Sashe 28
Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiko Muzanbil tausayin Samha ne yayi matu'kar kamashi yadda yaga take kuka mai tsuma zuciya bayan yayi shirin bacci yakoma cikin bedroom d'in hawa saman bed yayi yarungumo ta yashiga lallashin ta
" haba kiyi ha'kuri kibar kukan mana idan aka tambayi Nura akaji batada saka hannu cikin wannan kisan za'a saketa kinji nayi miki al'kawari zantsaya wajan ganin anyi adalci kinji "
Kuka Samha tasake saki tace " shikuma yaya Nura kasheshifa za'ayi shiyasa naketa gargad'in mami akan wannan lamarin gashinan abinda son zuciyar su yahaifar " cigabada lallashin ta Muzanbil yayi har seda yaga tayi shiru cikin muryar jin bacci tace " barrister yakama kaje ka kwanta nima kwanciya zanyi kaga dare yayi sosai " cikin mamaki yake kallonta dan beyi tunanin zataso yabar cikin bedroom d'inta ayau ba d'an dakewa yayi yace zaki'iya kwana ke kad'ai gaskiya bazan iya barinki ki kwana ke kad'ai cikin damuwa ba "
Sake jawota yayi cikin jikin shi kafin tasake cewa komi jin wani yanayi yana fusgarta yasata tashi zaune juyawa tayi had'ida matsawa can gefe tayi kwanciyar ta babu jimawa bacci yayi gaba da'ita shiko Muzanbil tashi yayi yazaune yana tunanin yadda zaishawo kanta
Jin kiran sallar asuba yasa Mu'azzam tashi dan bawani baccin kirki yayi ba alwala yayi yafito daniyyar tafiya masallaci cikin mamaki yake kallon Arfat tade kwance abakin bedroom d'inshi ga dukkan alamu anan tayi bacci har yayi niyyar tsallaketa yawuce sekuma yatsaya d'aukarta yayi yakoma da ita cikin bedroom kwantar da ita yayi saman bed tsurama cikin jikinta ido yayi wanda yafito fili ayanzu saurin juyawa yayi yafita
A'bangaran Muzaffar kuwa ko runtsawa baiyiba jin kiran salla yasashi tashi amma da'kar yami'ke sabida wani'irin 'kullewa mararshi tayi alwala yayi yanufi masallaci bayan sunfito sallah kai tsaye part d'in Momy yanufa ganin babu kowa cikin parlour yasa yanufi cikin bedroom d'in da Rayhana take zaune yasameta akan abin sallah tana lazumi zama yayi kan bed d'an zuba mata ido yayi kafin yamaida duban shi kan yara bacci sukeyi sosai hawa yayi saman bed d'in sosai ya kwanta lumshe idanunshi yayi yana sha'kar kamshin turaran Rayhana daketashi saman bed d'in tsayin lokaci sannan Rayhana tami'ke daga kan abin sallar tanunke sannan ta'iso bakin bed d'in cikin sanyin murya tace
" barka da asuba dadyn Farooq " yi yayi kamar baijiba sake fad'a tayi nanma shiru ganin bashida niyyar amsawa yasa tami'ke hanyar waje tanufa cikin sauri yatashi jawota yayi tafad'o jikin shi rungumeta yayi sosai yana sauke ajiyar Zuciya kawo bakinshi yayi kusada kunnanta cikin wata irin murya yace
" banaso idan muna mu 2 ba karki sakecemin dadyn Farooq ko haidar ba gaskiya nalura bakijin magana amma barinasa kid'ingaji " juyoda fuskarta yayi suka fuskanci juna sosai bakinshi yasaka cikin nata kissing d'inta yashigayi dandanan yashiga cikin wani yanayi juyarda ita yayi yarufamata baya hannun shi yad'aura saman breast d'inta wani irin numfashi yaja yasauke shi da'karfi cikin rawar jiki yashiga romantic d'inta tsananin tsorone yakama Rayhana tafara 'ko'karin tureshi jin maganar Momy tana knocking yasa Rayhana sake tureshi cikin sauri yasake jawota cikin muryar tsoro tace
" My Noor Momy tana knocking fa " cikin wani yanayi yasaketa cikin karfin hali yad'akko Sudees yad'aurashi saman 'kirjinshi yana sauke wani irin wahalallan numfashi jiki asanyaye Rayhana taje tabud'e 'kofar shigowa Mommy tayi kai tsaye ganin Muzaffar kwance yasatayin mamaki 'karasowa tayi bakin bed d'in tace
