Sashe 22
Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushin takaici Security yayi yace " idan kayi ha'kuri zakaji komi wata rana muna tafiya cikin motar Alhaji dan kam tunda yazo cikin arzikin shi muka ganshi sosai driver yake gudu cikin tsutsayi wata dabba ta gifta mana mukayi accident duk cikin motar nine kad'e ban sumaba haka aka kwashemu se hospital shikam Alhaji bai san inda kanshi yakeba har zuwa washe gari bazan manta lokacin ba wajan 06:00am wani mutumi yashigo kallon fuskar Alhaji Jamilu yayi sosai sanna ya kece da dariya
Idanuna abude amma nayi kamar arufe jinayi wannan mutunin yace tabbas jinin shi zaiyi dede kuma zaisa mu'kara shahara wajan dukiya doctor kabashi kulawa sosai yatashi muna sani mukasa dabbar tsafi tagifta musu dan musamu wannan biyan bu'katar daga haka suka fita sosai wa'innan furucin suka d'aure kaina had'ida tsoro kulawa suka shiga bama Alhaji suda kansu suka d'akko mai Hajiya lokacin Hajiya tanada tsohon jikin fari sosai suke bashi kulawa har aka sallame shi muka koma gida sosai wannan mutumin yasamu shiga cikin zuciyar Alhaji
Har suka kulla abota mai 'karfi bayan wani lokaci alokacin Hajiya ta haihu duk wannan mutumin yadauki nauyin komi kamar dagaske bayan sati 2 da haihuwar Hajiya wannan mutumin yazoma Alhaji dawata tayin kwangila amma yace zasuje wajan gonshi shine zaibashi ammafa idan yaje dole ya amsa babu musu anan take Alhaji yace ya amince ni kuwa hankalina yatashi daran ranar kasa ko rintsawa nayi wajan sallar asuba wata dabara tafad'o min na'urar d'aukar magana nasamu nasa cikin kayan Alhaji tare dani mukaje amma aka hanani shiga bayan sun shiga
Sosai naji Alhaji yana mamakin gurin yadda akai shiga cikin lungu bayan sun isa inda ogan yake cikin wata irin murya ogan yace Alhaji kayarda zaka amshi wannan kwangilar ko ? amsawa Alhaji yayi da eh wasu makud'an kud'i suka bashi sannan yace wannan kad'anne daga cikin kudin wannan aykin to wannan kwangilar itace zaka bamu jinin d'anka wato wannan jaririn jinin shi kungiya takeso kuma baka isa kace zaka hanaba sabida mu duk wanda yaji sirrinmu dole yakasace tare damu munason jinin yaranka guda 7 duk d'an daga haifa zamu amshi jinin shi mubama 'kungiya daganan semu barka k........ tashi Alhaji yayi afusace yawatsa musu kud'in su yace
Allah yayi min tsari dasayar da jinin d'ana banason wannan kwangilar Allah yatona asirinku makiya Allah mi'kewa Allah yayi yafito rainshi a'bace ni kuwa saura 'kad'an nasaki fitsari dabida razana yana shiga yaja motar ajuje ji nayi inajin maganar dasukeyi ashe wannan na'urar tafad'i acan magana sukayi kamar haka
Kubarshi shi bai isa yasa 'kungiyarmu ta d'urkushe ba kai Alhaji Tanimu kaine naga kayi dede da tsayin Alhaji Jamilu dan haka zamusa ayai fuska tamkar ta Alhaji Jamilu zamu sace Alhaji Jamilu zasuma ayimai wata allura wadda zai zama duk abinda mukace shi zaiyi amma iyakarta 3 hours kai Alhaji Tanimu kaine zaka koma gidan Alhaji Jamilu dazama amatsayin kai ne shi shi kuma zamu tsareshi anan amma duk dare zamu kaishi gidan shi yasadu da matar shi ahaka zataita haihuwar mana jinin shi muna amfani dashi har zuwa yara 7 duk idan aka kai shi kafin awanni 3 adawo dashi dan gudun dawowar shi cikin hayyacin shi kai Alhaji Tanimu kakiyaye akan zamanka cikin gidan karka bari matar tagane bakai bane mijinta sannan doka karka sake ka kusanceta wannan baya cikin tsarin aykin mu kaga idan kasadu da ita zata iyayin ciki kaga kenan ka'bata mana ayki tunda ba jininka 'kungiya kesoba "
