Sashe 19
Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A ta'kaice Yaya Ibrahim d'ane ga yayan maimartaba uwa d'aya uba d'aya mahaifin shi yabar gida tun kafin rasuwar mahaifin su se bayan wasu shekaru matarshi takawo yaya Ibrahim cikin masarautar nan tun yana d'an 5 yr acewarta mahaifin shi yarasu sosai yaya Ibrahim yasamu gata tun dagaranar mahaifiyar Yaya Ibrahim batasake dawowaba ayanzu kam sunyi zaton bata raye Momy tari'keshi tamkar d'anta sa'an yaya Ahmad ne yaya Ibrahim baisan ba Momy bace ta haifeshi se lokacin da za'a aura mishin Aunty Sumayya sosai yayi mamaki sabida yatashi babu banbanci
Yasha'ku sosai da Muzaffar tun yana jariri wannan sha'kuwar tasa Yakecema Muzaffar aboki yana matu'kar son duk wani abinda Muzaffar yakeso shiyasa yake son Nabila a cewarshi Muzaffar yayi dacen mata shidin jami'i ne na CBI bayanan Nabila ta haihu amma ansanar dashi haihuwar amma har yanzu baisan an kashe Nabila da 'batan yarantaba wannan kenan
Sosai momy tayi murnar dawowar yaya Ibrahim cikin zumud'i wata hadima tashiga part d'in Aunty Sumayya zaune take itada Islam gaisheta tayi sannan tace
" Allah yabaki nasara dadyn su Amfal yadawo " cikin sauri Aunty Sumayya tami'ke tasake maimata kalmar " yadawo ? lalle wato babu ko sanarwa balle ashirya mishi tarba " cikin sauri tanufi cikin bedroom kai tsaye toilet tashiga
Bayan sun gama gaisawa yaya Ibrahim yasake cewa " haba aboki tashi kakiramin 'kanwata mana akawomin Twins nasan su basuyi fushi daniba mi'kewa Muzaffar yayi cikin wani irin yanayi yafita bayan fitar Muzaffar Momy tasanar da Yaya Ibrahim batun rasuwar Nabila da 'batan Twins sannan tasanar dashi labarin d'ayar matar shi dasu Shureem sosai yaya Ibrahim yakad'u dajin wannan mugun labarin amma yaji sassauci dajin maganar d'ayar matar wato Rayhana
Muzaffar yana shiga yanufi cikin bedroom ganin batanan yasa yafito yanufi cikin bedroom d'in Nabila zaune yasameta tayi shiru alamar tashiga cikin zurfin tunani tamke fuska yayi yace " ke ina yara ? kitashi muje ga yayana yadawo kugaisa " cikin sanyin jiki Rayhana tami'ke murya asanyaye tace " suna gurin kaka " had'a rai yayi yace banace kidena barin gurin dasukeba to wallahi idan kika rasa yaranki babu ruwana kijirani a parlor bari nad'akkosu "
Fita yayi tabi bayanshi da kallo tace " kai babu wani sassauci atare da kai koda yaushe cikin masifa Allah kabaiyana makasan Nabila nabar cikin masarautar nan nahuta " shigowa yayi rungume dasu saurin amsar d'aya tayi tagefan idanun shi ya kalleta cikin zuciyar shi yace " wani wankan tasake yar 'karamar yarinya da ita se jan hankali tsiya kisani Muzaffar yafi 'karfin kula 'karamar yarinya "
Fita sukayi suka nufi part d'in Momy suna shiga yaya Ibrahim yami'ke ya amshi yaran cikin girmamawa tagaida yaya Ibrahim 'ko'karin sakin fuskarshi yayi suka gaisa dan duk tausayin Muzaffar yakamashi ta'a ziyya yaya Ibrahim yayi mai cikin dakewar Zuciya yaya Ibrahim yami'kama Rayhana bag yace
" gashi Raihan wannan tsarabar kice d'ayar bag d'in yami'ka mata yace wannan kuma ta Twins " godiya sosai Rayhana tayime mi'kewa yayi yamusu sallama yafita shima Muzaffar fita yayi zuciyar shi cunkushe da damuwa sawa Momy tayi aka kaima Rayhana kayan part d'insu fuskantar Rayhana tayi sosai tace
