Sashe 20
Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shafar sumar kanta yashigayi itako Rayhana cikin zuciyar ta wani irin zafi taji tayi kudirin daga yau Muzaffar bazai sake ta'ba koda yatsan hannuntaba jin hannun shi cikin rigarta yasata saurin ja baya yun 'kurawa yayi yahaye samanta jin breast d'inta ba yadda yazataba yasashi saurin sake cafkarsu cikin mamaki yake shafarsu tamkar maison gano wani abu rigarta yashiga 'kokarin cirewa dan yaga zahiri cikin sauri Rayhana tari'ke hannun shi ganin haka yasashi du'kowa yahad'e bakinshi danata yafara sakar mata shi'umin kiss tuni wani irin tsoro yakama Rayhana
Jin yadda lips d'inta suka farayin zafi yasata sa hannuwanta ta tallabo kanshi tafara 'ko'karin raba bakinta danashi cikin azama Muzaffar yad'ago had'ida saurin d'age rigarta baisan lokacin daya furta " Woow " kasancewar akwai hasken wuta a cikin bedroom d'in basu kasheba hannuwanshi har rawa sukeyi wajan cafkarsu rumtse idanunta Rayhana tayi sabida wata irin kunya data kamata
Sosai Muzaffar yake matsarsu bakinshi yakai yafara tsotsarsu cikin salo da 'kwarewa itako Rayhana kuka tafara saki sabida zafi jin kukanta yasa Muzaffar cire bakinshi daga breast d'in tureshi Rayhana tashigayi tana kuka rumtse idanunshi yayi yasauka daga kanta cikin sauri tasauka daga bed d'in fita tayi daga bedroom d'in baki d'aya cikin bedroom d'in Nabila takoma tana sauke ajiyar Zuciya had'ida share hawayenta rufe door d'in tayi tahau saman bed ta kwanta tanajin wani irin ba'kin ciki cikin zuciyar ta naganin 'kirjinta da Muzaffar yayi
Shiko tashi zaune yayi yadafe kanshi yarumtse idanunshi yanasake hango yadda breast d'in Rayhana suke atsaye gasu a cike dam'ke hannunshi yayi yana tuna irin laushin su sauka yayi daga bed d'in le'ka parlour yayi konan tazauna amma batanan zuciyar shi ta tabbatar mishi tana cikin bedroom d'in Nabila komawa ciki yayi amma yakasa kwanciya domin kuwa yana neman agaji haka yadinga sintiri daga bedroom zuwa parlour ganin hakan ba zai fissheshiba yasa yanufi kitchen Lipton yadafa yasa lemon tsami maiyawa yasha sannan yakoma ganin Sudees yamotsa yasa yakoma kusa dasu ya kwanta adaran wannan ranar Muzaffar bai iya rintsawaba
A 'bangaran gadanga wato Aliyu jirgin dare yanufa zuwa Cameroon a hotel yasauka se zuwa safe yanemi taxi zuwa inda zashi nunama mai taxi d'in address d'in inda zashi yayi cikin sa'a kuwa yasan gurin sosai sukayi tafiya wata 'kayatacciyar unguwa yakaishi bayan Aliyu yasauka yashiga tambayar gidan Alhaji Jamilu amma kowa seyace bai saniba tsaye yayi cikin takaici yana tunanin yadda zai gano gidan wata dalleliyar mota Aliyu yaga tayi parking agaban shi tsaki yaja yamatsa bud'e gilas din motar akayi cikin mamaki tace " wanike gani kamar haidar d'ina ? " cikin sauri yajuyo sukayi ido 4 da ita tsalle Aliyu yayi cikin sauri yabud'e motar yashi rungumeta yayi yace
" Mama yau ga d'anki har gida " cikin mamaki ni Npeedy nasake kallon matar mahaifiyar Rayhana nagani 😳 ko meye ala'karta da Aliyu ? To baride muji
Suna isa aka wangale musu 'katon get d'in suka shiga itada kanta tad'aukar mai bag d'in shi suka shiga ciki abinci tagabatar mai kala kala bayan yagamaci suka shiga hira fuskantar ta sosai Aliyu yayi yace
" Mama lokaci fa yayi dayakamata kikoma gida Allah kaka yana matu'kar kewarki kowa yana d'auka kin dad'e da rasuwa amma shi yakasa yarda dahakan Mama ni 'kad'ene nasan kina raye nima sanadin karatun danayi anan Allah ya had'amu dan Allah mama "
