman bada ita ake magana ba, zaro ido Kaka tayi tace "nikika maida mahaukaciya ina magana kinmini banza" daidai lokacin Faruk ya shigo dakin, watsa mata harara yayi yace "ke tsohuwar nan kin cika ihu, please inada ciwon kai yau kiyi shiru pls" yay maganan yana karasawa wajen fridge din dake falon, binshi da kallo Kaka tayi baki abude hakan yasa Hamida tarufe bakinta da hijab tana dariya chan kasa kasa, juyowa Kaka tayi ta kalleta ranta abace tace "dan gidanku dariya kike mini" da sauri ta girgiza kai still tana dariya chan ciki gudun karta ji tana kare bakinta da hijabi daidai lokacin shima Faruk yadawo rike da bottle water ya zauna a gefen Kaka zai bude bottle water, duka ta dakamai abaya da sauri ya kalleta cikin fushi yace "auch waike old lady nan me haka kike dukana agaban yara" kaman Kaka zatai kuka ta nuna kanta tace "kafara kirana da wanan yaren yahudancin ko Faruku, to wlh bari ubanku yadawo saina fadamai cin mutunci dakuke shigowa har Sasa na kukemin, ku tashi kufita, kutashi kufita nace, kuma bani ruwan gorana saurayin Zainaba ya kawomin su kusan katan biyar, bani" tafada bacin rai tana mika hannu zata karbi ruwan, tsaki yayi yadaura kafa daya kan daya yanashan ruwan shi ahankali Kaka tasaki baki tana kallonshi tace "ai shikenan kasha wuta shege dan buhun uba" fashewa da dariya Hamida tayi dayasa Faruk saukar da ruwan daga bakinshi ya watsa mata wani mugun kallo da sauri ta tashi tafita daga dakin da gudunta yabita da kallo, hararan kofan Kaka tayi tace "ja'irar yarinya, ai wlh Faruk banso kaje ka daukota ba, so nayi jiya da Sama'ila nama maganan kace aiki zaka, baga tanan ba rass bataima kama da wacce tafada ruwaba" juyowa Kaka tayi ta kalleshi daidai ya ijiye ruwan akasa tace "kaje wurin Maman kane yau?" girgiza mata kai yayi yana yatsine fuska, yace "sai anjima da yamma yanzu aiki zan tafi" washemai baki tayi tana kara matsowa kusa dashi tana murmushi tace "Faruku na wai har yanzu ba'ayi albashin bane, kamin alkawarin dubu ashirin fa" hararanta yayi yace "jiya agabana Abba yabaki dubu talatin wai mekike yi da kudi ne haka?" sake matsowa kusada shi tayi kaman zatai gulma tace "na rantse maka Faruku adashi nakeyi, tara kudin bikin Hamida nake" wani irin kallo yamata yace "wace Hamidan?" baki tabude tace "kagamin iskanci munada wata Hamida agidan nanne bayan wanan hamidan data fita daga dakina yanzu?" cikin daure fuska yace "yaushe tai saurayi?" sake matsowa tayi kusa dashi kaman wacce ke shirin yin gulma tace "a'a kaima dai kasan ko mashinshini Hamida batadashi ko, amma so nake kabani kudin dukna hada naita zubin adashi ina tari, inama bikin ta tari, kasan Hamida yar wajena ce, itace mai sunana fa, kaga shegen fadan nan danake mata wlh sonake ta chanza ne dan batayi gadon halina ba, bataci sunana da aka bataba, amma dazaran ta chanza zamu zo mu fara shiri sosai, nama tuna bari naje sasan su hado kayanta zatayi tadawo shashin nan ma yau dinan" shiru tayi tana nazarin yanayin fuskanshi yanda yay kini kini darai, tace "kaikuma lafiyan ka naga kai wani iri" yatsine fuska yayi yace "am fine" ya mike tsaye yana gyara kayan jikinshi yace "natafi aiki" tashi tayi tace "muje na rakaka, kadan tahomin dayar bakan leda kaji inzaka dawo, tunda su Zainaba da Ayush sukabar gidan da yunwa nake kwana Faruku" hararanta yayi yanaji kaman ya bugeta kiri Kiri sai Kaka tabude ido tana karya, dariya tayi sosai ganin yanda yake kallonta tace "bawai yunwan abinci ba na kayan kwadayi, idan kadawo kaza bani kudin aiko?