Sashe 13
Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tasowa Zarah tayi cikin girmamawa tagaida muzaffar da Rayhana amsar Shureem tayi ayko tana d'aukar shi yasaka kuka dole ta ajeshi cikin mamaki muzaffar yake kallon Zarah ganin tsohon cikin jikinta cikin zuciyar shi yace
" sabida rashin hankali dawannan cikin tazo gida amma bari zuwa anjima senaji dalilin wannan zuwan nide bansanar makowa zuwanaba ballle asanar mata "
Mi'kewa Muzaffar yayi yace
" mom bari naje gurin maimartaba dan namatsu inganshi Zuciya ta takasa natsuwa inajin kamar awai matsala "
Cikin sauri momy tace
" a'a muzaffar kabari zuwa anjima sabida yanzu yana ganawa dawasu 'bakine "
Badan ranshi yasoba yakoma yazauna itako momy tayi hakanne dan yaci abinci cikin natsuwa kuma su kawu Yusuf sunce kar abari kowa yashiga inda yake se malam yazo wato boka malamin 'karya cikin yatsina Aunty Sumayya tace
" kai muzaffar wannan yarinyarfa daga ina gashi hadda yara ? "
Banza muzaffar yayi mata sema ciro wayar shi dayayi yana latsawa mu'azzam ne yabata amsada
" matarshi ce da yaranshi "
Azabure Aunty Sumayya tami'ke tana 'karema Rayhana kallo tafi tayi had'ida shewa tace
" tabd'ijan badai a cikin gidannan ba wannan kalar rainin hankalin yaushe harya aureta hadda wa'innan yaran lalle muzaffar kanayin abinda kaga dama cikin gidannan "
Rai'bace muzaffar yace
" ya'isa haka Aunty Sumayya Rayhana matatace kamar yadda kikaji mu'azzam yafad'a kuma wa'innan yaranane Sudees da Shureem wallahi idan wani abu yasamu Rayhana da yarana cikin masarautar nan narantse da Allah sena bankama kowane part dake cikin masarautar nan wuta illa na mahaifina da mahaifiya ta akwai idan kuna ganin narikice akan son Nabila da Twins d'in ta to akan Rayhana da Twins d'innan hauka nikeyi dan haka duk wanda zaiyi wani munafurci ina sauraran shi dan Allah karyafasa kuma nasha alwashin duk ranar dana gane makashin Nabila da sace yaranta sena kaishi kiyama "
Cikin d'aga murya momy tace " ya'isa haka muzaffar Sumayya karnasakejin wannan maganar kowa 'yan'uwanki suka kawo yakamata kiga kimarshi sabida ba 'kiyayyace tahad'asuba nagaya miki kibi hakankali karkijama kanki raini agun 'kaninki da matar shi "
Cikin fushi Aunty Sumayya tafita tana fad'in bari nasanarma kaka nasan batasan abinda yakefaruba idan ita tayi magana ay dole muji yadda akayi hakatafaru batatedasanin kowaba tunda kai karenamana arziki "
Fita tayi afusace bayan fitar Aunty Sumayya momy tace
" muzaffar wannan lamarin akwai d'aure kai yimin bayanin yadda har kayi wannan auran batare dasanin kowaba kuma hadda yara masu kusan shekara dama babu yara senace bayan tafiyarka kayishi sanar dani muzaffar ni mahaifiyar kace kuma ina matu'kar son abinda kake so "
Kallon muzalbil yayi bama momy bayani muzalbil yayi kamar yadda yabasu jinjina kai Momy tayi cikin gamsuwa murmushi tayi cikin farin ciki tace
" matsonan 'yata Raihan ko dagajin sunanki akwai al'kairi atare dake kisaki jikinki kamkar kina gaban mahaifiyar ki kinji "
Sanyi Rayhana taji cikin ranta se yanzu taji sassaucin bugunda zuciyar ta keyi ko babu komi tasamu kakkyawar kalma daga gareta
Shikin sababi Kaka tashigo cikin parlour Momy tsayawa tayi tana 'karema Rayhana kallo da muzaffar ta'be baki tayi tace
" sannu ishesshe wato dama mata 2 gareka kaboye d'aya ko ? to bari kaji idan nabarka akan wancan kuskuran dakayi na auran Nabila to akan wannan baka isaba dan haka kayi gaggawar mayarda wannan yarinyar tunkafin dare yayi dan bazata zauna cikin masarautar nan ba yara kuma ta'ajemin su dan ina matu'karson jika musamman Twins
