← Book details Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 41

Sashe 7

Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

" Allah ya'kara miki lafiya uwar sarki kuma kakar sarki dama akan wata maganace bansan ko kinsan da'ita ba naga Zahra tadawo gida kusan kwanaki 3 kenan shine nace ko lafiya ? "

Kishin gid'a kaka tayi sannan tace " inajinki uwar gulma kokin gama gulmar data kawokine ? wato sabida kin rainani shine zakizomin dawannan maganar lalle ma Hamdiyya wato gulmar taki harta kawo gareni to bari kiji Zahra dayardar mijinta tazo gidan hid'ida abun arziki wato ciki shikenan gulmar taki tayi nasara ko batayiba nasan sokike kiji ance yasaketa ko ? to bahakabane Zarah da Aliyu se mutu idan kika sake zuwamin da wannan maganar wallahi sanasa Abdurrahaman yayi miki mugun hukunci tashi kibani guri mata se gulmar tsiya duk cikin ku Kilishi CE kawai batayin wannan munafurci amma ku Allah yasauwa'ke "

Cikin sanyin jiki Hamdiyya tafita tanaji mugun haushin kaka bayan fitar Hamdiyya kaka takira maimartaba akan yazo part d'in ta yanzu tanason ganin shi kashe wayar tayi korar hadiman tayi bayan sunfita tace

" lalle Aliyu senabaka mamaki nizaka tozartama jika inyi jagora wajan baka Zarah kasakamin dahaka har anfara yin shagu'ban maganar lalle sekayi nadama wallahi "

Cikin sauri maimartaba yashigo dur'kusawa yayi yagaidata sannan yazauna 'kasan carpet tashi kaka tayi zaune tace

" Abdurrahaman inaso Zarah tadawo nan gurina tazauna sannan kamayar da'ita Skul ta'karasa karatunta dama can nice nahana hakan sabida auran Aliyu danabayar da umarnin yinshi kuma kakiyaye kamar yadda nace kar kowa yasan wannan maganar "

Cikin girmamawa Maimartaba ya'amsa sallamar shi tayi yafita part d'in Kilishi yanufa yanajin farincikin bari da kaka tayi Zarah takoma Skul dan dama shi yayi takaicin hakan dan babu yadda zaiyine farin ciki sosai Zarah da Kilishi sukayi dajin haka Zarah jitayi gabad'aya damuwarta ta yaye

Washe gari Muzanbil yasami maimartaba cikin parlour shi nahutawa gaisuwa Muzanbil yakai sannan yazauna gaban maimartaba yace

" Allah ya'kara maka lafiya angano mai wannan abun wuyan tana d'aya daga cikin kuyangun gimbiya Nabila amma ayanzu bata cikin masarutar nan tun bayan rasuwar Nabila da kwanaki 8 tanemi izinin Muzaffar akan zataje 'kauyansu wajan kakarta to gashi mu bamusan kyauyanba kuma yau kimanin 3 months kenan nazauna da Jakadiya akan tasanar dani wane kyauyene amma tanunamin ita bama tagane wacece ba "

" kamarya batagane taba ? bayan tanada masaniya akan kowace hadima dake cikin masarutar nan lalle akwai wata a'kasa kanaji Muzanbil karka sake tunkarar kowa akan wannan binciken sabida nalura kamar akwai hannu dayawa cikin wannan al'amarin yanzu mujira dawowar Muzaffar nayi waya dashi nakuma cemai yatabbatar yadawo gida dazaran yagama wannan aykin sabida idan yana kusa zamufi samun nasarar binciken 'kila yasan daga ina yarinyar take kai kuma kaciba da binciken ka shikuma zoban fa ?

Ajiyar zuciya yasauke yace

" munyi duk iya binciken mu amma babu mai irin zoban kaf acikin masarutar nan "

Girgiza kai Sarki yayi cikin takaici sallamar Muzanbil yayi Arfat kwance kanta nakan cinyar Mu'azzam cikin shagwa'ba tace

" Doctor kayi ha'kuri kayafe ma d'an uwanka banaso nazama silar raba tsananin soyayya da sha'kuwa wadda take tun cikin cikin mahaifiya 'kila baya cikin hayyacin shi lokacin dayayi haka kayi ha'kuri nashirya baka kulawa tamusamman fiye da wadda karasa abaya "

