Sashe 10
Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tashi yayi cikin sauri yafita bin bayan shi tayi da kallo tashi tayi tashiga gyara gidan tanayi tana tunanin mahaifiyar ta gyara gidan tayi tsaf sannan tashiga kitchen ta d'aura abinci jin kuka su Sudees yasata fitowa cikin sauri shiga cikin bedroom d'in tayi d'akko su tayi tanufi cikin bedroom d'in da Muzaffar yace shine nasu nono tabasu sannan tacire musu kayan jikinsu tashiga dasu cikin toilet goya d'aya tayi tafarayima d'aya wanka
Bayan tagama tafito cikin sauri tashiga shiryasu wasu kyawawan kaya tasaka musu masu matu'kar kyau da tsada sosai sukayi kyau tamkar kahad'iye su fitowa tayi dasu parlour zaunar dasu tayi suka shiga wasa itakuma takoma kitchen lafiyayyan abinci tashirya seda tagama jera komi kan dining sannan tashiga cikin bedroom d'in shi ta gyara dan danan yad'auki wani irin kamshi na musamman mai natsar da zuciya fitowa tayi cikin shi'awa take kallon su Shureem cikin zuciyar ta tace
" Allah sarki gidan uba dabanne musamman idan kasamu uba mai tsoran Allah ji yadda suke jikin walwala fiye da dah "
Shiga cikin bedroom d'in nasu tayi wanka tashiga babu jimawa sosai tafito sabida hankalinta nakan yaran dan gudin karsuyu banna mai da powder kawai tashafa se turare mai wani irin kamshi na musamman doguwar riga tasaka wadda tafito da kyawun surarta
Cikin sallama Muzaffar yashigo shida wani abokin shi hango su Sudees yayi wajan freezer suna wasa cikin sauri yanufi gurin d'aukar su yayi yafara 'kwala mata kira da 'karfi
" ke ke ke kina ina ? kikabar yara wajan kayan wuta sabida mugun rashin hankali " cikin razana Rayhana tafito wani irin kallo yawatsa mata amsar Shureem abokin nashi yayi yana bashi ha'kuri mi'ko hannu tayi zata amshi Sudees ya'ki bata shi komawa cikin parlour yayi zama sukayi shida abokin nashi
Murmushi abokin nashi yayi yace
" gaskiya abokina kayi sa'ar mata masha Allah kalli yadda yaranka sukayi wayo abin shi'awa ammafa bakada kirki mai makon adinga gayyato ni wajan cin dinner kodayake dama kai boye mana madan kakeyi tunda ko auran ka sede mukaji asama yaya sunan Twins d'in namu ? ko ba'a canza musu sunaba ? "
To ko wane suna Muzaffar zai basu ku biyoni
Daga Al'kalamin ..........✍🏻
NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸
Comments and shine please
Love u all sisters 😘🌹[10/9, 9:34 PM] NPEEDY A AJI: 🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚
Story and written
By
NPEEDY A AJI
Dedicated to
My yar amana
🌸NOORUL HAYAT🌸 WRITERS ASSOCIATIONS
🌹Expressions and heed Searching Sweet story Novels writer🌹
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
We are together all fans🤝🏻🥰
KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫
My Novels
1-NAYI RAYUWA DAKE
2-SANADIN ACCIDENT
2019
3-SAKAYYAR CUTA
4-RUFAFFIYAR ZUCIYA
HAYATUL MAHAYAT
typing......✍🏻
Bismillahir Rahamanir Rahim
🅿 17 & 18
Kafin muzaffar yayi magana Rayhana ta 'karaso hannun ta d'auke da cup da robar ruwa ajewa tayi had'ida tsiyaya musu ruwan murmushi tayi sannan tace
" an canja musu suna wannan shine Hassan wanda yake Sudees shikuma wannan Husain Shureem kenan "
Murmushi abokin yasaki yace
" kay gaskiya kun iya za'ban suna nice name " murmushin 'karfin hali muzaffar yasaki yabasar da zancan dafad'in tashi muje muci abinci ko ? "
Tashi sukayi suka nugi kan dining Rayhana da kanta tahad'a masu abinvin sannan ta amshi yaran takoma cikin parlon
