← Book details Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 41

Sashe 32

Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tsawa momy tadaka mishi " tashi kafita Muzaffar tunkafin na'batamaka rai kuma katabbatar ka lallashi haidar ganin yadda ran Momy ya'baci yasashi tashi cikin sanyin jiki d'aukar haidar yayi yabar cikin bedroom d'in shiko yaro sefaman mi'ko hannu yakema Rayhana yana kuka bayan fitar Muzaffar Momy tashiga lallashin Raihan har sedataga tabar kukan sannan tami'ke toilet tashiga tahad'a mata ruwan zafi daduk wani abinda tasan zai taimakamata wajan samun sau'ki sannan tafito kamata tayi har zuwa cikin toilet d'in sannan tafito itada kanta tagyara saman bed d'in tafito mata dawasu kayan sannan tafita parlour sabida idan tafito tasamu damar shiryawa a tsane dan taga mugun kunyar ta Rayhana keji yau

Dukda matsanancin zafinda Rayhana takeji haka tadaure tagasa jikinta sosai tanayi tana kuka tana tuna mahaifiyar ta sosai Rayhana tadad'e cikin toilet sannan tafito da'kyar take d'aga 'kafarta sabida zafin da 'kasanta keyi ganin an gayra saman bed d'in gakuma kayan dazatasa anfitar yasata ajiyar Zuciya tace

" Allah sarki Momy kina ragemin kewar mama Allah kasa mahaifiyata tana lafiya Allah katsareta daga sharrin mahaifina " cikin sanyin jiki da mutuwar ga'bo'bi ga wani irin zazza'bi datakeji tashirya hawa saman bed d'in takumayi taja blanket sabida mugun sanyin dake ratsa cikin jikinta

Mommy tana fita parlour Muzaffar yayi saurin mi'kewa sake tamke fuskar momy rayi sosai amsar haidar tayi tanufi bedroom d'inta harta kusa shiga tajuyo tace

" maza kakoma part d'in ka nasa ankaima abincin ka can idan ka kintsa maimartaba yana nemanka " daga haka tashige cikin bedroom madara tahad'ama haidar amma ya'ki amsa jin kukan Farooq yasata fitowa amsar shi tayi dole tanufi bedroom d'in Rayhana dasu cikin sanyin jiki Muzaffar yafita yana isa part d'in shi yawuce cikin bedroom toilet yashiga cikin sanyin jiki yakeyin wanka jin anfarayin kiran salla yasa yayi alwala yafito tsane jikinshi yayi yamurza mai had'ida fesa turare jallabiya yasa fara tass yafito parlour zama yayi kan cushion ko kallon abincin baiyiba zazza'bi yaji jikinshi yad'auka lumshe idanunshi yayi yace

" dama haka so yake ? kode iri biyu ne idan hakane son Raihan yafi tsanani cikin zuciyata ke wace irin macace Raihan ? tabbas naji ba'kon yanayi mai rikitarwa dama akwai macan dazata iya sumar dani sabida tsananin ni'imarta ? tabbas yau gashi naji kuma nagani akan kaina I love u Raihan kece tafarko kuma ta'karshe cikin rayuwata bazan iya ha'kura dakeba pretty ni m........ "

Dafashi yaya Ibrahim yayi yace " tofa yade maza yau 'kanwar tawa sambatu tasakane ? taya Raihan zatazama tafarko Nabila fa ? "

Murmushi Muzaffar yayi yace " haukama zata iya sani dan idan Momy tahanani ganinta yanzu tabbas zan iya haukacewa maganar Nabila kuwa gaggwar zuwa tayi cikin rayuwata asalin zuciyar tawa ta Raihan ce am sorry Nabila har abada kina raina amma soyayyar Raihan da tunaninta yana nesa sosai danaki yaya Ibrahim ada Muzaffar friendship kawai yasani ba soyayya ba abota tayi sanadin aurena da Nabila senike ganin kamar soyayya ce seyanzu natabbatar da banbancin su yaya Ibrahim tabbas nafad'a cikin soyayyar Raihan matsananciya kuma banajin sakkar fad'in hakan ako ina "

Murmushin jin dad'i yaya Ibrahim yayi yadafashi yace lalle 'kanwata tazama tadaban data'iya sace tsadaddiyar zuciyar abokina tashi muje masallaci idan mundawo semuje gurin maimartaba yanason ganinka daga nan zanyima jagora wajan Momy zansa tabarka kaga Raihan " cikin farinciki Muzaffar yarungume yaya Ibrahim sannan suka mi'ke suka fita zuwa masallaci