Dakatar dashi Mama tayi dafad'in " bazai yiwuba haidar idan har nakoma gida yanzu zanfama wani ta'bo dake cikin Zuciyata sabida nasan mahaifinmu bazai yarda narayu da farinciki naba kasancewata anesa yafimin farinciki dukda cewa nayi muguwar nadamar aykata wannan kuskuran Aliyu yaya bayanin wanda nasaka aykin bincike akan shi ? "
zama Aliyu yagyara yace
" nayi kuma nagane yana nan lafiya amma ayanzu baya cikin 'kasar BIHAR yatafi wani ayki yau kimanin wata 11 kenan amma inada tabbacin yana lafiya amma Mama meyasa kike bin duk wani matsin shi ? "
Murmushin takaici Mama tayi tace
" shid'in d'anane wanda ko mahaifin shi baisan yana rayeba Ibrahim shine yarona na 3 kafunshi nahaifi biyu duk sun mutu tun kafin ayi suna shikuma na haifeshi a saudiyya ganin shi yarayu yasa nazauna dashi acan dukda damuwar da mahaifin shi yayi akan nadawo amma naki yaje kusan sau babu adadi amma na'ki yarda muhad'u sabida wani dalili ganin Ibrahim yaciga 5 yrs yasa nahau girgi daga saudiyya zuwa BIHAR nakaima dangin mahaifin shi shi akan cewa mahaifin nashi baya raye nikuma nakomo Cameroon cikin nuna alhinin mutuwar Ibrahim sosai muka samu matsala da Jamil wanda yake amsa sunan Alhaji Tanimu ayanzu ina matu'kar kewar Ibrahim inakuma son kasancewa tare dashi amma hakan bazai yiwuba Haidar sabida wani dalili amma dan Allah karka tambayeni wane daliline yanzu yaran shi nawa ? "
Jin jina kai Aliyu yayi yace " 4 1 mace 3 maza amma Mama bayanshi bakisake haihuwa bane ? "
Hawayen saman fuskarta tashare tace " na'kara dayawama kuwa sun kai 6 amma ayanzu babu ko 1 atare dani " cikin nuna mamaki yace " har wannan yarinyar taki wadda natafi nabari Mama ina Raihan har ina hango girmanta ayanzu Mama hardafa tsaraba nayi mata "
Cikin takaici Mama tace " Aliyu Rayhana tana raye amma ayanzu bansan inda takeba amma inayimata kyakkyawan zato haidar banaso kowa yasan wannan maganar harda shi kanshi mai gidan canza maganar tayi dafad'in nikam Haidar har yanzu bakayi aure bane ? "
Canzawa fuskar Aliyu tayi cikin damuwa yace
Anyimin auran fansa da d'aya daga cikin ahalin masarautar HAYAT kaka ne yatilasta hakan dan ramuwa akan d'aukeki da Abba Jamilu yayi kuka gudu kukayi aure shine aka auramin Zarah 'yaga Sarauniya Kilishi sosai akasani na azaftar da ita Mama Ummi nama haka dady ma haka tabbas Zarah tafuskanci wula'kanci da tozarci cikin masarautar mu amma ayanzu tana gidan su da tsohon ciki bisa sanadin saki 1 danayi mata kuma mukace ba cikina bane amma har yanzu matsayin matata take dan namayar da ita amma ayanzu Zarah ta tsaneni tace bazata dawo gareniba hakama Ummi tace nida Zarah har abada shiyasa nabar musu BIHAR "
Tashi Mama tayi tsaye tace " maiyasa kukayi hakan gaskiya kunyi zalinci dole Allah ya tambayeku Haidar mahaifiyar Zarah tari'ke d'an uwanka batare da cutarwaba amma shine kuka sakamata da mafi zalinci a rayuwa to iname baka umarnin kasan duk hanyar dazakabi wajan goge lefinka wannan umarninane "
Cikin damuwa Aliyu yace yace " amma Mama ay bamusan cewa Ibrahim d'a yake agarekiba seni yanzu danasani kuma kinsan ke da Abba kune kuka hassasa wannan muguwar gabar wadda har yanzu akeyin ta " rai 'bace Mama tace " oho ku babu alkairi agareku ko dan Allah kudenayi tamkar bakusan darajar d'an adam ba ay muyakamata lefin ya'kare kammu ba wa'inda bama sanan lokacin da aka aykata lefin maiyasa basa ganin lefina tunda ay seda yardata Jamilu ya aureni kuma ay sune suka nuna rashin yarda har hakan tasa mukabar BIHAR wannan ma da yardata hai........ "