" Mai zangani haka Muzaffar ? yaushe kazama haka " maza tashi kafita daga yau karkasake zuwa cikin bedroom d'in Rayhana a irin wannan lokacin sabida yaranka yasa har zanbarka kanashiga cikin bedroom d'in nan amma bazan lamunta zuwanka a irin wannan lokacinba yara kotashi basuyiba maza katashi kasan maimartaba yasaku ayki Ibrahim yace dawuri zakutafi India wajan tahowa da Nura Kaje kashirya "
daga haka Momy tajuya tafita tashi Muzaffar yayi zaune kallon Rayhana yayi rai 'bace yace
" kingani yanzu duk wannan kike bu'kata adingayimin nida matata ko to barikiji daga yau idan har baki fad'i gaskiya ba nadena shiga harkarki kuma wallahi duk ranar danasamu dama senarabaki da abinda kike ta'kama inga 'karyar rashin kunya kuma bazan ta'ba sakin kiba sede kitazama da igiyar aurena akanki kuma wallahi nagakin kula wani senayi mugun 'batamiki rai sannan kijamakowaye wahala sannan dole kidingayimin abinci dan bazan iya cin abincin hadimai ba kiyi maza kihad'amin breakfast da Lipton zamutafi "
Daga haka yafita afusace cikin wani irin yanayi Rayhana tabishi da kallo cikin zuciyarta tace
" haka kawai bakasona nayarda nacigaba dazama da kai ina salon kaita cutata sede kagaji karabu dani amma bazan iya cigaba dazama da kai ba inda najidad'in zama dakai ne sena'amince amma wahala kawai nasha "
Juyawa tayi ta kalli yaran baccinsu kawai sukeyi canza kayan baccin jikinta tayi tafita parlour kai tsaye kitchen tanufa
Kuyi ha'kuri da wannan naso yafi haka kasancewar nayi kwanaki banyi typing ba sabida rashin lafiya to amma rashin caji yahana hakan kunsan yanzu wutar nefa tazama abinda tazama ina godiya sosai 💯👍🏻
Daga Al'kalamin......🖊
NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸
Comments and shine please
Love u all sisters 👌🏻😘🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚
Story and written
By
NPEEDY A AJI
Dedicated to
My Fatima Zahra yar amana
🌸NOORUL HAYAT🌸 WRITERS ASSOCIATIONS
🌹Expressions and heed Searching Sweet story Novels writer🌹
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
We are together all fans🤝🏻🥰
KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫
My Novels
1-NAYI RAYUWA DAKE
2-SANADIN ACCIDENT
2019
3-SAKAYYAR CUTA
4-RUFAFFIYAR ZUCIYA
HAYATUL MAHAYAT
typing......✍🏻
Bismillahir Rahamanir Rahim
🅿 43 & 44
Breakfast tashigayi cikin natsuwa takeyin komi amma cikin zuciyar ta tunanin mahaifiyarta taketayi tuni taji hawaye suna neman gangarowa daga idanunta cikin sauri tayi 'ko'karin maidasu jin kukan yara yasa momy fitowa ganin Raihan cikin kitchen yasata nufar bedroom d'in cikin sauri ta'karasa sabida niyyar fad'owa dayaran keyi
d'akkosu tayi tafito dasu dede lokacin yaya Ibrahim yashigo tareda Aunty Sumayya gaida momy sukayi bayan ta amsa takira Raihan cikin ladabi tazo su Farooq naganinta sukashiga neman sauka daga jikin Momy Murmushi Momy tayi tace
" Raihan mai yakaiki kitchen bayan akwai masuyin komi yakamata kihuta kuma kidena barin yarannan sukad'e cikin bedroom zasu'iyazawo abinda zasuyima kansu lahani kinga ina shiga naga haidar yakusa fad'owa daga kan bed "
Cikin sanyin murya Rayhana tace
" in sha Allah Momy amma kiyi ha'kuri dadyn su zan had'ama breakfast nasan bazaici wanda hadimai sukayiba " Murmushi Momy tayi shima yaya Ibrahim haka itako Aunty Sumayya cewa tayi
" hmmm kaji wani cusu tode ke Muzaffar matsayin 'kanwa yad'aukeki dan nasan bakicikin jerin matan dazai iya aura dan haka kimabar wani iyayi yara kuma dan bakisan ciwonsu bale shiyasa bakibasu kula yadda yakamata kisani Muzaffar na Islam ne kinji n....... "
