← Book details Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 41

Sashe 40

Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

" ina jiranka a babban parlour kakaini nayima yara Shopping wajan Islam tanufa kallonta tayi tawatsar tace " ni zakicima amana Islam hmmmm wallahi sekinyi nadama " daga haka tajuya tafita dawowa yaya Ibrahim yayi yazauna kan d'aya dagacikin kujerun dining d'in cikin shagwa'ba Islam tace " yaya gaskiya inajin tsoran Aunty Sumayya " Murmushi yaya Ibrahim yayi yace haba keda Aunty ki karki damu kede karyi renata kuma karkizama mai yimata rashin kunya dan tanagabadake kuma tabbas kinsan kinyi mata lefi mijinta kika aura fa dole kizama mai binta sannu Islam har abada babu wula'kanci ko cin fuska atsakanina da Sumayya idan kika 'bata mata tabbas raina zai'baci auroki danayi bayana nufin wula'kanci ga Sumayya bane a a sedan natsayar da takunsa'kar dake faruwa tsakanin yaya da 'kani wato Sumayya da Muzaffar amma karkiyi tunanin banasonkine eh gaskiya abaya badan so yasa nanemi aurankiba sedan insa Sumayya tagane wata Rayuwar amma ayanzu ina sonki sosai amma yanada kyau kiciba da kiyaye abinda zaisa nacigaba dasonki zanshiga nashirya yanzu zamufita ayima yara shopping kinsan gobene tafiyana " dagahaka yami'ke yanufi bedroom d'inshi ajiyar Zuciya Islam tasauke dan kam batasojin hakaba amma babu yadda zatayi binshi da kallo tayi tana tunanin abubuwa dayawa cikin zuciyar ta tace

" lalle yaya Ibrahim namijine tsayayye gaskiya abinda Aunty Zaliha takeson muyima Aunty Sumayya bafazai yuwuba idan har basonikeyi nayi wajeba yazama dole nayima mijina biyayya dan ina matu'kar sonshi "

tana nan zaune yafito cikin shiga ta alfarma se kamshi yakeyi wajanta yanufa rungumota yayi yasumbaci kuncinta yace " dear senadawo ko tsarabar mai kikeso ? amma bamasekin fad'iba nasan maiyadace nasiya miki bye bye yayi mata yafita yana fita yasamu Aunty Sumayya a parlour tayi jigum tana tunani had'ida matu'kar mamakin yadda Zaliha da Islam sukaci amanarta yaya Ibrahim yakatse mata wannan tunanin babu zato taji yarungumota sosai fuskarta yakamo yasakar mata Murmushi bakinshi yazura cikin nata yasakar mata wani kiss namusamman dandanan Aunty Sumayya taji jikinta yamutu sabida raban jikinsu yahad'u itada yaya Ibrahim tunkafin yafara neman aure

Cikin 'karfin hali tamike datatuna daga wajan wata yake watanma wadda tad'auka matsayin 'kanwa hanyar fita tanufa tashi shima yayi yace dole kiji zafi Honey na amshi lefin muje kinji matata nasan zakiyima dadyn Amfal ha'kuri ko "

Seda suka biya part d'in Momy suka gaida ta nasiha tayimusu sosai sannan sukafita shi dakanshi yake driving dagashi se ita suka fita dan bayason idan wani yahanashi lallashinta a 'bangaran su Muzaffar kuwa

Kwance suke kan makeken bed d'in su Muzaffar rungume da'ita tamkar za'a 'kwace mai ita cikin sauri Rayhana tami'ke toilet yanufa aguje amma kafin ta'karasa amai yakufce mata dole ta tsuguna tashiga kwarashi cikin sauri Muzaffar yasauka daga bed d'in zuwa yayi yakamata cikin tausayawa yakeyimata sannu duk yagama rikicewa sosai Rayhana tadad'e tanayin amai sannan yalafa gyaramata jikin yayi sannan yakamata kwantar da ita saman bed yagyara gurin

Komawa yayi cikin tausayawa yakamo hannunta wani irin zafi yaji cikin sauri yakai hannun shi jikinta yadda yaji jikin nata yad'auki zafi sosai yasa Muzaffar sake rud'ewa cikin rud'u yashiga tambayarta amma takasayin magana sede girgiza kai sabida jitakeyi idantabud'e bakin zatasakeyin wani aman

Sauka Muzaffar yayi daga bed d'in fita yayi yana isa parlour yacigaro da Momy da wata hadima d'auke dasu haidar sefaman kuka sukeyi cikin sauri Muzaffar ya amshi Farooq cikin sauri Momy tace