Cikin matu'kar razana tayi parking juyowa nayi dan nasanar da Alhaji amma abin mamaki Alhaji Allah yayi bacci bacci kuma mai nauyi dan har ruwa nawatsama Alhaji amma shiru kai har zama nayi nadinga marin Alhaji amma sede yasosa ya'ki tashi anan na tabbatar akwai abinda suka bashi ko suka huramai wata yar'karamar abin d'aukar sauti da nuna inda mutun yake taciro dukda tsabar tausayin danikeji hakanan natsaga jikin Alhaji tacusa wannan abin sannan muka nufi gida
Sosa hankalin Hajiya yatashi zuwa dare Alhaji Tanimu yazo azuwan dubashi sawa yayi tashiga ciki wai doctor ze dubashi ganin yadda suka sha'ku da shi yasa batakawo komi cikin rantaba nikuma suka koreni waje bayan sunsa munbar gurin Alhaji Tanimu yasa fuskar suka cire kayan jikin Alhaji yasa yazauna Aliyu ina gani sukafita da Alhaji Jamilu 😭😭😭😭 dole na'boye babu yadda zanyi nayi kuka kamar zan mutu nayi 'ko'karin sanar da hukuma amma senaga a she suna bayansu dole nabar komi gurin Allah ayanzu sun sha jinin yaran Alhaji Jamilu 6 saura 1 itace suka kasasamu ananne Hajiya tagane cewa mijinta shine wanda yake kashe mata 'yaya
Amma har yanzu batasan ba Alhaji Jamilu take tare dashi ba datayimai magana akan yaya yakeson ajinga kiranshi da Tanimu bayan gasunan shi cewa yayi yayi hakanne dan kar 'yan uwanshi sugane shi koda sunzo neman shi Aliyu tun daga nan Alhaji Jamilu bai sake shigowa cikin gidan nan cikin hankalin shiba kasa ido cikin hikima zakaga lokacin da ake shigowa dashi sannan kayi ahankali da duk wani security na cikin gidan nan dan nasune badan guwar Rayhana ba dayanzu sun rabuda Alhaji dan itace cikon ta 7 har yanzu inajin duk wani bayani nasu ashirye nine dana taimaka maka wajan tona asirinsu ammafa kayi zurfin tunani akan haka karka jamana mutuwa abanza h........ "
tsawar dawani security yadaka mishi yasashi mi'kewa cikin fad'a yakecemai " uban kakeyi anan Aminu karkayi wasa da rayuwar ka dan Wallahi zakamutu abanza dama nalura kamar awai abinda kake boyewa "
mi'kewa Aliyu yayi yace " kayimai ha'kuri tambayar shi nakeyi yaushe Rayhana ta'bata kuma mai yajawo haka amma yacemin shima bayanan yaje garinsu se bayan yadawo yaji shine yake tayani alhinin rashin ta " 😭😭😭😭😭 duk jarumtar Aliyu amma yasaka tare hawayen shi barinsu yayi agurin yashiga gida bayan tafiyar Aliyu wannan security d'in ya kalli Aminu yace
" Allah ya taimakeka dan haka kakiyaye idan basokake muwular dakai ba " jinjina kai Aliyu yayi cikin tsoro bayan tafiyar security Aminu yasauke ajiyar Zuciya yace nagodema Allah da Aliyu yasamu wannan dabarar dana shiga 3 "
Tofa Allah Sarki Alhaji Jamilu 😭😭😭 Allah yaku'butar dakai Ameen 🤲🏻
BIHAR
Cikin sauri kaka tafito daga part d'inta tana 'kwalama Aunty Sumayya kira har cikin part dinta afurgice Aunty Sumayya tafito cikin tashin hankali tace " maza muje Zarha ce take na'kuda " ajiyar zuciya Aunty Sumayya tasauke tace
' amma gaskiya kaka kinshiga ha'kkina wallahi dan kinyi masifar razanani " duka kaka take mata tace " razano wuce muje ja'irar banza ay damake raguwace ta'karshe haihuwa 4 amma bakidena kukan wankan jegoba se segen iyayi da yara kidinga cuno baki kina wane taho dan momy sekace ke kad'ai keda yaron zakiwuce ko kuwa ? "
