Sashe 12
Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" ina yaran ? " dasauri takoma d'akkosu tayi tare suka fita kai tsaye wani babban gida suka nufa mai had'e da katon masallaci kusadashi bayan sunyi 'yar tafiya mai d'an nisa suna isa wani dattijon mutun yasa aka shiga da Rayhana ciki itada yara
Bayan shigar Rayhana aka shiga hidima d'aurin auran wannan mutumin shine ya amshi waliccin auran ta shikuma muzaffar wani bayan gama d'aurin auran wannan dattijon yahad'asu yayi musu nasiha bayan yagama yamikama Rayhana sadakinta ahannunta amsa tayi bayan ta amsa takuma mi'ka mishisu tace
" baba yau kakasance tamkar mahaifina nasan cewa sadaki mallakinane amma nabakasu dan idanma natafi dash bansan yazanyi dasuba dan Allah karkace a'a baba "
Ajiyar Zuciya yayi yasake kallon ta yana mamaki dafa kanta yayi yayimata addu'a sosai had'i dasa mata albarka shiko muzaffar cikin zuciyar shi cewa yayi
" batason kud'i da'alamuma basa gabanta to amma maiye dalilin yin sana'a atare da ita ok nagane sabida kulada yaranta dakuma ita kanta "
Suna shiga cikin parlour muzaffar yanufi cikin bedroom da Shureem dake saman kafad'arshi yana bacci kwantar dashi yayi yafito ya amshi Sudees dake hannunta shima yayi bacci yana ya kwantar dashi yafito zama yayi kan cushion kiranta yayi bayan tazo yafarayin magana kamar haka
" gobe idan Allah yakaimu zamu koma BIHAR inaso kiji abinda zansanar dake da kyau nafarko ki'iya bakinki wajan yin magana duk maganar dazaki fad'i yazama wadda bazata matamin shiri bace awai mutane dayawa masu hali daban daban wani zuciyar shi tanada kyau wanikuma akashin haka dole kizama marar tsoro da shakka sannan dole kikoyi hali irinna 'ya'yan saurauta kuma dole mucanza taku alokacin damuke cikin jama'a dankar wani yagane cewa awai wata manufa cikin auran mu
Amma idan ina dagani seke babu ruwana dake dan ko kallo baki isheniba sannan dole kidinga kwana cikin bedroom d'ina sabida akwai hadimai cikin part d'inmu kuma sunfi kowa d'aukar gulma zakiga kamar basa lura dake sunanan suna ganin duk wani movement naki
A cikinsu akasamu wadda tayi jagora wajan kashe matata kuma tasamu hanyar guduwa har yanzu bamusan ina takeba to nasan duk wanda yasasu zai bayyana yanzu idan suka ganki ba ina nufin zaifito bane a'a sede za'a d'anamiki wani tarkon kema dan tabbas nasan wanda yasa aka kashe Nabila ayanzuma zaisa akasheki to dan haka nikeso ki kiyaye
Dole sekin kula kisa ido akan kowa sannan karki sake wani yabani abu kici karkiba wata hadima damar shiga kitchen d'inki haka kuma idan aka kawo miki abinci karkisake kici sede idan mahaifiya tace amma ko Aunty na tabaki abu karki sake kicishi
Sannan karki nuna kinsan maganar kisan Nabila da 'batan yarana nasan akwai wa'inda zasu tunkareki dazancan daga nan seki natsu kiga yaya lamarin yake agurin shi
Rayhana akaro nafarko danakira sunanki idan fa bakibi ahankaliba to wallahi zaki mutu abanza wannan dalilin yasa na aureki sabida nasan dole ma'kiyan Nabila sudawo kanki har Allah yabani sa'a nagane wa'inda suka kasheta sannan nagane yarana idan Allah yasa suna raye dazaran wannan ayki yakammala zan sakeki kuma zanbaki damar tafita kuma dole ki amshi kud'in nan sabida aykin yanada matu'kar mihimmancin dazan biyashi koda da kaf dukiyata ce zaki iya tafiya sauran aykin nizanji dakomi 7 jirginmu zaitashi seki kwana cikin shiri "
Mi'kewa yayi yakoma cikin bedroom itako Rayhana jikin tama rawa yakamayi cikin zuciyar ta tace
