Sashe 26
Hamshakiyar Uwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muna tsaka da karatu daga izifi biyu muka fara zuwa ƙasa. Sai waya ta tayi ƙara,na ɗaga da sauri ganin Shamaki ne. Na yi sallama na ce sannu. Ya amsa. Tare da faɗin Baby gaskiya ki samin suna kafin na dawo in kin ɗaga waya sai dai ki dinga wani kame kame abinda zaki kirani da shi. Nace to zan nemo amma ka taya ni mu zaɓa. Muka gaisa,yace "Abubuwa na sai kinyi haƙuri kinji?" Ina son ki fa Baby karki zata bana sonki." Nace nasani ,yace yanzu kina ina? Nace ina nan tare da yarana. Yace to haɗa ni da su." Na dubi Meema na ce ga Dady. Ta amshi wayar tana murna ta ce Dadynmu yaushe zaka dawo?" Yace "Duk lokacin da na gama abinda ke gabana zan dawo." Tace a kawo mana tsaraba.
Yace to ba mubina ita ma mu gaisa. Ta amsa tace Dady ga mu a gurin Momy muna yin karatun ƙur'ani Momy ta iya karatu mai daɗi. Yace to ku dage ku yi sosai zan kawo muku tsaraba." to zaka kawo wa Momy yace "E ita momy ai babbar tsaraba zan kawo mata sabuwar Baby kuna so?." Tace Muna so Dadi Ya ce "To ana Anisa ita ma." sun gaisa kafin daga bisani na amsa. Yace sannu Malama Baby Allah ya bada sa'a." Nace wai yaushe zaka dawo ne? Ni fa na.. sai na yi shiru,yace "Faɗa min kinyi me?" Kin ƙosa in dawo?" Na ce E "Kina kewata kenan?" Na ƙara ƙasa da murya nace E. Yace "To zaki daina jin kunya ki yi min duk abinda nace kimin ina so?" Nace amma banda ɗayan, cikin shagwaɓa na yi maganar. Yace "Wanne a ciki ne baki so?" Nace ba nace maka ina jin kyama ba?" Yace shikenan ni kuma shi nafi son shi.. zan koya miki amma ki daina jin kyama banda abinki Baby akwai wani abu da zai baki ƙyama a tare da ni? Nace ka ga akwai yara dama zaka kira anjima.
Yace "Yanzu na ɗan samu dama Baby. Nace to zanyi. Yace "Kin ɗauki alkawari? " Nace zan dai yi ƙoƙari in ga ko zan iya. Yace "To ki shirya na faɗa wa yara zan zo da tsarabar Babynmu sabuwar jaririya kin shirya?
Na ce Duk yadda Allah ya yi fatanmu dai mu samu masu albarka. Yace "Amin, to bari in barki ku yi karatun ku ko? Nace To Na gode.
Cikin dare ina bacci kiranshi ya tashe ni, a tsorace na É—aga wayar" yace "Nasan kin yi bacci kuma na yi laifi na tashe ki, gobe zan dawo Baby a matse nike gida zan wuto don Allah ki shirya. Nace to ba damuwa. Da safe da naje gaida Hajiya nace mata gashin kaina ya yi datti ina son inje gurin wanke wa. Ta saki É—an murmushi, "Mijinki zai dawo ko? To haka yana da kyau ina ki ke wanke wa?" Nace sai dai ko in yiwa Maman Iman magana wadda ke min a gida ne can Unguwar mu. Tace ba damuwa zan faÉ—a mata sai direba ya kai ki. Nace To. Na koma É—aki ina mamaki.
Tun takwas aka ce in fito. Aka kai ni wanki kai aka min baƙin lalle zuwa sha ɗaya da rabi na zama tsaf,sai da na dawo na karya. Hajiya ta dama wani abu a cikin madarar shanu ta aiko min.
Cikin ikon Allah na shiga ban ɗaki zan yi alwala azahar sai ga baƙon mata ya riga shi zuwa. Na zaro ido.
kai tsaye gida ya nufo lokacin ƙarfe ɗaya dan haka ya aiko da kaya ya shiga Masallaci.
🖊ï¸ðŸ–Šï¸ðŸ–Šï¸
Tamkar kazar da ƙwai ya fashe wa a ciki haka na koma. Falon Hajiya na nufa lokacin da Juma ta zo ta ce Hajiya tace a sanar da ni mijina ya dawo. Har zan ce ki ce ina yi masa sannu da zuwa sai na ji Juma ta yi wata magana, tace kema dai makar sauran ce a faɗa masa kina yi masa sannu da zuwa. Masa sannu da zuwa?" Nace 'a'a ina zuwa dai zaki ce Baba Juma, Yaya mijina zai dawo tafiya ta kwanaki a kira ni kuma in aika da saƙon sannu? Tace "Ashe dai kinsan kan ki. Ta fice wannan ɗin duk cikin jarabawa ce, ki na gani kamar ba gaske bane ko?" Bance komai ba ta fice. Na tashi Na je gaban madubi na dubi leshin jikina ya yi kyau, na shafa janbaki na ɗaura ɗan kwali na baza gashin zuwa kafaɗa ta tunda na san yana son gashin. Na fesa turaruka sannan na nufi falon Hajiya cikin taku irin na matar so. Ya na zube gaban Hajiya kamar zai mata sujjada nan kuma ga Juma nata fito da kaloln abinci, wani daɗi naji ya rufe ni da na ganshi, na nufeshi ina fara'a ina faɗin sannu da zuwa ka sha hanya. Ya zuba min idanu har na zo kusa da shi na tsugunna. Yace bazan amsa ba sai na ji sunan, na kalli Hajiya sannan na fara gaishe shi, ya amsa tare da kai hannu ya shafi gashina, na sake kallon Hajiya da sauri sai naga ita murmushi ma ta ke yi. Na zauna sannan nace ko in sa maka abincin ne? Yace "Da kin kyauta amma fara bani ruwa." Na buɗe murfin robar ruwan na cika tambulan na niƙa mishi, sannan na ce wane abinci zaka ci a ciki?" Ya dire kofin yace duk abinda ki ka ga ya dace Baby ni zanci." Na kuma kallo Hajiya yanzu kam idanuwan ta suna kan talabijin amma na tabbatar kunnan ta yana tare da mu.
