Sashe 25
Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shuru Zarha tayi tace " hakane amma fa bazan komaba dole seya sakeni nabaki damar kiza'bama yaron nan sunan daza'ayimai alkunya dashi " Murmushi Rayhana tayi tace " nagode da wannan matsayin dana samu to Sayyid daga yau shine nickname d'in shi "
Juyowa kaka tayi tace " gaskiya Rayhana kinada hankali wannan shawarar tayi tayi dede kuma hakan yakamata ayi " dede lokacin yaya Ibrahim yashigo cikin parlour kaka d'ukar Shureem yayi sannan ya kalli kaka yace
" to kaka yaya badai tasake dawowaba ko ? " hararar shi Kaka tayi tace in sha Allah idan tatashi dawowa wajanka zata dawo tunda kuna ganin kamar rud'in tsufane yake damuna hmmm zasusan gaskiya "
Murmushi yaya Ibrahim yasakeyi takardar hannunshi yami'kama Rayhana yace " congratulations sister Raihan wannan admition d'inkine inji Momy "
Cikin matu'kar mamaki Raihan take kallon shi batasan lokacin data fashe da kuka ba rungumeta Zahra tayi tana tayata murna sosai Rayhana tayi godiya mi'kewa tayi cikin farin ciki tace bari naje part d'in Momy
Bin bayanta yaya Ibrahim yayi ganin haka yasa Rayhana tsayawa agurguje yace
" yau part d'in Ummi zaki dan Allah ki kiyaye kiyi kamar yadda kikayima kaka ayanzu kam kaka tafita daga zargi na tabbatar batada sa hannu cikin kisan da 'batan yaran 'kiyayyar ce kawai ayanzuma gashi takau Allah yabamu sa'a "
Amin Rayhana tace tasakeyin godiya tanufi part d'in Momy
Cikin shirin fita ayki Samha tafito zune tasamu Muzanbil yana shan tea shima cikin shirin fita kusadashi taje tace
" barrister nizan tafi gurin ayki kai ma naga tafiya zakayi ko ? to Allah yabada sa'a sena dawo kai ma haka "
wani irin takaici Muzanbil yaji cikin nuna isa yace kibari mufita tare nakaiki Murmushi Samha tayi tajuyo tace a'a ka manta sabuwar mota maimartaba yabani sabida zuwa gurin ayki "
mi'kewa Muzanbil yayi yace " to kuwa sede kiyi driving da kanki dan ban yarda wani 'kato yajaki a motaba "
Murmushi Samha tasakeyi tace " amma ay kasan bansabayin driving da kai naba ko kai ma ay naga janka akeyi hadda security seni kace a a dan kawai nasha wahala gaskiya kayi ha'kuri " juyawa tayi tafita komawa Muzanbil yayi yazauna yace " gaskiya akwai matsala yanzukam Samha bata ganin girmana maiye matsalar ? "
Daga Al'kalamin.....🖊
NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸
Comments and shine please
Love u all sisters 🌹👌?🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚
Story and written
By
NPEEDY A AJI
Dedicated to
My Fatima Zahra yar amana
🌸NOORUL HAYAT🌸 WRITERS ASSOCIATIONS
🌹Expressions and heed Searching Sweet story Novels writer🌹
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
We are together all fans🤝🏻🥰
KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫
My Novels
1-NAYI RAYUWA DAKE
2-SANADIN ACCIDENT
2019
3-SAKAYYAR CUTA
4-RUFAFFIYAR ZUCIYA
HAYATUL MAHAYAT
typing......✍🏻
Bismillahir Rahamanir Rahim
Wayarzukuhu min haysu layahatasube waman yatawakkalu Alallahi fahuwahaszbun innallaha baligu amri qadja'alallahu likulli she'in qadara 🤲🏻
🅿 39 & 40