" Raihan nalura Muzaffar yafison Nabila yakamata kimantar dashi Nabila nasan bazai manta da itaba amma ina nufin kisa idanunshi yadena hangenta bata raye kece agabanshi yanzu ke yakamata yakalla farincikin da Nabila tabashi kema kin bashi amma kinasake da damarki akanshi Raihan ke macace kinada abubuwan dazakija hankalin mijinki kicire kunya kibama mijinki kulawa karki bari ciwo yakamashi kinsan damuwa babu abinda bata sawa ki d'auka tamkar mahaifiyarki ce take yimiki wannan nasihar ba mahaifiyar mijin kiba kinga yau tabon rashi Nabila yafamu cikin zuciyar shi kiyi 'ko'karin samarmai da farinciki kisa yadena ganin yarintarki yazama yana kallonki fiyeda Nabila hakan zaisa yasamu kwanciyar hankali kema haka tashi kije Allah yayi miki albarka "
Mi'kewa Rayhana tayi idanunta suncika taf da hawaye cikin zuciyar ta tace " kiyi ha'kuri Momy aurena da Muzaffar yarjejeniyace bawai nagaske bane bazan iya bashi kulawa irinta mata da miji ba shima bazai saurareniba amma zanyi iya 'ko'karina wajan sashi farinciki amma bazan iyaba wanda bayasona kainaba "
Tana isa parlour tabud'e tsarabar yaya Ibrahim kayane masu kyau daturaruka masu kamshi da tsada da mayamaye kala kala haka bag d'in su Shureem suma kayane masu tsada kwasarsu tayi tanufi cikin bedroom misalin 09:00 pm Muzanbil yashiga cikin bedroom d'in Samha hannun shi ri'keda Cup da magani fuska tamke yami'ka mata babu musu ta amsa yitayi kamar tasha tami'ka mishi Cup d'in amsa yayi yafita bin bayanshi tayi da kallo cikin zuciyar ta tace yau zanga zahiri kwanciya tayi kamar tayi bacci babu jimawa yashigo kiran sunanta yashigayi yaji shiru cire jallabiyar shi yayi dagashi se singlet da shotnika hawa yayi saman bed d'in yashiga 'ko'karin rabata da kayan jikinta duk tanajin shi harya sabule mata riga yashiga romantic d'inta
Sosai Samha takejin sa'kon cikin jikinta amma tadaure seda yagama fita hayyacin shi duk babu kaya jikin su yaja musu blanket yafara 'ko'karin shigarta matse kafafunta tayi had'ida bud'e idanun ta tace
" Sannu Yarima gaskiya salon takunka yaburgeni sosaifa amma inamai tayaka takaici yau bazaka samu wannan biyan bu'katar ba " dukda razanar da Muzanbil yayi amma seyadake yace " ke kinayin haukane keba matata bace? Karkiyi kuskuran yin haka zanyi mugun 'bata miki rai " cigaba yayi da 'ko'karin shigarta amma tahana ganin tana 'ko'karin zamai matsala yace " haba my wife Allah fa zaiyi fushi dake mijin kinefa ? "
Murmushin takaici Samha tayi sannan tace " zanbaka kaina amma kasanar dani gaskiyar wannan cikin? " sosai Muzanbil yaji fad'uwar gaba amma bashida za'bi dan kam yariga yazo hannu cikin wata irin murya yace " nawane banshirya haihuwa yanzu bane shiyasa nace banawa bane ni shedane akan budurcin ki Samha nakumasan babu wani namiji daya ta'ba yimiki haka seni "
Cikin wata irin murya Samha tace " shikenan yarda amma kayimin ha'kuri nashiga toilet yanzu zanfito inajin fitsarine " d'agata yayi yana fad'in karki dad'e " Murmushi tayi tashiga toilet sedata kulle 'kofar tace
" tabbas Yarima kacutar dani kasa narasa ganin wannan daran dako wace 'ya mace take burin gani kabugar dani alokacin kasa naganshi tamkar cikin baccina amma dukda haka sedanayi jinya kasa kaina cikin rud'ani wanda se yau wannan kunlin ya warware daga Zuciyata kasani bazaka 'kara samun kainaba kuma wallahi wannan babyn seyazo duniya in sha Allah "
Cikin kidima da matsananciyar bu'kata Muzanbil yafara ro'konta amma taki rai 'bace yamaida kayanshi yafita yana fad'in yau nine nike ro'kon mace hmmm kiri'ke kayanki Samha bazan sakebi takankiba "
Abangaran Rayhana kuwa shirin bacci tayi cikin riga da wando masu taushi turarukan da yaya Ibrahim yakawomata tafesa sakin sumar kanta tayi tanufi cikin bedroom d'in Muzaffar kwance tasameshi yarufe jikin shi duka yana rawar sanyi alamun zazza'bi cikin sauri tahau saman bed d'in tunawa tayi damaganar Momy gyaramasu Shureem kwanciya tayi dagacan wajan bango ta kwanta kusada Muzaffar seseta zuciyar ta tayi cikin wata irin murya tace
