Sashe 21
Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jin kukan su Shureem yasa Rayhana saurin shiga cikin bedroom d'in jin 'karar saukar ruwa yasa tasan Muzaffar yana cikin toilet daukarsu tayi tanufi bedroom d'in ta ayanzu wanka tayi musu tashiryasu itama kwankan tayi d'aya daga cikin kayan da yaya Ibrahim yakawo maga tasa wata had'add'iyar Arabian gown golden colour tasa simple makeup tayi ta gyara gashinta zuwa baya batare data kamashiba wani irin kamshi Rayhana takeyi mai sanyaya zuciya d'aukar yaran tayi suka fito parlour madarar su tahad'a musu tana basu
Dede lokacin Yaya Ibrahim yashigo hannun shi ri'ke da yaronshi Murmushi Rayhana tayi ta amsa sallamar tashi tayi takamo hannun yaron shiko 'karasowa yayi yadauki Sudees ya d'agashi sama yana juyawa kuka Shureem yasaki yana mi'ka hannu dede lokacin Muzaffar yafito cikin shigar 'kananan kaya se zuba 'kamshi yakeyi kallo d'aya Rayhana tayimai ta kaudakai
'daukar Shureem yayi shima yashiga d'agashi yana sakin dariya nufar gurin Rayhana yayi yace " kiyi maza ki rufe wannan sumar komawa yayi yazauna kusada yaya Ibrahim suka gaisa tagefan ido yake kallon Rayhana 'kirjinta yadawo yazubama ido ta'bashi yaya Ibrahim yayi yace
Yade kamata karage tunani maido hankalin shi yayi kan yaya Ibrahim ajiyar zuciya yaya Ibrahim yasauke yace " Aboki kadaure kayimin bayanin yadda kisan Nabila yakasance da batan Twins "
Iskar Muzaffar yafesar daga bakin shi yace " kayi ha'kuri yaya amma bazan iyaba katambayi Mu'azzam ko Muzanbil zasu sanar da kai k........
" My Noor ni zanyimai bayanin komi amma kafin nan ga break can akan dining kufarayi tukun " cewar Rayhana shiko yaya Ibrahim sake kallon ta yayi yanajin tamkar itadin watace a rayuwar shi shiko Muzaffar baisan maiyasa yakejin dad'in wannan saban sunan da Rayhana tasa mishi
Daga Al'kalamin.....🖊
NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸
Comment and share please
love u all sisters 🤝🏻🌹🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚
Story and written
By
NPEEDY A AJI
Dedicated to
My Fatima Zahra yar amana
🌸NOORUL HAYAT🌸 WRITERS ASSOCIATIONS
🌹Expressions and heed Searching Sweet story Novels writer🌹
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
We are together all fans🤝🏻🥰
KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫
My Novels
1-NAYI RAYUWA DAKE
2-SANADIN ACCIDENT
2019
3-SAKAYYAR CUTA
4-RUFAFFIYAR ZUCIYA
HAYATUL MAHAYAT
typing......✍🏻
Bismillahir Rahamanir Rahim
🅿 35 & 36
Tashi sukayi suna nufi dining cikin mamaki yaya Ibrahim yake yin break d'in dan beyi tunanin Rayhana zata iya abinci mai dadi irin wannan ba amma dukda haka kallon Muzaffar yayi yace
" aboki amma ba Raihan tahad'a wannan abincin ba ? "
Murmushin Muzaffar yayi yace " yayana kenan ay dukda Raihan takasance yarinya amma wajan girki tafi wata babbar macan iyawa "
Jinjina kai yaya Ibrahim yayi yace " ah lalle kace daga yau wajan 'kanwata zandingayin break kai harma da lunch " saurin kallon shi Muzaffar yayi yace " a a yaya karka jamana masifar Aunty Sumayya kasanfa batada sau'ki wajan kishi "
Murmushin yaya Ibrahim yayi har suka gama tashi Muzaffar yayi yace" to nide zanje gaida maimartaba idan tagamayima bayanin ina parlour Momy " daga haka Muzaffar yanufi hanyar fita cikin sauri Rayhana tami'ke rungume shi tayi tabaya tace
