← Book details In Bani Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 101

Sashe 77

In Bani Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai after asir yatashi daga dadaddan baccin dayake shima sabida ringing din wayarshi dayaji ne yasa, laluba wayan yayi yadauko ganin Mami ne yasa yasaki boobs dinta dake bakinshi yatashi zaune yakara wayar a kunne yadan saita muryanshi gudun kar Mami tagane komi yace "Mami na, ina kwana" shiru Mami tayi jin muryanshi kaman na mai bacci tana maimaita kalmarshi ina kwana aranta, ahankali tace "ina daughter na?" kallon Hamidan dake bacci sosai yayi yace "gatanan Mami" "ok, bata wayan" faduwa gabanshi yayi kuma kunyan fadamata tana bacci yake hakan yasa ya matsar da wayan gefe gudun kar Mami taji ya matsa kusada Hamidan ya shafa fuskar Hamidan yace "Baby na, wake up, sorry kinji, wake up" jin maganganun Aadil din yasa Mami ta katse wayar da sauri kawai ta ijiye tana murmushi ita kadai, kallon maid din dake rikeda bowl wani fruits na magani tayi tace "jeki saka a fridge anjima insun shigo ta sha" wucewa tayi tai kitchen, kwafa Mami tayi ta gyara zama tareda daukar wayarta tana planning Aadil ahankali tace "dan banzan yaro kawai, saikasan kace mezakai da wanan yarinyar Allah kawoku anjima" tai murmushi tareda yin kwafa ta kara wayar a kunenta ranta fess.
_duk wacce takaranta min book batare data biyaba itada Allah, this book is just 300, in kinason littafin nan chat me up ta watsapp number na 07012181461_
[12/27/2019, 4:51 AM] Aishat Muhammad: .....

Ahankali tabude idanunta dake cike da bacci ta daura akanshi, wani irin murmushi ya sakin mata ya daura hanunshi kan kunenta ya shafa with so much love har zuwa gashin kanta murya chan kasa yace "sleeping beauty, good evening My Dewdrop!" yay maganan yana placing goshinshi akan nata yana wani irin cute murmushi gabaki daya yama manta waya na dayar hanunshi, lumshe ido tayi da sauri sabida wani irin kunyanshi datakeji, bargon dataji ajikinta tasa hannu taja zata rufe fuskarta da sauri yakawo hanunshi dayake rike da waya zai rike bargon, kallon wayan hanun nashi yayi da sauri yana zaro ido danyama manta, da sauri yace "laaaa Mami, Dewdrop Mami cefa takira zatai magana dake" da sauri ta janye bargon ta kallai duba wayan yayi ganin Mami ta katse wayar yasa ya sauke ajiyan zuciya yace "thank God takatse wayan, Dewdrop let's go and shower Mami na neman mu" yay maganan yana mika mata hannu dauke kai tayi murya chan kasa tace "kaje kayi zanyi nawa daban" shiru yamata baice komiba ya sauka daga kan gadon ya tsaya akanta batare dayay making any sound ba, shirun dataji yasa ahankali taja bargon kasa tabude fuskarta tana kallon ko ina hada ido tayi da mutum tsaye akanta yarike waist yana murmushi dan dariya tayi da sauri taja bargo zata rufe ya fizge bargon yace "baki isaba zomuje" kyalkyacewa tai da dariya kaman ba Hamida da bata iya surutu ba ta makemai kafada a shagwabe tace "ni ai na iya wanka dakaina" kama bakinta yayi yace "oh iyye da sauran bakin, Allah kaimu anjima dessert round i promise u ko maganan kirki bazaki iyaba balle inga bakin dazaice bazamuyi wankaba" yay maganan yana daukarta da karfi, wuntsila kafa ta shigayi ta fashe da kukan iskanci.

"ni ai na iya wanka dakaina, kasakeni" a bathtub ya sauketa yafizgota jikinshi yana wani irin kallonta yakama habarta yace "kikace mene?" yanda yake kallonta kaman zai karayi yasa ta girgiza maikai tafada jikinshi tana turo baki, lumshe ido yayi yana shafa bayanta murya chan yace "d more kina dannamin nono haka ajiki d more zan dinga screwing naki every minute Dewdrop" makemai kafada tayi ahankali tasake rungumeshi da kyau ta daura kanta akan kirjinshi tana feeling heart beat dinshi batasan menene ba but whenever she's in his arms she feels safe and secured, she feels calm, and she feels one kind of special happiness dat is unexplainable na running through her veins, jin yanda tai cuddling nashi tight yasa shima ya kankameta heart dinsu na communicating da each other, ahankali ya danna hot shower, ruwan dumi ya shiga zubo musu sunfi 10min ahaka kafin yay breaking silence din yawanke ta sai kukkule ido take baice mata komiba dan yasan dole yacire kunyan nan this night, nadota yayi a bathrobe shikuma yadaura towel a kwankwaso suka fito bayan sunyi alwala, zaunar da ita yay abakin gado yabude wardrobe wani pink and black jallabiya daya gani nata dayamai kyau yazaro mata yadauko pink pant yana murmushi da pink bra ya juyo gani yayi ta dauke kai kaman bata ganshiba, washe baki yayi yace "ashe 38B kike sawa Dewdrop iyye nonon naaa" rufe fuskarta tayi da bakin bathrobe din jikinta aranta tace "wlh baida kunya, ajiye mata kayan yayi akan jiki yajuya yaciro wani soft yadi dark blue na jumper juyowa yayi yaga harta shirya, murmushi yayi ya shirya ya feffesa turare, hijabi ta zura ta shimfida musu dadduma tahau kai kanta akasa tana jiranshi yazo, karasowa yayi yahau yajasu, bayan sun idar ta tashi ta karasa gaban madubi ta barshi kan dadduma tunawa da maganan Anty Ayush, hoda ta shafa tasa kwalli daya karama idanunta kyau tasaka lipstick light pink sanan ta gyara gashin giranta takoma wardrobe ta ciro wani babban mayafi pink wanda yafi na gyalen girma ta yafa juyowa tayi hada ido sukai dashi yana tsaye ya zuba hanunshi a aljihun riga, murmushi tayi daya lobar da dimple dinta takaraso wurin tana tafiya ahankali, hanunta yakama yajawota jikinshi ya rungumeta batare dayay magana ba dagokai tayi ta kalleshi, ahankali yay kissing lips dinta lumshe ido tayi sabida kunya, sakinta yayi ta hanyar rike hanunta yace "you look beautiful sosai, let's go" yay maganan yabude kofa suka fita suna tafiya ahankali sukai falo kofa yabude suka fita sukai tsakar gida sai kallon wuraren yake baranda suka shiga yasa hannu zai bude kofan ta fizge hanunta daga nashi da sauri ya kalleta, dan murmushi yayi gane kunya takeji Mami ta gansu ahaka ya matso kusada ita yay whispering.