Shigowar Alhaji Tanimu yasa Mama yin shiru gaidashi Aliyu yayi ya amsa babu yabo babu fallasa yashiga cikin bedroom d'in shi kai Aliyu masauki Mama tayi sannan tanufi bedroom d'in
BIHAR
Bayan Rayhana ta idar da sallar asuba tanufi bedroom d'in Muzaffar zaune tasameshi kan abin sallah da alama baisamu zuwa masallaciba kawar da kanta tayi daga gefanshi tanufi gurin yara cikin mamaki yake kallonta cikin dakakkiyar murya yace
" karki sake kitashesu kibari har sesun tashi " d'an turo baki tayi tace " suna bu'katar jin dumin mahaifiyarsu ayanzu zamu koma cikin wancan bedroom d'in mu kwanta " 'daukar Sudees tayi tanufi hanyar fita tashi Muzaffar yayi yasha gabanta yace
" lalle wato harkin samu damar mayarmin da magana ko to sede ki kwanta anan ko kifasa tafiya da yaran kitafi ke kad'ai ki kwanta " mi'ka mishi yaron tayi amsar shi yayi yazubama 'kirjinta ido tamke fuska yayi yace " kinaso nasake matsarsune kike sake turosu suna tsokanata ? " rai 'bace tace " bazan ta'ba bu'katar hakan ba cikin mamaki yasa hannu yajawota yace " idan kuma ni nabu'kaci hakan fa? " kokin manta acikin yarjejeniyar mu akwai biyayya ? " cikin dakewar Zuciya tace " amma kene kace babu rayuwa irinta aure sannan nifa 'karamar yarinyace ? maizan iya yima wannan se Nabila " cikin sauri tafizge hannunta tafita
Tsaye Muzaffar yayi yana mamakin yadda ta'iya maiyarmai da magana 'kwafa yayi yace " zanyi maganinki bazai yiwu ki renaniba " kwantar da Sudees yayi shima ya kwanta yana tuna irin laushin jikinta da yadda breast d'inta suke rai 'bace yace " bazai yiwuba tayaya zandinga tuna wani abun daga jikin wannan yar yarinyar ay seta rainani hmmmm " da 'kyar yasamu bacci yayi gaba dashi
cikin muguwar damuwa Arfat tatsuguna gaban Mu'azzam tace
" Doctor dan Allah kasaurareni narantse da Allah wannan cikin nakane Doctor kaceci rayuwata wallahi nashirya baka kulawa naha'kura da Muzaffar kai dashi duk abu d'ayane k........ "
" dakata 👉🏻 Arfat niba shasha sha bane dazaki rainamin hankali bazan ta'ba yarda da wannan cikin ba sede idan gwaji nayi natabbatar da jininane sannan nayarda sannan har yanzu Zuciyata tana tsananin tsanarki Arfat banako son ganin wannan fuskar taki kisani maganar aure babu fashi 3 yrs nakwashe inada aure amma kamar bani dashi dan haka lokaci yayi dazan nemo wacce zatabani kulawa irinta aure "
Mi'kewa Mu'azzam yayi cikin sauri Arfat tami'ke shan gaban shi tayi tarungume shi sosoi cikin jikinta wani irin yanayi Mu'azzam yaji amma yayi saurin tureta cikin karfin hali yabar parly
Cikin dabara Ummi tad'auki wannan box d'in tanufi part d'in mamy wato mahaifiyar Samha takoyi sa'a tana cikin bedroom saurin aje box d'in tayi a tsakanin cushion sannan tace " ashe kina ciki nufar cikin bedroom d'in tayi zama tayi kan sofa tace
" yaya kike dama cewa zanyi yaushe zakibama Nura dama yadawo ? "
Damuwa ta bayyana saman fuskarta tace " agaskiya ba yanzuba sabida har yanzu cikin bincike sukeyi sun'ki barin maganar ga wannan uban binciken yadawo Ibrahim "
Ajiyar Zuciya tasauke tace " to Allah ya kyauta amma Nura yayi kuskure yajefaki cikin masifa " ta'be baki mamy tayi tace " yajefani koya jefamu idan asiri yatonu ga dukkammu yatonu bamu kad'aiba " mi'kewa Ummi tayi tace Allah yasake rufamana shi " tafita