'kwafa Muzanbil yayi yafita afusace cikin matsanancin tashin hankali Arfat take safa da marwa cikin parlour ta tarasa abinda yakeyimata dad'i dede lokacin mu'azzam yafi cikin shirin fita hospital cikin sauri tasha gabanshi fuskarta d'auke da matu'kar nadama cikin muryar lallashi tace
" haba doctor kaifa mai afuwane kuma zuciyar ka mai tausayice katausayamin wallahi zuciyata gaf take data tarwatse dan Allah Doctor kayimin afuwa wallahi ayanzu duk duniya babu wanda zuciyata takeso kamar kai karka horani da fushin ka a gareni bazan iya jurar hakan ba dan Allah kayafemin nayi al'kawari bazan sake aykata kwatankwacin hakan ba kaji my everlasting darling "
Sosai yaji shigar kalamanta cikin zuciyar shi amma yayi saurin dannesu tsaki yaja yakauce daga gefanta yayi ficewar shi bin bayanshi tayi da kallo tanajin wani irin ba'kin ciki cikin zuciyar ta fad'awa tayi saman cushion tasaki kuka mai tsuma zuciya
Rayhana tana isa cikin parlour Momy ta iske Muzaffar zaune cikin sauri ta dur'kusa gaban Momy tace
" barka da hutawa uwar kirki ha'ki'ka samunki amatsayin uwa babban rabone ina sauran iyaye kuyi koyi da halin Momy na ina matu'kar godiya gareki tabbas ada nacire burin cigaba da karatuna amma segashi Momy kin cikamin mafarkina Allah yasakamiki da mafificiyar aljannah "
Juyawa tayi kan Muzaffar tace
" dadyn Farooq kagani Momy tasa burina zai cika katayani yimata godiya "
Mi'kewa Muzaffar yayi yazura hannun shi cikin aljihun wandan shi yace " tayaya keda mahaifiyarki harse wani yatayaki yimata godiya nakima kad'e ya'isa " maida duban shi yayi kan momy yace " to amma Momy yaran fa ina ganin tabari seta yayesu kamar zaifi ko ? "
Murmushi Momy tayi takamo Rayhana tazaunar da ita kusada ita tace
" yara bazasu hana Raihan karatuba sekace babu hadimai kuma naga ay ana had'amusu da madara ko ? " jinjina kai Muzaffar yayi yasake cewa " hakane amma sede tad'inga saka babban hijab da ni'kaf da safa idan bazatayi hakanba sede tafasa "
Daga haka yasake yafita fuskar shi a tamke cikin damuwa Rayhana ta kalli Momy tace " amma momy senike ganin kamar baya bu'katar wannan karatun nawa idan har bayaso zan ha'kura Murmushi Momy tayi tad'an bubbuga bayanta tace " bahakabane Raihan shi Muzaffar haka halinshi yake baka gane mishi alokaci d'aya amma bawai bayason karatun ki bane kishi ne kawai "
Saurin kallon Momy tayi sekuma ta du'kar da kanta sake bubbuga bayanta tayi tace " kinayin mamakine ? to kibari tunda yashigo maganar mukeyi amma yanata kawomin wasu dalile wanda suke nuna kishin ki afili kuma ayanzuma kinji idan baya kishin ki bazai damu dan wasu sun kalli surar jikinki da fuskarki ba dan haka karki damu ke dai kizama mai kiyayewa skul d'in su Zarha ne nasan zakifi sakewa idankuna tare yayan ku Ibrahim shi yacike miki komi acewar shi yasan ra'ayin shi zaizo d'aya danaki se kiduba kigani "
Sosai Rayhana tayi farinciki amma cikin zuciyar ta tanata nanata wannan kalmar " kishi ni Muzaffar yake kishi to bana 'karyata Momy ba amma dakamar wuya dan kawai Momy batasan auran yarjejeniya mukayiba shiyasa nasan yayi hakanne dan takurani badan kishi ba amma ace 'katon hijab da ni'kaf ga safa lalle zafima kad'ai ya'isa yatakura rayuwata amma hakanan jan jure Allah yabani iko " sallama tayima Momy tafito part d'in kaka tanufa shiko Muzaffar yana fita cikin lambu yanufa zama yayi yanasake nanata " Skul Raihan hmmmm yazama dole nasamata mugun tsaro danna lura tanada matu'kar rawar kai "
