Sashe 8
Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mala'ika agida?" Idan ka kalli zayyad zaka rantse da allah badashi takeba kokuma karantse baisan metake yibama, Kara zamewa yayi tareda manna jikinsa da kujera yacigaba da abinda yakeyi wato danna waya, Kasancewar kujerarsa na kallon kujerar baba Ummaru ne sai ta baba Isuhu agefenasa, Yasa duk hara rar da khadijar ke antaya masa idonsa nakanta batareda tasaniba, Saboda ita duk agunaninta hankalinsa nakan wayarsa, Wani lokacin yakanga tayi Mimi da baki amma baya fahimtar metake fada, Yanadaida tabbacin ba alkhairi take fada game dashi dinba, Wata zuciyarce take cemasa kilama zaginka take, Yayinda wata zuciyar tayivsaurin kawar masa da zancen tareda cemasa,kai baba koda Giwa tafadi ai tafi karfin dauka aka, Amma wannan yarinyar munafukace yacigaba da ayyanawa zauciyarsa, Yanzu inda zance ga abinda tayimin itakuma wannan tamishasshiyar tsohuwar ko girmana bazata ganiba zata karyatani agaban yara, Wani malalacin murmushi yayi tareda ayyanawa aransa,yarinya inta biyo saikin raina kanki da kanki, Murmushin yasakeyi tareda kara zamewa cikin nishadi danshi aganinsa wannan tamkar wani wasane dazai farashi da nasara, Abba Ummaru ne yakatsewa kowwa NASA tunanin tahanyar cewa aunty zainab tafara zuba abinci, Tashi zaune tayi tareda kallon khadija tace, Khadija taso muje kitchen, Badan khadija tasoba suka nufi kitchen din , Duk kwakwarka bazaka taba cewa Dr zayyad khadija yake kallo ba, Saboda yadda zakaga idanunsa akan waya, Amma azahiri gaba daya idanunsa da hankalinsa suna kan kugun khadijar, Wadda ayanayin yadda take tafiya zaka iya rantsuwa da allah da gayya take juyasu, Bgabaki daya zayyad yazuba idanunsa da nutsuwarsa akan kugunna khadija tareda kamo lebensa na kasa yana dan ciccizawa ahankali, Saida suka shiga kitchen kafin Dr zayyad tayi wata boyayyar ajiyar zuciya tareda tambayar kansa wai meyasa baya iya hana kansa kallon waccan abar, Shedaniyar zuciyar tasa ce takecemasa aiba iya kake kallo ba jikintane yake tafiya dakai, Tabe Baki yayi tareda ayyanawa aransa koma dai meye shifa yarinyar batayimasaba saboda bayan izza ma tahada da munafurci, Ahankali yakara juaya idanunsa batareda yadauke kansa daga jikin wayarba yazura idanunnasa akan kirjinta dayake cike da dukiyar Fulani, Doguwar rigace ajikinta mai duwatsu tadanyana mayafin akanta yarifo har kirjinta amma duk da haka bai hana tudun nonuwanta bayyanaba, Plate din hannunta taduka zata ajiye gaban yaya munir, Kasancewar rigarta ta robace yasa dataje dukawar rigar tadan bude kirjinta yadan bayyana Wanda zayyad dinne da idonsa yake kai kadai yakula, Wata mahaukaciyar tsawa yabugamata wadda duk rashin tsoro irinna khadija saidata firgita tafada jikin munir din, Baisan kome yasaba fadawar tata jikin munir tasa yaji kamar an buga masa wani mugun large azuciyarsa, Wanda sanadin hakan saida yayi saurin dafe saitin zuciyarsa, Afusace yamike gamida fizgota daga jikin munir din tareda dalla mata wani mahaukacin mari gamida kama kunnenta da karfi yarike, Wanda saidata saki wata mahaukaciyar kara, Gaba daya iyayennasa bawanda yayi kokarin tashi kasancewar basu fiya son abinda zasuyiwa babba fada agaban karami ba, Hajjaju ce ta mike ahanzarce tareda kama hannun zayyad ta fisgoshi da karfi, Ko motsi baiyiba kasancewarsa kakkarfa gabaki daya jiyjiyoyin kansa sunyi wani irin tashi idanunsa sunyi ja duka fuskarta yayi wani irin ja, Su Kansu tunda suke basu taba ganin zayyad din cikin irin wannan Bacin ranba koda kasancewar baya wasa amma baitaba shiga cikin wannan yanayinba, "Zaidu aiba khadija zaka dakaba nizaka daka,saboda kawai nayimaka fada akan yan uwanka shine zaka