Zamar da kanta yayi daga kan cinyar shi yace

" bazaki iyasamun amincewataba har se lokacin dana tabbatar da gaskiyar wannan lamarin ki adana kulawarki dan 'kila wani zatayima amfani dan dazaran nasan gaskiya idan har ke ce mai lefi cikin wannan lamarin to bazan iya cigaba dazama dakeba duk da irin matu'kar son danike miki idan kuma bakida lefi to zan manta dakomi nakuma yafema Muzaffar dan babu abinda zai iya shiga tsakanina da d'an uwana "

Fita Mu'azzam yayi rai 'bace murmushi Arfat tayi tace Doctor kenan dasannu kuma dagoyan bayanka zan auri burin raina wato Muzaffar "

Cikin sauri Rayhana ke shirya su Sudees dan yau tayi ranar fita kasuwa bayan tagama shirya Sudees tazaunar dashi wanda ayanzu sun iya rarrafe dan kimanin 5 months kenan da haihuwar su cigaba tayi da shirya shureem jin ihun Sudees yasata saurin waigawa cikin sauri tami'ke nufar inda yake tayi ganin jini ahannun shi yasata rud'ewa sosai d'aukar shi tayi amma yashiga jillewa yana nuna mirror duban ta tamayar kan mirror cikin tsoro darazana tayi saurin juyawa dan ganin bayanta amma babu kowa cikin sauri tasake kallon mirror sake gani tayi

Wani kyakkyawan saurayi take gani cikin mirror amma yajuya baya bata ganin fuskar shi tsoro taji sosai kwasar yaran tayi suka nufi cikin bedroom atsorace take gyarama Sudees hannu shiko se nunamata hanyar waje yakeyi tanagama shiryasu tagoya Sudees tad'auki Shureem hartakai bakin 'kofa tadawo d'aukar wannan d'an box d'in tayi sabida wannan aljanar tacemata kartasake tabarshi cikin gidan idan har bata ciki tun kafin ta'idasa shiga cikin kasuwar tahangi motocin sojoji kowa ri'ke da manyan bindigu

Wasu nacikin shaguna suna bincike kowa ka kalla a tsorace yake itama cikin tsoro taje shiga ciki har wajan rumfar ta zaunar da Shureem tayi tashiga bud'e kayanta ganin sojojin sun nufo gurin rumafarta taji wata irin fad'uwar gaba ganin sun nufi shagon bayanta yasata sauke ajiyar zuciya waigawa tayi ganin babu Shureem yasata saurin mi'kewa juyawa tayi ganin shi tayi yanufi wajan sojojin cikin rarrafe dasauri binshi tayi amma kafin ta'isa shi yarigata 'kafar wandan wani soja yakama yana 'ko'karin mi'kewa cikin zafin rai yashureshi dede lokacin Rayhana ta'isa gurin

Saurin d'aukar Shureem tayi sannan tami'ke rai amatu'kar 'bace hannu tad'aga tasauke mai wani irin mari sannan tanunashi tace

" amma kai daganin ka bakasan ciwon 'ya'yaba bakuma kasan darajar suba dan daka sani dabaza sure wannan 'karamin yaron dabaison komiba "

Azafafe yakai hannu zai sha'kota wannan mai shagon yayi saurin shiga tsakiyar su cikin raunanniyar murya yace

" dan Allah yalla'bai kayi ha'kuri wannan dakake gani masiface ta'bata dan Allah kayi mata ha'kuri kodan kasan cewarta mace dakuma darajar wa'innan yaran "

Cikin zafin rai yace tashimin agaba " itad'in 'yar gidan uban wacece ? dahar zata d'aga hannu tamareni yau sekinyi nadamar yin haka "

Dakewa Rayhana tayi dukka tana cikin tsananin tsoro cewa tayi

" ni bayar kowa bace hasalima banida kowa wannan yaran dakagani sune komina kuma sune diniyata dasu nike alfahari kuma wallahi bama kaiba koda sugaban sojojin duk duniya ne yayima d'anah haka senayi mishi irin yadda nayi maka "

Wani irin ba'kin ciki Muzaffar yasakeji cikin izza yace

" lalle kuwa zan nunamiki kinyi kuskure daga yau bazaki sakeyima wani kwatan kwacin hakaba zaki dauwama kinamin bauta keda yaran naki sena dasa miki mugun tabo cikin zuciyar ki "

Afusace ya kalli sauran sojojin dake bayan shi yace

" kusamin ita cikin motata "

Tasata sukayi da kan bindiga cikin tsoro take tafiya suko yaran kallon Muzaffar sukeyi babu ko kuffawa juyawa Muzaffar yayi yacema mai shagon nan inane gidan datake ?

