Sashe 80
In Bani Complete Hausa Novel · about 5 min read
Tahowa shima Aabid yayi yahada da Aadil da Mami duk ya rungume kaman zaiyi kukan yace "please Mami, Dil has been crying tun jiya please kibashi matarshi dan Allah" sosai taji sunbata tausayi hakan yasa tace "ba fushi yadinga yi daniba yana turomini baki yanamin magana ciki ciki shimai zuciya ba zuciyar saita bashi Hamida ba mugani" kasa magana Aadil yayi saima kukan dayake, Aabid yace "no Mami ba fushi yake dakeba, kema kinsan haka Aadil yake tun yana yaro idan abu yabashi haushi, please Mami we are sorry karki bari arabashi da Hamida please kibashi matarshi wlh yana sonta sosai" ahankali Aadil shima cikin kuka sosai yace "am sorry Mami bazan karaba" shiru Mami tadanyi dan sunbata tausayi, ajiyan zuciya tadan sauke ahankali tace "shikenan naji apology accepted nayahakurin" rungumeta sukayi dukansu cikeda murna, itama murmushi tayi ta dagasu daga jikinta ta zauna kan gadon, rungumeta Aadil yasake yi kanshi akan cikinta shikuma Aabid yadaura kanshi akan kafadarta, ahankali ta shashfakansu murya chan kasa anatse tace "Dear sons, dudda kasancewar ku maza dole ne na tarbiyantar daku bana barku ahaka ba nazuba muku ido kuyi yanda kukaga dama da rayuwa ba, ku maza ne, ku leaders ne, dole mata suyi rayuwa akarkashin ku, zakuyi aure zaku hayayyafa kuma zaku haifi mata, Aadil" takira sunan Aadil cikeda seriousness, ahankali yace "na'am Mami na" kanshi ta shafa tace "it was so wrong of you kai disrespecting matarka agaban kowa haka, listen to me, koda ace baka ganeta bane then naji nakuma yarda, but still bai kamata kama mace abinda kamata ba, ba'a wulakanta mata, barin ma innocent mutum dabaiji ba baikuma san meyamaka ba kace ka tsaneshi mezakayi dashi, wanan abin, duk kalaman nan basu daceba, SO da KI duk Allah kesawa, anaso abayyana so, ki kuma so ake aboyeshi, babu zuciyar dakejin dadi idan w'ane ko wance ta tashi gatse tacemai waane na tsaneka ko natsaneki batare dayama komiba batare dayama wani kwakkwaran laifi ba, anaso aboye k'i ne sabida ki kanzama so wata rana wanda shine abinda ke faruwa dakai ayanzu, ka ce ka tsaneta, kai tsaye Aadil kace ka tsaneta mezakayi da ita sai gashi within some few days just few days tsanar ya rikida yakoma so, so mai karfi, kaga ikon Allah ko, kalaman ka ne sukaja maka wanan hawayen daka zubar tundaga jiya, saisa akeso akiyaye harshe dan harshe kan jefa mutum ga halaka, sanan Hamida tamaka komi duk duniyar nan bazaka sake samun mace kamantaba, daka tashi tundadai mu iyayen ka mun saka gaba muka cema matarka ce dako babu komi dakaji labarin saika mata godiya kodakam baka sonta saika barma ranka, zaka iya samuna nikadai adaki ka gayamin baka sonta saina baka shawarwari kan yanda zaka bi lamarin, banda ya mace but i must protect any girl's dignity and values, respect, respect, idan akace u should respect your woman ba ana nufin gari yawaye kaje kana gaidata ba ko kadawo kaman kaninta bane a'a, ana nufi ka kula da ita, kabata hakkinta, ka kare mutuncin ta, sanan kabi da ita yanda ta dace ya zamto kalaman dazai fito daga bakinka kafada mata kalamai ne masu dadi, masu taushi, masu sanyaya rai ba harsh and bitter words ba, this is all wat respecting a woman is all about Dear sons, inaso ku zamto mazajen da matayen ku zasu dinga alfahari daku aduk inda suke ba wayanda matayen ku zasu dinga kuka dakuba, caring and sweet husband ba nagging and bitter husband ba, generous and outstanding supportive husband ba stingy and ignorant husband ba, kuzama mazaje masu tsoron Allah da kiyaye hakkin matayen ku akanku, Allah yamuku albarka tommorow zata dawo dakinka kaji bamatasan wats happening ba even though nasan tanaso ta tambayeni kai but kunya yahanata" murmushi duk sukayi tadagasu daga jikinta ta mike tsaye tace "muje kuci abinci" binta sukayi tai dining abincin tazuba a plate da kanta tadinga feeding dinsu wat a family!
Da asuba suka tashi atare itada Hamidan sukai salla suka karanta Al Qur'ani tare tundaga jumu'a har nas, tun Hamida najin kunya hartazo tasaki ranta bayan sun gama wasu magunguna Mami tabata tasha sanan tasata taje tai wanka tabata kayan dazata saka idan tafito wani soft red and black material da aka mata pocket gown dashi, shiryawa tayi tsaf tayi light makeup tasaka red lipstick shigowa dakin Mami tayi sai kallonta take dan tai kyau addu'a take Allah yabama Aabid mata ma haka, kwaso hadaddun designers turarurukanta tayi wanda bama ta amfani dasu yanzu ta feffesa mata murmushi Hamida tai a kunyace tace "thank you Mami" shafa fuskarta Mami tayi with love tace "kidena min godiya akan anything dazan miki Amatullah ke y'ata ce, kinata so kiyi girki jeki hadamana breakfast yau" cike da murna ta kalli Mami tace "da gaske Mami?" gyadamata kai Mami tayi tana kallon yanda take murnan zata shiga kitchen da sauri tace "mezan dafa Mami" dan dariya Mami tayi tana mika mata apron dan karta bata gayu datayi tace "cook duk abinda ranki keso, zamuci" wani irin murmushin dadi tayi tace "to" tasaka slippers tafita daga dakin da saurin ta tana daura apron din, kitchen din ta shiga saita shiga store few foods data ganine awurin ta sansu daga rice da beans ne kawai tasani a uban tulin abincin data gani a store room din, shiru tayi kafin tace something traditional zatayi, beans din tadebo a bowl madaidaici tafito daga store din ganin blender yasa tai murmushi ta wuce ta bude tap tadebi ruwa ta jika beans din few minutes ya jiku da hannu ta wanke beans din suka fita kal kal, ta sauko da blender ta dauraye tai blending beans din da peppers and onions yay kyau and smooth ta juye a bowl tahau bugawa tasa all abinda take bukata tadaura pan tai heating oil tai slicing onions wanda zata soyamai dashi, a tasaka ruwa a pot, bude fridge tayi tana neme neme kamu tagani awani roba a rufe bama'a tabawa yay kankara karara, ciro shi tayi ta ijiye agefe danyay melting, tadau kulin tafara zuba kosen a mai tana soyawa and yayi so perfect yay kyau gidan yadau kamshi tuyan kosai.
Shigowa sukayi gidan suna hira sama sama, shigowa sukayi falo babu kowa saidai kamshin daya musu oyoyo na girki, daki Aabid yayi yace "am coming lemme use d bathroom" kwanciya kan kujera Aadil yayi bayan yadau remote din decoder yace "i want to watch match" shigewa daki Aabid yayi shikuma yana kokarin chanza channel zuwa na kwallo.