kama karamar yarinya har kanayimata wannan dukan," "Zaidu bafa tun yau na fahimci cewar bakason hadizaba wllhy, Amma duk yarannan ace karasa wadda zaka yiwa sai wannan abar?" Hajiya tafada tana kumfar baki, Ko kallonta baiyiba yawulla khadijar can gefe guda tareda Nuna ta da yatsa yace, "Wllhy wllhy duk ranar da nakuma ganin kin mikawa wani Abu koma meye kafin ki mikomin zaki raina kanki, Danna kin rainamin hankali saikin fara mikawa munir Abu kafin ki mikomin," Yafada yana nuna kansa tareda Jan tsaki yawuce yana fadar useless kawai, Afusace yafita tareda yin part din ammi, Ko ayanyin dayashigo ammi tasan antabo mata dannata hakan yasa koda yakwanta akan kujerar batcemasa uffan ba hasalima chating tacigaba dayi saboda tasan halin dannata, Gabadayama kwakwalwarsa ta kulle shin wait wanne irin tunani zaiyi?, Tomema yasakasa dukan yarinyar can? Wani meyasa yaji wani yanayi Dan kawai yayi tunanin ko munir zai iya ganin bres dinta?, Shu'umar zuciyar tasa ce tafada sakamasa cewar to danme bazakayi kishin kanwarkaba ai kanwarkace sannan kuma tarbiyya ce Dan kayi hakan, Amma meyasa baka fadi dalilin dayasa nayi hakanba, Toma kokafada waccan rubabbiyar tsohuwar aisaita San metayi ta doramaka laifi, Mtssssasss yana wani mahaukacin tsaki, WA"IZA ASABATUM MUSIBATUN K'ALU INNALILLAHI WA,INNA ILAIHIRAJI'UN, shine kawai abinda ammi tacemasa tacigaba da chating dinta, INNALILLAHIN yayita maimaitawa aransa har yafarajin saukin abinda yakeji, Ahankali yafara sauke ajiyar zuciya kafin daga bisani yafarajin zuciyarsa tafara saukaka masa, Abangaren hajjaju kuwa kasancewar babu Wanda yasan asalin abinda yafaru koda kuwa iya khadijan sai aka bar abin da cewa zayyad yayi hakan ne saboda tafara bawa munir abincin dakuma zafin fadan da hajiya tayimasa Wanda ayanayin dabi'arsa tason manyance dakuma kasancewarsa babba acikin yaran dama baidace tayimasa fada agaban kannensaba, To hakadai akaci abincin daga bisani kuma aka fara bankwana kasancewar large Tara da Rani tayi, Tuni khadija da zafin jifar da zayyad yayi da ita yasata lomawa jikin baba ummaru talafe tayi bacci saboda wahala Dan gsky tamaru,10 jin zuciyarsa tadan fara sanyi yasa yamike tsaye tareda yin hanyar fita, Aciki ciki yace, "Ammi sai da safe" Kallonsa tayi tareda danyin murmushi tace zayyad, Juyowa yayi yakalleta ganin hankalinta nakan waya yasan dawowa take so yayi, Dawowa yayi yazauna inda yatashi ita kuma tamike tayi dining Dauke da plate da Kofi ahannunta tadawo tazauna kusadashi tareda ajiye plate din akan cinyarta, Ahankali ta ebo abincin tanufi bakinsa, Kamar karamin yaro yabude bakinsa tafara bashi abincin, Gabaki dayansu bawanda yayi magana, Falon shiru,sai motsin cokalin da ammi take bashi abinci kawai, Mama babba ce tashigo watau hajiya safiya matar baba safiyanu mahaifiyarsu aminatu, Dasallama tashigo falon,turus taja ta tsaya ganin ammi na bawa yaya zayyad abinci abakinsa, Wani kululun bakin cikine yatasomata amma kasancewar tasan halin mutant gdn yasa tadan danne abinda takeji, Aranta kuwa cewa take lallai kincika makira duk tsanar dayayiwa yarki amma kamar abin baya damunki, Dan tabe Baki tayi Wanda tayi daidai da dagowwar Dr zayyad, Aikuwa akan idonsa, Dasuri ta wayance tareda samun baking kujera tazauna, Ammi ce takalleta da fara'a akan fuskarta tace, "Sannu da zuwa maman yara kece dakanki kuma adarennan," Mama babba tadanji zafin maganar amma ta wayance da cewa, "Ammm dama khadija nazo nema naga ya jikinnata kasancewar naji abbansu yace zayyad yadaketa" Dasauri zayyad yadago kansa tareda doramata mayun idanunsa akanta, Dauke nata idanin tayi kamar bata ganshiba tacigaba dacewa, "Nifa abinnan yana bani mamaki ganin