← Book details Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 41

Sashe 29

Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hannu yasa yatureta daga gabanshi yashiga cikin bedroom rai 'bace jubewa Aunty Sumayya tayi kan cushion cikin tsananin 'bacin rai tunanin irin mummunan hukuncin dazata d'auka akan Raihan tashigayi fitowa Islam tayi daga cikin d'aya bedroom d'in dake cikin part d'in su da alamar daga bacci tatashi yanzu cikin damuwa tazauna kusada Aunty Sumayya ta lallashinta dan duk taji komi

Fitowa Muzaffar yayi cikin shigar 'kananun kaya yayi masifar yin kyau sumarnan tashi se she'ki takeyi zama yayi kan cushion wayarshi yaciro yakira layin Momy bugu biyu tad'aga cikin sanyin murya yace

" Momy please kisa Raihan takawomin break d'in nan sabida nafison nayi anan " saurin kashe wayar yayi dan karma tace bazai yiyuba Murmushi Momy tayi tabi wayar da kallo tashi tayi tanufi bedroom d'in Raihan cikin nishad'i Mommy talunshe Idanunta sabida kamshin daya bugi hancin ta kallon Raihan tayi cikin zuciyar ta tace masha Allah zaune Raihan take hankalinta yatafi duniyar tunani sanye take cikin wasu riga da sikat 'yan kanti sunyi matu'kar amsar jikinta siririn d'ankwalin kayanne akanta yafashi kawai tayi sumar kanta nabaje saman bayanta dukda simple makeup tayi amma tayi matu'kar kyau sezuba 'kamshi takeyi har kusada ita Momy tazo dafata tayi tace

" kibar yawan damuwa Raihan damuwa tana haddasa matsaloli dayawa kinji tashi ki kaima Muzaffar breakfast d'inshi can part d'in shi bari nasa Bulki tad'aukar miki wasu kayan " daga haka Momy tajuya tafita itako Raihan fad'uwar gaba taji had'ida razana amma hakanan tami'ke

Cikin sanyin jiki tanufi hanyar part d'in hadima bilki tanabiye da ita dakayan abincin bakinta d'auke da sallama tashiga cikin parlour wata irin ajiyar Zuciya Muzaffar yasauke tagefan idanun shi yake kallon ta tamkar wayar shi yake kallo cikin zuciyar shi yace

" komi nata jan hankali yakeyi dole sena iya takuna akan yarinyar nan idan bahakaba zatasamu hanyar renani " dining Raihan tanufa tagama jera mishi break d'in itako bulki tuni tafita dan duk wata hadima mugun shakkar Muzaffar takeyi mi'kewa Muzaffar yayi dede lokacin Rayhana tajuyo daniyyar tafiya idanunsu suka had'u dana juna cikin sauri Rayhana takawar da idanta taku d'aya cikin na biyu Muzaffar yayi ya 'isa gareta tsayin lokaci baice komiba se kamshin turaranta daya sha'ka yanajin wani yanayi zuwacan yace

" shiga ki gyaramin cikin bedroom " fad'uwar gaba Rayhana taji sosai amma setayi saurin dakewa tajuya tanufi ciki bedroom d'in kallon ko ina tayi a gyare ga kamshi dake tashi na musamman cikin bedroom d'in 'karamin tsaki taja tace

" sabida kawai yatakurani amma mai zan gyara anan komi a gyare mai d'akin zaki gyara ba d'akin ba cewar Muzaffar dake tsaye abayanta mugun bugun zuciyar da Rayhana taji yasa har seda tadafe dede zuciyata juyawa Muzaffar yayi yarufe 'kofar bedroom d'in d'ago key d'in yayi yanuna mata yace

" ayan zan rabaki da abinda kike tunanin shine madogararki akan 'kin bayyana aure na akan ki kinga idan babu shi dole kisanar dakowa ni mijine ba yayaba " cikin muguwar razana Rayhana tace " dan Allah dadyn Farooq karkayi haka karka amshi budurcina bayan baka sona bazanyi alfahari da hakanba " Murmushin mugunta Muzaffar yayi hannu yasa yajawo wata igiya wasu labulaye suka sakko sukayima kan bed d'in rumfa ciki yakoma abin shi'awa gawasu fulawoyi masu dad'in kamshi dasuka zubo saman bed d'in wani irin kallo yayi mata wanda yake nuna tsananin bu'katar ta