" lalle nayarda banida wata daraja agurin wannan mugun sojan tabbas nasan ba lalle ne narayuba 'kila nima kasheni zasuyi kamar yadda suka kashe Nabila danasan wannan aykinne daban yardaba gara nazauna matsayin baiwa zaifimin kwanciyar hankali ya Allah kayimin jagora kakawomin d'auki cikin wannan lamarin duk mahaifina ne silar komi daban shiga cikin wannan masifar ba "
Tashi tayi tashiga cikin bedroom jikin ta asanyaye
Washe gari misalin 06:40 suna cikin Airport saura 'yan mintuna jirginsu yad'aga bai sanar makowaba dawowar shi
Masarautar HAYAT
Kayu Yusuf dawaziri suke shirya yadda boka zaiyi shigar malami yazo cikin masarautar aungama shrya komi zaizo bayan sallar issha'i lokacin duhu yafara
Kiran Aliyu Sarki Yazeed yayi bayan yazo yanumfasa yace
" Aliyu nasan kanason zamada Zarah ko dan haka nabaka dama kadawo da ita nan kusa nafison ta haihu anan mudakammu munsan cewa wannan cikin nakane amma muka nuna bamusan dashiba sabida wani dalili dan haka kadawo da'ita kai koda bakason zama da'ita dole sekadawo da ita wannan umarnine "
Ajiyar zuciya Aliyu yasauke yace
" agaskiya Abba bazan iya zuwa cikin masarautar HAYAT nace nazo mai Zarah ba itama nasan bazata yardaba sede kai kaje gaskiya "
Fita Aliyu yayi daga cikin d'akin
Kuyi ha'kuri dawannan yau bamuda wuta phone babu caji sosai dan karku jini shiru yasa nayi muku wannan
Daga Al'kalamin.......🖊
NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸
Comments and Shire please
Love u all sisters🥰😘🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚
Story and written
By
NPEEDY A AJI
Dedicated to
My yar amana
🌸NOORUL HAYAT🌸 WRITERS ASSOCIATIONS
🌹Expressions and heed Searching Sweet story Novels writer🌹
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
We are together all fans🤝🏻🥰
KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫
My Novels
1-NAYI RAYUWA DAKE
2-SANADIN ACCIDENT
2019
3-SAKAYYAR CUTA
4-RUFAFFIYAR ZUCIYA
HAYATUL MAHAYAT
typing......✍🏻
Bismillahir Rahamanir Rahim
🅿 21 & 22
Bayan fitar Aliyu Sarki Yazeed yami'ke yafara safa da marwa cikin parlour afili yace " dole na lalla'baka Aliyu dan nasan kai ba'ayima dole ina bu'katar yaron dake cikin Zarah gaskiya "
Shiko Aliyu cikin zuciyar shi cewa yayi Allah yasa Sarki yadawomin da Zahra kodan sauke wannan azababbiyar bu'katar tawa akanta ammafa badan sontaba "
Jirgin su muzaffar yana sauka muzaffar yaji wani irin fad'uwar gaba itama Rayhana hakan take haka suka fito kowa zuciyar shi cike take da matsanancin fad'uwa Sudees yana sa'be saman kafadar shi shikuma Shureem yana rungume a 'kirjin Rayhana
Bai kira kowaba dan zuwa d'aukar shi se alokacin yad'aga wayar shi harya latsa number mu'azzam yayi saurin katsewa sabida shifa har yanzu fushi yakeyi da mu'azzam badan komi sedan marin dayamai akan matarshi kuma ya yarda dazai iya aykata haka
Number muzalbil yakoma yakira adede lokacin muzalbil yana zaune cikin office yakwantar dakanshi saman kujerar tunanin halinda mahaifinsu yake ciki yaketayi gawani irin mugun ciwon kai dayakeji jin 'karar ringing d'in wayar shi yasashi d'agowa ahankali ganin number muzaffar yasashi saurin d'aukar wayar yana d'auka muzaffar yace
" kazo kad'aukemu muna Airport "
Yana fad'in haka yakashe wayar shi cikin mamaki muzalbil yami'ke fita yayi cikin Sauri kiran wayar momy yayi yasanar da ita cikin farin ciki tace
" bari atura motoci daga nan seku isa tare badan mahaifin ku dake kwanceba da haddani zamu tare muzaffar Allah Sarki 'kila raban suganane da shi dan wannan ciwon na maimartaba yana bani tsoro matu'ka "
