Sashe 33
Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" ya isa haka Aunty Sumayya kisani har abada babu aure tsakanina da Islam dan idan nakirata Aunty babu matsala dan tana gaf dazama haka sannan kisani Raihan mata take agurina tahalak baizama dole kiyarda dahakan ba nanemi kidubata ne sabida ke macace bazan iya yarda Mu'azzam yadubamin mata ba kodayake d'a'uwa agareni sabida inada matu'kar 'kishi akan Raihan amma ayanzu kema bazan iya yarda kidubataba sabida ke ma'kiyiyar tace zaki'iya cutar min da'ita Aunty Sumayya idan kintashi sanarda maimartaba kisanar dashi agaban duk wani wanda ke cikin masarautar HAYAT idan kikayi haka zakisani yin matu'kar alfahari sabida kinsa kowa yasan munzama d'aya nida Raihan wallahi har kauta zanyi miki sabida kinyimin abinda nike matu'kar so nabarki lafiya dan Allah ki gaggauta yin hakan kinji my lovely Aunty "
Juyawa yayi yabar parlour komawa aunty Sumayya tayi tazauna tana mamakin maganganun Muzaffar tarasa gane inda wasu maganganun nashi suka dosa cikin neman 'karin bayani tadubi yaya Ibrahim kafin tayi magana yasakar mata Murmushi yace " duk abinda yafad'a gaskiya ne ammafa bazakiji koki daga gareniba dan haka kisakeyin nazari " shima fita yayi yabarta anan cikin mugun 'bacin rai da d'aurewar kai tadubi Islam tace " mai Muzaffar yakenufi da idan yakiraki Aunty baiyi lefiba ? "
Murmushi Islam tayi tace sabida yasamu labarin zan auri d'an uwana I'b kuma kinga sunan su d'aya da abban Amfal shiyasa yace haka nakasa sanar dakene sabida yadda naga kinayin 'ko'kari wajan ganin na auri Muzaffar amma abin yagagara kiyi ha'kuri Aunty Sumayya Allah yakawo sauyi cikin rayuwata ki d'auka damacan Muzaffar ba mijina bane inada tabbacin Raihan bazatabar Muzaffar ya'iya kallon wata mace amatsayin mace ba na'kara tabbatar dahakanne ayau duk da irin soyayyyar da Muzaffar yayima Nabila bai ta'ba mayer miki damagana akantaba amma segashi yamayar miki da maganganun masu saka zuciya cikin zafin tunani akan Raihan kemafa kenan dakike Aunty inaga ni bare Aunty Sumayya naha'kura da auran Muzaffar kuma zan koma gida yau dan amsar auran yaya I'b karkiga lefina akan amincewata da auran yaya I'b koda ana gaba kid'auka haka Allah yatsara kuma nasan zakiyi farinciki "
Daga haka Islam takoma cikin bedroom dan had'a kayanta zama Aunty Sumayya tayi tamarasa irin tunanin dazatayi shiko Muzaffar yanafita yad'aga waya yakira wata doctor 'kanwar abokin shi babu jimawa ta'iso sosai Muzaffar yaji d'ad'in zuwanta akan lokaci jagora yayi mata har cikin parlour Momy ganin babu kowa se hadimai yasa yabata umarnin shiga cikin bedroom d'in
Cikin sallama suka shiga zaune Momy take bakin bed tanabama Raihan tea d'in dakanta sabida yadda jikinta yakeyin rawa cikin tausayawa Muzaffar yake kallon Raihan gawata irin tsantsar 'kaunarta dake sake shigar shi cikin mamaki Momy tadubi doctor karima tace
" lalle Karima yau kece agidan namu nalura tunda kikayi aure bakison ziyara wai nikam ina d'ana misbahu kwana dayawa shima yadena zuwa gaidani " Murmushi doctor karima tayi tace " ayi ha'kuri Momy nikam aykine yayi min yawa shiyasa shikuma yaya misbahu bayanan yatafi wani ayki Nigeria amma yakusa dawowa yaya Muzaffar baisanar dakuba ashe ? " Murmushi Momy tasake saki tace " ay kinsan halin yayan naki badai yasanar dakowa abinda yashafeshiba " Jinjina kai doctor karima tayi tayi tace " gaskiya kam gashi har yasake yin wani auran amma bamusaniba nasanma yaya misbahu shima baisaniba "