Nufarta yayi d'aukarta yayi cak yanufi bed da ita tana 'ko'karin kwacewa amma ina d'aurata yayi kan bed d'in yarufamafa baya cikin rawar jiki yarungumota wata irin runguma yakeyimata wadda yasata sakin kuka dan jitake tamkar zai 'ballata cikin wani irin yanayi yashiga 'ko'karin rabata da kayan jikinta kuka sosai Rayhana takeyi tana magiya amma ya'ki sauraranta sedaya ciremata komi najikinta se fant kawai yarage shima dagashi se boksa

Sosai yake romantic d'inta yagama fita cikin hayyacin shi hannu yasa yana 'kokarin cire fant d'in Rayhana tasa hannu tari'ke cikin kuka tace

" dan Allah kayi ha'kuri karka amsar min abu mai daraja agareni batare da soyayyata cikin zuciyar kaba kacemin kanasona nayi al'kawarin baka kaina koda zansha matu'kar wahala zanyi alfahari da hakan " sake rungumota yayi cikin sexy voice yace " bazan iya furta miki wannan kalmarba sabida nariga nayi al'kawarin bazan sake furtama wata 'ya mace itaba pretty karki hanani maganin matsalata dan baki samu wannan kalmar ba k......."

Cikin kuka Rayhana tace " pretty kace ? karkasake furtamin wannan kalmar sabida bagaskiya bane a cikin zuciyar ka idan gaskiya ne ni pretty nike cikin zuciyar ka tayaya zankasa samun kalmar so daga ba'kinka hmmm my Noor al'kawari ko tabbas kanunamin darajar yadda kad'auki al'kawarin Nabila kuma kari'ke hakan yanada kyau sosai sabida shidama al'kawari girma gareshi amma kakasa cika al'kawarin wadda tatsaya akan rayuwar yaran ka tayi ha'kuri danata farincikin tamaye da kanta tamkar matar aure wadda ta haihu duk dan sabida ta inganta rayuwar yaranka ta amince da auran yarjejeniya dan kawai tasada Farooq da haidar ga mahaifin su dan kar rayuwarsu ta wula'kanta ta shanye duk wani cin zarafi da wula'kancin mahaifinsu amma nata al'kawarin yakasa ciki Muzaffar idan har kanaso nayi farincikin shigowa cikin family d'inku to dan Allah daga yau karka sake kulani karka sake yin tunanin neman biyan bu'katar ka daga gareni kabarni nayi rayuwa tamkar babu wata ala'ka tsakanina da kai zan jira daga nan har nagama karatuna kamar yadda Momy takeso amma daga wannan lokacin yazama dole kasakeni tunda babu soyayyata cikin zuciyar ka "

Kuka tasake fashewa dashi cikin mutuwar jiki Muzaffar yasauka daga kanta kwanciya yayi rufda ciki yamarasa mai keyimai dad'i gabad'aya tunanin shi yatsaya cikin mutuwar jiki Rayhana tatashi kallon shi tayi sosai yabata tausayi amma data tuna irin yadda yake nuna fifikon Nabila afili dukda bata rayare yasa tashiga maida kayanta duk yana kallonta amma yakasa dakatar da ita sauka tayi bayan tagama kintsa jikinta key tad'auka daga gefanshi harta juya tadawo tazaune tace

" Allah yabaku nasarar kamo Nura My Noor please karkaga lefina ayanzu dukkan wata dama tana hannunka amma zuwa nangaba idan bakayi amfani da itaba zatadawo hannuna inayimaka fatan alkairi please kakula mana da kanka idan kabari wani abu yasameka bazamuji dad'i ba nida yarana conal Muzaffar Allah yaba sa'a "

