← Book details Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 41

Sashe 23

Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

" waye yace kiyi irin shigarnan wato dan kizubarmin da 'kima wajan hadima kisa naji kunya idan wani yashigo ko ? tobari nakoya miki hankali tayadda gobe bazaki 'karaba " saurin kallonshi Rayhana tayi cikin razana takauda idanta sabida yadda taga fararan Idanun shi sun koma red

surarta yayi yajefa saman bed yahaye yawota yayi yarungume yafara romantic d'inta cikin zafin nama kamar mayunwacin zaki bayako saurarawa cikin izza yacire mata rigar jikinta matsar breast d'inta yashigayi batare da tausayi ko saurarawa ba bakinshi yasa saman nipples d'inta yashiga tsotsarsu cikin izza wani irin zafi Rayhana takeji tuni tasa kuka

Shiko sake rungumar tayakeyi kamar zai sata cikin jikin shi hannun shi yad'aura saman mararta yana shafawa sautin kukan Rayhana 'karuwa yayi jin haka yasa Muzaffar had'e bakinshi danata sannan yarufa mata baya bubbuga bayanshi Rayhana tashigayi dan jitake kamar zai 'ballata afusace Muzaffar yad'aga kanshi yace

" idan bakidena yimin wannan kukan munafurcin ba wallahi sena baki mamaki maiye bakisaniba kuma ay naga hakan kikeso dan Alamunki sun nuna haka yar 'karamar yarinya dake se jarabar tsiya sauka yayi daga jikinta yace dagayau idan kika sakeyin irin wannan shigar abinda zanyi miki seyafi wannan maza kiyim tausa har nayi bacci sannan kibarmi cikin bedroom sauka Rayhana tayi daga kan bed d'in cikin wahalalliyar murya tace

" Duk wannan baya cikin tsarin aykinmu dan haka kayi ha'kuri bazan samu damar yinshiba shiga kuma naji zan kiyaye amma ina baka shawara idanunka sudena kallon surar jikin yarinya tayadda naka jikin zai d'inga kwad'ayin shi kaji Muzaffar " 😳

Rigarta tad'auka tasa tafita cikin mamaki Muzaffar yatashi zaune maimata kalamanta yashigayi yasake maimata sunan Muzaffar " lalle yau ko surki babu wato Muzaffar hmmm dole nad'auki mataki akan yarinyar nan dan naga tafara rainani harta samu 'karfin gyuwar maiyer min damagana tayaya tasan surar jikinta na fusgata hmmm lalle dole kisan asalin color na Raihan "

Mi'kewa yayi yashiga toilet itako Rayhana tana fita tadafe 'kirjinta dan kam batayi zaton zata iya gayama Muzaffar magana irin hakaba amma to yaya zatayi yazama dole tanuna mishi duk mace tanada daraja kuma komi 'kan'kantar ta tanada irin baiwar da Allah yayi mata Muzaffar nasha alwashin seka ro'ki yarinya wata bu'kata anan gaba kaname sauke wannan miskilancin naka da isa nikuma alokacin zanbarka da'kunar Zuciya "

Tofa

Yau kimanin kwanaki 7 kenan da haihuwar Zarha zaune takama suna Muzaffar shiyayi mayaro huduba dasunan mahaifin Aliyu sabida nuna musu iyakarsu itakam Zarha bataji dad'in sakama yaron ta sunan Yazeed ba to amma babu yadda zatayi dan batasan dalilin dayasa yaya Muzaffar yin hakan ba

Cikin damuwa maimartaba yace " towai maiyasa wancan malamin baya iyayin magana yakamata musamu wasu bayane daga bakin shi amma abin ya gagara yazama tamkar mai ciwon hauka "

Kallon shi kawu Yusuf yayi yace " nikam yaya inaganin bashida wani amfani musakeshi tun kafin yamutu mana anan babu inda zamu barshi yatafi idan takama anemar mai magani daga nan har 'karshen dunuya to zani dan yasamu lafiya yasanar damu munafukan cikin masarautar HAYAT " cewar Muzaffar daya iso yanzu

Wani irin kallo Kawu Yusuf yayi mai yace " shikenan Allah yabada sa'a uban 'yan gaddamar tsiya " barin gurin yayi shawara Muzaffar yashiga bama maimartaba akan ayimai magani idan yawarke se atuhumai shi maimartaba yayi na'am dashawarar Muzaffar

