Sashe 37
Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin farinciki muzaffar yashiga parlour momy kallon parlour yashigayi sosai yayi matu'kar kyau shiga cikin bedroom d'in momy yayi zaune yasameta sefaman lallashin su Farooq takeyi saurin 'karasawa yayi d'aukarsu yayi cikin farinciki yace " gaskiya part d'in ki yatsaru sosai bari muje mu d'akko Momyn su takirani yanzu semun dawo momy " fita yayi tabishi da kallon farinciki
Please kuyi ha'kuri da wannan nasan kuna jirana sosai amma dan Allah kuyimin uziri kunsan halin rayuwar kuma kunsan da bahaka abin yakeba Allah ya'karemu da lfy Ameen nagode sosai da irin kulawar dakuke bani 🤝🏻
Daga Al'kalamin.....🖊
NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸
Comments and shire please
Love u all sisters 🥰😘?🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚
Story and written
By
NPEEDY A AJI
Dedicated to
My Fatima Zahra yar amana
🌸NOORUL HAYAT🌸 WRITERS ASSOCIATIONS
🌹Expressions and heed Searching Sweet story Novels writer🌹
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
We are together all fans🤝🏻🥰
KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫
My Novels
1-NAYI RAYUWA DAKE
2-SANADIN ACCIDENT
2019
3-SAKAYYAR CUTA
4-RUFAFFIYAR ZUCIYA
HAYATUL MAHAYAT
typing......✍🏻
And
🙆🏻💘 Mugun sartse!!!!! 💘🙆🏻
Coming soon after hayatul mahayat in sha Allah
Bismillahir Rahamanir Rahim
🅿 57 & 58
Cikin farinciki muzaffar yayi parking cikin harabar skul d'in murmushi Rayhana tayi had'ida takowa cikin yanayin tafiyarta mai jan hankali sauke glass muzaffar yayi yana kallonta har ta'karaso bude murfin motar tayi ganin su Farooq yasatayin mamaki rufewa tayi tabud'e baya zata zauna cikin sauri muzaffar yace
" karma kifara zama ay sede yaran sukoma baya murmushi tayi tace nikam bazanbar yarana abayaba suje kawai sufad'o kasanfa yadda suke 'kiriniya yanzu ananma belt kasa musu fa sede nazauna nari'ke yarana ta'karashe maganar dasake bud'e gaban motar tuni yaran sukafara dariya damika hannu d'aukarsu tayi tad'aura kan cinyarta tana sakin murmushi shiko Farooq tuni yafara tura kai cikin hijab yana neman nono dole tasashi cikin hijab d'in tafara bashi murmushi muzaffar yayi cikin tsokana yace
" pretty nimafa zansha " 😳 zaro ido tayi tace " zakasha kananufin su suha'kura kenan ? " girgiza kai yayi alamar a a cikin wata irin murya yace " tayaya zanso yarana suzauna dayunwa amma nima yakamata aji danifa " murmushi Rayhana tayi tace " kayi ha'kuri munazuwa gida zanshiga kitchen nayima abinci mai sau'kin sarrafawa " girgiza kai muzaffar yayi ya marairayce murya yace " pretty nifa bawannan wunyar nike nufiba " kallonshi Rayhana tayi yanayin yadda taga idanun shi yasa tababbatar da abin dayake bu'kata cikin zuciyarta tace " ikon Allah lalle mijina yana jerin maza masu yawan bu'kata to Allah kabani ikon d'aukar d'awai niyar shi batare dagajiya ba " afilikuwa cewa tayi karka damu my Noor muje gidan naga abinda kake bu'kata cikin idanunka "
Ajiyar zuciya muzaffar yasauke yace " Pretty tayaya zaki kula dani bayan momy tahanani ke kawai muje hotel daganan kinga sekiji dani babu wata fargaba " kallon haidar tayi daketa wasa sannan tamayar da dubanta kan farooq daketa faman shan nono tace " My Noor yarafa ? "