Tsawa yaya Ibrahim yadaka mata had'ida mi'kewa yace " Sumayya yakamata kishiga hankalinki akan dan wallahi ina iyayin abinda zakiyi matu'kar mamaki akanki dan inajin Raihan cikin jinina tamkar wani shashine najikina dan haka ki kiyaye " ta'be baki Aunty Sumayya tayi tami'ke tace " tome zakayi ? k....... Tsawa Momy tayi mata tace " maza kificemin daga parlour mararkunyar banza kawai "
Afusace tabar part d'in tana huci tashi Raihan tayi tanajin wani irin ba'kinciki cikin zuciyarta jitayi gabad'aya zamanta cikin masarautar yafara isarta kitchen takoma tacigaba da aykinta bayan tashin Raihan yaya Ibrahim yakalli Momy yace
" Momy nifa inadatabbacin Raihan matar Muzaffar ce dan naji sunayin maganar kafin zamanda maimartaba yakira jiya amma ayadda nafahimci abin auran yarjejeniyane akan wannan binciken wanda suka 'kulla dazaran angane komi bataso musan haka dan karmuga lefin Muzaffar shiyasa tace itad'in 'kanwar shice "
Ajiyar Zuciya Momy tayi tace " nima najihaka Ibrahim naji sunayin maganar lekacin da Muzaffar yashiga cikin bedroom ajiya da daran amma ni abinda nafuskanta Raihan batasamu wani farinciki ba azaman dasukayi na auran yarjejeniya shiyasa bata bu'katar cigaba dazama dashi kasan halin Muzaffar amma kuma yafara sonta ayanzu idan ada bayaso amma yakasa gane hakan sabida haka bazamu matsa mataba akan zamadashi kuma bazamu nuna munsan akwai aure tsakaninsuba mubar Muzaffar yaso Raihan so maitsanani fiyedana Nabila dan kam Raihan ita tafidacewa da Muzaffar zan bari har nanda wani lokaci idan Muzaffar baiso Raihan to zansashi yasaketa dole dan ta auri wanda takeso "
Jinjina kai yaya Ibrahim yayi yace " hakan yayi Momy amma nasanar da maimartaba cewa akwai aure tsakaninsu sabida yanada kyau yasan haka shima yace mubar Raihan tayi komi bisa ra'ayinta "
Cigaba sukayi da tattaunawa har Raihan tagama had'a komi tuni Momy tabayar dasu Haidar wajan wata amintacciyar hadimart tayi musu wanka tashiryasu cikin bedroom Raihan takoma wanka tashiga shima yaya Ibrahim mi'kewa yayi yakoma part d'in su dan 'karasa shiryawa yana shiga Aunty Sumayya tami'ke tace
" nakasa gane me kake nufi akan furucin d'azu idan tunanin auran Raihan kakeyi to kasani wallahi nafi'karfin yin kishida tsintatciyar mage idan kuma kanason jamata wahala to kashirya hakan amma kasani mud..... " mari yakaimata cikin zafin rai yanunata yace
" kishiga hankalinki Sumayya tabbas zand'auki matakin wayar dake yadda rayuwar duniya take tafiya ayanzu tayadda zakisan yadda reshe yake juyewa da mujiya amma kisani babu aure tsakaninada Raihan har abada koda kuwa Muzaffar mutuwa yayi zande hukuntaki tawata hanyar dazaki garace 'kara nabaki saki 3 akan wannan hukuncin kisani naji matu'kar zafi akan furucin dakikayima Raihan sabida itad'in takasance damafi girman daraja dakusanci a cikin zuciyata dan haka wallahi sena rama mata wannan wula'kancin kinyima Nabila abubuwan dasukafi wannan agabana kuma inajin babu dad'i har ina nunamiki 'bacin raina to amma akan Raihan mugun zafi nikeji adukkan jikina cikin zuciyata kuwa suya takeyi bakuma zan iya hanakaina d'aukar mata matakiba ke bama ke kad'aiba kowaye yayi niyyar takura Raihan idan har nagani senabama komawaye mamaki k..... "
" Koda Momy ce " cewar Aunty Sumayya azafafe Yaya Ibrahim yad'aga hannu yasauke mata mari har 2 yanunata yace " kar rashin hankalin ki yasake saki sako Momy cikin shashancin ki mommy tafi 'karfin yin kwatance cikin aykata ba dede ba dan haka ki kiyaye "