Sashe 87
In Bani Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tashi kici abinci ina magungunan ki kinsha?" girgiza mata kai tayi ahankali hawaye na neman zubo mata ahankali tace "ina yini Mami" kafadarta Mami ta dafa ta taimaka mata ta dagota ahankali, kukan azaba datake rikewa tuntuni tasaki tadaura hanunta akan idanunta tanayi ga kunya ga ciwo tadan bude kafafunta ahankali kaman wacce akama aiki a wurin, tsayawa kallonta Mami tayi tai jim kaman mai tunani saikuma ta tashi tawuce bayi kawai batare datace anything ba, ruwa maidan zafi tahada mata tadawo dakin da taimakonta Mami ta tayar da ita sukai bayi sai kuka takema Mami bana wasaba dan takasa daurewa zafin yamata yawa, gashi Mami tasata takawa bakaman Aadil dake daukar ta ba, cire kunya Mami tayi ta gasa ta da kyau dan she need it, dudda uban kukan datakeyi bata kyaleta ba, sanan ta barta acikin ruwan dan tazauna for some minutes tabude kofar bathroom din tafito daidai lokacin Aadil shima ya shigo dakin danya dubata, hada ido yayi da Mami dake fitowa daga bayi hanunta duk ruwa, mugun kallo ta watsamai da sauri ya dauke kai yajuya zai fita takirashi.
"Aadil" juyowa yayi yama kasa amsawa yakuma kasa kallonta sabida kunya, hannu Mami ta mikamai tace "ina magungunan ta?" kallon saman cupboard din daya ijiye magungunan yayi yataka yadauka yazo ahankali yasama Mami a hannu yana sosai kai, hararanshi tasakeyi yajuya yafita daga dakin da sauri kaman ana ingizashi yay dakin Aabid daidai lokacin Aabid yagama shiryawa atare suka fito, hankalinshi yadan kwanta ganin Mami na kula da ita kaman yanda Dr tace suka shiga mota dan zuwa asibiti aduba mai Aabid.
Sosai taji dadin gashin bayan tagama tai wanka da ruwan zafi tafito tana takawa a sannu tadau jallabiyar da Mami tafito mata dashi ta zauna abakin gado, pepper soup Mami takawo mata da kyar ta iya taci sanan tabata magungunan tasha tai salla kafin ta kwanta ko minti uku batayiba bacci yay awon gaba da ita mai nauyin gaske, zama Mami tayi tana kallonta saikuma tai murmushi ahankali takira sunan dan nata.
"Aadil, Allah dai ya shirya mana" ta tashi tafice daga dakin dan fadama masu aiki abinda za'a dafa.
Bayan sallan isha wuraren 9 suka shigo gidan shida Aabid da jikinshi Alhamdulillah yay sauki sosai, dan saida aka bashi gado for some few hours akamai allurai sanan aka karamai ruwan duk Aadil natare dashi kaman zaimai kuka, sai bayan ya farka sanan Dr ya dubashi yabasu magani yace zasu iya tafiya tunda basason a kwantar dashi amma sudawo gobe, sosai yaji dadin jikinshi shima, dan baya running temperature again.
Hanunshi Aadil yarike bayan sun shigo falon yace "let's go muyi dinner saika sha magani ka kwanta" yatsine fuska yayi zaiyi magana Aadil yace "saika ci abincin, u are on drugs and u just have to eat kajiko good boy" yay maganan yana jan kujera yana daurashi akai, zama Aabid yayi badan yasoba shima yazauna gabaki daya tunanin Hamida kawai yake dukta mamaye ranshi but yanzu time din Aabid ne, abinci yazuba musu a dsame plate yasaka musu spoon atare sukaci hakan kuma yasa Aabid yaci sosai sanan yabashi magungunan shi yasha suka tashi, dakinsu yakaishi suka shiga tare hanyar bathroom Aabid yayi yace "i want to shower" gyadamai kai yayi ganin ya shiga bayi yasa yafito daga dakin da sauri yay dakin Mami daidai zai shiga Mami tana sawo kai zata fito, matsawa baya yayi yana satan kallon Hamida daya gani akan gado tana bacci peacefully zai gaisheta Mami ta watsa mai harara tace "mekazo yi nan eh?