Shiko Muzaffar cikin sakka yafaracin abincin dan yana tunanin kwa'ba zaiji amma abin mamaki seyaji wani irin dad'i namusamman wanda raban dayaci girki mai dad'i irin haka tun Nabila tana raye sosai yaci abincin shiko abokin nashi afili yake bayyana had'uwar abincin bayan sun gama kyauta abokin muzaffar yayi ma Twins hadda Rayhana wadda yake zatan matar muzaffar ce
Harabar gidan kawai yarakashi yadawo yana shigowa cikin parlon yawatsa mata wani irin kallo cikin d'aga murya yace
" ke dagayau idan nasake zuwa dawani kika fito har yaganki wallahi senayi mugun 'bata miki rai Allah yatsareni nazama mijinki dubekifa 'Yar 'karamar yarinya dake ? mai zanyi dake sannan idan nasake ganin kinbar yara wajan kayan wuta hmmmm matsalar ayima 'karamar yarinya aure kenan basanin darajar yara zatayiba amma akan yaran har kika samu 'karfin gyauwar marina hmmm wallahi nasha alwashin sekinyi nadama "
Rai 'bace yashiga cikin bedroom d'in yanajin mugun tsanarta cikin Zuciyar shi
Masarautar Sarki Yazeed cikin taahin hankali Sarki Yazeed yace
" haba boka sake dubawade amma tayaya za'ace dole se anyi haka ? "
Cigaba dayin sirkullan shi boka yayi tsayin lokaci yasake d'agowa yadubi Sarki Yazeed yace
" Tabbas Sarki fatine yake tafe cikin nahiyar ka kuma dole se hakan tafaru amma akwai mafita d'aya mafitar kuwa itace samun jin ahalin masarautar HAYAT ina nufin doke se ansamu had'uwar jini bakamar yadda yafaru abaya bane a'a wannan shi ba auran jinin gidan yake bu'kataba haihuwa yake bu'kata
Idan matar Yarima Aliyu tana nan to abin yazo dasau'ki sekusan yadda zakuyi ta haihu bawani abu za'ayima yaron ba kawai de yazama yana cikin gidan matsayin jikanka sannan dole aji dashi sabida idan yayi fushi kuma zaku fuskanci babbar matsala "
Ajiyar zucuya Sarki Yazeed yayi sallamar boka yayi bayan boka yafita yakira mahaifiyar Aliyu bayan ta zauna yadubeta yace
" Ummin Aliyu ga matsala nan tana tunkaro masarautar mu " sanar da ita komi yayi sannan yad'aura dacewa " dole muje masarautar HAYAT dan amsar cikin jikin Zahra dan nasan iziwa yanzu takusa haihuwa "
Mi'kewa Ummi tayi tace " agaskiya ni bazan iya zuwaba kamanta irin rashin mutuncin damukayi akan seganta wannan cikin bayan munsan cewa namune munyi dan mu tozarta Sarki Abdurrahaman sekuma mukoma mu tozarta kanmu gaskiya ni bazan iyaba sede idan kai kaje amma bandani "
Cikin tsananin fusata Sarki Yazeed yace " wato koda masarautar tawa zata shiga cikin matsala ke baburuwanki kenan ko ? fitamin daga parlour " tashi tayi tafita rai 'bace tana fad'in tayaya za'a d'akko mana jin masarautar HAYAT masarautar da bamuda ma'kiyiya kamar ta shikam Aliyu nasan yanzu bashi dawata damuwa tunda ya auri wadda yakeso "
A'ban garan Aliyu kuwa yama rasa yadda zaiyi dan kuwa yanzu mugun haushin Salimat yakeji ko kallonta bayason yi bashida ayki sena tunanin zahra amma yasaka yarda santa yakeyi shi yana d'aukar kawai bu'katar shice akan ta
Zaune yake cikin parlour shi yana zu'kar shisha babu ko saurarawa cikin mamaki abokin shi dake gefanshi yace " kai Aliyu karfa kacikama kanka wannan abin kasan ansa mata manyan sinadarai masu 'karfi acikifa ? "
Hararar shi Aliyu yayi yace " nasoma ace sunfi haka bazakagane irin halin danike cikiba narasa farinciki kwatakwata nakuma rasa yadda zanyi nadawo dashi kabarni hakan yanasawa naji sau'kin damuwata "
Murmushi abokin nashi yayi yace haba Yarima Aliyu saban aure garekafa amma kazauna da damuwa gaskiya abin da mamaki " mi'kewa Aliyu yayi rai'bace yace
