Sashe 3
Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin zuciyar ta tace " baka samun jindad'i wajan tarayya dani amma maiyasa kake yimin naci baka iya cikakken 3 hours inde kana gida bataredaka kusanceni ba amma kullum kana nuna baka amfanuwa dakomi "
Afili kuwa cewa tayi kadena gaggawa ya kai mijina akoda yaushe ina maraba da ziyararka gareni a shirye nike wajan amsar bu'katar ka koda duk bayan 30 minutes ne "
Wani irin haushi Aliyu yaji cikin zuciyar shi yace
Watoma duk bata damuwa akan abinda akeyimata cikin gidan mu Hmmm zan'kara miki wata takurar bazan bari kiji dad'in rayuwar kiba Zahra sarrafata yashigayi itako atakure take amma tayi al'kawarin bazata ta'babari yasan tana takuraba wajan bu'katar shi
To bari muje muga halinda maman Rayhana take ciki
" babu inda wa'innan samudawan suka dire mama se cikin mota aguje suka ja motar suna isa suka direta gaban shi cikin sauri yami'ke yace
" ina Rayhana banace suduka nikeson kukawo minsuba ? sanin kankune nabayar da jinin Rayhana ga 'kunkiya kuma saura kwanaki 3 su amshi jinin dan haka nabaku 24 hours kukawomin Rayhana araye ba a maceba dukda tsananin son danikeyima Rayhana bazai hanani sadaukar da jinin ta akan dukiya ba dana talauce gara narasa kowa kuje maza "
Cikin sauri suka fita kuka mama tasake saki cikin kuka tace
" Allah ya'isa tsakanina dake Alhaji Tanimu in sha Allah jinin Rayhana yafi'karfin tafiya tawannan hanyar kacutar dani tsawon 28 years kenan inatare dake amma bansan wannan muguwar d'abi'ar takaba se yanzu se yanzu nagane maiyasa 'ya'yana suke mutuwar lokaci d'aya ashe bayarda jininsu kakeyi to Allah yatoni asirinka ta Allah batakaba "
Wata irin dariya Alhaji Tanimu yayi yace
" haba Fatima aykin makara kuma bari kiji idan ba'a samu ganin Rayhana ba jininki shi zezama fansar nata "
Cikin wasu irin matsatsun kaya Arfat tafito daga bedroom d'in ta jin muryar Muzaffar cikin parlour su cikin kissa ta gaida Muzaffar ko kallon ta baiyiba balle ya amsa cigaba dacewa yayi
" naga baka fitabane har yanzu Mu'azzam lafiya kuwa ? "
Murmushi yayi yace
" yau ina hutawane kawai Muzaffar amma zanle'ka zuwa yamma "
Jinjina kai Muzaffar yayi yami'ke fita yayi batare dayasakecewa komiba murmushi Mu'azzam yabishi dashi yanajin tsananin kaunar d'an uwan nashi zama Arfat tayi kusadashu tace
" an had'a abinci " OK kawai yace kiran wata hadima tayi bayan tazo tace
" kawoma Doctor abincin shi nan " had'a rai Mu'azzam yayi yace " ke tafi wakai basekin kawoba " godiya tayi tafita ta'be baki Arfat tayi tacigaba da latsa wayar ta tashi Mu'azzam yayi yabar parlour
Amatu'kar gajiye Muzanbil yadawo yana shiga parlourn shi yazu'bai saman cushion ko takalmin 'kafar shi bai cireba jin shigowar shi yasa Samha fitowa hannun ta ri'ke da robar ruwa da cup isowatayi gareshi cikin ladabi tayimai sannu amma ko kallonta baiyiba tsiyayamai ruwan tayi tami'kamai cikin zafin rai yaka'be Cup d'in yafad'i tasss adede lokacin yaya Abubakar yashigo cikin parlour bisa umarnin Sarki nason ganin Muzanbil d'in
Kuyi ha'kuri da wannan watarmu tasamu matsala babu caji sosai a phone d'in
Daga Al'kalamin.......✍🏻
NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸
Comments and shine please
Love u all sisters 🥰🌹[10/9, 9:30 PM] NPEEDY A AJI: 🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚
Story and written
By
NPEEDY A AJI
Dedicated to
My yar amana
🌸NOORUL HAYAT🌸 WRITERS ASSOCIATIONS
🌹Expressions and heed Searching Sweet story Novels writer🌹
