Sashe 46
In Bani Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ita kadai aka bari abangaren sai kuka take, kukan yaki tsayawa, sallama taji anyi a babban falon shiru tayi taki amsawa sai hawayen data cigaba da sharewa, shigowa Big Mum tayi da Baffa, sai Aadil dayaci gayu sosai cikin wata faran hadadden gizna yasaka hula tangaran dake mugun kyalli sai wani irin murmushi yake kaman anmai kyautan maka yana leka dakin kaman zaiga Hamidan da akace za'a kawoshi wurinta sai Suleman da Muhammad atare dashi dan tun safe ba'aga Abie ba, Suleman ya riko ledoji a hannu zama sukayi a falon Aadil sai murmushi yake yazauna kusada Baffa yace "grandfather where's my Hamida?" kallon Big Mum Baffa yayi yace "shiga ciki kifito da ita" tashi big Mum tayi tawuce tai wani corridor kafin ta tsaya gaban bedroom din tai sallama ahankali tabude kofan sake lulube fuska Hamida tayi da mayafi tana kuka mara kara, ahankali big Mum ta zauna kusada ita ta dafata tace "kukan ya isa haka daughter na, ke yarmu ce bazamu taba cutan kiba kinji, taso muje Baffa na nemanki" tai maganan tana rike mata hannu da taimakonta Hamida ta sauko daga kan gadon tasa takalmi Big Mum takara lullube mata fuska da gyalen sanan takama hanunta suka fita daga dakin tunda suka shigo falon Aadil kewani irin kallonta tundaga kafa harkai dudda baya iya ganin fuskarta sai uban murmushi yake, taba Baffa yayi batare daya janye idanunshi daga kallonta ba yace "grandfather is that my Hamida?" gyadamai kai Baffa yayi big Mum ta zaunar da Hamidan akan kujera, gyaran murya Baffa yayi yabude taro da addu'a sanan yamusu wa'azi sosai mai ratsa jiki kafin ya kalli Aadil yace "she is your wife Hassan take care of her, don't make her cry, always keep her happy be her companion, kudinga salla tare, kuci abinci tare and do everything tare, dis is your house and she is your wife keep her happy kaji" wani irin cute smile yayi dayawani irin karamai bala'in kyau ya gyadakai yace "I promise you grandfather i will keep my Hamida my wife happy, very very happy, but grandfather i want to see her face" kowa na dakin murmushi yayi Baffa dai saida yadan dara kafin ahankali yakai bakinshi saitin kunenshi yamai magana aciki wani irin murmushi Aadil yayi ya gyadama Baffan kai, Baffa ya kalli Big Mum yace "maida ita ciki saida safenku, Allah yamuku akbarka" dagata Big Mum tayi tamaidata daki tafito sanan su Baffa sukai hanyar kofa Aadil yadaga musu hannu yana murmushi sosai Big Mum sai dariya takemai suka fita wani irin tsalle yayi yadau ledojin da su Suleman suka tayashi dauka yay ciki dasu yana murmushi yana murna, ahankali yabude kofar bedroom din wani irin kamshi ne ya ziyarci hancinshi, shigowa yayi ahankali yana kallonta yanda har lokacin take lullube da gyale sai kuka take tana goge idanunta da gyalen maida kofar yayi yarufe yay wani irin raurau da ido ganin kuka take, ahankali yakarasa gabanta ya ijiye ledojin tsugunnawa yayi ta gabanta ya leka fuskarta yadaura hanunshi kan cinyoyinta yakira sunanta ahankali.
"My Hamidah" cigaba da kukanta tayi tai kaman batajishiba dan wani irin haushin shi takeji bana wasaba, kaman zaiyi kuka yay wani irin rau rau da fuska kaman wani maraya yace "stop crying kinji" cigaba da kukan ta tayi kaman bada mutum yake magana ba hakan yasa ahankali ya mike tsaye yazauna gefenta yaja gyalenta yacire gabaki daya ya ijiye, hakan ya bayyanar da riga da skirt na wani material dake jikinta pink anmata hadadden dauri daya bayyanar da tukin gashinta ta tsakiya, wani irin kallo yabita kaman yaune rana tafarko daya fara ganinta gawani irin kamshi datakeyi kaman zai shide sabida dadi, jawota jikinshi da sauri.
[12/1/2019, 8:44 PM] Aishat Muhammad: *BONUS*
Janyota yayi ya rugumeta tsam ajikinshi, da sauri tai baya zata tashi daga jikinshi cikin kuka yarike ta gam yana turo baki yana kallon fuskarta, so yake yaga idanunta amma taki kallonshi, rawa bakinshi yafara sosai danji yayi duk murnan dayake yakoma ciki ganin yanda take kuka, sosai muryanshi yafara rawa yana shakan kamshin datakeyi dake neman juyamai kai sabida dadi, murya chan kasan makoshi kaman wanda yay laifi yana kallonta yace "am sorry stop crying kinji, i will cry too" yay maganan muryanshi narawa sosai, kin kallonshi tayi dudda tanajin yanda muryan nashi ke rawa har zuciyarta, kulle hanunshi yayi abayanta yaduko da kanshi ya leka fuskarta hawaye na shirin zubomishi cikeda damuwa sosai yace "My Hamidah am sorry stop crying okay" yay maganan hawaye nagab da zubowa, kasa jure kamshin dayake yi yayi hakan yasa ta shiga ture hanunshi tana kokarin fita daga jikinshi, hanata yayi ya kwanto da kanta kirjinshi yasaki kuka da sauri kirjinshi narawa sosai hankalin shi dukya tashi ahankali yace "am sorry st..op crying" lamo tai da kanta a kirjinshi ta lumshe ido hawaye na gangarowa daga idanunta tana sauraron yanda yake kuka da yanda heart dinshi ke beating fast, bakaramin tausayi yabata ba maganganun Anty Lami ne suka dawo mata hakan yasa ta hadiye kukanta tai shiru tana sauraran yanda yake nashi kukan, jintai shiru bayajin sautin kukanta yasa ya leko da kanshi ya kalli fuskarta hawaye nazuba daga idanunshi, ahankali tabude jajayen idanunta ta daura cikin nashi saida jikinshi yay wani irin yarrr sabida wani irin shegen kyau datayi idanunta sunsha bakin kwalli, wani irin ajiyan zuciya yayi dabai shiryaba yakira sunanta kaman maison fada mata wani abun.