"anjima zan cire kunyan nan" yabude kofan ahankali yashiga ciki tana biye dashi, Mami ce zaune afalo tana danna waya Aabid ya kwanta akan kujeran yay filo da cinyarta yana rike da ledan popcorn yanaci yana kallon wrestling da akeyi a TV, sallama Aadil yayi chan kasa hakan yasa daga Mami har Aabid din suka dagokai suna kallonsu dan murmushi Aabid yayi ganinsu tare ya maida kanshi kan TV karasowa ciki sukayi Hamida ta zauna akasa kusada kafan Mami kanta akasa tace "ina yini Mami" fadada murmushin kan fuskarta Mami tayi tace "oyoyo daughter na, zo taso kihau kan kujera" girgiza kai tayi tadan dagokai ta saci kallon Aabid datake mugun jin nauyinshi sosai yanzu ahankali tace "ina yini Ya Aabid" dan dagokai yayi ya kalleta kaman he's just seeing her, danne any feeling dayakeji game da ita yayi yay neutralizing everything ya sakin mata wani tattausan murmushi yace "ya kike Antyn mu, barka da zuwa, ina mijin naki?" yay maganan yana juyawa yana neman Aadil din, murmushi Mami tayi tace "ya shiga dakinku yanzu" kaman jira Aadil yake yafito daga dakinsu rike da popcorn guda biyu irin na Aabid din murmushi yayi yakaraso inda Hamida yake daya ya dauramata kan jikinta ya daga mata gira daya dan murmushi tayi kasa kasa da sauri Aabid ya dauke kai tashi yayi yadawo gefen Mami ya rungume Mami yamata peck akumatu yace "Mami na i miss you kinga rascal dinan ne ya kulle kofa in the morning wen i was coming to greet you" jan kunenshi Mami tayi tace "banhanaka kiran junan ku da wanan shegen sunan ba wai" dariya Aabid yayi yace "yauwa Mami na cire kunen duka" ihu Aadil yayi ya ballamai harara Aabid yamai gwalo kaman zaiyi kuka yajuya ya kalli Hamida a shagwabe yace "Dewdrop Mami zata ciremin kunne" tallabe keyanshi Mami tayi tana mamakin Aadil din take yanda yabi duk ya chanza kallonsu tayi tace "daughter tashi muje daki abinmu, kuje kuyi salla inkun dawo abincin ku na dining" Mami tai maganan tana mikewa tsaye Hamida ma tamike ahankali tasaci kallon Aadil hada ido sukayi shima yana kallonta dan murmushi tasakin mai ya sakin mata cute smile dinshi yamata waving hand ahankali, dauke kai tayi tabi Mami suka shige ciki, kallon Aabid dake kallon wrestling dinshi Aadil yayi yace "let's go masallaci" batare da Aabid ya kallai ba yace "jallabiya na" tashi Aadil yayi ya tallabemai keya yace "lazy boy, tashi kashiga visitors toilet kai alawala kafin nafito" yay maganan yana tafiya hanyar dakinsu bude kofa yayi ya shiga yaje wardrobe yaciromai jallabiyar yafito rike da ita daidai yana fitowa daga bayin mikamai yayi ya karba ya zira kan kahan jikinshi suka wuce suka fita daga dakin.

Bayan sun idar da salla Mami takawo mata wani pepper soup data dafamata da kanta karba tayi a kunyace tace "thank you Mami" zama kusada ita Mami tayi tana juya cup din fruits data zuba some herbs aciki tace "shanye kisha wanan" gyadama Mami kai tayi tafara sha ahankali tafarasha tadan sha sosai danyay dadi saida tagama sanan Mami tabata dayan dan atare ake hadasu tasha Mami takira maid tafita da plates din sanan tasata tadauro alwala tai sallan isha'i bayan ta idar tai shafa'i da wuturi tace "taje tai wanka" bayi tawuce tayo wanka koda tafito ta tarar Mami ta ijiye mata amma bata nan sakawa tayi tai zamanta adakin tana wasa da wayanta.
Chapter 77 · 0% Book details