Nace zan fi so ka zaɓa amma tunda ka bani zaɓi zance ka ci tuwo ƙila shine tunda kaje can baka ciba. Yace "Gaskiya banci tuwo ba, kuma yana cikin abincin da nake so. Na zuba masa komai da farfesun kaza sai zoɓo. Yana ci ina ɗan danna waya ta shi kuma yana satar kallo na da mun haɗa ido ya ɗaga min gira. Yace amma ke kinci abincin ko?" Nace sai anjima yana ɗaki. Ya yanko lomar tuwo da cokali ya nufo baki na, ki ci anan daga nan ɗakina zamuje ki ɗan matsa min jikina na gaji da yawa. Na kalli Hajiya har yanzu bata tare da mu a ido amma a kunne nasan tana ji. Na buɗe baki na amsa, sannan nace to ya isa haka ban jima da karyawa ba, kai dai ka ci sosai yanzu ka dawo daga tafiya.
Yace na ci da yawa, to ke ma ki ɗan ƙara ko so ɗaya ne, ya kuma miƙo min, na amsa nace. To na gode. Yace "Rama min za kiyi ki daina faɗin wani kin gode." Nace wannan mai sauƙi ne yana cikin aiki na da zaka bani dama in kullum ka ke son in baka abinci zan fi ka murna domin dai nice da ƙaruwar. Muryar Hajiya ta katse ni da faɗin "ƙaruwar me?" Na sunkuyar da kai nace Lada na ke nufi Hajiya. Ta kuma ɗauke kai. Na fara ba shi a baki ina satar kallon Hajiya, tamkar bata san muna gurin ba. Zan bashi Lemon zoɓo ya min cakulkuli na gantsare saura kaɗan in saki kofin cikin dariya nace zaka sani in saki kofin in yi ɓarna. Na je kusa da kunnan sa, nace ka bari Hajiya tana kallo fa. Yace "Hajiya wai kina kallo? Kin gani Mamanmu ce bazata hana mu yi wasa ba ko Hajiya?"
Ta dube shi. "Me ka ke cewa? Yace "Wai kunyarki ta ke ji." ÆŠan tsaki ta yi sannan tace ku daina sani a shirmen ku ina kallon wani shiri ne a gidan Talabijin. Haka dai yana ta tsokana ta har muka gama, yace mu tafi ciki.
Har mun wuce Hajiya ta kirani, ta miƙamin wata ƙaramar ƙwalbar zuma mai kyau, tace "ki yi amfani da wannan. Kinsan ya ake yin amfani da shi? Na girgiza kai alamar 'a 'a. Tace "Ki sa auduga ki ɗiba sai ki yi matsai kamar minti biyu sai ki cire." Na.sunkuyar da kai dan kunya nace to.
A ɗaki ina shiga ya hau rawar jiki, nace akwai damuwa fa. Ya tsaya yana kallona nace bana salla. Ya ƙara jana jikinsa ya ce "Karki yi min haka bazan jure irin wannan wasan ba." Nace ba wasa bane bari in nuna maka. Yana gani na ga duk yanayin sa ya canza ransa a ɓace. Nace in akwai wani abu da zai sa ka samu nutsuwa zanyi maka. Yace ke da ki ke kyamata." Nace ai na bari. To haka dai ya sa nayi ta yi masa wasu abubuwa har sai da ya samu nutsuwa.
Duk abin da na ke faɗin ina ƙyamar dole na yi masa saboda ya bani tausayi.
Bacci ya kwashe mu sai kiran magriba ya tashe mu. Yace "Subhanallah! ba mu yi la'asar ba. Tare muka yi wanka muka yi la'asar sannan ya fita Masallaci.
Haka dai zaman ya ci gaba da tafiya duk wanda ya ganni abin sha'awa amma bani da ko ƙarfanfana jiki na ya yi lukui ƙamshi ya kama jikina saboda irin turarukan da Hajiya ta ke bani farko na zargi Hajiya ko kishi take yi da matan ɗanta har ta ke korar su, amma abin ɗaure kai shine, Hajiya bata da wani buri sai in yi abinda zai sa ɗanta ya ji daɗi. Da kanta take bani maganin mata, kitso da ƙunshi kuwa da ya fita zata sa a kuma yi min wani. Sannan kullum in na zo gaishe ta nasiharta shine in farantawa mijina rai kuma in masa biyayya, in jure duk yadda ya zo min domin in kare shi daga matan waje.
Abubuwan da take bani ina sha sun kai matsayin ni da kaina na ke ƙosawa mu yi auratayya da shi.
Haka nan zuwa yanzu duk wani abu da ya ke so na gama gogewa da iya su, har ma nakan tambaye shi ya 'akayi ya iya duk waÉ—annan abubuwan. Sai yace min koya ya yi shima a karance karance.