"My Hamidah" janye kanta tayi daga kirjinshi ta tashi daga jikinshi da sauri ta zauna agefe tace "uhm" da sauri yasake matsowa kusa da ita yana kallon hanunta dayasha lalle sosai yakai yatsar shi yadaura akan hanun yana shafawa yana murmushi yace "is very fine, cute and beautiful flowers" murmushi tadan mai hakan yasa yasakin mata cute smile sosai ya sauka daga kan gadon da sauri yazagayo ta gabanta ya tsugunna yadaura hanunshi kan cinyanta yana wani irin kallonta kaman yau yafara ganinta yanajin wani iri ako'ina na jikinshi, batare data kalleshi ba tace "menene?" wani irin murmushi yamata yace "i saw your Daddy yesterday kuma an daura mana aure a mosque" yay maganan cikin wani irin jin dadi da murna yana kallonta yakasa daina kallonta, ganin tai shiru kanta akasa yasa yay kaman zaiyi kuka a ashgwaban ce yace "am hungry" dago kanta tayi ta kalleshi shima kallonta yake kaman zai cinyeta kasa daure kallon tayi ganin yamugun cika mata ido cikin manyan kayan jikinshi hakan yasa tadan ture hanunshi daga kan cinyarta ta mike tsaye ahankali, tashi tsaye yayi shima da sauri saikace zata gudun mishi yana kallon yanda take wasa da yatsun ta, tsayawa yayi kusada ita yana kallon hanun nata da zanen lallen da yamai kyau sosai yay magana cikin tone din kuka yace "am hungry My Hamida" da sauri ta kalleshi dan kalman natabata, ahankali kaman wacce take koyon magana tace "ina abincin ka to?" turo mata baki yayi yana kokarin fadawa jikinta ganin yanda kayan suka mata kyau sun kamata sosai ya nunamata ledan daya shigo dashi yace "Uncle say i should give that to you" da sauri tai wurin ledan kafin yafada jikinta rungumeta danba karamin aikinshi ba, juices din cikin leda daya, taciro yana tsaye yana kallon bayanta da bakin gashinta, tashi tayi rike dayan ledan jin kamshin nama tai hanyar kofa zata fita tana tafiya a natse da sauri yabita yace "don't leave me please, ina zaki?" bude kofan tayi tafita da sauri dan wani irin tsoranshi takeji tai hanyar kitchen, tray ta dauka tasamai grilled chicken din tadau cutlery da glass cup ta juyo yana gefenta yana binta da kallo da sauri tazo zata wuceshi kanta akasa ya mika mata hannu yace "i want to carry it 4 u" karba yayi batare daya jira mezata ceba suka fito daga kitchen din suka shiga dakin nasu ya ijiye akasan rug, karasowa ciki tayi tazo zatahau gado yarike mata hannu yana turo baki yana make mata kafada yajawota da karfi yace "let's eat together, grandfather yace we should do everything together ko" ahankali ta zauna ta gyadamai kai tama kasa kallonshi, yanko naman yayi yakai fork din bakinta yana murmushi yace "haa" dago kai tayi ahankali ta kallai lumshe ido yayi yabudesu yadaura akanta yace "please My Hamidah haa" ahankali tabude bakin danta rasa yaya zatayi dashi yasa mata, wani irin murmushi yayi ganin takarba taci, da sauri yasake yankowa yakai mata baki girgiza maikai tayi ahankali tace "am not hungry, kaikaci" tarike hanunshi tamaida fork din saitin bakin nashi, bude baki yayi yaci yana murmushi yana taunawa ahankali dan bai iyacin abinci da sauri ba, dan murmushi tamai tanajin wani irin tausayin shi sosai, ahaka ta dingamai haryaci sosai sanan ta zubamai yogurt ta mikamai yasha badayawa ba sanan yace "am okay" hada kayan tayi zata fita dasu da sauri ya karba yace "me" yafita daga dakin tashi tayi sabida wani irin shegen bacci datakeyi ta tsaya gaban wardrobe din tabude tana neman kayan baccin dazata saka wani dogon rigan bacci cotten red tajawo dan shine na kirki spaghetti hand ne tsawon shi zaikai gwuiwa tarike a hanunta tana kokarin maida kofar wardrobe din tarufe yabude kofa ya shigo yana kallonta da sauri ta dauke kai tai hanyar bathroom ta shiga zama yayi abakin gadon yana kallon kofar bathroom din yana turo baki duk yabi yakosa tafito.