Sashe 2
Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sarki Yazeed mugun sarkine baya 'kaunar cigaban masarutar HAYAT akwai gaba mai tsanani tsakanin masarautun tunta kakanni yanada mata 2 da yara marassa tausayi irin shi mahaifin shi yana raye kuma shine yake sake hura wutar gabar masarautun 2 wannan kenan
CIGABAN LABARI
Can 'kasan ma'koshin shi yayi sallama cikin parlour neman guri yayi yazauna wani irin kallo Arfat tabishi dashi tanasakejin muguwar soyayyar shi cikin zuciyar ta mahaifin shi ya gaida da mahaifiyar shi se 'kannan uban nashi daga haka yayi shiru
Rai 'bace Abubakar yace
" kai Muzaffar bakaga kaka bane kumaga su Ummi koda mubaka gaidamuba ay suyaci ka gaidasu ko "
Cikin masifa kaka tace
" ay yafagaidani tunda banida mtunci agunshi kaima munafiki ay kanaganin shima Muzanbil baiko kalleniba shima Mu'azzam cikiciki yagaidani duk bakace komiba se akan wancan mugun Sojan dakasan dama ba gaidanin zaiyiba "
Dari Ahmed yakuntse ahankali yace
" kaimade Abubakar Allah ya'kara maka ay kasan halin kaka to sumumu kasau wane irin halin gareni ? najika sarai ay gara Abubakar kai dayake dama d'an babu ruwanane ay kayi shiru bakace komiba anamin d'ibar albarka "
Cikin sairi maimartaba yace
" kuyi ha'kuri Hajiya ku kuma karnasakejin komi kunji nagayamuku "
Addu'a maimartaba yagabatar sannan yafara jawabi
" kai Muzaffar dankai muka zauna ana yakamata kad'angana kasani Nabila tariga tabar duniya bakuma zata dawoba abinda yakamata musa agaba shine waye yasace Farooq da Haydar kuma ina zamugano su "
Tashi kowa yayi yaibayani itako ko ta'be baki tayi tace
" nifa babu shawarata acikin gano yaran yarinyar datasa Muzaffar karka dokata dan haka kai Abdurrahaman karkasake kirana a irin wannan zaman " mi'kewa tayi tanufi hanyar fita daga parlour itama Sumayya cewa tayi
" Allah yahuci zuciyar mahaifina akan maganar dazanyi yanzu ina ganin anemama Muzaffar maganin sammu dan tunlokacin dayazo da Nabila nasan tariga tagama asiranceshi amma Momy ta'ki amincewa dazancena gashinan har yanzu asirin yana tasiri akan shi asake yimai aure kawai nasan zai manta da waccen banzar Nabila k........... "
" ya'isa haka Aunty Sumayya tabbas kinci darajar kina gaba dani dabahakaba wallahi sanasa kinyi nadamar furucinki akan my Nabila Allah ya'karamaka lafiya mahaifina ka gafarceni amma muddin akamin aure wallahi se anyi danasanin haka aurena nafari babuwanda yamin balle yanzu dana datse maganar aure cikin rayuwa ta ko ada banida ra'ayin mace se Nabila balle yanzu da babu ita aduniyar ku nikam har yanzu Nabila tanacikin duniyata mahaifina idan anyimin izini zantafi "
'Dagamai kai maimartaba yayi dan shi kanshi yana mamakin irin halinda Muzaffar yake ciki yanzu barin parlour yayi rai 'bace sallamar kowa akayi cikin sauri Muzanbil yake shirin fita cikin sanyin murya Samha tace
" Yarima kadaure kayi break kafin kafita nagama had'ama komi yana parlourn 'kasa a dining "
Jin yayi shiru babu alamar magana dan dama tayi tsammanin haka zagayowa tayi tagabanshi cikin tsoro take hannu tafara gyaramai 'kwalar rigarshi cikin 'bacin rai yasa hannu yawanketa damari had'ida ingizata azafafe yace
" idan kika sake gigin yimin irin wannan senayimiki abinda yafi wannan "
'Dayar rigar yad'auka da bag d'in shi yafita afusace kasa mi'kewa Samha tayi sabida tsananin ba'kincikin daya mamaye zuciyar ta
A'bangaran Mu'azzam kuwa yana shiga yazauna kan cushion a parlour yanajin wani irin ciwon mara shigowar Arfat yasashi lumshe idanun shi sabida bayason idanun shi susauka akan surar jikinta dan karta 'karamishi zafi