Jin tana shirin sakashi kuka yasa yayi saurin kashe wayar cikin mamaki muzaffar yake kallon motocin gidan su sabida ko wacce mota tanada tambarin sunan HAYAT ajiki mi'kewa yayi kafin yayi komi motar muzalbil ta'iso mai d'auke da tambarin HAYAT m3 wato muzalbil wata motar yagani tasakeyin parking yana ganin tambarin HAYAT m2 yaji wani irin 'bacin rai afili yace
" wato seda muzalbil ya gayyatomin mu'azzam ? hmmmm "
Cikin sauri mu'azzam yayo gurin shi yana sakarmai murmushi shiko muzaffar tamke fuska yayi shima muzalbil 'karasowa yayi yana bayyana farinci saman fuskarshi cikin fad'a muzaffar yace
" maiye haka muzalbil ? nakiraka kai d'aya amma shine kayimin gayya to sede kukoma ku duka aturo driver na yakawomin mota "
Murmushi muzalbil yayi yace
" haba my brother Momy ce taturosufa wannan yaranfa muzaffar ina kasamo wannan kyakkaywar yarinyar haka ? "
Tamke fuska muzaffar yayi yace
" itad'in matatace kuma wa'innan yaran yaranane sannan ka'iya bakinka wajan yabamin mata kasan inada mugun kishi "
Cikin mamaki mu'azzam yace " mata kuma muzaffar ? harda yara naga datafiyarka yau 5 months kenan amma wa'innan yaran sun kusa shekarafa muzaffar ? "
Afusace yace
" amma nata'ba yima 'karya na auri Rayhana bayan aurena da Nabila da 1 Months lokacin danaje Pakistan yin wannan aykin iyayenta sune suka hanani tahowa da'ita sabida tayi 'karama dayawa shiyasa bansanar dakowaba dafatan kun'kire wannan jawabin dan kuyima sauran mutane shi sabida nikam banida lokacin 'batawa wajan gabatar musu da Rayhana "
Daga haka muzaffar yayima Rayhana nuni da ido alamar sutafi cikin motar muzalbil yashiga itama tashiga shima mu'azzam mi'kama wani dogara key d'in motar shi yayi yashiga cikin motar muzalbil d'in shiga muzalbi yayi yatada mota zuciyar cike da mamakin abinda muzaffar yazo dashi wasu motocin sukafarayin gaba se tasu se wasu
Momy kuwa tuni tasa akafara shirin tarbar muzaffar cikin gaggawa itama Zahra zuciyar ta cikeda farinciki haka sauran yayyan shi itama Aunty Sumayya farinciki takeyi musamman dan tahad'a shi da Islam wadda takeson ya aura tunkafin auran shi nafari Islam 'kanwar Aminiyar Aunty Sumayya ce
Hadda ita aketa shirya komi bayansu babu wanda yasan da dawowar muzaffar kafin wani lokaci ansa an'kara gyara part d'in muzaffar dukda cewa kullum cikin gyranshi akeyi yadda akaga motoci sunata shigowa kowa yasan wani ba'kone mai mihimmanci akaje d'akkowa
Anyin parking security da dokarawa suka firfito har rigerige sukeyi wajan bud'e musu 'kofa ganin fitowar muzaffar yasa kowa mamaki tuni masu bushe bushe da alkaita sukafara masu kirarima sukafarayin nasu
" barka da dawowa Yarima zakin fama sawun giya kake takena ragumi tafiya dake dole idan anason samun amincin masarautar HAYAT sadauki kake baka tsoro jarima kake baka gudu cikin dubban abokan gaba zaki tarwatsa miyagun namun daji k......... "
Dakatar dasu muzaffar yayi tahanyar d'aga musu hannu part d'in momy yanufa kai tsaye yana shiga momy tami'ke rungumarshi tayi tana sauke ajiyar zuciya yuyawa yayi ya amshi Sudees sannan yakamo hannun Rayhana suka 'karasa cikin parlour itako Rayhana se yanzu tasan tayi kuskuran shigowa cikin gidan nan wannan irin abu haka ay dole asamu d'inbin ma'kiya da munafukai musmman akan muzaffar dukda batasan yadda aka d'auki sauran 'yan uwan nashiba amma ta tabbatar shid'in d'ane mafi soyuwa acikin wannan masarautar gashi taga alamar anajin mugun tsoranshi
Zama tayi kan cushion itako Rayhana zama tayi a'kasa cikin girmamawa tafara gaida momy fuska dake momy take amsa gaisuwarta juyawa tayi kansu Aunty Sumayya da yaya Abubakar shikam yaya Ahmad bayanan wata irin harara Aunty Sumayya tasakar mata shiko yaya Abubakar fuska sake ya amsa