" My Noor please karka dad'e kadawo kaji bangaji da kallon wannan kyakkyawar fuskar takaba ina burin naita kallonta akoda yaushe kaji Dadyn Faruq da haidar " cikin sauri Muzaffar yajuyo har suna iya jiyo numfashin juna idanunshi yasa cikin nata amma yakasa furta komi sabida kalmar tadaki zuciyar shi razana Rayhana tayi da irin kallon dayake yimata tayi saurin juyawa komawa tayi tazauna kan cushion kallon yasake binta dashi sannan yadu'ka yad'auki Shureem da Sudees yace
" tabbas Faruq da haidar sune wa'innan babu banbanci har cikin zuciya ta kema kisa haka cikin zuciyar ki " fita yayi dasu ajiyar zuciya Rayhana tasauke dan batayi tunanin hakan zeceba cikin zuciyar ta tace " gaskiya sune amma bakasan hakaba tabbas zakiyi farinciki aduk ranar dakaji cewa sune musamman yadda kari'kesu tamkar kasan haka da cutar dasu kakeyi ko nuna musu kyara dakayi nadama anan gaba kad'an "
Maganar yaya Ibrahim tasa Rayhana aje tunanin ta sanar dashi komi tayi kamar yadda wannan aljanar tasanar mata ajiyar zuciya yaya Ibrahim yasaki yace
" tabbas akwai wa'inda kedasa hannu cikin masarautar nan dan haka zamuyi wani ayki ni dake banaso kowa yasani zanbaki wata na'urar d'aukar sauti zansata jikin agogo ki d'aura agogon a hannun ki sannan zamuyi rubutu ajikin paper da kalamai kamar haka "
" _hhhhh yanzu lokacina zaifara tabbas zan d'auki rayukan wa'inda suka had'u wajan d'aukar nawa ran sannan suka raba Faruq da haidar da mahaifinsu bazan barkuba azzalumai nabaku damar kuroki gafarar kowa nanda sati 1 kacan zaku bakunci lahira daga Nabila hhhhhh_ "
Idan muka rubuta haka ke zaki kai su kuma zakijene alokacin da suke parlour kitsaya ta window kijefa paper seki la'be duk maganar dasuyi wannan na'urar zata d'auka kuma nima zandingajin komi zakikai part d'in Ummi dana Mamy dana Umma dana kaka danamu babu bu'katar kaiwa part d'in Momy sabida ko kusa bazatayi hakan ba kisha fafar doguwar jallabiya mai hula idan wani yaganki kiyi saurin dakewa kinuna tamkar fatawar Nabila ce Raihan zaki iya kuwa ? "
Jin jina kai Rayhana tayi tace " zan iya yaya dukda akwai furgici da fargaba a cikin lamarin nasan Allah zaibamu nasara tunda yasan 'kudirinmu "
Sosai yaya Ibrahim yaji dad'in furucin Rayhana cikin zuciyar shi yace " tabbas Allah yamusanyama Muzaffar mata wadda tafi Nabila " magamar Rayhana tadawo da yaya Ibrahim daga tunanin dayakeyi " to amma yaya mai yasa kace hadda part d'in ku ? "
Murmushin yaya Ibrahim yayi yace " sabida akwai muguwar 'kiyayya tsakanin Sumayya da Nabila dole itama abin zargice " Jinjina kai Rayhana tayi Murmushi yaya Ibrahim yayi yami'ke yace " 'kanwata zan shiga fada wajan maimartaba zuwa anjima zan kawo miki papers d'in da agogon "
Amsawa Rayhana tayi da to yaya
MASARAUTAR YAZEED
cikin nishad'in Salimat tafito daga cikin bedroom tana waya tana Murmushi zama tayi kan 'kayatacciyar cushion d'in parlour tad'aura 'kafa daya kan d'aya wata hadima tashigo cikin girmamawa tadu'ka tace
" Allah yabaki nasara kinada bu'katar wani abune " yatsina fuska Salimat tayi tace " ehmm kawomin kaza mai d'umi kihadomin da madara mai sanyi " mi'kewa hadimar tayi tana fad'in angama ranki yad'ad'e "
Babu jimawa takawo mata tafita faraci Salimat tayi tanaci tana kur'bar madarar hankalinta kwance zuwacan idanunta suka hango mata wannan paper da Aliyu ya'aje mi'kewa tayi tad'auka cikin mamaki tabud'e ga abin dake ciki kamar haka