" hmmm kawai Momy tace sannan tami'ke tace " zo kidubata karima barinaje nayi sallar issha'i idan kingama kijirani d'aukar yara tayi suna kuka amma tafita dasu dan kar suhana adubata da kyau bayan fitar Momy doctor karima tashiga dubata sosai cikin mamaki tadubi Muzaffar tace " amma yaya kad'an takura dayawa amma babu wata matsala zanyi mata allura yanzu zatasamu bacci sosai idan tatashi jikin nata zaiyi 'karfi zakuma taji dad'in jikin sosai amma yaya dan Allah a d'an lalla'bata zan rubuta wasu maganganu asiyo mata tasha bayan tatashi taci abinci "
Jinjina kai Muzaffar yayi cikin tsoro Raihan tace " nikam banason allura dadyn haidar please kar ayimin allura ganin yadda tafurgice yasashi yin mamaki sosai 'karasowa yayi har bakin bed d'in rungumota yayi sosai da'kyar akasamu tayarda akayi allurar sallamar doctor karima yayi tafita bedroom Momy tanufa shiko Muzaffar kasa sakin Raihan yayi sake rungumeta yayi sosai itako rashi 'karfin jikinta yasata ha'kura da rungumar dayayi mata cikin sanyin murya yace
" pretty bazan dena baki ha'kuriba dan Allah kiyimin afuwa karki d'aukeni tamkar marar tausayi bayin kaina bane natsinci kaina cikin wani yanayi namatu'kar gigita ne shiyasa nakasa saurara miki please pretty kiyarda dani ina matu'kar sonki j......" jin shasshekar kukanta yasashiyin shiru cikin damuwa yashiga lallashin ta cikin kuka tace " banason jin komi daga bakinka kariga kacutar dani dan haka bazan yarda daduk wani furucin kaba idan kaciba dayimin magana bazan dena kuka ba "
Dole Muzaffar yayi shiru yana tunanin yadda zaiyi Raihan tayarda yana matu'kar sonta babu jimawa bacci mai nauyi yayi gaba da ita gyara mata kwanciya yayi yazubamata Idanu yanajin tsananin 'kaunarta cikin zuciyar shi dede lokacin Momy tashigo tamke fuska Momy tayi tace
" Muzaffar banason sake ganinka cikin part d'in nan daga yau sabida Raihan batason ganinka kariga kayimin ba dede ba dan haka dole ka amshi hukunci "
Cikin damuwa Muzaffar yabud'e baki zaiyi magana Momy ta'katse shi dafad'in tashi kafita dole yami'ke yafita cikin sanyin jiki zuciyar shi babu dad'i cikin ranshi yace
" babu komi amma nida matata ahanani ganinta kai tsaye part d'in shi yanufa aranar da 'kyar yayi bacci washe gari duk innahirin ahalin masarautar HAYAT suka hadu cikin babban parlour sarki dan yanke hukunci akan su Ummi dasauran maciya amana cikin damuwa Muzaffar yake hange ko zaiga Raihan amma bata gurin sabida har yanzu jikin babu dad'i sosai ga yanayin tafiyar ta shiyasa ta'ki fitowa
Please kuyi ha'kuri nima ba'a son raina kukejina shiruba har yanzu sun'ki sakar mana wuta kunga kuwa waya babu caji ay babu maganar typing amma dukda haka iname baku ha'kuri nagode da kulawar ku gareni sosai ana tare 🤝🏻
Daga Al'kalamin....🖊
NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸
Comments and shine please
Love u all sisters 🌹👌🏻🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚
Story and written
By
NPEEDY A AJI
Dedicated to
My Fatima Zahra yar amana
🌸NOORUL HAYAT🌸 WRITERS ASSOCIATIONS
🌹Expressions and heed Searching Sweet story Novels writer🌹
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
We are together all fans🤝🏻🥰
KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫
My Novels
1-NAYI RAYUWA DAKE
2-SANADIN ACCIDENT
2019
3-SAKAYYAR CUTA
4-RUFAFFIYAR ZUCIYA
HAYATUL MAHAYAT
typing......✍🏻
And
🙆🏻💔Mugun Sartse💘
🔜
Bismillahir Rahamanir Rahim
🅿 51 & 52