Kallon shi tayi cikin kiss tace
" Doctor yau babu zuwa hospital d'inne ? "
Gyara kwanciyar shi yayi batare dayace mata komiba d'aga kafad'a tayi alamar bai shafetaba cikin zuciyar ta tace
" inama Muzaffar ne kwance cikin parlour na matsayin miji dana shayar dashi soyayya tamusamman "
Daga Al'kalamin ✍🏻
NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸
Comments and shine please
Love u all sisters 🥰🌹
[10/9, 9:29 PM] NPEEDY A AJI: 🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚
Story and written
By
NPEEDY A AJI
Dedicated to
My yar amana
🌸NOORUL HAYAT🌸 WRITERS ASSOCIATIONS
🌹Expressions and heed Searching Sweet story Novels writer🌹
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
We are together all fans🤝🏻🥰
KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫
My Novels
1-NAYI RAYUWA DAKE
2-SANADIN ACCIDENT
2019
3-SAKAYYAR CUTA
4-RUFAFFIYAR ZUCIYA
HAYATUL MAHAYAT
typing......✍🏻
Bismillahir Rahamanir Rahim
🅿 3 & 4
Muzaffar nashiga ciki part d'in shi yazauna a parlour wata irin ajiyar zuciya yake saukewa kwanciya yayi kan cushion idanun shi suna kallon sama tunanin irin rayuwar dasuka gabatar shida Nabila wayar shi yaciro yafara kallon pic d'in su kafa idanun shi yayi kan twins d'in shi yanajin rad'ad'in zafin rayuwa dasu mi'kewa yayi cikin raunanniyar murya yace
" dole naje nemanku kune sanyin idanuna "
Mi'kewa yayi yanufi cikin bedroom d'in shi yanajin kanshin yana wani irin sarawa rai 'bace sarauniya Kilishi tace
" Sumayya nace kidena nuna 'kiyayyar Nabila tun tana raye amma kinyi kunnan uwar shegu dani kinaso kidasa gaba a tsakaninki da d'an uwankiko ? tunwuri kibar wannan abun yanzu Nabila bata yaraye amma kun'ki kujanye 'kiyayyar dakuke mata maiye haka ? to wallahi karnasakejin haka kuma in sha Allah se'angano wanda yakashe Nabila wallahi nasha alwashin koda cikin 'ya'yanane senasa anyimai hukunci dede da abunda ya'aykata "
Cikin fushi tami'ke shiga ciki tayi fuskar Aunty Sumayya d'auke dadamuwa tadubi Yaya Ahmad tace
" yaya Ahmad kajifa furucin Momy taya....... "
Dakatar da'ita yayi dafad'in
" saurara Sumayya nima ina bayan Momy wallahi ko kece sakin amshi hukunci tabbas kina sahun gaba wajan ma'kiyan Nabila kuma kema abun tuhumace ma'kiyan Nabila sunadayawa acikin masarutar nan shiya har yanzu aka kasagano wanda yayi kisan amma kibi hankali dan zaki'iyayin nadama "
Tashi shima yayi yanufi hanyar fita cikin takaici tabi bayan shi da kallo harya fita maida dubanta tayi kan yaya Abubakar tun kafin tace komi yami'ke shima fita yayi cikin 'bacin rai tace
" tab lalle akan wata banza bare 'yan uwana sukemin haka to wallahi bazan ta'ba son Nabila ba koda angano yaranta bazan ta'ba sonsuba tabbas nasan banida hannu akan kisanta kuma babu hannuna a cikin sace twins d'in ta amma ina farinciki dahaka "
Mi'kewa tayi tafita batare datayimakowa sallama ba takoma 'bangaranta cikin sauri Jakadiya tashiga cikin parlour Ummi wato Sarauniya Hamdiyya risinawa tayi takai gaisuwa
" barkanki dahutawa Sarauniya uwar sarki nazomiki dawani labari mai himammanci "
Nan takwashe komi data jiyo a parlour Momy wato Kilishi dan duk taji komi tana la'be ta window murmushi Ummi tayi tace
" tabbas kinada tukuycin mai tsoka akan wannan labarin zaki iya tafiya "
Tashi jakadiya tayi tana murmushi tafita a fada kuwa sarki yakalli 'yan fada cikin natsuwa yafara yin magana