" kai Jamilu fitamin daga parlour ko yanzu nasa afita da kai " ganin yadda ranshi ya'baci yasa Jamilu tashi yafita dan yasan zai iya aykata haka bayan fitar Jamilu Aliyu kwantar da kanshi yayi saman cushion yana jin tsananin bu'katar Zahra cikin jikin shi jin shigowar Salimat yasashi jin wani irin mugun 'bacin rai tun kafi ta'karaso gareshi yami'ke cikin bedroom d'in shi yashiga kullewa yayi dan bamayason ganin fuskarta balle tara'be shi
Yau kimanin 2 months kenan da kwanciyar maimartaba ciwo har izuwa yanzu babu sau'ki se gurin Allah dan ayanzuma bayako iya magana cikin nuna isa kawu Yusuf da kawu Idris sukace
Kai Abubakar nagafa kanaso kadinga wuce matsayinka bafa kaine cikakken Sarkin ba dole kabari mukai yayanmu wajan magani bazai yiyu muna kallonshi ahakaba " murmushi Abubakar yayi yace
" kuyi ha'kauri dukda bankasance cikakken Sarki ba amma yanzu iko nawane to a gaskiya bazan yarda akaimin mahaifina wani wajan 'yan tsubbu ba sede kukawo mai maganin nan idan nayarda da da irin tsoran Allah shi shikenan idan kuma naga bokane to bafa zanyarda yaga mahaifinaba ballema yata'bashi nagama magana "
Rai 'bace kawu Yusuf yace " lallema Abubakar wato mu kake gayama irin wannan maganganun ko ? to wallahi kabi ahankali idan kayi wasa semu saukeka daga kan kujerar nidama banga amfanin d'auraka saman wannan mulkinba sabida kwata kwata baka cancantaba "
Murmushi Abubakar yasakeyi yace " ay kawu sede kuyi ha'kuri sabida koda babu ran mahaifinmu sede aza'bi wani a cikinmu sabida mune keda gadon wannan kujerar a yanzu ballema in sha Allahhu mahaifinmu zai warke yacigaba da gudanar da mulkin adalci cikin masarautar HAYAT ammafa kuyimin afuwa idan maganganuna sunyi tsauri "
Daga haka Abubakar yatashi yabar cikin parlour tattaunawar rai 'bace Yusuf yace " lallema yaron nan shi haryakai matsayin yazauna yana gaya mata maganganu balefinshi bane lefin yayane daya bashi damar jagorancin wannan masarautar amma zanyi maganin shi dafashi Idris yayi ya a'a Yusuf nifa tawani fannin banajin haushin abinda Abubakar yakeyi sabida kaduba tunda yafara gudanar da irin nashi mulkin har yanzu bamuga wata matsalaba dan haka kabarshi tunda yace baya bu'katar akai maifin nasu gurin magani to kabarshi mukira mai maganin gida seyaduba shi "
Wani irin kallo Yusuf yayi mai batare dayace komiba tashi Idris yayi yafita bayan fitar shi Yusuf yasallami sauran yarage daga shi se waziri da wambai ajiyar Zuciya Yusuf yasauke yace
" kunga irin aykin yaron ay seda nace tun wuri musan abinyi akan shi kukace ay yarone bazai hanamu aywatarda aykinmuba toga irin tanan yaro yanason yazame mana hakin wuya mai yuwar fita "
Cikin takaici waziri yace " barshi tunda yanuna mana taurin kai zamusan yadda zamuyi dashi nide fatana mugama aykinmu kafin dawowar wancan masifaffen yarima muzaffar d'in dan shifa bawanda yake kallon damutunci kaf cikin masarautar nan gara sauran sunajin maganar kaka amma shi bayaji kuma kunga wani abin dole setasa maba suke yarda amma shi babu ruwanshi dasa bakinta yanzu kaje kasamu kaka akan maganar wajan maganin kasanfa boka yace karmu wuce kwanaki 3 yau gashi munci kwana d'aya saura 2 gara musan abinyi yazama dasanadin dawowar muzaffar mutuwar mahaifinsu "
Jin haka yasa Yusuf saurin tashi yafita bayan fitar shi waziri yayi dariya ya kalli wambai yace " barshi yagama yimin ayki daga baya nima nayi mishi irin nawai aykin dan wallah bazan bar mulkin masarautar HAYAT yasu'bucemin ba duk sena tar watsasu baki d'aya yazama nine zan hau kan kujerar masarautar HAYAT kaima wambai daganan seka samu matsayin wazirina "