Ina dan uwan naka?" sosai yau yakejin wani irin kunya da nauyin Mami, sunnar dakai yayi kanshi akasa yace "yana daki yasha magani ya shiga wanka" kallonshi Mami tayi daga sama har kasa tace "good, dama inason magana dakai" takarasa rufe kofan tai tace "Follow me" tai hanyar falo binta yayi ahankali, zama tayi akan kujera kasa zama yayi akan kujeran saiya nemi wuri akasa yazauna yana facing dinta kanshi akasa, murmushi Mami tayi ta danne dariyan dake cinta aranta tace yasan shimai laifi ne ashe, yagama barna yazo yana forming innocent child, gyaran murya tayi tace "kanaji na ko ka kyauta sosai abinda kayi iya abinda zan cema kenan, saikuma magana ta nabiyu shine namaka iyaka da dakina karna kara ganin koda kafarka adakina inba hakaba sai ranka yabaci, ko hanyar dakina naga kayi saina sassaba maka, yarinyar nan na bukatan hutu bazata koma dakinka ba saimun koma Nigeria, dama nan da 3 weeks zamu koma kano inmun koma tadawo dakinka shima sai na tabbatar ta warke kanajina ko" gyadama Mami kai yayi ahankali danshi kanshi yanaso taji sauki base on maganganun Dr, kuma yasan inhar tana tareda shi ba lallai ya iya kyaletaba kuma yanaso shima ta warke at least this period saiyay amfani dashi ya kula da Aabid da kyau yana kaishi hospital kullum but wanan da Mami tamai iyaka da dakinta bazai iya ganin Hamidan kenan ba.
"tashi muje naduba Aabid" yaji maganan Mami ta katse mai tunani tashi yayi ahankali yabi bayan Mami suka shiga dakinsu sosai yake mugun kewan Hamida but tsoron kar Mami tamai fada yakeji, zama Mami tayi kan gado kusa da Aabid dake daure da bathrobe yafito daga wanka kenan yadauko mai zai shafa, shikuma yawuce bathroom danyay wanka shima dan jikinshi duk yamai tsami rabonshi da wanka tunna asuba dayayi.
Wasa wasa one week baisa Hamida a ido ba abin yadame shi sosai, wani irin mugun missing dinta yake bana wasaba, kuma Mami na sane ta share shi kullum tana falo tama hana Hamida fitowa falon kullum tana daki, kullum saita sata tai sit bath sosai taji sauki, missing din Aadil dinta take itama bana wasaba amma kuma fushi take dashi sabida mugunta daya mata yaci zalunta gashi har yanzu batajin kasanta yanda tasaba jinshi da wasai wasai yana mata kaman banata ba tunda katon abunshi ya shiga ciki.
Sosai Aabid yaji sauki ya warware, kome yakeso kafin yafada ma Aadil yamai dan son dan uwan shi yake bana wasaba kodan yanda Aadil dinma yadamu dashi yasa yadage he wanna be better for dan uwan shi, kuma sosai Aadil din kebashi tausayi yasan mugun kewan matarshi yake ga Mami tahanashi ganinta daurewa kawai yakeyi yake komi, kuma ya lura bayama iya bacci da kirki da daddare saidai yay ta juyi juyi kaman wanda cikinshi kemai ciwo.
