Sashe 27
Hamshakiyar Uwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Kwatsam wata safiyar Lahadi baya fita kasuwa da wuri, yana falon Hajiya ni kuma ina gyaran sasan shi.
Sai naji ƙarar shigar saƙo a wayarshi na kalli wayar,, gargaɗin da aka min ya faɗo min, amma sai na watsar na ɗauka na janyo saman inna zan iya ganin saƙon sai naga ta Whatsapp ne, an turo Video ne kuma sunan sai naga an saka NFS.
Bansan dalili ba sai naji gabana ya faÉ—i, an yi min nasiha sosai akan waya kowa faÉ—a ya ke yi min in kiyayi wayar mijina. Dan haka sai na aje.
Amma tun daga ranar na tattara hankalina sai da na gano cord É—in wayar. Bayan kwana biyu sai na sake samun dama yana wanka na buÉ—e kai tsaye na shiga Whatsapp É—in sa. Na yi searching wannan sunan sai ya fito min da chat É—in su, duk da cewa da turanci suke magana kuma gaskiya ni bana fahimtar turanci sosai amma na gane hirar ta batsa ce ya goge Videos amma naga inda ya yi taggin yana faÉ—a mata cewa hoto ya yi kyau.
Motsin sa ya sa na aje wayar na ci gaba da abinda na ke yi. Na yi ta kallon shi ina mamaki matukar mamaki. Ga wata tafasa da zuciya ta ke yi. Ya kalle ni, "Babyna ya aka yi ne?" Na ƙaƙaro murmushi kyau na ga ka ƙara wallahi ina kishinka kamar wasu matan suna sonka a waje. Ya yi 'yar dariya "Baby ke dai Allah ya kyauta amma mata yanzu ai ba'a raba su da son maza, suma mazan haka."
Nace Yawwa dan Allah to ina son ka buÉ—e min Whatsapp ka ga duk 'yan makarantar mu suna yi, ina son muna zumunci. Ya É—an haÉ—e fuska, yace "Ki bari sai na canza miki waya tukuna." Nace to Allah ya baka iko. Yace Ameen Baby na,ya saki fuska. Na raka shi yadda na saba na dawo na shiga É—akina na soma sabon kuka, ina cewa wai me ya kai ni ne, me yasa na dubo wa kai na damuwa. Amma naji mamaki wai Aliyu Shamaki shine ke neman mata!
Duk da haka ban daddara ba yana bacci na saci wayar na shige ban É—aki na gama duba duk wasu mata da yake soyayya da su. Mata ne masu aji kyawawa sun fini komai, wani abin takaici harda wasu mata 'yan Film.
Tambaya ta ita ce da wane lokaci ya ke samun haÉ—uwa da su?
🖊ï¸ðŸ–Šï¸
Bani da wanda zan tunkara in sanar da shi halin da nake ciki. Amma abinda ke bani takaici na kasa faɗa masa cewa nasan abinda ya ke aikatawa. Haka son sa a zuciya ta yana nan daram na kasa jin haushin sa, sai ma neman yi masa uzri na ke yi. Ƙila ya fara ne lokacin da yake bashi da mata, yanzu aiki na ne in rabashi sa su. Ko ƙila su ke binshi kuma iyakacin su a waya sai turo hoton kawai. Dan haka na ƙara dagewa na daina bacci sai na jira shi ya dawo kuma duk yadda ya ke so haka nake masa, sannan da safe kafin ya fita wajibi ne sai na sauke wani haƙkin amma da an kwana biyu in na duba wayarsa sai inga anyi masa sabon turi na tsiraici. Gashi na kasa daina dubawa, sai na yanke shawarar komawa ga Allah ya bani mafita. Sai mun kwanta yana bacci zan tashi ina faɗawa Allah halin da nake ciki ya taimake ni ya shirya mijina ya rabashi da wannan muguwar ɗabi'ar.
Yau ma ina tsaka da addu'a sai kuka ya ƙwace min ina kuka ina faɗawa Allah cewa. Ya Ubangiji! Kasan halin da na ke ciki Allah kai ka kawo min wannan bawan naka har ƙofar gidan mu Allah ka sani ban taɓa aikata zina ba, Allah na san cewa akwai wani abu da ka ke nufi da wannan haɗin da ka yi. Bani da wata mafita ko wata dabara Allah ka taikeni ka fidda shi a cikin wannan halin. Kuka ya tiƙe ni. Na shafa addu'o'in na ta shi naje gefen shi na kwanta na matsa na shige jikinshi kamar yadda muka saba kwanciya. Sai naji ya matseni tsam ya ce wai "Baby wace damuwa ce da ke wadda duk dare sai kin tashi kin yi wa Allah kuka. Nasani shine wanda ya fi dacewa da ki kai masa kukanki, amma tunda ya baki ni Baby ki faɗa min mana ko zan iya yin wani abu akai in bazan iya yin komai ba sai in taya ki roƙon sa?"
Na sake matse shi nace nace wai dama ba bacci ka ke yi ba? Ba wata damuwa ce da ni ba, ina yi wa Allah godiya ne da ya bani kai a matsayin miji wanda wayo na da dabara ta ba su isa su bani ba.
Ya sake matseni ya ce "Baby ni ne ya kamata inyi wa Allah godiya samu mace irin ki sai mai babban rabo.Dan haka karki damu ki kwantar da hankalin ki ni baku ne har aljanna."