Sashe 5
Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiga tayi cikin gidan kallon gidan tatsayayi cikin al'ajabi shiga tayi ciki komi yayi matu'kar tsaruwa cikin gidan kwantar dayaran tayi kan wata irin cushion tashiga ciki seda tagama karad'e cikin gidan sannan tadawo parlour jitayi zuciyar ta tadake babu alamar tsoro ajiyar zuciya tasauke tace
" hatta kayan dasu Sudees zasusa akwasu cikin wannan gidan tabbas na'karayarda dacewa Aljani gaskiya ne kuma akowane jinsi akwai nakirki akwai nabanza Allah katsare zukatanmu daga kitsa mata sharri Ameen "
Wanka tayima yaran tashiryasu amma kafin tagama tasha wahala sabida bata sababa ganin takeyi kamar yaron zai sun'bule wajan wankan sabida tashin jikin shi bayan tagama itama tayi wanka tacanza kaya cikin sauri tad'auki Sureem daketa faman cala ihu zama tayi taciro nono tasame abaki saurin rintse idanun ta tayi sabida zafi dukda ita kad'aice cikin parlour amma jitayi wata irin kunya takamata
Amatu'kar gajiye suka koma gidan Alhaji Tanimu batare dayin nasarar ganin Rayhana ba cikin fusata Alhaji Tanimu yami'ke bindigar gefan shi yad'auka yaharbe 2 dagacikin wa'inda yatura cikin tsoro sauran suka rumtse idanun shi sunajiran jinsu akiyama cikin tsawa yace
" kutafi kubani guri bakuda amfani amma kusani idan bansamu mafitaba to babu shakka kuma zaku fuskanci hukunci " yana'karashe fad'ar haka yanufi cikin bedroom mama tanaganin shi taji wata'irin fad'uwar gaba kan bindiga yasa yabuge mata kai har seda tafad'i rai 'bace yanunata dayatsa yace
" wato kinsa Rayhana tagudu ko ? to kisani jininki zanje inbayar amadadin tana yanzun nan "
Wani irin murmushin ba'kin ciki mama tayi tace
" idan har Rayhana tatsira babu damuwa idan namutu kai kuma zakaga 'karshenka tun aduniya Allah zai nunamaka makomarka "
Shureta yayi da'kafa yafita afusace yanafita yashiga motar shi aguje yajata sosai yake tun yana wuce gidaje har yakaiga yanausa cikin jaji sosai kamar babu wani d'an Adam agurun wani gudi guda d'aya tal cikin jejin kuma asaman dutse parking din motar shi yayi daga nesa yafito da'kafa yataka har zuwa gidan wasu irin samudawan mutanene kegad'in 'kofar get d'in gidan yana zuwa suka bud'e mai yashiga wani parlour yashiga mai cikeda duhu tafiya yayi sosai kafin ya'isa inda wani Jan haske yake wani d'aki yashiga d'an jim yafito cikin wata irin shiga ta'ban tsoro jan kaya da wata irin baza ba'ka gawata irin zane dayayima fuskar shi wani parlour yashiga kimanin mutun 20 ne cikin parlour kowada'irin wannan shigar yana shiga yadu'ka yakwashi gaisuwar cikin tsawa sugabansu yace
" kaiiiiiiii Alhaji Tanimu wato muzaka rainama hankali ko to kasani baka'isaba kamar yadda kasha jinin 'ya'yan wasu kaima se ansha naka ka'amfana dajin 'ya'yan suwa kaima se'an amfana danaka babu ruwanmu da wa'inda kabayar abaya sanin kan kowane aduk lokacin da 'kungiya tabu'kaci jini daga wajan ku dole kubayar dan haka ina Rayhana "
Cikin daburcewa yayimai bayanin komi yad'ora dacewa " amma idan zai yiyu amaida jinin mahaifiyar ta amadadin nata " mi'kewa tsaye ogan nasu yayi yanunashi yace
" kar kakumayimin maganar wannan matar taka aykasan jininta bazai ta'ba shawuwa agurin muba dazai shawu ay dabatakawo yanzuba wato sokake kazamana masifa cikin 'kungiyar mu mafita d'aya zanbaka idan matarka tasake haihuwa komai tahaifa zaka d'akkoshi kakawo mana shi aranar da'aka haifeshi itakuma Rayhana zamujamata masifa aduk inda take harseta dawo gida domin kuwa samusa tadingayin wasu irin abubuwa koda ruwa tabama mutun inde dahannun tane to jini zaikoma tashi kabamu guri amma kasani zamu datse hanyar shigar kud'i agunka har na tsawon 5 months shine horanka "