Cikin tashin hankali Arfat tami'ke sabida razana dajin labarin dawowar muzaffar amma da mata harmada yara cikin wata irin murya tace
" ina bazai yiwu muzaffar d'ina dawata mace ina bazan iya jurar hakanba wallahi dole tabar cikin masarautar nan "
Misalin 08:06
Boka yashigo cikin masarautar HAYAT har wannan lokacin Muzaffar baisan maimartaba bashida lafiya ba suma su kawu Yusuf basusan muzaffar yadawoba
Dede lokacin Muzaffar yami'ke yace gaskiya koma wa'inne irin ba'kine senaje gurin mahaifina naganshi dan Zuciya ta takasa natsuwa Rayhana zomuje in gabatar dake gurin mahaifina d'aukar yaro d'aya yayi itama tad'auki d'aya suka fita sauranma bin bayan su sukayi itakam momy dama tana can da Ummi suna jiran shigowar Malam
Daga Al'kalamin.....🖊
NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸
Comments and shire please
Love u all sisters 🥰👍🏻🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚
Story and written
By
NPEEDY A AJI
Dedicated to
My yar amana
🌸NOORUL HAYAT🌸 WRITERS ASSOCIATIONS
🌹Expressions and heed Searching Sweet story Novels writer🌹
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
We are together all fans🤝🏻🥰
KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫
My Novels
1-NAYI RAYUWA DAKE
2-SANADIN ACCIDENT
2019
3-SAKAYYAR CUTA
4-RUFAFFIYAR ZUCIYA
HAYATUL MAHAYAT
typing......✍🏻
Bismillahir Rahamanir Rahim
🅿 23 & 24
Muzaffar bakinshi d'auke da sallama sukashiga cikin parlour ganin babu kowa a parlour yasashi nufar cikin bedroom d'in yana shiga yahango maimartaba kwance gawata irin muguwar rama dayayi ganin numfashin shi bayako sauka yadda yakamata saurin sauke Shureem yayi yanufi bakin bed d'in cikin gigita
" innalinlahi wa'inna ilaihirrazu'uuuu Dad ya Allah da mai yasaka cikin irin mawuyacin halin ? amma akabarka anan kamar ba Sarkin masarautar HAYAT ba ?
Wani irin kuka yaji ya'kwace mishi cikin fad'a yajuya yace
" tabbas kun cutar dani aduk lokacin danace ina dad cemin kukeyi yana lafiya danayi 'korafin idan nakira wayar shi bata shiga kai yaya Ahmad kaine kacemin yadena amfani da sim d'in dukda nayi mamaki amma senadena sabida nasan yayana bai ta'bayimin 'karyaba haba sekace ba mahaifina ba "
Cikin raunin murya yaya Abubakar yace
" kayi ha'kuri muzaffar maimartaba ne yace kar a sanar da kai amma muba laifinmu bane kuma wannan ciwon nashi bana asibiti bane ayanzu haka su kawu Yusuf sunanan shigowa da wani malamin dazaiyimai addu'a koza'a dace dukda cewa ankira malamai dayawa amma har yanzu babu wata nasara "
Cikin matu'kar damuwa muzaffar yajuya kan maimartaba hannun shi yakamo yasaka cikin nashi hawaye nasauka saman kuncin shi ahankali maimartaba yake bud'e idanun shi zubasu yayi kan muzaffar amma yakasa koda d'aga lab'ban shi balle yace wani abu
Dedenan su kawu Yusuf da waziri sukayi sallama suka shigo tareda Malam wato boka ganin muzaffar kamar daga sama yasasu matu'kar razana cikin 'kasada murya waziri yacema kawu Yusuf
" shikuma wannan yaushe yadawo ? lalle idanfa akayi wasa zai'bata mana shiri "
Jinjina kai kawu Yusuf yayi yace
" barshi nasan yadda zanyi "
Aje wani 'ko'ko boka yayi sannan yayima kawu Yusuf magana cikin wata irin murya mai nuna matu'kar tausayawa kawu Yusuf yace
" Malam yace kowa yafita zaiyi ayki ba'a bu'katar kowa cikin bedroom d'in kukoma parlour "
Mi'kewa sukafarayi cikin izza muzaffar yace
" kamar yayafa wane irin maganine daharse kowa yafita ina tunanin addu'a yazoyi sekuma kowa turare ko ? to wallahi babu inda kowa zashi sede idan yafasayin aykin "