irin tsanar da zayyad yayiwa khadija agaskiya yakamata adauki wani mataki Dan gudun abinda zaije yazo" Tunda tafara maganarta ammi take hai'lala azuciyarta Dan gudun tasirin shedan dakuma shedanci irinna hajiya safiya, Batun yau ba hajiya safiya kan zowa ammi da wannan batun amma ta kan share bata taba kulawa ba kuma har kawo yau hajiya safiyar bata taba nuna gazawarta kojin zafin rashin daukar mugayen shawar warin datake kawomataba, Sannan kuma koda wasa ammin bata taba tunkarar wani da wannan batun ba, "Nifa ganinake kamar bakwason khadija..... "Dakata maman yara" Ammi takatseta tareda cigaba da cewa, "Meye rashin so anan aganina zayyad ai ubane ba yaya ba Dan haka yanada cikakkiyar damar datafi ta yaya agurin gabaki daya yaran gidannan bama khadija kadai ba" Sannan kuma wllhy ban taba ganin tsanar khadija a idon zayyad ba hasali ma ni nafi kowa ganin soyayyar khadija a acikin idanun zayyad " Arazane gabaki dayansu suka kalli ammi saboda jin kalaman da suka fito daga bakinta, Gabaki dayansu kowa da abinda yake sakawa acikin zuciyarsa tsakanin mama babba da Dr zayyad, Ammi ce tacigaba da maganarta, "Ai ni a nawa tunanin bakada Wanda yake son ka sama da Wanda zaice ka gyara halayenka kinga kuwa zayyad bai taba tsanar khadija Dan komai ba saidan wasu daga cikin halayenta da koni dana haifeta basuminba" Wata boyayyar ajiyar zuciya zayyad yasauke jin kalaman ammi na yanzu, Sosai har yanzu hajiya safiya take arude dajin kalaman ammi na cewar zayyad masoyin khadija ne, kayyyy INA bazai taba yiwuwa ba wllhy duk yadda zatayi saitayi ganin hakan bata kasanceba, Jin shirun yayi yawa yasa ammi cewa , "Kiyi hakuri maman yara idan maganata ta bata miki rai" Cikin dakiya da kokarin boye sirrin zuciyarta tadan kakaro murmushi tayi tareda cewa, "Bakomai amminsu Nima yanzu nafuskance dama rashin fahimtane" Juyawa tayi tareda kallon zayyad tace, "Zayyad kayi hakuri rashin fahimtane yajawo hakan" Ko kallon ta baiyiba saida ammi tadan mutsilesa kafin yace mata "Bakomai yawuce", adakile, "Sallama tayi musu tareda yin hangar part dinta tana sake saken abubuwa iri2, Zayyad ma ammi bata bashi wata damar magana ba yakuwa ji dadin hakan kasancewar bashida abinda zai fada din, Koda yagama cin abincin har baking falo tarakoshi tareda yimasa addu'a tayi part dinta abinshi, Tunda ammi ta kwanta bacci bai dauketaba shin me hajiya safiya take nufi da hakan, Batun yau ba takaranci hajiya safiya sosai,mace ce datafiya son kanta kuma bazata tabayin Abu batareda tanada manufaba, Ko maganar dazu da'akwai manufarta tayinta bawai tayine Dan khadijar ba, Haka dai tayita tunani batareda abban yasan metake cikiba saboda ita macece dabata fiya son saka mutane a harkar taba musamnan wannan lamarin dayake bukatar addu'a dakuma bincike, Tashi tayi tayo alwalla tafara jero WA allah ibada tareda kirari akan bukatunta, To abangaren zayyad ma haka abin yakasance sai dai shi sabanin ammi tunaninsa yatafine akan maganar da ammin tayi nacewa soyayyar khadija ce tasakashi yin hakan, Yakan tambayi kansa meyasa ammi take fadar hakan kodai tanason Sabin rayuwarsane kokuma tana bit Bihar rayuwarsane, "Zayyad yakamata kagaskata zuciyarka Sannan kuma kadaina boyewa kanka abinda kasani da kank" Cewar wani bangare na zuciyarsa, Saurin watsadda maganar yayi tareda rumtse idanuwansa da karfi, Baidamu da abinda hajiya safiya tayiba domin yasaba da wannan kuma yana daukarsa amatsayin rashin kauna, Ahaka bacci yayi awon taba dashi, Abangaren mama babba kuwa afusace tashiga part dinsu ganin mama karama tareda sauran yaran gidan yasa ta wayance daga baya kuma tayi daki, Ko minti biyu batayi da shigaba fateema tabiyota, Safa da marwa