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
We are together all fans🤝🏻🥰
KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫
My Novels
1-NAYI RAYUWA DAKE
2-SANADIN ACCIDENT
2019
3-SAKAYYAR CUTA
4-RUFAFFIYAR ZUCIYA
HAYATUL MAHAYAT
typing......✍🏻
Bismillahir Rahamanir Rahim
🅿 5 & 6
" Maimartaba yana kiranka " daga haka Yaya Abubakar yajuya yafita kamar baiga abinda yafaruba mi'kewa Muzanbil yayi wani irin mugun kallo yawatsa mata yafita zama tayi kan cushion d'in tadafe kanta tana mai ba'kin cikin irin halin da Muzanbil yake nunamata
" Afili tafurta gashi Allah yajarabceni dason ka amma kuma nakasa shawo kanka inama zakasonni kamar yadda Muzaffar yaso Nabila " cikin sanyin jiki takira kuyangarta tace tashare Cup d'in daya fashe cikin girmamawa wata kuyanga tashigo du'kawatayi takai gaisuwa
" Allah yataimakeki gimbiya mahaifiyar ki tanason ganinki a parlourn ta " jinjina kai Samha tayi tabasu umarnin fita tashi tayi tasaka abaya irin tasarauta tafita zaune tasamu mahaifiyar tata tareda kuyangun ta sallamarsu tayi sannan tadubi Samha tace
" Gimbiya anya kinada lafiya kuwa ? Ji yadda kiketa rama hashi ni har yanzu naji shiru babu alamar haihuwa tsayin 3 years fa kenan ? kisanar dani idan akwai wani abu "
Girgiza kai Samha tayi sannan tace
" babu abinda yake damuna kuma mamy ay haihuwa lokaci ce idan Allah yakawota zatazo in sha Allah "
'Dan jim mahaifiyar tata tayi takuma cewa
" yadai kamata kije Asibiti dan tabbatar dababu matsala dan kinsan haihuwa cikin gidan nan shine abin tunkaho da alfahari nafiso kifi sauran samun d'aukaka agurin sarki kinga yadda Nabila tasamu kar'buwa cikin masarautar nan lokacin tahaifi Twins hatta Kaka tadake tsananin 'kinta tanuna matu'kar son yaranta shi kanshi sarki yanuna soyayya yaran afili kinsan duk cikin ya ranshi yafison su Muzanbil
Hakama seyafi son 'ya'yansu to gara musan abinyi tun kafin asamu nasarar gano Farooq da Haydar dukda cewa abune mai wuya 'kilama izuwa yanzu basa raye amma ni wannan ba matsala tabace burina kema ki haifi twins "
Ajiyar zuciya Samha tasauke tace
" Mamy kiyimin addu'a amma ina ro'kon Allah yasa babu hannun ki cikin kashe Nabila da 'batan yaranta "
Cikin sauri fuska tamke mamy tace
" ke gimbiya mai kike nufi ni mahaifiyar taki zaki zarga akan wannan mugun abun ah lalle tashi kibani guri kuma kitabbatar kinje Asibiti asan lafiyar ki "
Tashi Samha tayi murya a raunane tace
" Allah yahuci zuciyar mahaifiyata inajin tsoran ranarda asirin masu makirci zaitonune kuma kowa abin zargine akan wannan kisan bana fatan kikasance d'aya daga ciki dan idan gaskiya tabayyana tabbas duk mai hannu cikin lamarin zaiyi nadama ba'karama ba nabarki lafiya "
Juyawa Samha tayi tafita tashi Mamy tayi tafara zagaye cikin parlour ta tana sa'kesa'ke cikin zuciyar ta
" Allah ya'karamaka lafiya mahaifina gani nazo cika umarnin kiran ka "
Zama mai martaba yagyara yace " inason bayanin dakuka samu akan kisan Nabila da 'batan Farooq da haidar " am munsamu "
" dakata Muzanbil Kilishi da Hamdiyya kud'an bamu guri "
Wani irin ba'kin ciki Hamdiyya taji rai'bace tami'ke Itama Kilishi mi'kewa tayi tana addu'ar Allah yasa agane wanda ya'aykata wannan lamarin bayan fitarsu daga Sarki se Muzanbil sarki yabashi dama cigaba da magana
