← Book details Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 41

Sashe 34

Hayatul Mahayat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ajiyar Zuciya Muzaffar yayi yace " inajin zazza'bi tun jiya kuma banajin dad'in jikin nawa wannan ne kawai " jinjina kai Mu'azzam yayi yace bari nakawo maka magani jinjina kai kawai Muzaffar yayi bayan fitar Mu'azzam cikin bedroom Muzaffar yakoma kwa nciya yayi saman bed yanajin sanyi yana shigar shi sosai babu jimawa Mu'azzam yadawo shida kanshi yabashi magani zama yayi yanad'an jan shi da hira jefijefi ganin kamar Muzaffar bayason hirar yasa Mu'azzam tashi yace yakamata kasamu bacci zan shiga hospital senadawo "

d'aga mishi kai Muzaffar yayi yafita bayan fitar Mu'azzam tashi zaune Muzaffar yayi yanaji kewar ganin Raihan afili yace

" tome yahanata zuwa Parlour maimartaba bayan kuma kowa yana wajan kode jikinne har yanzu haba Momy maiyasa zakihanani ganin matata alokacin daya kamata tasamu kulawa daga gareni sosai " wayar shi yad'akko kiran no ta yayi jin an d'aga wayar yasashi sauke ajiyar Zuciya sekuma yaji murnar shi takoma ciki jin muryar Momy dakewa yayi yace " ina kwana Momy amsawa tayi kamar babu wata damuwa d'an shiru yayi cikin jin sakka yace Momy yaya jikin Raihan " dasau'ki Momy tace had'ida kashe wayar cikin damuwa yacillar datashi wayar yakoma ya kwanta yanajin babu dad'i cikin zuciyar shi

Mu'azzam yana shiga ga cikin part d'in shi yanufi bedroom d'in Arfat zaune yasameta da alama tanacikin duniyar tunani kallonta yayi cikin murya babu yabo babu fallasa yace

" jeki had'amin ruwa zanyi wanka nafita " daga haka yajuya yafita cikin sauri Arfat tami'ke ajiyar Zuciya tasauke tace " Allah yasa doctor yadawo da hankalin shi zuwa gareni " cikin farinciki tanufi bedroom d'in shi had'amai ruwan tayi tafito zaune yake kan sofa da alamu jiranta yakeyi cikin ladabi tace " doctor nahad'a " mi'kewa yayi batare dayayi maganaba yashiga toilet fitomai da kaya tayi tazauna tana jiran fitowar shi amma cikin ranta tana tunanin bazai ko kalli kayanba yad'an jima sannan yafito tsane jikin shi yayi sannan yashafa mai had'ida turaruka kayan yad'auka yasa sosai Arfat tayi mamaki bag d'in shi yad'auka harya gotata yajuyo aje bag d'in yayi yad'an du'ko hannu yasa yashafi cikinta akaro nafarko yace

" kikulamin da baby na sosai zan tafi hospital ko akwai abinda yake bu'kata dadyn shi yataho mishi dashi ? " cikin matu'kar mamaki Arfat take kallon shi tamakasayin magana Murmushi yayi yace idan Kingama tunani kisanar dani tawaya "

Daga haka yajuya yafita yana Murmushi sosai Arfat takeyin mamaki takasa koda motsi daga inda take wani irin sanyi takeji cikin zuciyar ta

Cameroon

Tsaye Aliyu yake cikin parlour hannun shi ri'ke da waya sefaman kiran wayar Zarha yakeyi amma bata d'agawa yatura text yafi sau babu adadi amma babu amsa cikin mamaki Mama take kallon shi 'karasowa tayi kusadashi tace

" haba haidar wai maiye matsalar kana tunda kazo bakada natsuwa kullum cikin tunani maiye matsalar ne haidar ? " ajiyar Zuciya Aliyu yayi yace " Mama akwai matsala dayawa amma bazan iya sanar dakeba duka amma matsalar Zarah tahanani koda bacci Mama bata d'aga wayata bata maidomin amsar sa'kona narasa yadda zanyi Mama ina tunanin tama haihu "