" damuwa bata kamacekaba sojana karka bari ba'kin ciki da damuwa susamu muhalli cikin zuciyar tsayayyan namiji soja na ka rumtse idanun ka kasa cikin zuciyarka matarka zata baka maganin wannan sanyi " ahankali tabud'e blanket d'in tashiga ciki kamshin turaran jikinta yasake dakar hancinshi lumshe idanunshi yayi hannunta tazura ta rungumo shi wata irin ajiyar Zuciya yasauke had'ida jan numfashi mai 'karfi wani irin bugun bugu zuciyar Muzaffar tashigayi
Tofa lalle Rayhana anya kuwa 🥰😜 👌🏻
Daga Al'kalamin....🖊
NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸
Comment and share please
love u all sisters 😘🌸🏻🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚
Story and written
By
NPEEDY A AJI
Dedicated to
My Fatima Zahra yar amana and my Takwara 👌🏻
🌸NOORUL HAYAT🌸 WRITERS ASSOCIATIONS
🌹Expressions and heed Searching Sweet story Novels writer🌹
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
We are together all fans🤝🏻🥰
KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫
My Novels
1-NAYI RAYUWA DAKE
2-SANADIN ACCIDENT
2019
3-SAKAYYAR CUTA
4-RUFAFFIYAR ZUCIYA
HAYATUL MAHAYAT
typing......✍🏻
Bismillahir Rahamanir Rahim
🅿 33 & 34
Cusa kanta tayi cikin 'Kirjinshi Muzaffar jiyayi kamar zai shid'e wani irin dumi yaji yana shigar shi hannu yasa yazuge zip d'in rigar shi sake jawota yayi cikin jikin shi yana sha'kar kamshin jikinta jiyayi gaba d'aya yana neman rasa natsuwar shi cikin sanyin murya Rayhana tace
" my Noor kasancewar ka atare dani yasanaji kaina amatsayin wata mai daraja kuma mai sa'a a cikin duniyar ka my Noor please kayarda kabani dama nayima al'kawarin shafe duk wata damuwarka kabani dama kafin zuwan wannan lokacin Rayhana takafa tarihi cikin zuciyar ka kabani wani 'bangare cikin zuciyar ka inda babu wacce tazauna acikin shi bana nufin had'a matsayi da Nabilar ka domin nima ina tayaka sonta karka manta watarana zanbarka kamar yadda Nabila tabarka zanyi nesa da duniyarka amma bazan iya yin nesa da zuciyar kaba my Noor damuwa batadace da kai ba Murmushi yafi yimaka kyau tamkar sanyin iskar 'korama nakeji idan naga Murmushin ka my Noor kabani farincikin tunda kahad'ani cikin wannan kyakkyawan ahalin naka kasa momy tazama uwa agareni tabbas ni Rayhana nacika mai sa'a cikin masarautar HAYAT "
Sake rungumo shi tayi shiko Muzaffar yakasa tantance cikin bacci yake ko afarke mamakin yadda kamar Rayhana ta iya irin wa'innan kalaman masu tsada yakeyi tabbas bai ta'bajin irin suba ji yayi bayason tabari ahankali yace
" Raihan " karo nafarko da Rayhana taji ya ambaci sunanta cikin wata siga murya a sanyaye tace " na am my Noor " lumshe idanun shi Muzaffar yayi sabida jin sunan yakeyi har cikin kanshi sedayanisa sannan yace
" karki manta da yarjeje niyar mu bana sa'ba alkawari karki karkatar da Zuciyata dataki tawani 'bangare banason kiyi nasarar shiga Zuciyata kema kihana taki zuciyar shigar datawa cikin ta Thank u for help me "
Janye jikinta Rayhana tafara 'kokarin yi daga nashi sake jawota yayi yace " hakan bazai yiwuba niyyarki kibani agaji amma kina niyyar barina bayan kin 'bata komi to baki isaba nasan kina kewar namiji tunda kin ta'ba tarayya dashi dan haka zanbaki yar 'karamar dama awannan daran tukuycin taimakona amma ba yadda kike zatoba Raihan sabida kinyimin 'kan'kanta kumani inada masifar kishi bazan iya shiga inda wani yashigaba zan had'a jikina danakine sabida girman kalamanki tabbas najisu daban Raihan "