" nasan kowa yasan abinda yafaru kuma kunsan yadda mukeson gano wanda ya'aykata wannan mugun abin ? kai sarkin gida har yanzu nakasa samun wani mihimmin abu daga gareka bayan kai keda hak'kin sanin duk abinda yake faruwa cikin masarautar nan yaya haka ? "
Ajiyar zuciya sarkin gida yayi sannan yakai jinjina ga sarki sannan yace
" Allah yakama sarki lafiya kisan Nabila wani shiryayyan abune Wanda akayi mishi shiri namusamman duk wasu bayane idan nasamu ina mi'kashi yarima Muzanbil ayanzu munsamu wata alama wanda wanda yayi kisan yabari batare dasanin shiba cikakken bayanin yana hannun shi Yarima amma akan yadda akasace yaran har yanzu babu wata masaniya "
Jin jinakai maimartaba yayi cikin sauri waziri yace
" Allah yataimakeka Sarkin HAYAT adalin sarki mai kaunar talakawan shi mai share kukan su ni aganina yakamata Sarkin gida ya bayyana mana alamar dasuka gano akan kisan gimbiya Nabila sabida 'kila wasu daga cikin mu zasusan wanda yakeda ala'ka da wannan alamar "
Seda sarki yanisa sannan yace
" zakusani amma bayanzuba sabida shi mugu bashida kama ta'iya kasancewa akwashi a cikin fadan nan sabida abune wanda yake gyabu "
Jinjina kai sauran sukayi Sarkin ya'ki yace
" Allah yataimakeka hakan yayi dede Allah yatona asirin kowaya "
Wani iri waziri yaji dan shikam yaso yaji wace alamace haka aka tashi a fada batare da munafukan cikin fadan sunsamu abinda sukesoba
Masarutar Sarki Yazeed
Cikin kuka Zahra tad'aga hannuwanta sama tana ro'kon Allah akan mafita cikin zaman takewar ta a wannan masarutar maicike dazalinci tsayin lokaci tana kai kukanta gurin Allah sannan tamike ninke abin sallar tayi dede lokacin Aliyu yashigo cike da izza yajawowa jikinshi turata saman bed yayi tafad'a tabaya rufamana baya yayi yashiga yimata wani irin romantic narashin tausayi wani irin kuka yakwace ma Zahra cikin muryar kuka tace
" haba Aliyu dan Allah kadinga zuwamin ayadda kowane dan adam ke zuwama matar shi wajan saduwa kasan bazan hanaka kainaba amma dan Allah kada bazan samu sassauciba ina mu'katar tsari irin yadda addininmu yakoyar am........ "
Amatu'kar fusace yad'aga hannun shi yasauke mata mari sannan yace
" bazan biki a sannuba sabida babu sonki cikin zuciyata wanda kakeso shikake lalla'bawa ke wai kina tunanin ina 'karuwa dakene wajan kusantar ki balle har in tausayamiki ? to idan wannan tunanin kikeyi to kima cireshi aranki maizan samu agareki najin dad'i kina 'yar yarinya 'karama ina zuwamikine kawai sabida nanuna miki ikona da isata akan ki "
Sake jawota yayi wata irin murza yashiga yima breast d'in ta rumtse idanun ta kawai Zarah tayi sabida irin zafin datakeji tsayin lokaci yana aykin abu d'aya seda yaga tayi matu'kar wahaluwa sannan yarabu da'ita tashi yayi tsaye yaja wani irin tsaki yace
" aykin banza babu abinda nike samu se wahalar da kaina kawai duk wannan tsayin lokacin banji gamsuwaba "
Fita yayi yana yatsina fuska wasu irin zafafan hawaye Zarah taji suna gangarowa saman kuncinta cikin nauyin jiki da kasala tami'ke tashiga toilet ruwa mai d'umi tahad'a tashiga tana gasa jikinta kimanin 1 hours tana cikin toilet sannan tafito shirin kwanciya tayi turaruka masu sanyin kamshi tafeshe jikin ta dasu sannan tahau sama bed kwanciya tayi tana tunanin yadda iyayen ta sukayarda da wannan auran nata a cikin wannan azzalumar masarutar 3 Months kenan amma har tafara tunanin 'kara mutuwar ta akan zamanta cikin wannan ba'kar masarutar
" kimanin 2 hours da kwanciyar Zahra Aliyu yasake shigowa cikin bedroom d'in hawa saman bed d'in yayi yaye blanket d'in data rufa yayi yajawota jikin shi wata irin fad'uwar gaba Zahra taji