Bayan gabatar da addu'a maimartaba yafara dacewa " tabbas kowa ya aykata son zuciyar shi amma kai Nura abin naka yafi muni sosai abin takaici jinin masarautar HAYAT shine dayin kisan kai tur wallahi dole ka amshi hukunci mafi rad'ad'i cikin rayuwar ka Allah yataimaki mahaifiyar ka ba'ita tasaka kashe Nabila sede tana sane da yun'kurin aykata mata fayd'e dan haka hukuncin ka kisane kaima kabar duniyar dan bakada amfani cikin wannan masarautar ke kuma mahaifiyar shi zakibiya tarar 2 million ke kuma Hamdiyya wallahi kinbani kunya ayadda nikeyin iya 'ko'karina wajan nuna adalci tsakanin 'ya'yan hajiya Kilishi danaki amma kika nunamin iyakata segashi kuma Allah ya nunamiki ikon shi kinyi nesa da yara dan ki salwantar da rayuwar su segashi Allah yadawo dasu cikin 'koshin lafiya kuma yabasu wata uwar mai matu'kar sonsu dan haka kije nasakeki saki 1 ke kuma nabarki da mijin ki yamiki hukunci da kanshi sannan kowa yasani Raihan mata take wajan Muzaffar tafad'i cewa shiba mijin tabane sabida wani dalili amma tabbas matar shice kuma ina matu'kar alfahari da ita matsayin 'ya bama sirikaba sannan inaso acigaba dabama malam kulawa har yadawo cikin hayyacin shi dan musan gaskiyar abinda yake 'boyewa an sallami kowa "
Cikin kuka babban d'an Hamdiyya wato Jafar yadu'ka yari'ke 'kafar maimartaba yace " dan Allah ina ro'kon mahaifina da yabar mana mahaifiyar mu tazauna tare damu koda babu igiyar auran ta akanka dan Allah maimartaba danmu " rai'bace maimartaba yace " tashi kabani guri zanyi tunani kowa yatashi yafita "
cikin matu'kar nadama Arfat tami'ke sosai tasaki kuka tace " ina ro'kon gafarar kowa musamman Muzaffar " nan tazayyana komi akan makircin datahad'a sosai kowa yayi mamaki cikin fad'a kaka tace " lalle Arfat kincika ja'ira " cikin tausayawa maimartaba yake kallon Muzaffar itama Momy haka cikin fushi maimartaba yace " lalle Arfat kin aykata rashin hankali dole kiro'ki gafarar Muzaffar dana mijinki sannan karna sake jin kwatankwacin haka "
Juyawa tayi tafuskanci Muzaffar kafin tace komi yad'aga mata hannu yace " nayafe kuma komi yawuce kodan Mu'azzam Jinjina kai maimartaba yayi yace nasanlami kowa
Maimartaba yana gama fad'ar haka yafita daga parlour
yanajin duk babu dad'i cikin zuciyar shi sabida irin abinda yake faruwa cikin masarautar shi
Kuka sosai mamy takeyi tana fad'in " maiyasa Nura gashi kayi sanadin rabani dakai shikenan yanzu kasheka za'ayi dafata Samha tayi tana zubda hawaye ahaka kowa yabar parlour zuciya cike da kunci cikin lallashi Muzanbil yafuskanci Samha yace
Haba Samha kibar kukan haka mana kinji haka 'kaddarar shi take kinji kallon shi tayi Idanu cike da hawaye amma takasa magana rungume shi tayi tasake sakin wani kukan bubbuga bayanta yashigayi yanajin zafin kukan nata cikin zuciyar shi
Cikin matu'kar damuwa Muzaffar yaketa kai komo cikin parlourn shi sallamar Mu'azzam tasashi sake tamke fuska 'karasowa yayi inda yake yadafashi yace
" kayi ha'kuri d'an uwana naso aykata badede ba cikin rashin sani wallahi Muzaffar bansan Raihan matar kabace kasan danasan haka bazan ta'ba kuskuran aykata hakan ba please dan Allah d'an uwana kagafarceni "
Kama hannun shi Muzaffar yayi suka zaune Murmushi yasakar mishi yace " karka damu komi yawuce cikin damuwa Mu'azzam yace " amma de Muzaffar bakada lafiya ko ? " Murmushi Muzaffar yayi yace " kamarya lafiya lau nike kufa dama haka kuke " 'kafad'ar shi Mu'azzam yadafa yace " haba Muzaffar kayarda kawai kasanar dani abinda yake damun ka ga jikin kanan zazza'bi ne dan hannun ka kawai dana kama naji haka sannan ga fuskar ka tanuna hakan d'an uwa na maike damunka dan Allah "