← Book details In Bani Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 101

Sashe 85

In Bani Complete Hausa Novel · about 8 min read

A reception nurses suka karbeta da sauri akai ciki da ita, daya taje kiran Dr, da sauri yabisu duk is yadamu zai shiga ciki wata Dr babba dan zatama girmi Mamin su sosai tahanashi shiga, zama yayi akan kujeran wurin dake gefen kofar dakin dukya damu almost 30min suka dauka Dr din tafito daga dakin tabishi da kallo, alamu tamai daya biyota tai gaba, tashi yayi ahankali jikinshi babu karfi ko kadan yabita, kofar office dinta tabude ta shiga yana biye da ita abaya, zama tayi akan kujera tanuna mai chair da dan murmushi kan fuskarta tace "please sit" zama yayi yana kallonta gabaki daya ranshi baimai dadi ganin his Dewdrop batada lpy.

Ahankali yana kallon fuskarta yace "how is she Dr?" kallonshi Dr din tayi kafin tace "fine, she's fine, u are the husband right?" gyadamata kai yayi gabanshi yadan fadi yana tsoro kar ace yamata wani abun, ajiye Byron hanunta tayi ta gyara zama tana kallonshi tace "good, please i know kaima this is your first time, itama haka, sex is not fight ahankali ake bin mata ba with force ba, kabata small tear" wani irin hadiye miyau yayi gabanshi nafaduwa bakinshi yawani irin bushe yana kallonta yama kasa magana.

"relax!

Bawani serious thing bane, is just a minor tear dat doesn't need any stitches, all she need is sit bath zama aruwan zafi harta warke, wanan zazzabin datakeyi dukna wahalan datayi ne which mun bata magani yanzu to calm her temperature sanan muna mata karin ruwa once yakare zan sallameku" gyadamata kai yayi yay sighing na relief ahankali yace "thanks Dr" drawer table dinta taja taciro wani journal da title din yake on how to have sex with a virgin ta mikamai tace "take this nadaukeka amatsayin d'ana ne, make sure u go through it, and please Son let her heal before ka karayi, allow this girl to heal very well, idan kasai kai mabukaci ne please travel or kabar inda take kai nesa da ita kafin kafara koma ma yarinyar nan dan she's too small and very young, bansan mesa yaran mazan yanzu bakuda hakuri ba dazaran an kawomuku amarya ku kawai first night kotayaya ne saikunyi koda burmata zakuyi is none of your businesses, and idan kuka tashiyi tsabagen jaraba bakuyi komi a sannu da zafi zafi kukaye saikace kuna filin yaki, please my boy ka kiyaye next time, okay promise me okay" dan murmushi yayi ya karbi abin datake mika mai ya sunnar dakai yace "I promise, thank you" "yauwa to you can go and see her now" fita yayi daga office din tabi bayanshi da kallo tarike haba tace "ohh yaran yanzu jarababbun bala'i, look at how he's walking, dan jaraba bayan they know they're huge saikuma suce saisun saka duka gabaki daya bama kadan ba, sai barka yaran al umma suke kai Allah kyauta wanan zamanin, mtsss" taja tsaki ita kadai tana girgiza kai tamika hannu tajawo wani folder dake kan table din dantai rubutu.

Da sallama chan ciki ya shiga dakin, tana kwance tana bacci ta wawware kafafunta ga drip da aka makala mata yanabin yana shiga jikinta, kujera yaja yazauna yakamo hanunta yarike yana kallon fuskarta yana tuna jiya, dan murmushi yayi kafin yay kissing hand dinta ahankali yace "am sorry My Dewdrop" ringing da wayarshi dake cikin aljihun rigan shi yafara yasa yasaki hanunta ahankali gudun karya tadata ya ijiye hanun a gefenta yaciro wayar daga aljihun yana kallon screen din wayan ganin Mami ce kekira yasa yakasa picking call din harsaida wayar ta katse, akaro nabiyu yay picking yakara a kunenshi ahankali kaman wani mara gaskiya yace "good morning Mami" "good morning Son, ina kaje this early morning?" tai maganan sounding so concern, rasa mezaice yayi hakan yasa yace "uhm, ina hospital ne amma yanzu nan zan dawo" da sauri Mami tace "subhannallah meya sami daughter na?" rasa mezaice yayi hakan yasa yace "uhn ina zuwa Mami lemme see Dr" ya katse wayar kafin ta jefomai waya tambayan dan baisan mezaice ba.