Tashi yayi yafita rai 'bace sabida yadda yaji ance za'adatse mishi hanyar shigar kud'i sake maimaita lokacin yayi " 5 Months hmmm lalle Rayhana kinjamin masifa amma kema zakishiga masifar ay "
_________________________
Masarutar Sarki Yazeed
Cikin sauri Zarah tami'ke daga durkushen datake a gaban mahaifiyar Aliyu hannu tasa tatashe bakinta amma dukda haka baihana aman zuwaba dole tadur'kusa agurin tafara kwara amai kamar zata amayar dakayan cikin ta tashi mahaifiyar Aliyu tayi tanamata wani irin kallo kiran Doctor tayi bayan zuwan doctor Maimuna wato mahaifiyar Aliyu tace
" keeee Zahra maza ki kwashe wannan aman dakikayi sannan kizo doctor ta tabbatar min da'abinda zuciya ta take zargi "
Dukda irin kasalar da Zarah takeji gawani irin ciwon kai hakanan tagyara gurin sannan tazo dubata doctor tayi sosai tabudi maimuna tace
" ranki shidad'e Hajiya gimbiya Zahra tana d'auke dacikin wata 3 ina taya Yarima maijiran gado murnan samun baby Haji........... "
Wani irin mugun mari Sarauniya Maimuna tasaukema doctor wani irin huci tayi tace
" wannan shine tu'kuycin wannan mugun albishr d'in tobari kiji wannan cikin bana d'ana bane sabida tunda Zarah tazo cikin masarutar nan Aliyu baita'ba shiga d'akintaba balle yakama hannun ta dan haka kisani da'abinta tazo kuma sede tahaifeshi Cikin masarutar Ubanta Sarki Abdurrahaman bari nakira Aliyu kiji daga bakin shi dan kema kizama sheda "
Kiran Aliyu akayi yana shigowa tunkafin yazauna Maimuna tace
" Yarima Sarkin gobe kanada masaniyar cikin jikin Zarah kuma kanada samaniya akanshi ? "
Zaro ido Aliyu yayi yace
" ciki kuma Ummi nidabanta'ba shiga d'akintaba balle wani abuyashiga tsakanina da'ita lalle yauzaki gayamin ubanda yamiki wannan shegen cikin "
Cikin kuka darazana Zarah tace
" Aliyu kaji tsoran Allah sanin kankane banta'ba sanin wani d'ah namiji ba sekai dan Allah karka tozarta rayuwa ta karka jefa 'bakin tabo cikin zuri'armu da Masarutar mu kaji tsoran Allah katuna Allah yanasane dakomi "
Zaro ido Aliyu yayi yace " ni kikeson na'amshi d'an dabanawaba ? Zahra wato in inrufamiki asiri nikuma kitonamin nawa nina goge ba'kin taban dakika jama zuri'arku nali'ka matawa zuri'ar lalle bansan kin rainani har hakaba belt d'in wandanshi yacire yashiga dukanta tana kuka itako Ummi cewa takeyi ya'karamata har seda Aliyu yaga Zarah tasuma sannan yabar dukanta d'aukarta yayi har cikin bedroom d'in ta yashiga da'ita kan bed yajefata yafito abunshi
Kuyi ha'kuri da wannan yau ina busy ne
Daga Al'kalamin........✍🏻
NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸
Comments and shine please
Love u all sisters 🥰🌹[10/9, 9:31 PM] NPEEDY A AJI: 🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚
Story and written
By
NPEEDY A AJI
Dedicated to
My yar amana
🌸NOORUL HAYAT🌸 WRITERS ASSOCIATIONS
🌹Expressions and heed Searching Sweet story Novels writer🌹
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
We are together all fans🤝🏻🥰
KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫
My Novels
1-NAYI RAYUWA DAKE
2-SANADIN ACCIDENT
2019
3-SAKAYYAR CUTA
4-RUFAFFIYAR ZUCIYA
HAYATUL MAHAYAT
typing......✍🏻
Bismillahir Rahamanir Rahim
🅿 9 & 10
Kuka sosai Azima keyi wato 'kanwar Aliyu wata irin harara ummi tayimata tace
" tashi kibani guri shasha sha kawai " dede nan Aliyu yashigo fuskar shi tamke kallon Ummi yayi yace
" Ummi ni dakaina zankai Zarah har gida nakuma jaddadama iyayen ta banida ala'ka dacikin jikin ta " jinjina kai Ummi tayi tace
" ay tarezamu dan karma surena maka hankali bari nashi gurin mahaifinka nasanar dashi abinda kefaruwa zuwa lokacin shegiyar tafarka daga suman munafurcin datayi "