" mun samu zobe da abun wuya tsinkakke acinkin lambun da akayi kisan kusada inda mukasamu gawar Nabila sede abun mamaki zoban yanada matu'kar tsada amma abin wuyan mai arhane kuma wanda yayi kisan yashirya sosai dan babu wu'ka ko bindiga kuma babu alamar sha'kara sannan ba guba bace sede zanan kebur awuyanta da 'kafafunta bayan an kasheta ancire zoban gold d'in dake hannunta kuma anyagi wani 'bangare daga cikin zaninta Sannan anyi mata fayd'e kafin kisan takardar tabbacin haka tana gurin Mu'azzam amma bamu sanar da Muzaffar zancan wannan fayd'e ba dan gudin karyasake shiga cikin tashin hankali "
Mi'kewa tsaye maimartaba yayi yanajin wani irin zafi cikin zuciyar shi afiliyace
" cikin masarutar tata aka'aykata irin wannan mugun kisan duk irin tsaron dake ciki kuma ankasagano wanda yayi tabbas koma waye yanacikin masarutar nan inaso zuwa gobe aganomin mai zoban nan da wannan abin wuyan tundaga kan bayi zuwa kuyangu sukuma iyayen ku kubarni dasu tashi kaje "
Tashi Muzanbil yayi yanamai jin takaicin wannan lamarin musamman yadda yaga ran Sarki yayi matu'kar 'baci yana shiga cikin par d'in shi yanufi bedroom wanka yayi yafito sanye da 'kananun kaya sunyi matu'kar yimai kyau ganin babu motsin Samha yasashi tashi le'ka cikin bedroom d'in ta yayi amma shiru fitowa parlour yayi dede lokacin tashigo kallonta yayi samada 'kasa ya tamke fuska sosai yace zonan
Cikin fad'uwar gaba ta'iso gareshi tsugunawa tayi cikin girmamawa cikin kaushin murya yace " ina kikaje ? bacin kinsan idan har inanan baki isa kifitaba ko ? "
Jinjina kai tayi cikin razana tace " Mamy ce tace tanason ganina " 'kafa yasa yashureta har seda tafad'i tashi yayi tsaye yanunata dayatsa " mamy batada ikon baki umarnin fita ayanzu dole seni dan haka idan tasake kiranki kikaje batareda umarninaba wallahi senayi mugun 'kuntata miki "
Afusace yakoma bedroom d'in shi hawaye Samha tafarafitarwa jiki a sanyaye tami'ke cikin bedroom tashiga zibewa tayi saman bed cikin kuka tace yau senaji matsayina gurin ka Yarima "
Tashi tayi tanufi toilet wanka tayi tashirya cikin sigar jan hankalin tafito abunci tahad'a mai Cikin babban tiray tanufi bedroom d'in nashi zaune tasameshi yana ayki cikin system aje tiran tayi kan wani 'karamin tebur komawa tayi tazauna kan Sofa tana jiran yagama tsayin lokaci sannan yarufe system d'in tashi tayi takoma kusadashi bakin bed d'in tazauna cikin taushin murya tace
" Yarima dan Allah inason kasaurareni kafin nace komi ina ro'kon afuwarka acikin zancan dazanyi idan na'bata maka rai Yarima tsayin 3 years nakasa banbance rayuwar aure mukeyi ko rayuwar baiwa da uban gida Yarima kasani inada hak'ki akanka daga gagara saukemin shi har yanzu please idan lefi nayimaka kayafemin wallahi ina matu'kar sonka "
Cikin zafin rai yabud'e baki zaiyi magana tayi saurin rungumo shi kasa yin maganar yayi wata irin kasala yaji tana sauka cikin jikin shi jin yana niyyar shiga wani yanayi yayi saurin tattaro natsuwa shi tureta yayi daga jikin shi tashi yayi yafita batare dayace komiba binshi tayi da kallo tanajin matsanan ciyar damuwa cikin zuciyar ta
Misalin 10 Arfat tanufi part d'in Muzaffar cikin sand'a sanye take cikin doguwar riga mai hula tana shiga tayi saurin bud'e freezer parlour robar ruwa tad'akko tabud'e cikin sauri tajefa wata 'kwaya tagirgiza tarufe tafita cikin sauri
Dasauri wata hadima tabi bayanta dan ganin wacece ganin tashiga part d'in Yarima Mu'azzam yasata dakatawa sabida batada hurumin shiga nan tunda bata cikin hadiman su Arfat tana shiga tsauke ajiyar zuciya tashiga bedroom d'in ta wanka tayi tayi shiga mai bayyana surar jiki agogon bangon d'akin takallah ganin 10:30 yasa d'aukar wayar ta number Mu'azzam takira bayan yad'aga cikin raunanniya murya tace