_Salimat kisani ayanzu bakicikin sahun matar dazan iya zama da'ita kinsan ban kasance mazinaciba dan haka bazan iya zama da mazinaciya ba ayadda nasameki yatabbatar min ked'in mazinaciyace dan haka ni Yarima Aliyu Yazeed mai mulkin gobe nasakeki Salimat saki 1 2 3 🤟🏻 kar nadawo daga wannan doguwar tafiyar danayi nasameki dafatan zaki taimaki kanki ki 'kara gaba ni Aliyu na zahra ne ita kad'e_
cikin tashin hankali Salimat tami'ke 'kafa tasa tayi wurgi da Cup d'in madarar cikin razana da kidima takira wayar Jabir wato kawun Aliyu yana d'agawa tafashe da kuka taje maja yazo babu jimawa yashigo ta 'kofar baya hankali tashe mi'ka mishi paper tayi wata irin zuface taketo mishi zama yayi yana nazarin lamarin cikin kuka tace " Jabir dole kasan abinyi gashi inada ciki kuma ni da kai munsan bana Aliyu bane shima yasan haka "
Murmushi Jabir yayi yace " kwantar da hankalinki Salimat baby dole Aliyu ya amshi wannan cikin kinga wannan paper 'konata zamuyi kiyi kamar baki gantaba kiyi zamanki babu inda zaki idan yadawo yace yasakeki kitafi kice babu inda zaki da cikin shi nizan tsaya akan bai isaba yace bacikin shi bane dole ya amsa tunda kin masa sunan matarshi idanma kika haihu yace kitafi kice sekin yaye nasan iyayen shi zasu goyi bayanki sabida suna matu'kar son ganin yaron Aliyu sabida shine babba kuma d'ah mafi soyiwa agaresu "
Murmushin jin dad'i Salimat tayi tarungume Jabir cikin murya mai d'auke da salan jan hankali tace " muje ciki nawan nabaka tukuycin wannan shawarar taka kaga dama babyn ka yanason jinka "
Murmushin jin dad'i Jabir yayi yakama hannnunta suka shiga cikin bedroom cikin tashin hankali Sarki Yazeed yake karanta wasi'kar Aliyu
_Kayi ha'kuri Abba natafi bada sanin kuba agaskiya bazan iya zama cikin 'kasar BIHAR batare da Zarah ba dan haka natafi kuma banajin zandawo anan kusa please kumanta da kunada wani d'ah Aliyu nabarku lafiya daga Yarima Aliyu Yazeed_
Jibewa Sarki Yazeed yayi kan cushion itako Ummi dafe setin zuciyarta tayi wani shi'umin Murmushin mom tasaki wato kishiyarta
Cameroon
Shiga cikin bedroom mama tayi zama tayi kan bed tadubi Alhaji Tanimu tace " Alhaji baka gane Haidar bane ? yaron wah nane fa wanda yayi karatu anan " tashi Alhaji Tanimu yayi yace " to maiye damuwata dashi ? kibarni najida abinda yadameni "
Tashi mama tayi tafita tana jin babu dad'i cikin zuciyar ta wanka Aliyu yayi yafita harabar gidan zama yayi cikin wata rufa tahutawa yana shan iskar gurin cikin girmamawa wani security yazo inda yake sallama yayi mai yace " dan Allah idan babu damuwa inason muyi wata magana naso muyita tun wancan lokacin to senaga katafi batare dana saniba " bismillah Aliyu yace mai zama yayi seda yawaiga sosai yaga babu kowa sannan yace
" dan Allah wannan maganar tazama sirri banason kowa yaji dan wallahi idan kaji kasheni zasuyi tun tuni nike jiran zuwan wani jinin ahalin gidannan dana sanar dashi wani sirri amma shiru se yau wato Alhaji Jamilu yakasance mutumin girki tunda yazo wannan 'kasar kuma tun lokacin nikemai ayki har zuwa yanzu amma yanzu anzamar dashi mugu na'karshe ga mummunar harka wato mafiya k........ "
Cikin razana Aliyu yami'ke saurin kamo hannun shi Security d'in yayi yazauna yace " kwantar da hankalinka kaji komi dole karazana kuma kayi mamaki amma tausayi yakamata kayi kuna ganin Alhaji Jamilu amatsayin shine to hakane azahiri shie amma abad'ini bashi bane wannan sunan shi Alhaji Tanimu shikuma wancan Alhaji Jamilu kai bawan Allah karfa kasa 'kwa'kwalwata tajuye kasanar dani abinda hankalina zai d'auka tayaya ga mutun nagani amma kace bashi bane ? "