Cikin fad'a kawu Yusuf yace " kai muzaffar bafazaka hana Malam aykinshiba kasan da yadda nasamu yazo ne ? shine kakeso ka'bata komi ? to dole kowa yafita kamar yadda Malam yace kuma hadda kai "
Jinjina kai muzaffar yayi yace " bafa kowa zai fitaba kawu kakalli kowa dake gurinnan daga matanshi se yaran shi se kuma ku tay........ "
Cikin hassala kaka tace " lalle muzaffar kayi mugun renani wato kana nufin baka gannibane ? dabazakace da mahaifiyar shiba tode daban haifeshiba dabakuzo duniyar ba kud'in "
Fuska tamke muzaffar yace " ay banga shigowar ki bane kaka " jin haka yasa kaka jinjina kai sannan tace " nimafa Yusuf bangoyi bayan mufitaba idan har malamin gaskiya ne to yayi aykin shi agaban kowa tunda shideba likita bane kuma ayko likita yana zuwa duba marassa lafiya tareda wasu daga cikin ma'aykatan shi dan haka kai Malam maza kafara ayki "
Wani irin ba'kin ciki su kawu Yusuf sukaji shiko boka tuni yafarayin nadamar zuwan shi cikin tashin hankali Rayhana tace
" innalillahi ina yarana ? "
Jin haka yasa muzaffar saurin juyowa kafin yace komi yaji kukansu cikin 'kar'kashin bed d'in maimartaba saurin du'kawa yayi hannu yami'ka Shureem yafito dashi sannan yami'kama Sudees 'kin mi'ko hannun shi yayi dole muzaffar yadu'ka sosai yajawo shi cikin mamaki kowa yake kallon Sudees hannun shi rungume da wata farar 'kwalba wadda aka cikatada kayan surkulle cikin ta
Cikin razana boka yarad'ama kawu Yusuf magana kai wannafa itace kwalbar sihirin gata hannun yaron nan kayi gaggawar amsar ta tun kafin mushiga cikin masifa dan wallahi idan najiwuya gaskiya zan fad'i "
Cikin sauri kawu Yusuf yanufi gurin muzaffar hannu yasa zai amshi kwalbar yana nuna tsananin mamaki cikin sauri muzaffar ya amshi kwalbar daga hannun Sudees cikin nuna matu'kar 'bacin rai kawu yabud'e baki zaiyi magana kamar daga sama sukaji muryar maimartaba yana salati had'ida yin mi'ka
Juyawa kowa yayi yana kallon ikon Allah tashi maimartaba yayi zaune fuskarshi d'auke da murmushi kallon 'kwalbar hannun shi muzaffar yayi cikin fushi da fusata yace
" nagane wato wannan kwalbar itace sanadin wannan masifar gud my Twins daga shigowar ku harkun fara warwaremin wani 'kulli tabbas zaku nunamin munafukai da ma'kiyan cikin masarautar HAYAT "
Murmushi maimartaba yayi dukda jikin shi babu 'karfi wata 5 akwance wasane cikin sanyin murya yace
" tabbas naga alamar alkairi taredasu Allah yasa Twins d'in jikokinane akagani Farooq da Haidar mi'komin su Muzaffar "
Mi'ka mishi Sudees yayi sannan ya'amshi Shureem yami'ka mishi cikin farin ciki kaka tace
" tabbas sunzoda alkairi dan haka na amince dazaman mahaifiyar su yaredasu "
Tashi Momy tayi takoma bakin bed d'in d'aukar Shureem tayi tarungume tanajin wani irin farinciki marar misali kawu Yusuf da waziri wata irin zufa sukaji tana keto musu shiko boka jiyakeyi kamar yazura aguje cikin nuna farinciki kawu Idris yace
" Alhamdulillah gaskiya wa'innan yaran kun ceci min yayana badan kuba haka zaitafama daciwo dan babu wanda zaiyi zaton akwai wannan kwalbar sihirin 'kasan gadon maimartaba Allah mungode maka "
Ya'ke kawu Yusuf yayi yace " masha Allah " shika'de ya'iya fad'i itako Ummi bataji dad'in warkewar maimartaba ba sabida harta hangi uwar dukiyar dazatasamu idan yamutu su yaya Ahmad kuwa farinciki da murna baya misaltuwa 'ko'karin bud'e 'kwalbar Muzaffar yashigayi cikin sauri maimartaba yace
" a'a Muzaffar bakai yakamata kabud'e wannan 'kwalbar ba sabida bud'e Sihiri se malamai dan haka kabama wannan malamin dayazo dan yimi magani yabude tunda shi malami ne yasan addu'o'in dazaiyi kafin yabud'e "