Cikin matu'kar hassala da maganar kaka Aunty Sumayya tace " amma de ay kyabarni nad'akko kayan ayki ko? ay da ina hospital dasenaga wanda zakira har ahad'amai da masifa "
Juyawa tayi tokoma ciki kayan ayki tad'akko suka nufi part d'in kaka cikin hukuncin Allah Zarha batawani dad'e tana na'kudiba tahaihu tahaifi d'anta namiji kyakkyawa sak Aliyu sosai akashiga yin murna amma ita Zarha kukan ba'kin ciki takeyi sosai itako Momy kukan zuci ne musamman idan tatuna furucin Aliyu da iyayen shi kuma sun nuna dan babu wanda yata'ba kiran waya akan yaji yaya take ko ya abindake cikinta yake tabbas sun sheganta yaron Zarha kuma sun wula'kanta Zahra amma zasuyi nadama sewar kaka "
bayan an gyara yaro da uwar shi aka shiga yin barka kowa yaga d'an seyace masha Allah dan Allah yayi mai kyau sabida Aliyu gabane wajan kyau ga d'an tamkar an tsaga kara ganin yadda Zarha tashiga damuwa yasa kaka korar kowa dan kar agane halinda ake ciki
Rayhana tana shiga cikin part d'in su wanka tashiga bayan tafito tashafa mayamayan ta da turaruka wasu riga da wando tad'akko tasa wa'inda suka bayyana surar jikinta kama gashinta tayi zuwa baya Ball d'in wasan su Shureem ta d'akko tafito parlour kiran hadima tayi tace takawo mata yara babu jimawa takawosu zaunar dasu Rayhana tayi tashiga gara musu ball d'in suna wasa dariya yaran sukeyi sosai itako sefaman gudu takeyi cikin parlour tagara nan sutafi cikin rarrafe dasuri kafin su isa taruga da d'auka
Wurgata tayi tayi hanyar 'kofar parlour sukabi taruga ajuje dede lokacin Muzaffar yashigo fad'awa tayi cikin 'kirjinshi kamar daga sama yajita jikin shi
kamshin jikinta yadoki hancin shi har cikin zuciyar shi laushin jikin ta yaziyarci jikin shi tuni 'kafafun shi sukafarayin sanyi alamar gaf suke dasu gagari d'aukar shi hannu yasa yadam'ko gashinta yajuyar da ita zuwa jikin bango matseta yayi yanajin wata irin matsananciyar bu'kata tana taso mishi sosai gaban Rayhana yashiga bugun 9 9 suko yara Sudees yad'auki Ball d'in ganin bata amsa tabugaba yasasu sakin ihu jin ihunsu yasa Muzaffar saurin tattaro natsuwar shi tamke fuska yayi yabud'e baki zaiyi magana amma yakasa iska yafesar daga cikin bakin shi yajuya yabar cikin parlour cikin matu'kar kasala cikin bedroom d'in shi yashiga yana shiga yakwanta saman bed pillow yajawo yarungume yana rumtse idanun shi
a parlour kuwa amsar ball d'in tayi tad'aukesu zuwa cikin tsakiyar Parlour zama tayi tad'aurasu kan cushion tana nazarin halin dataga Muzaffar aciki kuka yara suka saki Wurgi Sudees yayi da ball alamar taje tabuga ganin bata tashiba sukasake sakin ihu tashi tayi tashiga buga musu tuni suka shiga yin dariya ahankali Muzaffar yami'ke sabida wata irin 'kullewa da marar shi tayi le'kowa parlour yayi ganin cigaba tayi da yima yaran wasa yasa Muzaffar yin 'kwafa kayan jikinta yashiga kallo daurin rumtse idanun shi yayi cikin wata irin murya yace
" yarinya ce amma surar jikin manya lalle dole nasan abinyi idan bahakaba zata rainani sannan tacigaba dasani cikin matsala nikam koda zan mutu bazan iya neman yarinyar nan ba gata 'karama sannan kuma wadda tata'ba aure hadda yara 2 bazan iya shiga gonar dabanine na nomataba "
Cikin 'karfin hali yace " ke Raihan zonan kira masu renonsu tad'aukesu kizo " cikin sanyin jiki tayi abinda yasata sannan tanufi cikin bedroom d'in tsaye tasameshi yajuya baya jin sallamar ta yasashi saurin Juyowa jawota yayi jikinshi cikin hassala yace