Momy nashiga tahangi Raihan lullu'be cikin blanket cikin sauri ta'karasa sauke yaran tayi saman bed bud'e blanket d'in tayi hannu tasa tata'ba goshinta zafi taji sosai tashi tayi cikin sauri tafita dan kawomata magani cikin sauri Momy tadawo hannunta ri'keda magani da cup d'in ruwa tsayawa tayi daga ba'kin 'kofar tana kallon Raihan da yaran cikin tausayi da tsananin soyayya nono take basu suduka biyun duk da halin datake ciki baisa tanuna halin ko inkula dasuba 'karasowa Momy tayi dakanta tabata maganin zama Momy tayi tana kallonsu cikin shi'awa seda suka 'koshi dan kansu sannan Raihan takoma ta kwanta mi'ka hannu Momy tayi zata d'aukesu amma suka'ki sema komawa dasukayi suka kwanta jikin Raihan

Dole Momy tabarsu koda takama Raihan zatashiga toilet danyin alwala da'kyar suka barta haka Momy tazauna har ta'idar sannan itama tafita takoma bedroom d'in ta danyin salla

Cikin ladabi Muzaffar yagaida maimartaba kallon shi maimartaba yayi yace " amma de Muzaffar bakada lafiya ko ? " d'agamai kai yayi yace " zazza'bi ne kawai amma yanzu zansha magani " Jinjina kai maimartaba yayi yace " to tashimaza kaje kasha maganin zuwa dasafe mayi maganar in sha Allah gidiya Muzaffar yayi shida yaya Ibrahim suka mi'ke part d'in Momy suka nufa zaune take a parlour gaidata yaya Ibrahim yayi cikin farinciki ta amsa shima Muzaffar gaidata yayi amsawa tayi amma bakamar yadda ta amsa gaisuwar yaya Ibrahim ba mi'kewa Muzaffar yayi yanufi hanyar bedroom d'in Raihan Momy tace " ina zaka ? " cikin sauri yaya Ibrahim yace

" ayi ha'kuri Momy badanshiba kuma inaso muyi magana nidake momy dan Allah kibarshi " fuska tamke momy tace " jeka amma karka sake katakuramin yarinya kuma karka d'auki lokaci " cikin farinciki Muzaffar yacigaba da tafiya bayan Muzaffar yabar gurin yaya Ibrahim ya fuskanci Momy sosai yace

" mahaifiyata ina neman wata alfarma amma dan Allah idan zuciyarki bata aminta da hakanba karki boyemin ked'in kinada ikon sani bin ra'ayinki akan komi koda maiye Momy inaso zan 'kara aure badan Sumayya tagajamin ba sedan wani dalili Momy

Tofa ko yaya Momy zata d'auki wannan maganar oho kai ko Muzaffar tayaya zaka shawo kan Rayhana hmmmm

Daga Al'kalamin.....🖊

NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸

Comments and shine please

Love u all sisters🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚
Story and written
By
NPEEDY A AJI

Dedicated to
My Fatima Zahra yar amana

🌸NOORUL HAYAT🌸 WRITERS ASSOCIATIONS

🌹Expressions and heed Searching Sweet story Novels writer🌹
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
We are together all fans🤝🏻🥰
KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫

My Novels
1-NAYI RAYUWA DAKE
2-SANADIN ACCIDENT
2019
3-SAKAYYAR CUTA
4-RUFAFFIYAR ZUCIYA

HAYATUL MAHAYAT
typing......✍🏻

Bismillahir Rahamanir Rahim

🅿 49 & 50

Murmushi Momy tayi tafuskance shi sosai tace " haba Ibrahim tayaya kake tunanin bazan amince da ka 'kara aure ba karka manta harga Allah kaida Sumayya duk d'aya na d'aukeku dan haka kadena tunanin zan hanaka 'kara aure dan kana auran 'yata kai mijin mace 4 ne idan zaka'iya adalci dan haka ina matu'kar farinciki Ibrahim nide fatana Allah yabaka ikon sauke hak'kin ko wacce wacece sirikar tawa ? "