Kai tsaye Azima 'bangaran Zahra tanufa cikin sauri tad'ibi ruwa tafara shafa mata zuwacan Zahra tasauke wata'irin ajiyar zuciya kallon Azima tayi tafashe dakuka hannu tasa tadafe setin zuciyar ta datakejin kamar zatafasa 'kirjinta tafito lallashin ta Azima tashigayi amma takasa dena kukan shigowar Aliyu yasa Azima saurin mi'kewa juyawa tayi tafita asukwane dan tasan halin shi tsaf zai'iya maketa
Zama yayi bakin bed d'in yajawota jikin shi da'karfi yace
" yau zanmayar dake gidanku amatsayin mazinaciya kuma mai d'auke dacikin shege se yanzu na'kara tabbatar dahaka ashe gadan gidankuce munsamu labarin fayd'an da yayan ki yayima matar d'an uwanshi tur wannan wace irin lalacewace ? gaskiya mahaifinki baidace da sarautar HAYAT ba cikin mulkin shi se fasad'i aketa aykatawa ga kisan kai wamayasa koshi ......... "
Wani irin mari Zarah tasauke mishi afusace tanunashi dayatsa tace
" Aliyu kashiga hankalin ka duk abinda zakayimin iya nikad'ai tozan iya sanyewa amma banda cinzarafin iyayena kamar yadda bakasona hakanima banasonka wallahi har cikin zuciya ta nayarda da aurankane sabida bin umarnin iyayena amma bacin haka bazan ta'ba iya auran dukwanda yafito dagacikin wannan ba'kar masarutar ba nagode ma Allah dakace wannan cikin banakabane zanfijin dad'i idan akakirashi marar uba akan ace jikan masarutar Yazeed ne Aliyu ........ "
Hannu yad'aga zekifamata mari tayi saurin ri'kewa girgiza mishi kai tayi tace
" karka kuskura kuma karka soma daga yau hannun bazai sake zuwa jikinaba dasunan duka ko akasin haka idan kuma kayi kuskuran haka to babu shakka zansanar da yaya Muzaffar ko Muzanbil kasan bazakaji dad'i ba gara yaya Mu'azzam akansu kasan haka "
Tashi Aliyu yayi tsaye cikin borin kunya dankam tabbas yanajin shakkarsu wani irin kallon uwala'kanci yayi mata yace
" ni Aliyu nasakeki Zahra saki 1 sannan kisani nanda 2 weeks zanyi saban aure dawacce nikeso yarinya mai aji wadda tacika mace maza ki d'auki duk wani abunda kikasan nakine kibar gidannan "
Wani irin murmushin jindad'i Zarah tayi tace
" Alhamdulilah yau zankasance cikin matu'kar farin ciki kaya kuma bazan d'auki koda tsinkeba dukda sunkasance mallakina amma sun haramta aguna sabida sun shigo cikin ba'kar masarauta "
Hijab d'inta kawai tasaka se takalmi se wayarta data d'auka da key d'in motar da mahaifin ta yasiyamata ranar auran ta tagabanshi tabi tawuce amma yakasacewa komi sabida matu'kar mamaki dan baiyi tunanin Zarah zata'iya tsayuwa agabanshi tayimai wannan munanan maganganun ba
Zarah tana fita kai tsaye motar ta tashiga tafigeta aguje Aliyu yana fitowa Ummi tatareshi tace
" yaya naga tatafi ita kad'ai ? " kauda kanshi yayi gefe d'aya yace
" nasaketa gaskiya bazan iya shiga cikin masarutar suba nayi rashin mutunci dan wallahi nasan wa'innan mugayen yayyun nata sesun kusa 'karyani kuma kinga duk abinda sukayimin banida hujja nine naje inda suke kawai kisa maimartaba yaje yayi duk abinda yadace nide nasaketa saki 1 kuma banida ala'ka da cikin jikinta sannan Ummi maganar aurena inason yadawo nanda 2 Weeks "
yana gama fad'i haka yayi gaba kallo Ummi tabishi dashi sannan tajuya part d'in Sarki Yazeed tanufa
Muzaffar yana sauka daga jirgi motoci 5 ne sukazo tarbar shi dama akwai wani ayki da'aka turashi anan 'kasar Pakistan natsawon 6 months dayaso neman hanyar dazai'ki zuwa sabida damuwar dayake ciki amma wannan abin yanafaruwa hankalin shi yakarkata zuwacan bud'emai mota akayi yashiga zama yayi cikin motar yad'aura goshin shi saman kujerar gaba yanajin wani irin rad'ad'in bulalun suna shigarshi cikin zuciyar shi yace