Hannu yasa yashafi fuskarta yace " ay babu abinda sukasani kinga kuwa bazasu hana kikula daniba kisa suyi bacci kafin mu'isa " yana gama fad'ar haka yatada mota sosai Rayhana take mamakin yanayin muzaffar cikin zuciyarta tace " gaskiya maza basuda kunya jishi kamar bashiba "
Se gaf da sallar magarif sannan sukadawo amatu'kar gajiye Rayhana tashiga parlour momy cikin mamaki take kallon parlour yadda yacanja lokaci d'ay wucewa bedroom tayi ta kwantar da haidar dake sa'be saman 'kafad'arta yana bacci shima muzaffar bin bayanta yayi ya kwantar da Farooq rungumota yayi sosai yace
" Pretty shikenan yanzu nikad'e zan kwana babu ke dan Allah kiyi wani abu akan hakan mana " sake rungumeshi tayi sosai tace " kayi ha'kuri My Noor inajin kunyar momy sosai bazan iya nuna ra'ayin binkaba amma kai namijine zaka'iya ka gwada nikuma nayima al'kawarin idan har tasojin ra'ayina zan nuna ina bu'katar komawa wajan mijina " sosai muzaffar yaji dad'in kalmar Rayhana yatabbatar yanzu tana sonshi zame jikinta tayi ahankali tanufi toilet murmushi yayi yakalli inda yaranshi suke yashafi fuskarsu yafita bedroom d'in momy yanufa samunta yayi tana shirin shinfid'a abin sallah
Zama yayi bakin bed yagaidata amsawa tayi had'i kallon shi sosai tace " seyanzu mai yatsayar daku ? d'an sosa kanshi yayi yace " munbiya wani wajene " jinjina kai momy tayi tafara 'ko'karin saka hijab cikin d'an in'ina yace " Momy dama maganar Raihan ce Momy kibarta mukoma part d'inmu " tamke fuska Momy tayi tace
" bayanzuba sabida nayi al'kawarin yima Raihan komi narayuwa tamkar uwa agareta shiyasa nikeso itama ayimata hidimar biki kamar kowace 'ya mai gata za'ahad'a hidimar bikin Ibrahim danaku dan haka karka sake bin Raihan skul kabari driver yad'inga kaita kuma karka kuma kiranta zuwa part d'inka har se ranar da akakaita matsayin amarya kamar yadda al'ada ta tanada amma idan har nacika uwa agareka zaka yimin biyayya koda babu idanuna agurin tashi katafi masallaci karka rasa jam'i "
Daga haka tasa hijab d'inta tatayar da sallah jiki a sanyaye muzaffar yafita yanajin wani'iri cikin zuciyar shi yaya zaiyi dole yabi umarnin Momy kuma tayi gaskiya gatane zata nunama pretty cikin farinciki mu'zzam yashiga cikin part d'inshi zaune Arfat take tajuya baya cikin sand'a yashiga rungumota yayi tabaya had'ida fad'in " wanakama " sosai Arfat tatsorata baki tabud'e zatayi ihu yayi saurin cewa " Doctor ne Arfat " wata irin ajiyar zuciya tasauke tajuyo fuskarta d'aukeda shagwa'ba tace " amma wallahi doctor saura kad'an kasani nasume "
Dariya yayi had'ida jawota jikinshi kiss yamanna mata a kumatu cikin murya 'kasa'kasa yace mai kika tanadar min a wannan daran ? hannu tasa tarufe idonta cikin jin kunya tace " kaina " murmushin farinciki yayi yace lalle yau inada babban al'amari " murmushin itama tayi tasake cewa muje kayi wanka kazo muci abinci " d'an zaro ido yayi yace kina nufin bakici abinciba kinaso kiwahalar min da baby ko ? "
Girgiza kai tayi alamar a'a amsar bag d'inshi tayi suka nufi bedroom d'in shi ita tahad'amai ruwan wanka bayan yafito yashirya suka dawo parlour tare sukaci abinci daganan suka koma bedroom d'in shi jawota yayi jikin shi yafara shafata cikin wani yanayi tace " doctor dan Allah kace kayafemin nakasa samun natsuwa nakasa manta irin shiga hak'kinka dana d'ingayi dan Allah doctor k......."