Cikin tashin hankali kawu Yusuf yatara mabiyan shi yasanar dasu cewa Muzaffar yanason lalata musu komi amma shikam ayanzu ya yanke shawarar kashe Muzaffar tahanyar ciyar dashi guba dan yana kawo musu matsala cikin tafiyar su saurin dafe 'kirjinta Rayhana tayi tajuya cikin sauri dankam duk taji komi had'uwa sukayi da yaya Ibrahim cikin lambu yajata dan shima yaji komi sabida tasa wannan agogon daya bata

Cikin tashin hankali yaya Ibrahim yace " kwantar da hankalinki Raihan ay munji komi kuma bazamu bar hakan tafaruba lalle ma kawu Yusuf abi mamaki hmmmm mutun mugune bashida kama kinaji Raihan wani saban aykin yasamemu dan haka kikula da duk wani abinda Muzaffar zaici yazama kece kika dafashi kuma kika tsare batare dazuwa ko inaba nikuma zan kula dashi bayan yabar gurinki kinji kuma yau zamu fara aywatar da wannan aykin tunda angama hidimar sunan zarha "

Jinjina kai Rayhana tayi sukabar gurin part d'insu tanufa Safa da marwa kawai Mu'azzam yakeyi ciki bedroom yakasa zama cikin zuciyar shi yace

" wai wane irin so nikeyima Arfat danakasa cireta cikin raina dukda irin mugun lefin datayimin amma tana cikin zuciyata kodan ni nakasance mai raunin Zuciya bakamar Muzaffar da Muzanbil ba amma dole nadaure nayimata hukunci mai tsanani kuma.......... "

Dede lokacin Arfat tashigo cikin bedroom d'in saurin isa gareshi tayi ta rungumo shi ciki wata irin murya tace

" Doctor afuwa da tausayi sune halinka karka kasayin afuwa akan matar datake sonka ayanzu tamkar ranta doctor karka azaftar da zuciyar ka sabida lefin danayima wallahi nagyara halina kuma nad'auri aniyar kula da kai kare maka mutuncin ka damuwa faranta maka doctor dan Allah kodan babyn nan namu "

Fuska tamke Mu'azzam yarabata da jikin shi yafita yabar mata bedroom d'in batare dayace mata komiba

tagefan ido Muzanbil yake kallon samha dake zaune kan d'ayar cushion d'in parlour cikin shiga ta alfarma tayi masifar yin kyau jiyake tamkar yaje yarungume ta amma miskilanci yahanashi yin hakan tashi Samha tayi tanufi bedroom d'in ta babu jumawa tafito hannunta ri'ke da ambulan wata takarda taciro nufar gurin Muzanbil tayi ta'aje agaban shi tace wannan itace takarda sedar samun aykina agidan TV A.I.T babban gidan TV a fad'in babban birnin BIHAR sa hannunka kawai yarage "

cikin masifa Muzanbil yami'ke dan dama juran 'kadan yakeyi nunata yayi yace

" to bazakiyi ba tundah bana hanaba? lokacin dama kike yimin biyayya balle yanzu daban isheki koda kalloba bazan yarda da barin mamata tayi ayki irin nakiba duk duniya tadinga kallonta toni ba shasha sha bane "

Murmushi Samha tayi tace " kwantar da hankalinka barrister Muzanbil ay ayanzu yarda tazama dole agareka sabida kaga wannan takardar daga hannun maimartaba take shine ya amince kuma yasa aka amsota kuma da goyan bayan Momy 💯 maimartaba shine yace nabaka kasa hannu idan kace bazakasaba sena mayar mai nasanar dashi sannan kasani dazaran nahad'u damai sona da gaskiya dole murabu da kai tunda babu soyayyata cikin zuciyar ka "

mi'ka mishi pen tayi tajuya tabar gurin cikin 'kunar zuciya yake kallonta harta shiga cikin bedroom maida dubanshi yayi kan parpar yakuma kalli pen d'in hannun shi

zaune Rayhana tasamu Muzaffar a parlour yana kwance saman doguwar cushion cikin dakewar Zuciya ta'isa gareshi kwanciya tayi saman jikin shi tarungume shi sosai tayarda koda yatureta bazata fad'iba cikin sanyin murya tace " my Noor yau mai kake so nadafa maka wajan dinner ? "

banza Muzaffar yayi da ita sabida yayi mugun fushi da ita tundaga waccan ranar itama tadawo gareshine dan takara samun kusanci dashi tayarda zatasamu sau'ki wajan kare Rayuwar shi jin yayi shiru yasa tacuta hannunta cikin sumar shi tana yamutsawa rumtse idanun shi yayi yajawo natsuwa cikin jikin shi cikin shagwa'ba tace