" lafiyarka kuwa Muzaffar naganka duk a rikice ina Raihan d'in ? " cikin damuwa Muzaffar yace " Momy batada lafi.... " kafin ya'karasa tuni momy tanufi cikin bedroom d'in zamatayi bakin bed d'in takamota sosai itama tarazana dajin zafin jikin nata cikin damuwa Momy tace

" Muzaffar maza muje gara akaita asibiti dan jikin yayi zafi dayawa cikin sauri yazari key yafita kamata Momy tayi suka fita hadimai 2 nari'ke da Farooq da haidar Muzaffar yake driving dakanshi tofa Maike damun Raihan

Masarautar Yazeed cikin kissa Salimat tanufi inda Ummi take zama tayi tasa hannu tayi tagumi hannu 2 batare datace komiba cikin damuwa Ummi tafuskanceta sosai tace

" lafiya kuwa Salimat meke damunki ? " cikin muryar kuka tace " doctor ne yacemin wannan cikin nawa yanacikin had'ari sabida akwai matsala idan har anaso yazauna dole kullum senasha wata 'kwaya kuma duk 1 50k take har natsawon 6 months shine nashiga cikin damuwa matsananciya " Murmushi Ummi tayi tadafata tace

" haba Salimat ay wannan abune mai sau'ki karki manta jinin Aliyu nefa yaron danafiso duk duniya ina matu'kar son ganin d'an Aliyu musamman wannan dazaki haifa maiye 50k akullum dan ankashe su akan jikan cikin masarautar nan kuma jika nafarko wajan maimartaba karki damu nawa kenan adadin kud'in duka kinga se abama doctor d'in yazama kawowa kawai zaidingayi kinasha "

Cikin murya 'kasa'kasa Salimat tace to Ummi zansanar dake zuwa anjima tashi tayi tanufi part d'inta tanajin wani irin ba'kinciki binta Ummi tayi dakallo cikin zuciyarta tace " Allah yasaukeki lafiya Salimat senafi kowa farincikin ganin dan Aliyu

Tofa

Aunty Zaliha zaune cikin parlour Islam itada 'kawarta cikin murya 'kasa'kasa tace

" ke Islam bafa zama zamuyiba dole munemi mafita kotawace hanya danki mallaki Ibrahim " cikin mamaki Islam tasaki baki tana kallon Aunty Zaliha

Iname baku ha'kuri akan shirun dakukaji amma in sha Allah komi yazama dede yanzu zakudinga ganin posting kullum koda babu yawa nagode sosai masoyana

Daga Al'kalamin....🖊

NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸

Comments and shine please

Love u all sisters 😘🥰🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚
Story and written
By
NPEEDY A AJI

Dedicated to
My Fatima Zahra yar amana

🌸NOORUL HAYAT🌸 WRITERS ASSOCIATIONS

🌹Expressions and heed Searching Sweet story Novels writer🌹
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
We are together all fans🤝🏻🥰
KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫

My Novels
1-NAYI RAYUWA DAKE
2-SANADIN ACCIDENT
2019
3-SAKAYYAR CUTA
4-RUFAFFIYAR ZUCIYA

HAYATUL MAHAYAT
typing......✍🏻
And
🙆🏻💘 Mugun sartse!!!!! 💘🙆🏻

Coming soon after hayatul mahayat in sha Allah
Bismillahir Rahamanir Rahim

🅿 65 & 66

Ajiyar Zuciya tasauke tace

" hmmm Aunty gaskiya karmuyi abinda zaizo yadamemufa dan kam yaya Ibrahim yanamatu'kar son Aunty Sumayya kuma bafa zai iya wula'kantataba "

Harararta Aunty Zaliha tayi tace " to angayamiki hakanan zamusa ya wula'kantata akwai wasu hanyoyi dazamubi kede kawai kibi duk abindazance miki "

Mi'kewa Islam tayi tace " gaskiya Aunty kiyi ha'kuri amma bazankauce hanyar sunna ba kemafa garin biyebiyen malamanki kikaja mijinki yarabu dake gaki nan zaune babu nasara babu auren ma baki d'aya tabbas munyima aunty Sumayya lefi ha'kuri yakamata mubata ba wannan matakinba nikam zanyima mijina biyayya gaskiya "

Sakin baki Aunty Zaliha tayi dan batayi tsammanin hakan daga Islam ba mi'kewa sukayi itada 'kawarta sukafita binsu tayi da kallon ta girgiza kai

Bayan gwajegwaje da doctor Amina tayi tafuskanci Momy da Muzaffar fuska d'auke da Murmushin tace " iname tayaku murna Raihan nad'auke da yaron ciki amma yazama dole abatakulawa sosai sabida tanada damuwa kuma wannan damuwar barazanace ga babyn cikinta idanhar batacire wannan damuwarba to akowane lokaci cikin zai'iya lalacewa zuwa anjima idan tahuta zaku'iya komawa gida "