Cikin fari'a Mubarak yaron kawu Yusuf yanufi cikin lambun inda Muzaffar yake hannun shi ri'keda Apple yanaci daga gefan shi wata hadima ce ri'keda tiran kayan lambu da lemon da Cup guda 2 sallama yayima Muzaffar yaja kujera d'aya yazauna cikin girmamawa yace " yaya barka da hutawa " d'aga mishi kai kawai Muzaffar yayi yaciro wayar shi yashiga latsawa tsiyaya lemon Mubarak yayi yami'kama Muzaffar amsa Muzaffar yayi ya aje janshida hira Mubarak yashigayi amma ko sauraran shi Muzaffar bayayi su kawu Yusuf kuwa suna daga nesa suna hangen komi sun 'kosa suga Muzaffar yasha cikin mamaki Rayhana tahangosu suna le'ke ahankali tanufi gurin dan ganin mai sukeyima le'ke zaro ido Rayhana tayi cikin sauri tanufi gurin
dede lokacin Muzaffar yad'auki Cup d'in lemon harya nufi bakinshi dashi sekuma yajanye yana sake maida hankalin shi kan wayar shi amma Cup d'in yana hannun shi sauri sosai Rayhana takeyi zuciyar ta tana wani irin bugu tana isa daf dashi yakai Cup d'in bakin shi cikin sassarfa ta'isa wata irin runguma takaimai wanda tayi sanad'in fad'uwar cup d'in hannun nashi 'kasa yatarwatse afusace yami'ke saurin sake rungumoshi tayi cikin 'kasada murya tace
" kayi ha'kuri amma katuna bamu kad'ai bane kabri idan muka koma part d'inmu se kayimin hukunci bada sanina lemon ka yazube ba muje nahad'ama wani " cikin mugunta yarungumota fuskarta yakamo bakin shi yazura cikin nata yashiga yimata wani irin kiss namugunta ganin haka yasa Mubarak barin gurin bayan Mubarak yabar gurin Muzaffar yasaketa yana sauke numfashi ahassale yace
" idan kika sakeyimin irin wannan to kisani senayi miki abinda baki ta'ba zataba " barin gurin yayi rai 'bace itama barin gurin tayi tana ta'ba lip's d'inta dake zafi cikin 'bacin rai kawu Yusuf yari'ko Mubarak mari yawatsa mai sannan yace
" tur da'irin wannan abin wallahi da Nura ne datuni yasashi yasha amma kai kana zaune kana shashanci har waccan 'yar figigiyar yarinyar tazo talalata komi " rai 'bace Mubarak yace " gaskiya Abba nikam se yanzuma nike addu'ar gara dabai shaba sabida nace kusanar dani lemon nameye amma kun'ki sannan ance ni karnasha to tabbas akwai wani abu dan haka ni gaskiya kar akuma sani cikin irin wannan abun idan kuma naga wani abu yasami yaya Muzaffar tofa Abba sede kayi ha'kuri zanfad'i abinda nasani sabida Allah baice nayimaka biyayya ba wajan aykata fasadi "
daga haka Mubarak yabar gurin cikin mamaki kawu Yusuf yabishi da kallo ajiyar zuciya waziri yasauke yace " dama kasan bazai bada had'in kai ba amma kasashi to ay yanzu gawata matsalar nan munsake shiga tunda yace idan wani abu yasamu Muzaffar seya sanar mune hmmm abubuwa de se 'kwa'bewa sukeyi yaya zamuyi " dafashi kawu Yusuf yayi yace " karka damu dazancen Mubarak nasan yadda zanyi dashi kusa ad'auke wancan lemon karwani yasha asirinmu yatonu " daga haka kawu Yusuf yabar gurin harara waziri yabishi dashi yace " banza kawai sefama samu abuyakeyi amma har yanzu babu wata nasara se fad'uwa hmmm zanyi maganin ka idan abin ya'isheni wallahi "