" haba my Noor kayi ha'kuri mana nasan nayi lefi amma kayi ha'kuri ka hukuntani takowace hanya zan iya jurewa amma banda fushin ka please Noorul Ayn pleaseeeeeeeehhhhhhh mana "

cikin wata irin murya Muzaffar yace

" naji ammafa senayi miki hukunci abinci kala 5 zakiyi 3 suzama duk na gargajiya sauran 2 ra'ayin ki to d'agani "

Murmushi Rayhana tayi tasumbaci mumatunshin tace " godiya nikeyi My Noor " tami'ke bin bayanta yayi da kallo yace " nikam banta'ba ganin mayya irin wannan yarinyar ba duk yadda nayi wajan guje mata amma setajamin masifa kwatakwata yanzu tazama fitsararra kodayake dama can haka take yanzune take nunawa sabida tasamu guri amma in sha Allah lokaci yakusa dazata tafi nahuta dashan lemon tsami "

'mi'kewa yayi yanufi hanyar kitchen d'in tsayawa yayi yana kallon bayanta jin kamar ana kallonta yasata juyowa saurin tamke fuska Muzaffar
yayi yace

" had'amin Lipton ki kawomin cikin bedroom " ok am asa lemon ne 😊 ? afusace yajuyo yace " bansaniba " yajuya yabar gurin Murmushi Rayhana tayi tace Allah yakareka dadyn Sudees da Shureem nikuma Allah yabani ikon zurema halinka "

misalin 09:30pm Rayhana ta'isa part d'in kaka wurga parpar tayi akan idan kaka da Zarah cikin mamaki kaka tami'ke tafara masifa

" wane shiryayyen yaron ne yake yomana jifa da takarda ? " daukar takardar Zarha tayi tabud'e tafara karantawa cikin mama kake takeyin wannan bayanin cikin fusata tace iyye wato ma niza'a jolaya bari nafita naga uban waye "

kaka tana fita Rayhana tayo kanta cikin shigar farar jallabiya da hula ga sanda tace

" yauwa kakah keh nanh kece farkon tafiya cine Nabila kakah sabida kiyayyar dakika yimin yasa kikasa aka kasheni koki fad'in gaskiya kona kashekiiiiiiii kaka kuma kunemomin yarana kakaiiiii "

wani irin ihu kaka tasaki tafad'i asumai cikin sauri Rayhana tagudu dede lokacin zarha dasu Momy suka fito sukayi kan kaka shiko yaya Ibrahim yanacan yana dariya sabida yadda Rayhana tayima kaka yasan dole seta rud'e fitowa shima yayi yanufi part d'in kaka ahankali kaka take bud'e idanun ta wani ihun tasake saki hadida kiran sunan Nabila tasake sumewa

ahaka seda kaka tayi suma yakai 4 sannan amma takasa sauraran kowa kira takeyi kana ina Abdurrahaman kakiramin malamai suyi addu'a fatawar Nabila tana yawo Allah yasani banida masaniya akan kisanki da sace yaranki dan Allah kugaya mata wallahi tasakezuwa kasheni zatayi koma bata kasheniba to tabbas mutuwa zanyi kuna gani ayanzuma saura 'kad'an namutu ke Kilishi kamani kikeni bayi kashi nikeji ko wallahi nayishi anan kuma dole ku wanke " 🤣🤣🤣 waiyo kaka anga mutuwa

cikin kunshe dariya yaya Ibrahim yace

" haba kaka wai tsoran mutuwa kikeyi ? dube kifa kinci ace ki kauce tun tuni wannan tsohon yake jiranki a barzahu amma kin'ki tafiya h...... "

" uban kane yake jirana ja'irin yaro to bazanjeba idan kuma natafi to tare zamu " lah kaka ji ruwa yana gangarowa daga inda kike zaune cewar Mu'azzam

" fitsarine dan ubanka kuma kai ne zaka wanke kayan " 😂😂🤣🤣

kamata Momy da Ummi sukayi suka shiga da ita cikin bedroom dariya sosai Aunty Sumayya tasaki tace

" lah kunga dagaske kaka fa fitsarin tayi ? 🤣😂 tab lalle kaka kin daukko gangara wai makwa rari k.... "
Chapter 23 · 0% Book details