Rungumota yayi sosai yace " hakane tabbas kinshiga cikin hak'kina kin hanani jindad'in aure har kusan 4 yrs inada mata amma bansan dad'in aure ba amma babu komi Arfat girman son danikeyimiki yasa bazan iya cigaba dayin fushi dakeba kuma kin bayyana makowa gaskiya ayanzu na tabbatar da cikin jikinki nawane kuma nayafe miki "
Cikin farinciki tarungumoshi tana kuka juyar da'ita yayi saman bed yashiga shafa cikinta yanajin farinciki marar misali bakinshi yakai saman nata yashiga aykamata da wani irin kiss namusamman dandanan wasan yacanza sosai sukabama junansu farinciki se a wannan ranar mu'azzam yasan cewa yayi aure niko nace danma ciki yahanaka sakewa sosai tunda ya bayyana dole a lalla'ba baby
Shi'anin biki ya kankama sosai Momy tashiga gyran 'yarta wato Rayhana shiko muzaffar sosai yashiga cikin takuwa narashin Rayhana yau saura kwanaki 3 bikin jiyake kamar zaiyi hauka gashi koda yashiga part d'in momy iyakar shi parlour sede akawomishi yara amma ganin Raihan yayi mai wuya shiga yayi cikin parlour jiki babu kuzari ganin ba'ki cikeda parlour ya'karasa muzaffar jin babu dad'i dole yakoma part d'inshi wayar shi yaciro yakirata bugu 2 tad'aga ajiyar zuciya yasauke yace
" Pretty ganinki yayimin wuya amma ke ko lallashina ba'kiyi " ajiyar zuciyar itama tasauke cikin zazza'kar muryarta tace " ayya My Noor Allah koda yaushe tunaninka yana 'kar'kashin 'kirjina nima ina matu'kar kewarka amma yaya zanyi Momy tahana ay dole nayi ha'kuri amma dan Allah kadaure kadanne zuciyar ka saura kwanaki 3 fa nadawo wajan mijina " murmushi muzaffar yasaki wanda baisan lokacin dayafitoba yanaso yaji Rayhana tace mijina seyaji tamkar yayi ihu sabida dad'i cikin sanyin murya yace to Allah yasa na'iya jure zuwan kwanaki 3 bataredana kwanta jinyaba yaya su Farooq suke bangansuba yau nashigo naga ba'ki suncika parlour dole nakoma kibadasu akawomin sutayani hira " cikin sanyin murya tace " to kashe wayar tayi tabita da kallo cikin zuciyar ta tace
" Allah sarki My Noor nasan kanacikin takura dan ayanzu nasan yanayinka amma in sha Allah daga wannan bazaka'kara yin damuwar rashinaba " sosai Aunty Sumayya tashiga damuwa shigowar yaya Ibrahim yasata saurin mi'kewa gabanshi tasha cikin masifa tace " yau seka sanar dani wacece amaryar ka " ?
Murmushi yaya Ibrahim yayi yace bafazaki santaba har setashigo sannan kinga yau saura kwanaki 3 amma kin'ki fad'in abubuwan dakike bu'kata kayan danakawo miki kince bakiso kin kaima momy su duka hakan yadace ? " azafafe tace eh bana bu'kata kuma nasanar dakai zanje wajan hidimar bikin Islam dukda yazo ranad'aya danaka wannan beshafeniba dole naje bikin Islam inajinta tamkar Zahra " sosai Yaya Ibrahim yayi dariya yace " Allah lalle kuwa najidad'in haka amma babu inda zaki sede kibari bayan bikin kije ganin d'akin amarya "
Daga haka yawuce yabarta tsaye sororo dede lokacin Aunty zaliha tashigo cikin sauri Aunty Sumayya taja hannunta zuwa cikin bedroom zama sukayi bakin bed cikin damuwa Aunty Sumayya tace " zaliha Dadyn Amfal yahanani zuwa wajan hidimar bikin Islma kuma nasan kodanahad'ashi da Momy goyan bayanshi zatayi dan nalura tafison yaya Ibrahim akaina " murmushi Aunty Zaliha tayi takamo hannun Aunty Sumayya tace " karki damu babu komi daga baya sekije Ummi ce tace nazo dakaina nayimiki godiyar gagarumar gudummawar dakika bada ga mai gyaran jikin Amarya dakika tura gaskiya ta'iya Sumayya kinga yadda Islam tadawo kuwa " kamar ba'itaba gawasu magunguna namusamman datake hadama Islam na'karin ni'ima gaskiya babu abinda zance miki se Allah yabar zuminci kema yakamata kiyi wasu gyare gyare musamman najiki "