Tashi tayi tafita rumtse idanushi yayi cikin wahalalliyar murya yace al'kawarin mamaci bai kamata akaryashiba nariga nayima Nabila al'kawarin babu wadda zansake furtama wannan kalmar Raihan meyasa kike son dole senafurta miki cewa ina sonki bayan har yanzu banji haka cikin zuciyata ba gakuma al'kawarin Nabila zan zauna ahaka har sekin gaji kinbani kanki batare dakinji kalmar so daga gareniba dan bazan ta'ba iya sakin kiba "

Cikin mutuwar jiki da kasala yami'ke yashiga toilet cikin shirin tafiya yaya Ibrahim yafito farin suit ne jikinshi
da red d'in takalmi da agogo yayi matu'kar yin kyau hannun shi ri'keda bag zaune Aunty Sumayya take itada Islam harya gotasu yadawo yace

" ina yara ? " banza Aunty Sumayya tayi sede islam tace suna gurin Momy jinjina kai yayi mi'kama Islam bag d'in hannun shi yayi yace " kaima Muzaffar kice nace maza yafito mutafi cikin ladabi ta amsa tafita bayan fitarta yamaida duban shi kan Aunty Sumayya yace

" amma kina ganina zanfita kuma tafiya zamuyi amma babu ko addu'a sannan koki amshi bag d'in hannuna nagama babu alamar kishi atare dake danabama Islam bag ko ? "

Ta'be baki Aunty Sumayya tayi tace " kishin maizanyi da Islam bayan nan gaba kad'an surukatace kagakuwa babu maganar kishi 'kanwace agurina " Murmushi yaya Ibrahim yayi yace " hakane 'kanwace kuma zan....... amma barshi kawai nasan bazaki fahimta yanzuba amma anan gaba zansa kigane semun dawo " daga haka yaya Ibrahim yafita tsaki Aunty Sumayya taja tasake kishin gid'a shiko yana fita part d'in Muzaffar yanufa cikin sauri zaune yasamu Islam cikin mamaki yace

" Baya nanne Muzaffar d'in " girgiza kai tayi tace " yana cikin bedroom naji motsin shi shine nike jiran fitowar shi " zama yaya Ibrahim yayi yafuskanci Islam sosai yace " Islam kibar jiran Muzaffar dan bana tunanin zaki sameshi amma idan bazaki damuba zanso namaye miki gurbin Muzaffar ina nufin zan aure ki " cikin sauri tadubeshi jinjina mata kai yayi alamar dagaske yakeyi sannan yace

Karki duba Sumayya dan bazata hanani yin aure ba idanma ban aure kiba tofa wata zan aura kuma kinga ke batayin kishi dake sannan nasan zaki ri'ke yaranta tamkar naki dan haka idan kin amince banason kisanar da ita yanzu kinji "

Wani irin farincikin Islam taji cikin zuciyar ta tace gaskiya yaya Ibrahim yahad'u idan nabar wannan damar toko nayi asara babba " cikin jin kunya tace " na amince yaya " Murmushi yaya Ibrahim yasakar mata wayarshi yaciro yami'ka mata yace bani number ki babu musu ta amsa tasame mi'kewa tayi tafita cikin jin kunya shiko wani irin Murmushi yayi yace " 'kanwako Sumayya tabbas zatazama 'kanwa

Bayan fitar islam babu jimawa Muzaffar yafito cikin suit shima amma baki yayi matu'kar yin kyau zama yayi kan dining Lipton d'in kawai yasha yami'ke yacema yaya Ibrahim muje ko fuskar nan tashi babu alamar Murmushi sannan jikin shi babu wani kuzari kallon shi yaya Ibrahim yayi yace

" aboki lafiya kuwa kode mubarka gidane ? " girgiza mishi kai kawai yayi batare dayace komiba shiru yaya Ibrahim yayi cikin zuciyar shi yace yau kuma miskilancin har dani suna isa parlour momy suka iske su Mu'azzam suma duk cikin shirin tafiya su Farooq suna gani Muzaffar suka shiga zullo suna niyyar kuka d'aukarsu yayi yana shafa kansu cikin wani yanayi Rayhana take kallon shi shiko ko inda take bai kallaba sema sake tamke fuska dayayi sallama sukayima momy cikin zolaya Mu'azzam yace
Chapter 29 · 0% Book details