Wasa wasa har sati biyu da kwana uku yau bai karasaka Hamida a ido ba kuma wai tana gidan nan ga shegen sha'awa dake addabar shi bana wasaba, badaman ya zauna yay shiru Hamida kawai zai fara gani tana romancing dinshi tanamai abubuwan datamai kwanakin baya and hakan sai yasa yay having strong erection, tun yana daurewa kar Aabid yagane dan tare suke kwana harya kasa daurewa sai birgima yake akan gado yana nishi tashi Aabid yayi daga kan gadon dan tunda yafara nishi yatadashi daga bacci ganin abin is serious yasa yamike ya kunna bedside lamp ya sauka yafita daga dakin, kitchen yaje ya shiga neme neme cikin daren nan, da kyar yaga kanwar dayazo nema shima kuma dan karami jefawa yay a cup yabude fridge yaciro bottle water yabude yazuba a cup din yajiko yafito ya shigo dakin nasu ya kawomai, ajiye cup din akan side drawer yayi yasa hannu yadago Aadil din daya kife ciki a gado yace "zokasha this will help u" da kyar yatashi shima da taimakon Aabid din idanunshi sunyi jajir kaman gauta, cup din kanwar Aabid yadauka yamika mai yace "take this it will relieve you" ahankali yakarba yana kallon ruwan da color din da kyar yakai bakinshi ya kurbi kadan kaman mai tsoron sha, tofarwa yayi akasa da sauri saikace ya kurbi acid ya yarda cup din a kasa yana make mai kafada kaman zaiyi kuka yace "i can't take this shit, this is acidic yana kamamin baki" binshi da kallon mamaki Aabid yayi, yabi ruwan kanwar daya zubar akasa dakebin tiles din da kallo ya dago kai ya kallai yanda yake matse ciki sosai yana yatsine baki abin yabashi haushi sosai yace "wats wrong with you Dil?
This is d only thing dazaisa ciwon cikin ka yarage ne ka zubar eh?" hawayen wahala ne yagangaro shar daga idanunshi yasake makemai kafada yace "i don't want it, is tastes awful" cikin masifa dajin haushi Aabid yace "to dama magani nada dadi ne?
Ai saikaje ka karbo matarka wurin Mami, kanada matarka kake wahala, kasha magani kuma kazubar akasa wat do you want eh kai yaro ne?" fashemai da kuka Aadil yayi yama kasa magana abin duniya yay ma yawa ga mugun kewan Hamida ga sha'awa, ga Mami ma bata bashi fuska balle ya roketa gakuma Aabid namai masifa.
Shiru Aabid yayi saikuma jikinshi yay sanyi sosai yabishi da kallo, ahankali ya sauke ajiyar zuciya ya matso ya zauna kusada shi cikeda tausayi dakuma takaici, Aadil just need a coaching, ya tsaya yanata wahala ya biyema warning din Mami, da shine da tuni wlh saiyay abinda ita Mamin da kanta zatace yadau matarshi su tafi part dinsu, look at how he's suffering idan basuso yay having affair da matarshi again to mesa sukamai auren hakanan saiwani wahala yakeyi, bakinshi yakai saitin kunenshi yamai wani magana da sauri Aadil ya kallai yana share hawaye yace "really Bid?" gira daya Aabid ya dagamai cikeda son dan uwan nashi yace "yes" rungumeshi Aadil yayi cikeda murna yace "I love you so much Bid" murmushi sosai Aabid yayi yace "i know you love me and i love you even more, tashi kaje kitchen da sauri karufe kofa" tashi yayi da kyar adudduke yafita Aabid yabishi da kallo cike da tausayi.
Tashi Aabid yayi yadau wayarshi dake kan center table yafada kangado yaja bargo ya lulluba yay dailing number Mami harya
gama ringing Mami bata dauka ba hakan yasa cikeda damuwa yace "Mami please wake up and pick up, pls pick up kar brother na yasami matsala" sake dailing number yayi luckily Mami tai picking, wani irin narkewa Aabid yayi yana nishi kafin yasakin ma Mami kukan karya.
"Mamii zan mutu, hmmmmm wayyo Ya Rabbi, please come" share idanu Mami tayi dake cike da bacci jin Aabid na kuka tai salati a natse.
"innailaihi wa innailaihi raji'un, Aabid, Son menene?
Meke damunka, ina Aadil?