Juyawa doctor Amina tayi tafita cikin farinciki Muzaffar yanufi gurin Rayhana had'a fuska Momy tayi tace " kai Muzaffar mai kakeyima Raihan har takasance cikin damuwa kasanar dani gaskiya dan nasan halinka bakajin magana "

Kafin Muzaffar yace wani abu Rayhana tace " a a Momy babu abinda yakeyimin tunanin Mamata yakesani cikin damuwa cikin kuka Rayhana tashiga sanar dasu komi amma ta'boyemusu cewa mahaifinta d'an mafiyane sosai Rayhana take kuka lallashinta momy da Muzaffar sukashigayi da'kyar sukasamu tayi shiru cikin damuwa Muzaffar yace

" kibar kuka Pretty in sha Allah zan kawomiki mahaifiyarki da dady har nan kinji " rurin wayarshi yasa yadakata da maganar fita yayi yana amsa wayar zama momy tayi bakin bed d'in zuciyarta duk tashiga cikin damuwa cikin sauri Rayhana tabud'e idanunta sabidajin maganar wannan aljanar sallama tayi mata sannan tafara dacewa

" Rayhana kamar yadda nayimiki al'kawari zankula da mahaifiyarki tonayi hakan kuma takusa isowa gareki da taimakon Allah da taimakona dana wani bawan Allah Aliyu Rayhana bazan sanar dake wasu abubuwaba sabida inaso yazama kinyi farincikin agaban kowa Rayhana inatayaki murnar samun 'karuwa Allah yasaukeki lafiya to Rayhana zanbarki daga yau bazakisake jinaba nacika dukkan wani al'kawari dana d'aukar miki kiri'ke mijinki da amana da soyayyya inayimiki fatan alkairi "

Sosai Rayhana tasake sakin kuka tanajin kamar kartatafi dede lokacin Muzaffar yashigo kallon Momy yayi yace Momy yanzu zamukoma gida jinjinakai Momy tayi tami'ke cikin mamaki dogarawa suke kallon yadda motoci sukeshigowa dandanan labari ya'iske maimartaba cewa anyi ba'ki sake maimaitawa yayi " ba'ki kuma fitowa Aliyu yayi daga mota dede lokacin Zarha tanufo motar yaya Ibrahim datashigo yanzu tsayawa tayi cak shima haka

Daga Al'kalamin.....🖊

NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸

Comments and shine please

love u all sisters 🥰😘🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚
Story and written
By
NPEEDY A AJI

Dedicated to
My Fatima Zahra yar amana

🌸NOORUL HAYAT🌸 WRITERS ASSOCIATIONS

🌹Expressions and heed Searching Sweet story Novels writer🌹
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
We are together all fans🤝🏻🥰
KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫

My Novels
1-NAYI RAYUWA DAKE
2-SANADIN ACCIDENT
2019
3-SAKAYYAR CUTA
4-RUFAFFIYAR ZUCIYA

HAYATUL MAHAYAT
typing......✍🏻
And
🙆🏻💘 Mugun sartse!!!!! 💘🙆🏻

Coming soon after hayatul mahayat in sha Allah
Bismillahir Rahamanir Rahim

🅿 67 & 68 69 & 70

LAST PAGE

Cikin sauri yaya Ibrahim yafito daga mota nufar wajan Aliyu yayi cikin mamaki yace

" Aliyu inafatan de lafiya gobe nike shirin tafiya ina mama da Abba ? karkacemin wani abu yafaru dasu " Murmushi Aliyu yayi yace

" lafiya lau suke kuma tare nike dasu kaga ikon Allah ko " cikin sauri yaya Ibrahim yabud'e murfin mota jiki asanyaye Alhaji Jamilu yafito daga mota rungume yaya Ibrahim yayi baya bu'katar sewani yacemai shine d'anshi tsananin kamarshi tanuna hakan hawaye Alhaji Jamilu yashigayi shima yaya Ibrahim haka

Dede lokacin maimartaba ya'iso ganin yayanshi yasashi saurin rumtse ido yabud'e dan jiyake kamar mafarki yakeyi 'karasawa yayi ganin tabbas hakanne yasa maimartaba rungumarshi yanafad'in " yaya damakana raye akace kamutu ? "

Murmushi Alhaji Jamilu yayi yace " adakam namutu amma a yanzu gani araye ina mama jan hannunshi yayi cikin farinciki sukanufi part d'in kaka itako mama zuciyarta cike take da alhinin rashin Rayhana tanajin idan babu ita tofa komi zai iyafaruwa da ita
Chapter 40 · 0% Book details