Dafashi mama tayi tace " kwantar da hankalinka Aliyu kabi wata hanyar kanemi soyayyyar Zarha " cikin sauri Aliyu yace " wace irin hanya zanbi mama ? " Murmushi mama tayi tace kasamu wata no kakirata sannan kasan yadda zakayi kayi magana yadda bazata gane muryar kaba kanuna kana sonta karka nuna kasan wani Aliyu koda bata kulakaba kacigaba da kiranta har kajawo hankalinta nasan zata kula sabida tana tunanin kunrabu kenan bazata koma gidan kaba shiyasa zata iyabama wani dama idan takamu dason ka seka bayyana kanka koda tanuna 'kin amincewa tofa zuciyar ta bazata bartaba kagwada hakan kaji haidar "

Murmushi Aliyu yayi yaji matu'kar dad'in wannan shawarar ta mama cikin bedroom yakoma wayar shi yad'akko nan take yashiga turama yaya Ibrahim text akan lamarin baban shi kuma yasanar dashi cewa duk suna raye yad'aura dasanar dashi yanzune yakamata aykinshi yayi mai matu'kar amfani wajan ceto mahaifinshi ammafa seyayi takatsantsan

Cikin sauri yaya Ibrahim yami'ke bayan yagama karanta wannan text d'in kiran no yayi bugu biyu Aliyu yad'aga sun jima sunayin magana sannan sukayi sallama wajan aykinsu yaya Ibrahim yakira nanma yad'ad'e suna magana sannan yakashe wayar shiru yayi yana nazarin wannan maganar cikin zuciyar shi yace

" dama iyayena suna raye amma babu wanda yasan hakan in sha Allah zandawo dasu mahaifarsu bazan sanar dakowaba har senayi nasara idan nadawo dasu kowa yasan suna raye "

Yau kimanin kwanaki 8 kenan Rayhana batasa Muzaffar cikin Idanuntaba cikin bedroom d'in Momy tashiga dan sanar da ita zata shiga skul yau dan tawarke babu wata damuwa atare da ita yanzu sallama Rayhana tayi amma shiru 'karasawa ciki tayi zama tayi hango wayarta tayi kan mirror tashi tayi ta d'akko ta kunna text d'in Muzaffar taga sunata shigowa babu adadi karantawa tashigayi cikin mamaki tace

" dama momy tahanaka zuwa inda nike ayya dahar nayi tunanin kasharenine sabida kasamu abinda kake so kiran wayar shi tashigayi amma ba'a d'agawa har kusan sau 6 cikin damuwa tace fushi kayi amma idan ma fushine bakayi lefiba sabida bakasan wayar bata hannunaba wannan bada ha'kuri haka ay kodan Momy yaci nayafe maka amma nasan yanzu kana cikin part d'in ka barinaje nagani "

tashi Raihan tayi tafita cikin bedroom d'in ta takoma tsintar kanta tayi dashiga toilet dan sakeyin wanka dukda bata jimadayin wankan ba tsayin lokaci sannan tafito bayan tagama tsane jikinta tashiga shafa mayamaye masu kamshi da turaran jiki masu sanyin kamshi da kwantar da zuciya 'kananan kaya tasaka wa'inda suka fitar dasurar jikinta kama gashinta tayi da ribbon sannan tafesa turaruka masu dad'i sosai simple makeup tayi tad'auki abaya tad'aura saman kayan d'an kwalin abayar ta tad'aura saman kanta tafita

Kai tsaye hanyar part d'in shi tanufa amma zuciyarta tana cikin tsoro cikin mamaki Momy da yaya Ibrahim dake tsaye sunayin magana suka hangi Rayhana tayi hanyar part d'in Muzaffar dariya yaya Ibrahim yayi yace

" Momy sedanace kibar wa'innan masoyan sabida nifa tuni nalura suna matu'kar son junansu yanzu gashi tabi mijinta " Murmushi Momy tayi tace " Ibrahim nasan sunason junansu amma nayi hakanne sabida kar nashiga cikin rayuwar Raihan tuni shi Muzaffar yabayyana hakan amma ita tanuna batasonshi kaga yazama dole yabi ra'ayinta dan kar nayi mata badede ba amma kaga ahaka zasu dedeta kansu batare dawani yashigaba "

Jinjina kai yaya Ibrahim yayi yacigaba dacewa " Momy nanda 2 weeks zantafi kamar yadda nace muku amma banason bikin nan yawuce nanda 10 days nafiso hankalina yazauna waje d'aya kuma wannan aykin yanada bu'katar natsuwa sosai "