Cikin jimami mai Shago yace

" yalla'bai wannan yarinyar dakake gani tamkar aljana take sabida kusan sau 3 munabinta abaya har 'kofar gidanta tana shiga se gidan yazama fili babu alamar gida kwata kwata shiyasa kaji nacema karabu da'ita dan wallahi zata jama masifa "

Cikin takaici Muzaffar yace sede ni najamata masifa ciro wayar shi yayi yakira layin Momy cikin mamaki tad'aga dan baya kiran kowa tun dayatafi tana d'agawa yace

" Momy barka da warhaka ina fatan kina lafiya Momy naci ganimar wata waiba itada yaranta 2 zansa akawota baiwa tace bata kowaba tun kafin nadawo inaso tafarayimin hidima kuma banason asausauta mata zan turo da ita zuwa gobe "

Kafin Momy tace komi yakashe wayar

Yau aka d'aura auran Aliyu da Salimat cikin farin ciki Aliyu yashiga part d'in Amarya hannun shi ri'keda leda

Daga Al'kalamin........✍🏻

NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸

Comments and shine please

Love u all sisters 🥰🌹[10/9, 9:33 PM] NPEEDY A AJI: 🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚
Story and written
By
NPEEDY A AJI

Dedicated to
My yar amana

🌸NOORUL HAYAT🌸 WRITERS ASSOCIATIONS

🌹Expressions and heed Searching Sweet story Novels writer🌹
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
We are together all fans🤝🏻🥰
KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫

My Novels
1-NAYI RAYUWA DAKE
2-SANADIN ACCIDENT
2019
3-SAKAYYAR CUTA
4-RUFAFFIYAR ZUCIYA

HAYATUL MAHAYAT
typing......✍🏻

Bismillahir Rahamanir Rahim

🅿 13 & 14

Fuskar shi d'auke da murmushi ya'isa bakin bed d'in zama yayi yasa hannu yad'age mayafin saman kanta fuskar shi d'auke da murmushi yace

Tashi kiyo alwala muyi sallah dan nuna godiya ga Allah nasan kina matu'kar farin ciki wannan ranar kamar yadda nakeyi tsayin shekaru munajiran wannan ranar gashi yau Allah yakawo ta "

Itama murmushi tasakar mishi sannan tami'ke cikin toilet tashiga amma jikin ta duk babu 'karfi seda tajima cikin toilet d'in kafin tafito tashi yayi suka tada sallah bayan sun idar yafarayimata tambayoyi amma abun mamaki kad'an daga ciki taiya bada amsa

Zuciyar shi yace

" taya takasa bani amsar dayawa daga cikin tambayoyina amma Zahra dukda takasance yarinya 'karama amma ta'iya bani dukkan amsoshina harma tanemi 'kureni "

Ajiyar zuciya yasauke sannan yamike babbar rigarashi yacire shida kanshi yaje yad'akko musu flet tsayawa yayi yana kallonta yadda takecin kazar babu ko kunya tashi mashi yayi yashiga toilet yayi wanka kwance yasameta ko kayan jikinta bata canzaba zama yayi yace

" Salimat yakamata kitashi ki watsa ruwa ki shirya shirin bacci "

Kallon shi tayi tace

" nifa ahaka nasaba kwanciya bazan iya sama jikina ruwaba yanzu mura takamani "

Sosai Aliyu yayi mamakin haka amma seyayi tunanin gajiyar bikice tasata fad'in haka kwanciya yayi yawota jikin shi sabida yana cikin matu'kar matsuwa romantic d'in ta yafarayi itako tamkar gawa haka tayi she'ke'ke yaso yin zuciya amma yakasa sabida yadda yake jin tsananin bu'kata ganin yafara 'ko'karin shigar ta yasata saurin matse 'kafafunta cikin zafin rai yace

" maiye haka ? " banza tayi dashi ganin tana neman raina mishi wayo yasa shi nuna mata 'karfi duk yadda taso tahanashi takasa tanaji yashigeta cikin zuciyar ta tace nashiga uku shiko Aliyu yana shiga yaji hanyar abud'e babu ko waigi cikin sauri yami'ke wani irin kallo yawatsa mata cikin tsawa yace
Chapter 7 · 0% Book details