Seda Ibrahim yaji fad'uwar gaba amma yayi saurin dakewa yace " Momy Islam ce " Islam Momy tasake maimatawa sekuma tayi Murmushi tace " masha Allah kagakuwa duk gidane kuma nasan rashin jituwa bazai shiga tsakaninsuba sabida sun sha'ku sosai kuma yaranka zasu samu natsuwa sabida Islam tana matu'kar jidasu Allah yatabbatar mana da alkairi zan sanar da maimartaba semuji yaushe za'aje jin magana tunda abin duk gidane base antsaya wani bincike ba Allah yayi muku albarka "

Ameen yaya Ibrahim yace yami'ke cikin jin kunyar Momy yafita binshi da kallo Momy tayi tanajin farincikin irin biyayyar da Yaya Ibrahim yakeyi mata

Bakinshi d'auke da sallama Muzaffar yashiga cikin bedroom d'in ganinta a kwance gayara sefaman hawa jikinta sukeyi yayi saurin 'karasawa d'aukarsu yayi amma suka saka kuka ahankali Rayhana tabud'e idanunta dan ganin waye ganin Muzaffar yasata tamke fuska sosai cikin 'bacin rai tace

" ka'ajemin yarana kafita bamason ganinka kafita tace tafashe da kuka cikin kid'ima daganin kukan nata ya sauke yaran komawa sukayi gurinta suka lafe ajikinta suna kallon shi mamaki sosai Muzaffar yakeyi maiyasa yaran suke gudinshi yau kodan yayi 2 Weeks bayanan ne zafi yaji zuciyar shi nayi sabida kukan datakeyi 'karasowa yayi yazaune hannun shi yad'aura saman kanta cikin sauri yadubeta sabida yadda yaji jikin nata yayi zafi sosai agigice yace

" ya Allah pretty zazza'bi ko ? sannu barinakira Aunty Sumayya tadubaki " sake fashewa dakuka Rayhana tayi hakan yasashi saurin tashi yafita had'uwa yayi da Momy zata shiga cikin bedroom d'in kallon tuhuma tayimai saurin cewa yayi " Aunty Sumayya zankira tadubata sabida naji jikin nata zazza'bi ne sosai "

Bai jira mai Momy zataceba yayi gaba shiga ciki momy tayi zama tayi bakin bed ta'ba jikinta tayi cikin tausayawa tace " sannu Raihan kiyi ha'kuri kinji banji dad'in abinda Muzaffar yayi mikiba amma inda nagode ma Allah shid'in mijinkine amma badan hakaba danayi mugun ba'kin ciki amma ko yanzu senayimai hukunci fiyeda tunanin shi sabida baiyi abu cikin tsariba k...... "

Murmushin 'karfin hali Raihan tayi tace " a'a Momy banaso asanadina kiyi fushi dashi kiyi ha'kuri " girgiza kai Momy tayi tace " hmmm Raihan dole yasan yayi badedeba kinji karki damu bari nahad'o miki tea kishi zaisa kiji 'karfin jikin ki " girgiza kai Rayhana tayi alamar a a sake dafata Momy tayi had'ida yin Murmushi tami'ke zuwa akawo mata tea d'in Muzaffar yana shiga parlour Aunty Sumayya yasameta zaune itada Islam suna hira batare dajin komiba yace

" Aunty please kizo kidubamin Raihan zazza'bi ne jikinta sosai kwance take " wani irin kallo tayimai tace " kamarya maiye silar zazza'bin nata? " 'bacin rai Muzaffar yaji dawannan tambayar tata yace " idan kikaje kika dubata zakiga dalilin zazza'bin nata " rai 'bace Aunty Sumayya tami'ke tace

"wato ni zakazauna kanagayama irin haka ko lalle Muzaffar me yace dahar yazama nazafi ay gaskiya yafad'a idan kika dubata sannan zakisan maiye silar ko ? cewar yaya Ibrahim dayafito daga cikin bedroom afusace Aunty Sumayya tace " kaga Abban Amfal kabarni dashi shi yasan maiya aykata wato kana gud'in akira wata tasan abinda ka aykata ko ? to kasani bazan duba Raihan ba sede kasa Mu'azzam ko kanemo wato ayni wallahi Muzaffar idan har bazaka abince da auran Islam ba to mundinga ta'kun sa'ka dakai kenan sannan kabani mamaki dahar ka'iya ma'kalema yarinya 'karama harka afka mata batareda aure ba hmmm wato kaima hashiga sahun masu 'bata sunan masarautar HAYAT to kasani wannan maganar sena kaita har gaban maimartaba Muzaffar "
Chapter 32 · 0% Book details