Dan murmushi kawai Mami tayi aranta tace "Aadil, Aadil ja'irin yaro" Abie ne yafado mata arai da rayuwan dasukayi datana amarya, da sauri ta kawad da tunanin shi daga ranta ta tashi daga kan kujeran tadau wayarta tai dakinta, zama tayi akan gadon bayan tadau jewelry box dinta tana duba some yan kunnayenta, bude kofan da akayi yasa ta dagokai Aabid tagani ya shigo yana sanye da dogon trouser black da white singlet, kashin wuyanshi tabi da kallo yanda suka fito sosai ya rame kafin ma tagama tunanin meke ramar dashi haka harya karaso yafada jikinta ya rungumeta sosai yana numfashi sama sama kaman mai asma, a rude tace "subhannallah" zata dagoshi ta dubashi tana salati tace "Son, Aabid are u sick lafiyan ka kuwa?" tana maganganun nan tana kokarin dagoshi daga jikinta hanata ciroshi daga jikinta yayi ya rungumeta tsam tsam murya chan kasa dake fita da kyar yace "please Mami allow me to hug you tight i badly need it" yay maganan hawaye na fita daga idanunwanshi, yanda taji muryanshi yasa taji zyciyarta ta karaya sosai ahankali ta shafa bayanshi cikeda damuwa tace "Aabid tell me meke damuka eh kaga raman da kayi kuwa, talk to me am ur mother, meke damunka?" girgiza mata kai yayi batare daya dagoba yace "am fine, i just want to hug u Mami, kimin addu'a Allah ya yayemin abinda nakeji kinji Mami, just pray for me" yakarashe maganan tareda sakinma Mami kuka ahankali irin kukan nan dake tsuma rai, sosai hankalin Mami yatashi dantasan Aabid namiji ne, Allah yayishi da daurayi, ayaranta Aadil ne mai yawan kuka, mai koke koken banza shima ta danganta hakan da rashin lafiyan shine but Aabid kam dawuya kaga yay kuka komin girman abu, kokarin ciro kanshi da tayar dashi daga jikinta take amma yaki bari sai girgiza mata kai yake yana kara shegewa jikinta, murya chan ciki dake rawa sosai yace "Am trying my best Mami, am trying, am fighting it, am trying my absolute best Mami, am fighting it narasa yanda zanyi narasa, Mami help me, inaso nayi tafiya please" maganganun dayakema Mami yasa tafara kokarin ciroshi daga jikinta da karfi hanata yayi yace "please Mami stop, i need this badly, lemme hug you kinji mahaifiyata" yanda yakirata da mahaifiyar shi yay wani irin melting heart din Mami, gabaki daya zuciyarta ta tsinke da sauri tai hugging nashi back ta sakinmai kiss a kunne sanan ta kankameshi tana shafamai tundaga kai har baya ganin gabaki daya baya hayyacinshi baimasan kaman meyake fadiba, tama kasamai magana sai tunane tunanen abinda ke damunshi haka take, sunyi kusan 20min ahaka sanan taji shiru tadenajin kukan dayakeyimata a kirji, dan dagoshi tayi yadago ahankali saitaga bacci ma yayi ashe a jikinta, kwantar dashi tayi ahankali ta zare takalmin kafarshi wanda baima cireba yafado dakinta sanan tazauna ta kafe fuskarshi da idanun tana shafa gashin kanshi ahankali, cikeda damuwa tace "meke damunka Aabid?

Ya Allah kayayema yaron nan duk wata damuwa dayake ciki ya Allah, nan da 3weeks zan gama idda mutafi Nigeria, idan ma aure ne shizamu maka koka sami natsuwa, Ya Allah gani gareka, ina mai matukar godemaka daka yayemin matsalolin rayuwata kabama dana lafiya kakuma tonama mahaifinsu asiri, Ya Allah ka dubeni da idanun rahama ka yayema yaron nan komeke damunshi ya Allah" tai maganan ahankali tanaji kaman taitama Aabid din kuka, bargo taja ta lullubeshi ta saukar da labulen window dan dakin yay duhu koyaji dadin bacci dan ayanda yake baccin zaka gane yadade baiyi bacci hakaba, rage karfin AC tayi tabude kofa ahankali gudun karta ta tadashi tafice daga dakin kitchen ta shiga dakanta tafara hada breakfast, yau sotake kawai tadafama yaran nata favorite breakfast dishes dinsu she just wanna make them happy and see a smile on their faces.
[1/7, 8:30 AM] Aishat Muhammad: ........

Wuraren twelve na rana ta farka yana zaune har lokacin a gefenta yarike hanunta bacci ma yadan kwasheshi motsin dayaji yasa yabude ido ya wartsake, hada ido sukayi da Hamidan dake bude idanunta dasukai ja tsabagen wahala, murmushi yasakin mata ya matso da fuskarshi saitin nata da sauri ta lumshe ido kiss yasakin mata a forehead cikin wani irin calm voice yace "good afternoon Mrs Aadil" dago kanshi yayi yakai hanunshi ya share zufan datayi a goshi ya tsaya yana kallonta yanaji kaman yahadiyeta, ahankali tabude idanunta jin shiru hada ido sukayi dashi murmushi yasakin mata da sauri ta hararrai cikin ciwo hawaye nazuba dan mugun haushin shi takeji, gani take mugunta yamata kuma bazata kara bari yasake yiba, murmushi dake mugun karamai kyau ya sakin mata yace "ba mugunta namiki ba My one and Only, her majesty, her royal highness, owner of Hassan Abdullahi Aadil, My Dewdrop, kinsan
mesa nake kiranki da Dewdrop?" batare data kalleshi ba ta girgiza mai kai dan dudda tana fushi dashi tanason taji mesa yake kiranta da sunan, hanunta yakama yarike yana kallon dan hanun nata fari mai kyau da dogayen yatsunta zaiyi magana aka bude dakin aka shigo atare suka kalli kofar, Dr ce ta shigo tana murmushi tana kallon su tana gyara gilashin idanunta a zuciyarta tace "jarababbe harya fara matseta" karasowa tayi jikin gadon tanama Hamidan dataji tanaso murmushi tace "patient dina ta tashi yayy naji dadi" drip din tacire daga jikinta tana kallon fuskarta tace "how do you feel yanzu?

Meke miki ciwo?" girgiza mata kai tayi dan batajin any ciwo yanzu saima jikinta datakeji kaman banata ba, kallon Aadil tayi tace "yanzu zan sallameku zan rubuta mata wasu drugs u will get them for her bayan haka kuma tana kaiwa gida kullum kadinga mata sit bath safe da yamma but wait anyama zaka iya mata?" Dr tamai tambayan saukar da kanshi kasa yayi wanan likita da shegen surutu bai fiye son mutum mai yawan surutu hakaba saiyaji dama bai kawota asibitin ba sunje wani.
Chapter 85 · 0% Book details