Murmushi Momy tayi tace " karka damu Ibrahim in sha Allah tunda sunbamu ay wannan bawani damuwa bane zanje dakaina gidan nasu mu tattauna da mahaifiyar tasu sannan zamuyi magana da maimartaba seyakira mahaifin nasu suyi magana " sosai yaya Ibrahim yaji dad'i godiya yayima Momy sosai sannan yawuce Momy kuwa komawa tayi part d'in maimartaba dan sanar dashi maganar yaya Ibrahim amma cikin zuciyarta farincikine sosai badan komiba sedan zuwan Raihan wajan Muzaffar dan ita kanta daurewa kawai takeyi tanacikin damuwar rashin natsuwar Muzaffar tanuna kamar babu komine sabida yagane kuskuranshi

yaukam Muzaffar yatashi dawani irin zazza'bi ga ciwon mara ko masallaci da 'kyar ya'iya zuwa yana dawowa ya kwanta har zuwa yanzu yana kwance yakasa tashi lokacin da Rayhana takira wayar shi yana kwance yakasa motsawa wayar kuma tana nesa dashi bai masan waye mai kiranba cikin dakewa Raihan tashiga cikin part d'in ganin babu kowa a parlour yasa tanufi bedroom d'in cikin tattausar muryar ta tace

" Assalama alaikum " wani irin duka sallamar ta tayima kunnan Muzaffar saurin Juyowa yayi ganin Raihan yasashi rumtse idanun shi yasake bud'ewa sabida gani yakeyi tamkar mafarkine ganin yanayin da Muzaffar yake yasa Rayhana saurin 'karasawa bakin bed d'in zama tayi tad'aura hannunta saman kanshi cikin sauri tazaro ido murya a raunane tace

" maike damunka my Noor ? kana cikin zazza'bi haka amma kake kwance kai kad'e " kamo hannunta yayi cikin wata irin murya yace " badole nakwanta ni kad'aiba tunda matata tagujeni " a jiyar zuciya tasauke tace " kayi ha'kuri wayata tana hannun Momy se yau naga duk text d'inka bansan Momy ce tahanaka zuwa ganinaba " tashi tayi tanufi parlour ji Muzaffar yayi kamar yami'ke yajawota rumtse idanshi yayi jin kamshin turaran yasashi saurin bud'e ido ganin Raihan yasashi sauke ajiyar Zuciya dan yayi tunanin bazata dawoba d'auke take da ruwa cikin roba ajewa tayi tanufi wordrop d'in shi 'karamin towel ta d'akko zama tayi kanshi ta d'aura saman cinyarta ji'ka towel d'in tayi tashiga goga mishi saman goshin shi da wuyan shi shiko kallonta kawai yakeyi cikin sau'kin soyayyya

Cikin sanyin murya tace " kozaka iya cire wannan rigar ? " kallonta yayi ya girgiza kai sannan yace " sede ke kiciremin sabida ko yaya namotsa marata tamkar zata fashe " ya'karashe fad'ar hakan cikin yanayin shagwa'ba sosai Rayhana tasaka idanunta cikin nashi tace " mai yasamu marar ? kamo hannunta yayi yad'aura saman marar yace kewar pretty da new Twins Sudees da Shureem tasata kumbura har tana shirin kasheni " kunya sosai Rayhana taji cikin dabara tashiga 'ko'karin ciremai rigar batare datace komiba

Zubama 'kirjin shi ido tayi yadda sumar ta kwanta luf gogamai towel d'in tashigayi tana kallon 'kirjin nashi lumshe idanunshi yayi cikin shagwa'ba yace " please Pretty marata " d'an satar kallon fuskar shi tayi ganin idanunshi alumshe suke yasa takai dubanta kan marar tashi saurin rumtse idanunta tayi kasancewar shotnika ne se doguwar jallabiyar dayasa sabida zuwa masallaci gashi ancire rigar seyazama se shotnika kad'e kallon datayi tayi arba da yadda hajiyar tashi tayi da alamu neman agajin gaggawa takeyi 😜

please karfa kuce nayi rashin kunya yanada kyau ayi soyayyya musamman yadda lamarin yake tafiya so please 👏🏻 kar ayimin muguwar fahimta
Chapter 34 · 0% Book details